← Book details Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 100

Sashe 63

Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

8:40pm cikin ‘kayataccen falourn da mafi aka sari aka had’uwa duka familyn, yanzu ma süne zaune a ciki har da su Harry da gabaki d’aya ta ‘karayin duhu Sabida damuwa , Mama sai faman zuwa ido take tana san ganin ta inda jikokin nata zasu shigo, tundaga kan His Excellency har su kan su Fanan suna zaune a falourn , Nani ce kawai Babu sai su Little da Sauban da kuma su Eshaal da Dadyn su suma yace akawo su nan d’in, Fanan na zaune kusa da Mamy taji sallama kamar daga sama , cikin sauri Fanan ta d’ago da idanuwanta , bata san lokacin da ta mi’ke tsaye ba tana nuna su da hannu kamar yadda suma suke “ Eshaal ? Baby?” Cikin had’a baki suma su Eshaal suka furta “ Fanan?” Gabaki d’aya sai suka d’aure wa mutanan falourn kai , basu tsinke da mamakin su ba sai lokacin da Suka yi hugging d’in juna cike da farin ciki gabaki d’aya sai suka dawo kamar Tv Sabida yadda gabaki d’aya aka kasa yi musu magana , Mamy ce tayi ‘karfin halin furta “ Fanan kin san süne ?” Da Sauri Fanan ta jinjina mata kai “ Mamy Eshaal da Baby ne fa my best friends kin manta ina baki labarin su kullum ?” Itama da mamaki ta furta “ Friends dinki na makaranta ? Daman makarantar ku d’aya ?” 
  “ kuma ajin mu d’aya “ cewar Fanan , babu Wanda baiyi mamaki ba , Dadyn Eshaal na ‘ko’karin magana sukaji murya kamar ana shigowa , yanxu ma mayar da hankalinsu kan ‘kofa sukai , Sauban ne ya shigo falour hannun sa ri’ke da na su Little da suke complain d’in bazasu shigo ba musamman Little yake faman tujewa , lokaci d’aya kuma ya tsaya cike da mamaki , tsayawar da yayi ne yasa Sauban ya kallesa , cikin Sauri ya kwace hannunsa yana ‘kara shigowa falourn, su Eshaal cikin tsananin mamaki suka furta “ Yaya Little ?” Shima cike da mamaki akan face d’insa ya furta “ Hey you guys ? Bestyn Lil ? Mai kuke anan ? What a surprise ?” Yanzu His Excellency ne yayi magana ganin abun kamar al’ajabi ace gabaki d’aya yaran su daman suna tare da juna basu sanı ba ? “ ka san süne ?” Cewar His Excellency, “ kawayen Besty ne , tare suke karatu a America “ sai kuma ya ‘karasa yana kalan Fanan “ ina wani cousin dinki da yake can ? Tell him duk lokacin da nagansa sai ya zama naman daren Simba , How dare ya ‘bata wa Lil?” 
    “ wa kake magana akai ?” Fanan ce ta amsa da “ Abbu “ Abbas yake nufi”, shiru gabaki d’aya falourn sukai ganin abunda da yake neman d’aure musu kai “ Kuzo ku zauna gabaki d’ayan ku, yadda zamu fahimci komai cikin daki daki “ Cewar Mama , bata gama magana ba Nani ta fad’i d’akin kamar wata mahaukaci ya “ Mama mai kuma zaki fahimta ? Bayan ki fahimci wad’an nan yaran süne ‘Ya’yan abu?sauran mazan ma suna cikin gidan nan ?” Cikin Tashin hankali Abbu ya furta “ baki da hankali ?” Itama Kallansa Nanni tayi “ Yaya Menene anfanin ‘boyewa yanxu ? Mai yasa bazaka bayyana musu kai ne mahaifinsu ba , ni Auntyn su ce ? Gabaki d’aya ahalin nan yan uwan su bane ?” Kansa Abbu ya dafe yana nanata Innalillahi wa inna ilaihi raji’un “ yadda Little yayi saurin mi’kewa tsaye ne yasa Uncle shima saurin nufarsa “ No little ba yanxu ba kwantar da hankalin ka , na ro’keta “ hawayene Suka soma sakkowa Little akan fuska hannun sa d’aya na cikin na prince da shima hankalin sa yayi mugun tashi, hankalin kowa a wayan sai da ya tashi ganin yanayin Little ga His Excellency da Mama da ba isash shiyar lafiya ce dasu ba “ Uncle idan na tanbayeka abu zaka fad’a mun gaskiya dan Allah ?” Cikin sauri Uncle ya jinjina Musu kai “ eh amma ka kwantar da hankalinka please “
     “ Uncle Gaskene abunda ta fad’a ?” Shiru Uncle yayi masa lokacin da sauban ya ‘karaso wajan sa shima  yana so ya kwantar masa da hankali amma hakan yaci tura “ Uncle shine mahaifin mu Dagaske ?”kansa uncle ya jinjina masa ba tare da ya iya furta komai ba , Saitin zuciyar sa Little ya ri’ke yana funcike ro’kon da sukayi masa , yadda suka ga yana ‘ko’karin barin falourn ne ysa gabaki d’aya falourn suka mi’ke cikin da shin hankali hatta Nani da lokaci d’aya jikinta ya tsure itama . Ko rabin tafiya baiyi ba , Little ya soma Aman jini, a haukace prince ya kwalla kiran Little yana nufarsa a guje, a Daidai lokacin da Bobo yake shigowa falourn wani aman Jinin ya ‘kara kwace Little ya su lalle a ‘kasa kamar mai kneeling yana d’an sakar wa Bobo da ya shigo murmushin sa na kullum. Kasa motsi Bobo yayi ganin kamar idanuwansa basa gani sosai , ihun da Prince yyi ne yasa Bobo ya zabura cikin tsananin Tashin hankali ya soma jijjiga little da ya fad’i ko motsi bayayi, babu hankali Wanda bai Tashi ba a cikin gidan , Prince babu abunda yake iya furta wa sai kwala kiran Little yana barin karya tafi ya barshi, His Excellency kuwa kasa tsayawa yayi sai zaunar dashi da akai.  Suna cikin wannan tsananin Tashin hankalin motocin Big Boss suka shigo cikin gidan .

