← Book details Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 100

Sashe 85

Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

      Saida sukai tafiyar kusan mintuna ashirin kafun suzo Daidai wani Babban Hall da ya gama had’uwa ga fitila ta ko
 Ina da ya karad’e wajan “ PRINCESS JEWEL MALL “ shine sunan da ya bayyana , yadda wajan yayi kyau saida Abla ta tashi zaune tana furta “ Wow “, kallan ta yayi kafun ya furta “ Yayi kyau ?” Kanta Abla ta jinjina “ sosai ma “, bai ce mata komai ba har akai parking motocin, yanxu ma dakansa ya bud’e mata motar bayan facemask din da suka saka , mamaki bai gama kashe taba sai da suka fito daga mota wasu manya mutane suna ce mata welcome Ma’am , Kallan Big Boss tayi ganin ya d’aure fuskarta yasa tayi shiru kawai mamaki fall cikin ranta , sai taga cikin ya fi suna kyau ma ga wasu irin waje masu kyan daban daban , dan ba ‘karamun ‘kayatuwa mall d’in yayi ba , hannunsa na cikin nata suka soma zagaye mall d’in, ita dai Abla nata ido ne babu abunda Bakinta yake iya furta wa sai kalmar “ Wow “ kawai , har suka hau elevator Abla tana ganin wajaje, a saman ma ba ‘karya ta ita wannan shi ake kira mall aljannaar duniya da iya kyau har ya zarce hakan, wani glass ‘kofa ya shiga da ita , hannun sa cikin nata , ragowar ma’aikatan suka tsaya a waje , suna shiga Babban office da naira tayi kuka ya bayyana a wajan , yanzu ma Abla batace masa komai amma şai mamaki da yake neman kasheta, a kan kujerar Wajan ya zaunar da ita zatayi magana ya furta “ Congratulations on your new Mall “, Abla gabaki d’aya ta waro masa idanuwanta dan ta kasa fahimtar abunda yake nufi, wasu hawaye ne suke san sakko mata ya girgixa mata “ no , banda kuka wifey , Oaky ? It’s just a mall and ..” wani French kiss Abla ta kai masa a baki da yakashi had’iye ragowar maganar da yake sanyi, tana gama kiss din tayi hugging d’in, cikin shashshe’kar kuka ta furta “Sunshine “ zata kuma magana ya girgixa mata kai tare da göğe mata hawayen fuskarta yana ri’ke mata hannun, ‘wani part d’in suka nufa wajan shima ya had’u ga red roses gabaki d’aya ta ko ina, d’aya daga cikin ma’aikatar da take gyaran roses Abla ta kalla , a dai lokacin da ita take d’agowa , fuskar Abla cike da mamaki ta furta “ Zinariyya ?” A rud’e Matar da wahala ya gama cinye ta tayi tana bun Abla sa kallo , cikin Sauri kuma ta sunkuyar da kanta ‘kasa “ sannu da zuwa hajiya “, zare hannunta Abla tayi a cikin na Big Boss tana ‘kara kusantar matar “ Zinariyya me kike a nan Wajan ? Ya naganki haka ?ina Uwar karuwai ?” Mamaki ne ya kama Zinariyya ganin yadda hajiyar da take mata tanbayo masu yawa duk yawan barikinta bata ta’ba had’uwa da irin Hajiyar nan ba shiyasa mamaki ya kasa ‘boyuwa a fuskar ta , har lokacin bata gane ko wacece ba shiyasa Kawai ta bata Amsa “ Uwar karuwai tana gidan masu ta’bun hankali “ girgiza kai kawai Abla tayi kafun ta furta “ Rayuwa Kenan , Allah ba azzalumin bawan sa bane , zinariya baki gane ni ba ? Nice dai Abla , Abla da kuka cuta ke da mugayen abokanan huld’ar ki , dafe ‘kirji Zinariya tayi da ‘karfi tana zubewa ‘kasa , şai a lokacin ta gane Abla şabida yadda Hutu da kwanciyar hankali ya bayyana akan fuskarta “ na ro’keki badan ni ba kiyafe mun abubuwan da nayi miki , ba Tuba na bi Allah na biki ki Rufamun asiri wannan ce kawai hanyar samun abinci na idan masu wajan nan suka gane mugun halina na da zasu koreni ne na ro’keki, rayuwar duniya ta juya mun baya daman kwanayin duniya bashi da tabbas “, yadda take magana kamar zata kama ‘kafar Abla haka take bata hakuri , murmushi mai ciwo Abla tayi kafun ta furta “ Tashi Zinariyya, kinga irin sakayyar ubangiji ko ?babu abunda zance miki sai Allah ya shiryeki” ta fad’a tana juyawa wajan Big Boss, a wannan karan Itace ta ri’ke masa hannun Sabida Şubat wajan , abubuwa da yawa suna fad’o mata a rai ciki harda rayuwar ta na baya, kasa tafiya Abla tayi sabida kukan da yake san ‘kwace mata, bai ce mata komai ba shima yayi hugging d’inta yana shafa bayanta alamar rarrashi.

