Sashe 89
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
******* kusan mintuna biyar suna jiran Fanan bata dawo ba shiyasa Sukaci gaba da aikinsu gwanin ban sha’awa, Eshaal tana cikin yanka albasa , ruwan albasan ya d’an shigar mata ido , ajje albasar tayi tana kallan Arwa dake gefen ta “ Arwa d’an hure mun idona plx “ itama Arwa nama ta ta’ba shiyasa bata ta’ba Eshaal ba ta soma hure mata idon, amma still bata ji yadda take so , Abla ce ta furta “ Why not ki je Fanan ta hure miki ido tunda bata fara ta’ba komai ba, “ Okay “, cewar Eshaal tana fita daga kitchen d’in ga idanunta d’aya da take faman rufewa Sabida yajin da take ji a cikin idanuwanta , a maimakon ta nufi d’akin sai ta tsaya d’aukar ruwa a kan dinning zata sha , duk yadda taso ta bud’e idanta ta kasa gashi ruwan ya ‘ki bud’uwa , ba yadda zatayi haka ta ha’kura ta ajje ruwan , amma tun kafun ta ‘kara step d’aya a Wajan taga kamar mutum a wajan , idanuwanta da ya soma ruwa ta d’aga Bobo ta gani tsaye a Wajan yana bud’e ruwan , cikin Sauri ta kunsuyar da kanta ‘kasa “ Mai ya samu idan ki?” A sanyaye Eshaal ta furta “ Abune ya shigar mun ido “, Bobo bai ce mata komai ba ya kalli fuskarta ta, hannu d’aya ya saka ya d’an d’ago da fuskarta tare da bud’e idanuwan nata kad’an , a hankali ya soma hure mata idan nata , har saida yaga ta bud’e shi sosai amma ya d’anyi ja kad’an , ajiyar zuciya Eshaal ta sauke kafun ta furta “ Na gode “, zata juya ya ri’ko hannun ta tare da saka mata ruwan da ya bud’e , ki dena ta’ba Abu mai yaji haka , kar abu ya dunga shigar miki ido , okay ?” Kanta Eshaal ta jinjina masa tana ‘kara cewa na gode , Bobo bai ce mata komai ba sai binta da kallo da yake har ya ta ‘bacewa ganin sa .
************
******************
NANI
Duniya ba ‘karamun juya mata baya tayi ba daga jiya zuwa yau ta matu’kar shan azaba a wajan Sandilu dan ko kusa bai nuna mata imani ba , gabaki d’aya ga’b’ban jikinta ciwo suke mata , ko ‘kwa’kwaran motsi tayi sai taji gabanta na zafi , ga wani irin ruwa da ya soma bi mata ‘kafa da ta rasa ko na Menene , tana a kan fadon da sindilu ya bar ta cikin ruwan da ya soma ji’kata , babu abunda bakinta yake furtawa sai tsinewa Sindilu dasu Abla take , gabaki d’aya kamar wata mahaukaci sai faman surutai take , ga yunwa da take ji , sama da awa goman sindilu yana gana mata azaba har saida yağa nunfashinta zai d’auke gabaki d’aya , ga breast d’inta da ya kama kamar wani maye yana sha , ita kanta ko breast d’in bata iya ta’ba , yun’kurin tabağı zaune tayi taji wani irin abu kamar ruwa yana zubo mata da yawa , a rud’e Nani ta kalli gadon ganin sa a sha’ke da ruwan da ya zubo mata , cike da tsoro da Tashin hankali ta saka hannunta guda d’aya da yake rawa ta shafo ruwan tana shinshina wa , gabanta ne yayi wani wawan fad’uwa ganin fitsari tayi a kwance, ita kad’ai ta soma ihu Sabida bala’in tashin hankalin da take ciki gashi kaya d’aya His Excellency ya bar mata yanxu Sindilu ya farka mata su ga shi