IBTISSAM
      ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written 
      By
Mss Lee   

                     09134652921

    TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan. 

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki . 

KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA

1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA : 
    08133647913 

   KANO NIGERIA 

LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.

       SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA

PAID BOOK

BOOK 2 
         S_____ 21

                Direct Side d’insu motocin sukai parking, har lokacin Abla na kwance a jikin Big Boss da ta soma bacci, tsayawar motar ne yasa ta ‘ko’karin bud’e idanuwanta. Cikin sauri kuma ta kulle su ganin yadda lokaci d’aya suka had’a ido Dashi abunda take ta faman ‘ko’karin kaucewa, lumshe idanuwansa Big Boss yayi yana ‘kara bud’ewa a kanta, Daidai saitin kunnuwanta ya furta “ Sunshine kinyi ‘kiba fa zaki karya mun ‘kafa “, Abla gabaki d’aya ta manta akan cinyar sa take shiyasa tayi saurin ‘ko’karin mi’kewa amma ya hanata hakan sai hannunta guda d’aya da ya kama yana murzawa a hankali. ‘Karamin sautin da yawar sa ta bayar ne yasa ya kalli wayar dake kan wani abu a jikin motar , kamar zai d’auke idanuwansa sai kuma ya d’auki wayar tasa , bai ce komai ba sai taune Lips d’insa da yayi da ‘karfin gaske , hannun ta daya kama ya d’anyi pecking “ Take care , I will be back, ki kwanta ki bacci okay ?”, kanta Abla ta jinjina masa a hankali, kamar bazata yi magana ba sai kuma ta furta “ A dawo Lapiya “, bai ce mata komai ba sai lumshe idanuwansa da yayi, yana zaune a cikin motar har sai da ya ga shigewarta cikin gidan kafun ya fito daga motar yana nufar wani Side ranshi a ‘bace har jijiyoyin kansa sun fara fitowa. 
Chapter 63 · 0% Book details