Sashe 58
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokacin sallah nayi Bobo ne ya soma farkawa daga baccin, yana ‘ko’karin tashin Little shima ya bud’e idanuwansa . Ko kusa baiyi Tuna’nın zuwa ya duba Prince ba tunda yasan Sauban na tare dashi. “ Yaya Bobo”, cewar Little lokacin da yake mi’kewa zaune “ Good Boy ka tashi kenan? Lokacin Sallah ko?” Kansa Little ya jinjina a hankali yana fi’kewa tsaye. Basu wani d’auki dogon lokaci ba suka shirya shida Bobo, hannayen su ri’ke da na juna yaka fito falourn, a Dai dai lokacin da su Prince Suke fitowa suwa , “ Yaya Bobo”, cewar prince , kashin kansa Bobo ya shafa “ Yaya prince “, cike da tsokana Little ya furta “ No Yaya kar kace masa Yaya kaji” hararar sa Prince yayi zai yi magna Sauban ya furta “ Tunda an manta dani bari nayi tafiyata “ da sauri Little ya ri’ke masa hannu “ Haba Yaya Sauban d’ina kasan bazan ‘ki kula kaba ko?” Shima gashin kansa Sauban ya shafa “ Nasan Little d’in Yayan sa ai, Let’s go , kar a fara sallah .” Da haka suka nufi masallacin gabaki d’aya .
Ana idar da sallah Bobo ne ya soma fitowa shida Sauban , a lokacin da su His Excellency suka fito suma , d’an kallan inda su Bobo suke Dadyn su Eshaal yayi yana kallan His Excellency, yana ‘ko’karin yin magana yaci muryar Little yana furta “ Yaya Bobo”, prince kuma yana gefen sa , bai wata wata ba ya d’ane bayan Bobon “ Yaya Bobo ina kwana “, Bobo zai janyo sa Little yayi saurin dira yana dariya “ Haba Yaya Bobo yadda kaso cafkata haka mai zakamun?” Da hannu Bobo yayi masa alamar ya matso ,amma Little ya ‘kara ‘kyal’kyale wa da dariya “ Allah Yaya Bobo bazan tsaya ba yau , kaga Yaya Big Boss bayanan da ya shigar mun kuma fa ka dad’e baka goyani ba , “ wayar hannun sa Bobo ya saka a aljihu zai kamo Little , cikin Sauri Little ya ‘buya a bayan Yaya Sauban “ Yaya Sauban please Yaya ko?” Da hannu Sauban ya dakatar da Bobo “ Ba zaka ta’ba mun Little ba fa , idan ba haka ba yanzu na kira mai gayya ya tarwatsa taro “ kallan Prince , Bobo kamar mai yi masa signal, cikin sauri Prince ya so kama Little amma Little ya zille masa “ Yaya Prince nasan halin ka ai, Ni zaka kamo ko? Kamar a bakin Yaya Big Boss , bari ya dawo ,”hararar sa kad’an Prince Yayi “ Kai fa wani lokaci baka da mutunci ni me nayi maka zaka had’ani da Yaya?” Kwalo Little yayi masa batare da yace komai ba , kamar wasu yara prince ya bisa yana san kamawa shima Little yana zillewa, ganin abun nasu ba na tsayawa bane yasa Bobo dakatar dasu , “ Ya isa haka , Let’s go back kunga safiya ne yanzu , Big Boss bayanan , I will just help you guys to rest okay ?” Sai a lokacin Little ya tsaya yana ajiyar zuciya kafun ya karaso Wajan Yaya Sauban “ Yaya Sauban ina kwana ?” Kansa Sauban ya girgiza kawai, gabaki d’aya abunda sukai akan idanuwan su His Excellency da basu san da fitowar su ba ma , har sun juya zasu soma tafiya kamar daga sama Dadyn su Eshaal ya furta “ Abdul?”, lokaci d’aya Bobo ya dakata da ga tafiyar da yake ba tare da ya juyo ba .
A karo na biyu mutumin ya ‘kara anbatar sunan sa , kallansa Sauban yayi shima , lokaci d’aya Bobo ya kalli Little da Prince “ Ku koma ciki, yanzu zan taho okay ?” Kansa Little ya jinjina “ Amma Yaya ka dawo da wuri fa “.
“ I will “ cewar Bobo, suna barin Wajan ya d’an jiyo saitin Dadyn su Eshaal duk da yana kusa da His Excellency amma ko kusa bai kalli inda yake ba . Yana tsaye sai faman murmushi yake saki , idanuwansa gabaki d’aya yana kan Bobo duk da ko kusa bai nuna yasan dashi a wajan ba.
A karo na uku Ya ‘kara furta “ Abdul?” Yana ta kowa inda Yake kallansa Bobo yayi kamar bazai yi magana ba sai kuma ya furta “ Favo..” sai kuma ya kasa ‘karasawa ya tsaya , Murmushi Dadyn su Eshaal ya saki mai sauti yana matsowa kusa da Bobo , bai kuma cewa komai ba Yayi Hugging d’insa , shima Bobo Hugging d’insa yayi kamar yadda yayi masa . Har lokacin His Excellency bai d’auke idanuwansa daga kan Bobo ba da ko side d’insa baya kalla. “ Boy kai ne kazama haka ? Ina kashiga ne haka ? Ina Farooq yake ? Wancan Yaran akwai Ameeer ko? Ina Babyn? Ina Jaririn yake ?” Gabaki d’aya sai janyo masa tanbayoyi yake , babu wacca Bobo ya amsa masa sai “ Yananan amma ya d’anyi tafiya “ juyawa Dadyn Eshaal yayi wajan His Excellency “ mai yasa baka fad’a mun yarana sun dawo ba ? Eh ?”bai jira amsar saba ya ‘kara juyawa satın Bobo “ Jaririn Hannun Farooq fa ? Finally Ya’yan Aminina sun dawo ? Oh My God ,kasan yadda Abbun ku yasha wahalar nemanku?” A maimakon ya amsawa Dadyn su Eshaal sai ma abunda ya fad’a da gabaki d’aya ya saka su a cikin shock “ Mahaifin mu ya dad’e da mutuwa tun a ranar da aka haifi Little and please Fav karkayi wa Big Boss maganar sa , if I can stand next to his shadow , Big Boss bazai yi ba , please Fav “, cikin Sauri ya juya gudun kar Dadyn su Eshaal ya sake magana , maganar kuwa ya so yi His Excellency yayi saurin da katar dashi “ Ka barshi kawai gaskiya ya fad’a, Let’s go “. Yadda ya fad’a kamar cikin raunin murya Sauban zai yi magana His excellency ya girgiza masa kai “ No Sauban ,am okay now , ka kulamun dasu duk lokacin da kuke tare kaji?”