ko da bai farka d’in ba sun ‘baci da fitsari. Bata ankaraba wani fıtsarin ya ‘kara ‘kwace mata , mai yawan gaske , ihu Nani ta fara tana kururuwa da ‘kyar ta iya mi’kewa zaune cikin tashin hankali , kallan gadon tayi zufa har ta soma kece mata ga warin fitsari da ya soma cika d’akin ta ko ina . “ Shikenan na mutu na lalace , Ni Aina’u, nice nake yoyan futsari ? Sindilu Allah ya tsine maka albarka shege mugu tsinanne , ka cuceni ka gama dani , ni zaka saka yoyan futsari wallahi yau ko ni ko kai duk tsafinka yau bazan barkaba, ta fad’a tana yin suddabarunta lokaci d’aya sai gata a d’akin tsafin nata , a haukace ta soma faffasa komai na cikin d’akin , wani idin kururuwa ne ya soma cika d’akın , ga duka da komai da ta Kesha amma sai da ta fashe komai da komai sannan ta buga kungin da ‘kasa , lokaci d’aya akai sama da ita tare da bugata da bango , abun gunkin da ta fasa ne ta gansa a saman kanta za a kwalamata tayi saurin yin sindabaru ta ‘bace , bata bayyana a ko ina ba sai a falour, kururuwa kawai take tana ihu , su Abla da ke kitchen ne suka soma jin ihun nata shiyasa suka fito dan ganin ko menene , yadda sukaga Nani ne ya matu’kar tsoratar dasu bakinta duk jini amma haka take kururuwa , da Sauri Fanan ta nufi d’akın Mamy ta sanar da Ita , basu jima ba suka fito ita da Mamy dasu Didi da suka ji ihun Nani , yadda Mamy taga Nani ne tayi saurin cire Hijab d’inta tana ya fa mata “ Mai nake gani haka mai ya same ki ?” Bata ‘karasa maganar da zatayi ba taga fitsari na bin jikin Nani ,a rud’e ta furta “ Mai nake gani Haka ?”, wani ihun Nani ta saka tana akira mata kowa da kowa , kamar wata mai aljanu sai faman zabura take ita kad’an , cikin Sauri Mamy ta kira Abbu ta sanar abunda yake faruwa , lokacin Sallah suka gama shiyasa gabaki d’aya mazan gidan suka shigo , harda Big Boss da ya shigo part d’in duk da bai sai meke faruwa ba danshi matar sa yazo d’auka , yadda suka gowa yayi turus cikin Tashin hankaline yasa suma suka tsaya , Hajiyar America Sabida tashin hankali kasa tsayawa tayi sai zaunar da ita akai , har ta soma hawaye Sabida condition din da suka ga Nani , Nani na ganin su ta kyalkyale da dariya tana binsu da kallo, a daburce kamar wacce ake sawa magana abaki ta kalli Abbu “ kun tarwatsa mun farin cikina , duk buri kana da nayi ‘ko’karin cikawa kun tar watsa cikin ‘kan’kanin lokaci , tun lokacin sa shegiyar yarinyar nan ta shigo cikin gidan nan ta fad’a tana nuna Abla sai kuma ta kyalkyale da dariya , mai yasa bazaku bar mu mu çıka bürin mu ba ? Ta kalli Momy Baby da ta soma zare ido “ Kinga sun lallata mana gabaki d’aya shirin mu , kamar yadda na dad’e Ina san cika buri ne komai ya lalace , kema toh dole burin ki zai lallace kamar yadda nawa ya lalace , cike da mamaki Dadyn su Baby ya kalli Momy sannan ya kalli Nani “ mai kike san cewa Aina’u?” Dariya Nani ta kyalkyale dashi ta furta “ kamar yadda kaji na fad’a maka , Itace ta kashe maka matar yar ka , sannan yar da kake d’auka a