Sashe 54
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Kamar zaiyi kuka ya shiga cikin falourn nasu dai dai lokacin da Bobo yake zaune a falourn shida Sauban, yadda suka ga yanayin su ya canza gabaki d’aya ne yasa Sauban ri’ke hannun Little “ Ah’ah Little d’in Yaya wanene ya ta’ba mun kai yanzu na sa’ba masa ?” Marairaice musu face yayi sai prince ne ya iya furta “ Yaya Sauban munje part d’in su Lil zamu kai mata shopping d’inta sai muka tarar da bata nan, and still mun tanbayi Jenny tace tun safe da ta shigo bata ganta ba itama “, d’an shiru sukai gabaki d’ayan su kafun Bobo ya furta “ Kun kira Yaya ne ?” Kansa Prince ya jinjina masa “ Mun kira amma shima bamu same saba”, d’aukar wayarsa Bobo yayi tare da dialing number d’in Big Boss kamar yadda basu same saba shima hakan yake a Wajan sa , had’a ido sukai shida Sauban kamar masu yin magana da idanuwa , cikin Sauri Sauban ya furta “ Don’t worry guys , na manta Yaya sun fita tare da Lil , just don’t worry your self kunsan Lil d’in ku bazata ‘bata ba Duk security d’in gidan right ?” Kansa Little yayi knodding har yanzu hannunsa na ri’ke da na Little “ So guys Kuzo ku rakani wani waje yanzu zamu dawo ,Dont worry your self okay ?”, ajiyar zuciya Little ya saki “Yeah nasan Yaya bazai bari ta ‘bata ba , I was just a little worried, and tunda Lil tana tare da Yaya is okay “, shima kansa Sauban ya jinjina masa “ yeah is Okay , now let’s go “ da haka ya ja hannunsu bayan yayi wa Bobo dake zaune signal akan ya ‘kara kiransa .
Kai tsaye part d’in su Didi ya nufa dasu a dai dai lokacin da Fanan ta shigo d’aki Sabida kiran ta dasu Eshaal sukai. ‘Dan ‘bata fuska Little yayi ganin Inda suka zo “ Yaya Sauban please mu juya kasan tsohuwar nan ta takuramun ,for God sake “ hararan sa Sauban yayi “ shout up my friend , ai ba Wajan ta zamuje ba , just wait and see “, d’an turo baki Little yayi , suna shiga cikin rashin sa’a aka ce masu suna part d’in His Excellency, Little har da dariya sai ya Sauban ya ja hannun sa kuwa “ ka dena farin cikin nan dan sai kaje , just shout up and let’s go “ a haka yana ri’ke da hannun sa suka nufi part d’in His Excellency, basu tsaya a falourn ‘kasa ba sai ainahin falourn da suka tabbatar zasu zame su açan. Kamar yadda yayi hasashe kuwa gabaki d’aya suna zaune a falourn , d’ago kansa His Excellency yayi ganin su Little, Mamy ma da taci muryar Sauban sai data d’ago idanuwanta, su Little data ganina gefen sa ne yasa tayi saurin mi’kewa tsaye , hannunta har rawa yake wajan nunasu “ Su… süne ?” Ta fad’a da’kar, kansa Sauban ya jinjina yana sakar mata murmushi, Little da prince kuwa babu abunda suke sai bunta da kallo, cikin Sauri ta share ‘kwallar datake ‘ko’karin sakko mata , a hankali ta nufi Inda suke fuskarta d’auke da murmushi , hannun Little da prince ta kama lokaci d’aya tayi Hugging d’insu “ i can’t believe it , yau naga yarana da idanuwa na , oh my god , Allah na gode maka “ ta d’ago tana shafa fuskokinsu kamar zata mayar dasu cikin ta , d’an bata rai Little yayi yana kallan Yaya Sauban, a hankali Sauban ya furta “ Mamy na “, d’an zaro idanuwansa Little yayi cikin Sauri shida prince suka gaishe ta , girgiza musu kai tayi tare da ‘kara Hugging d’insu gabaki d’aya ta rasa abun cewa , zatayi magana Sauban ya girgiza mata kai cikin yaren Germany ya mata magana yadda su Little bazasu gane ba amma still saida Mamy ta furta “ Ina Yayan ku?” Batare da damuwa ba Little ya furta “ Yaya Bobo yana part d’insu , Yaya Big Boss kuma sai tsakar dare zai dawo “, d’an ware idanuwanta tayi “ Kenan bazan ganshi ba ?”, Kansa Prince ya girgiza “ in Yanaso zaki gansa amma in yace No bazai ga kowa ba fa “ karamun dariya Mamy tayi tana kallan His Excellency “ Yaya Copy d’in ka har ynxu yana existing “, d’auke kansa yayi batare da yace komai ba , sai a lokacin Didi tayi magana “ Idan kin gama rungumesu muma sai ki barmu mu gansu ko? “ cikin sauri Little ya juya “ Ni dai bazaki ganni ba kullum sai kin dokeni kuma duk lokacin da na fad’awa Ya’ya sai ya saki horan sojoji”, wani makirin murmushi Nanni ta saki kafun ta kalle su “ yarana bakuga His Excellency bane ?” Kallan ta Prince yayi cikin rashin damuwa ya furta “ Eh munga Friend anjima zamu dawo wajan sa ne , akwai abunda zamu d’akko, ko friend ?” Kansa His Excellency ya jinjina musu yanxu ma ba tare da yace komai ba , hakan da yayi ba ‘karamun kular da Nanni yayi ba amma ta danne a ‘kasan ranta , “ Shikenan yarana , “ cewar Nanni.
Suna fita cikin Sauri Mamy ta kalli His Excellency “ Dagske yarana haka suka girma ? Oh my God , Yaya daman zan ‘kara saka su a cikin idanuna?” Ta karasa hawaye na sakko mata a fuska , “ amma me yasa har yanzu banga Farooq ba ? Har yanzu zuciyar nan ta sa tana nan ko ? “ gyara zamansa His Excellency yayi “ Ki samu waje ki zauna , wannan kukan ya isa haka , zaki gansa duk lokacin da yake gidan nan , amma zuwa yanzu baya ciki sabida baya shigowar wuri”, kanta Mamy ta jinjina tana zama kan kujera “ Amma Yaya kayi masa bayanin ba a sanranka ta ‘kyalesu ba ? Nasan halin farooq sosai da zuciya , banasan wannan fushin nasa “, karamun murmushi His Excellency yayi ba tare da yace komai ba .