IBTISSAM
      ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written 
      By
Mss Lee   

                     0812 044 4608

    TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan. 

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki . 

KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA

1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA : 
    08133647913 

   KANO NIGERIA 

LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.

       SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA

PAID BOOK

2 PAGES NA HA’DE KAMAR YADDA NAYI AL’KAWARI , PAGE ‘DIN JIYA DA NA YAU .

BOOK 2 
         S_____ 27

“ it’s Okay, Don’t cry in ba so kike nima nayi miki kuka ba” ‘karamun murmushi Abla tayi tana ‘boye face d’inta a jikinsa , shima murmushi yayi tare da d’auko wani white handkerchief da sai faman ‘kamshi yake ya goge mata ragowar hawayen face d’inta , a hankali Abla ta furta “ Ina Uwar karuwai ?” Kamar ba zai kulata ba ya kama hannun ta suka soma tafiya “ Nima ban sani ba “, cikin sanyin murya Abla ta furta “ Please Dan Allah “ yadda tayi maganar ne yasa ya kalleta ta ‘kasan ido ba tare da ya kuma cewa komai ba . Ko cikin Building d’in basu koma ba , suka fito inda motocin su suke , yanzu ma shiya bud’e mata motar da kansa kafun ya shiga , basu tsaya ‘bata lokaci ba Victor da saurin securities suka hau kan Titi. Wayar hannun sa Big Boss ya ciro tare da d’anyi dan ne dannan da basu wuce minti d’aya ba , sai kuma ya mi’kawa Abla wayar da tayi shiru tun d’azu , itama Abla kar’bar wayar tayi tana kallan abunda yake ciki , wata matace sai faman gudu take a haukace tanasan cire kayan jikinta , gefe guda kuma wasu mutane ne da suke san hanata , Dan da dükkan alamu mahaukaciya ce matar , inta biyo mutum dole ya tsora ta , vidoen mahaukaciya dole mutum yayi dariya kuma ya tausaya mata , kar’be wayar Big Boss yayi cikin cool voice nashi ya furta “ are you satisfied? Kinga wacce kike san gani ?” Cikin Sauri Abla ta kallesa tare da kallan wayar hannun sa , bata tsaya ‘bata lokaci ba ta furta “ Kana… nufin … wa…wannan…. Uwar….Karuwai ce ? Amma a ina ka santa ? Taya ta haukace please?” ‘Dan girar sa Big Boss ya d’age kad’an “ Wa ya isa ya wahalar mu da mata kuma na ‘kyale sa ?”, ‘karamun murmushi Abla ta saki tana saka hannun ta cikin nasa , a shagwa’be ta furta “ Amma ta ya akai kasanta? Kuma duk Yaushe ka gano inda take da Zinariyya ? Yar shila fa ?”, bai amsa mata ba sai lumshe ido da yayi , itama ganin bayasan maganar ne tayi shiru tana d’ora kanta a wajan ka fad’un sa . Bata sai mai ya faru ba ta san dai sunyi tafiya me d’an nisa kafun motocin su tsaya a tunaninta sakko wa zasuyi sai taga ko motsawa baiyi ba har motocin Suka ‘kara tashi, tana rungume a jikinsa bacci ya soma d’aukar ta , cikin ‘kan’kanin lokaci , ‘kara hugging d’inta yayi ganin bacci take yi da gaske , basu d’auki wani dogon lokaci ba suka ‘karasa gida .  Rigarsa ya yafa mata kafin ya d’auketa kamar wata Baby zuwa cikin gidan. Bai sauke ta a ko ina ba sai akan bed d’insa , abin mamaki har lokacin bata farka daga baccin da ya d’auketa ba , sai da yayi wanka ya shirya cikin kayan bacci masu shegen laushi tukunna itama ya cire mata kayan jikinta ya bar mata iya bra da underwear d’inta , sosai Big Boss ya kai zuciyar da nesa lokacin da ya cire mata kayan , ‘kasan lips d’insa kawai yake jira a hankali , da ‘kyar bacci ya d’auke sa , rungume da Sunshine d’insa .

**********
Chapter 85 · 0% Book details