matsayin taka ba yar ka bace , ta maka asirine dan ta mallake ka “, idanuwan su Baby ne ya zazzaro kamar zasu fito waje , cikin Tashin hankali Ya ‘kara furta “ ban fahimci me kike cewa ba “, Momy Kuwa tunda Nani ta soma tona mata asiiri ta soma suka kanta kadan kadan , ga zufa da take mugun fito mata ganin lokaci d’aya , lokacin da bata taba kawowa ba , shirin ya lalace gabaki d’aya , a guje ta karaso ta shake Nani “ mai yasa ? Mai yasa ? Mai yasa zaki lallatamun shirina na shekaru ?” Babu Wanda hankalinsa bai Tashi ba? Jikin Little har ya soma ‘bari shiyasa Bobo da Sauban suka ri’ke sa , Big Boss kuwa ta ‘kasan ido yake bin Abla da kallo , da alama Momy ta zare Sabida yadda take wani shegen dariya , cikin d’aga murya ta ke furta “ Eh ni na kashe momyn Eshaal sabida ta gano ni sannan Baby ba nice na haife taba , gabaki d’aya shekarun nan ina anfani da itane dan cinma manufa ta amma cikin ‘kan’kanin lokaci kun ruguza mata Tuna’nı akan tunanin shed’an”, tsugunnawa Dady yayi cikin Tashin hankali yana Kallan Momy, Eshaal kuwa zubewa tayi a ‘kasa tayi suman zaune sabida tsananin Tashin hankali , dady ne ya kalli Momy “ idan bake ce Mahaifiyar Baby ba wacece mahaifiyar ta ?“ cikin karaji Momy ta Furta “ Amma ce mahaifiyarta , Amma Itace ta haifeta kuma na saka mata tsanar uwarta a cikin zuciyar ta , Amma Itace mahaifiyar Baby nikam nasan burina ya lalacewa, jikin Baby ne ya soma rawa jin abinda Momy tace , Momy da ta keso sama da kowa Aushe ba mahaifiyarta bace ? Matar da ta fi tsana a da take hantara da cin mutumcinta Itace mahaifiyar ta ? Menene anfanin rayuwar ta ? Mainene an fanin tata rayuwar, Dady da su Abbu kuwa babu abunda suke nanatawa şai Innalillahi wa inna ilaihi raji’un , Nani da tayi shirune ta kalli Big Bosss “ Mahaifiyar ku bazaku taba sakata a cikin idanuwan Küba , tana cikin wajan da saidai gawarta ta fito , yanzu kuwa Abbu ne ya sha’keta “ Ina matata ? Nace miki Ina matata ?” Da’kyar aka samu ya saki Nani , hannu ta d’aga kamar tsuntsuwa ta furta “ ta tashi Şama, ta tashi, “, Bata karasawa Big Boss ya wanke face d’inta da Mari , Abla Side din da Baby take ta kalla amma Wayam bata ganta ba , a rud’e ta bi hanyar kitchen ko zata sameta , tana shiga taga bakin Baby na kunfa ga haifo da ya zube a kusa da ita , a gigice Abla ta saki ‘kara da yasa cikin saurin Big Boss da su Mamy suka nufo kitchen din, cikin azama Big Boss ya ri’ke Abla , itama ri’ke sa tayi wani irin kuka na zuwar mata , lokaci d’aya jini ya tsunke mata . Tashin hankali , Baby tana kungar poison , ga Abla da jini ya kwace mata , a waje kuwa Eshaal tana wajan Bobo da take kuka ya’ki sakin hannun ta ,uncle kuwa hannun Little da prince ya kama suka bar wajan , gabaki d’aya komai yana neman lalacewa cikin ‘kan’kanin lokaci, Jinin da yake zuba a jikin Abla ne yayi matu’kar tayar wa Big Boss hankali , gabaki d’ayanta ya d’auketa zai fito da ita , itama Baby Sauban ne ya d’auketa Sabida kunfar baki da take Fito mata .