“ insha Allah Uncle “, cewar Sauban . Duk da yadda yaga su His Excellency sun bar Wajan, bai tafi ba sai da yaga sun shiga cikin part d’in su.
Shima cikin sauri ya wuce part d’insu , Hopefully bai tarar da kowa ba sai Bobon “ Dude why? Why please?maganganun ka sunyi tsauri sosai ,please don’t forget who is he” ran Bobo a d’an ’bace ya kalli Sauban “ Lokacin da ya tafi ya barmu kayi magana akai ?” Lokaci d’aya Sauban yayi shiru yana kallan Bobo , cikin sanyin murya ya furta “ Na ro’keka ka tausasa harshen ka , ko bazakayi masa magana ba atleast please be came , hakan na azaftar Dashi da yawa, ga kuna kusa amma bashi da damar da Zaice yau ga family d’in ? His Children? A beg up you “ tashi Bobo yayi gabaki d’aya ya bar masa falourn ganin yadda yake san sa mishi ciwan kai .
********
*****************
NANNI
Tunda Simba ya harbe ta bata farka ba gabaki d’aya ta sheme akan fıtsarin sa , sai wajan ‘karfe 4:30am na safe ta farka daga wahalallan suman da tayi ga Nonan ta da Simba ya saka har wani ri’kewa yake Sabida zafin azaba . Gurnanin Simba da taji ne ya ‘kara hautsina mata Lissafi, Bacci yake har lokacin abunsa , a rud’e ta soma jan jikinta tana san barin d’akin gabaki d’aya maganin da Sindilu ya bata ta ‘barbad’esa a jikinta batare da sanin ta’ba , burinta ta soma barin cikin d’akin. Da ‘kyar ta iya samu ta fita hankali a tashe ko waiwaye bata yi Sabida tashin hankali, tana ganin Sojojin su Big Boss ta ko ina ta soma sur’kullanta cikin ‘kan’kanin Lokaci ta ‘bace , gabaki d’aya bata bayyana a ko ina ba sai a cikin d’akin ta , kamar wata haukaciya haka ta soma zagaye d’akın ko tunanin bacci batayi Sabida tsantsan takaici da ya ishe ta . Rai a ‘bace tayi wulli da hijarin jikinta , sai kuma ta dafe Nonon ta d’aya tana furta “ Wash” Sabida zafin da taji yana yi mata ba kad’an ba amma duk da haka ta kasa zama Sabida tsananin tashin hankali , hannunta ta d’aga da niyar kallan maganin amma wayam babu shi babu alamar sa a rud’e Nanni ta buga tsaye tana dafe ‘kırai “ Na shige su ina maganin yayi ? Kardai na barshi a can ?Sinduli ka temake ni”, ta fad’a tana d’ora hannayenta gabaki d’aya aka. Wata drawer ya janyo hankali a tashe ta zura ba’kar rigar jikinta tana ‘ko’karin d’aura wani abu a ‘kugu ta soma jin kuka kamar na jari rai a hankali kafun a dawo saitin kunnuwanta ayi kukan da ‘karfi, cikin zabura Nani ta juya ko zata ga wani amma babu kowa a cikin d’akin sai ita , kukan da taji kala kala ne ya ‘kara hargitsa mata ‘ya’yan cikinta . Ba tai aune ba sabida wani irin azababben duka da taji a gadon bayanta , cikin tsananin azaba ta bud’e baki zatayi ihu amma sai taji kamar an sha’ke mata ma’kogaro, duka kawai suke mata ta ko ina amma ba damar tayi ihu, sai da akayi mata jina jina tukunna aka jefata kan gado tare da lullu’be jikinta da duvet d’in d’akin.
✨✨✨✨✨✨✨
‘Karfe 12:10pm Abla ta farka sağa baccin da ya d’auke ta, a hankali ta soma mutsu mutsu da idanuwanta har ta bud’e gabaki d’aya bakınta d’auke da addua , mi’kewa zaune tayi a hankali tana ‘kara ya mutsa fuskarta ganin babu kowa a cikin d’akin. ‘Karamun ajiyar zuciya Abla ta saki kafun tayi ‘ko’karin mi’kewa daga kan gadon, zafin da take ji ya ragu sosai shiyasa ta iya takawa dakanta har zuwa toilet, sai da ta gasa kanta sosai yadda zatafi jin dad’in jikinta kafin tayi wanka abunta. Tana fitowa ta tarar da wani gown mara nauyi milk colour da underwear’s , mamaki ne ya cikata lokaci d’aya wani irin kunya ya kamata amma babu yadda zatayin haka ta saka kayan nata sannan ta koma ta zauna abinta .