Sashe 32
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zazzaune suke su Hajiya Karima cikin falourn Hajiya sa’adatu, sai su Yasmeen da suke zaune suma ko wacce ta had’e ’kafa tana huhhura hanci, Yasmeen ce da ta gaji da shirin ta kalli momyn ta “ Ni fa gaskiya Mom na gaji da irin wannan abun , gabaki d’aya kayan makeup d’ina sun tsufa ina dan canzawa amma sabida rainin hankali a ce sai na tanbayi wancan banzar kud’i sannan zan fita ? Wannan ma ai ‘kas’kanci ne , yarinyar da ko a shekara nasan na girme mata , gaskiya aduba wannan maganar dan ba me yuwa bace , ki duba mom ki kalla yadda tsinanniyar sojarcan ta saka mu agaba kullum azabar yau da ban ta gobe daban gabaki d’aya mun zama sai kace ‘yan aiki?” Yanzu ma fa wai wanke wanke ta saka mu muka gudo da ta bar wajan , kamar ahalin mai dala ace suna aiki , wannan ai ‘kas’kancine wallahi” Hararan ta Amal tayi a ‘kufule ta furta “ Na Lura ke baki da hankali wani lokacin , ko kwakkwaran motsi kin İsa kiyi agaban basamudiyar can ne ? Sannan kike tunanin ayi wa yarinyar can abu , so kike su kashe mu ko kuma su tsire mune ? Wallahi idan kun tashi janyo bala’in ku babu ruwana , ‘kafafuwana gabaki d’aya ciwo suke mun sabida tsananin a zaba , yanzu idan ta dawo taga bamanan me kwatar mu sai Allah , toh wallahi ba dani ba takaicin kwalkwal d’in da akai mana ya isheni bazan ‘kara d’aukar wani abun ba kuma kunga tafiya ta “, ta ‘Karasa tana hararar Yesmeen tare da mi’kewa zata bar Wajan Kübra ta kalleta “ Ina kuma zaki? Karki cemun d’an abun nan yasa kin karaya ?” Hannu Amal tasaka abaki tana taunawa “ idan kinganni a lahira toh wallahi kaini akai haka kawai hud’ubarku bazata sa adunga cin ubana ba kunga tafiya ta wanke wanke na zanje na cigaba dayi hankali kwance , idan ta kama kudin ma nake so wallahi cikin ‘kas’kantar da kai zan lalla’ba ta dan naga gidan namu yanzu ya koma ‘kar’kashin BOSS LADY tare da mutanan ta , tunda anriga da anyi juyin mulki dan wallahi kuka kuskura kuka ta’bata bazai ‘kyale Kuba” ta ‘karasa tana barin falourn, gabaki d’aya da kallo suke bita , jin abunda tace , ta’be baki Hajiya sa’adatu taki cikin wani irin murmushin da ita kad’ai tasan ma’anarsa “ aushe yar taki raguwa ce ? Tunda abu ‘kan’kani yasa ta saduda, a hakan ne kuke tunanin an aura mata yaran can? Zaki ai sai zakanya kuduba ku kalli yesmeen , duk abunda akai mata haka ta shanye bata saduda ba sabida sai ta kwaci ha’k’kinta amma lokaci ‘kan’kani yar ki ta saduda da wuri haka? Toh Kushirya gaskiya “ ta ‘Karasa tana ‘kyal’kyale wa da dariya , “ Yasmeen tashi mu tafi “ Kubra zata tanka mata Hajiya Kareema ta dakatar da ita da ido alamar ta rabu da ita , har lokacin Hajiya sa’adatu bata dena dariyar da take ba , sun mi’ke da niyar barin Wajan kamar daga sama suka ga M.Sarah akan su, ita kanta Hajiya sa’adatu bata san lokacin da ta koma kan kujera ta zauna ba , Yasmeen kuwa jikin ta har ya soma rawa ganin M.Sarah kawai a gabanta . Tsaki Hajiya karima tayi “ Aushe iskancin naki na ‘karya ne ? Sannu jaruma ai naga jarumta yanzu ganin ido na “ hararar ta Hajiya sa’adatu tayi batare da tace komai ba , babu Wanda M.Sarah ta Kalla a cikin su sai Yasmeen da Kubra , face d’inta sam babu fara’a ko d’igon tausayinsu “ let’s go “ shine abunda Kawai ta furta takıya , hannu Kübra ta d’ora akanta tana kallan momyn ta ko zata tema ka mata , Yasmeen kuwa tuni ta soma futsarin tsoro a jikinta . Suna barin falourn Hajiya sa’adatu ta mi’ke zatabar falourn , wata yar iskar dariya Hajiya karima ta saki tana mi’kewa “ kodai kin rud’e ne kin manta falourn kine amma naga kina shirin fita Sabida rud’ewa , na barki lapiya “ ta fad’a tana bun Hajiya sa’adatu da wani irin kallo kafin ta bar falourn.
********
‘D’aya saura Abla ta farka daga baccin da ya d’auke ta , cikin sauri ta ta’ba gefen wuyanta tana mi’kewa zaune bakin ta d’auke da addua , bin d’akin tayi da kallo ganin baya ciki, d’an ’karamin ajiyar zuciya ta sauke tare da nufar gaban mirror , daga kan bedside drawer kuwa wayar da Big Boss ya saka mata karatu a kwanakin bayane ya soma ba sauti me d’an karan dad’i, da ‘karfi zuciyar Abla ta buga ta juyo da sauri tana bin wayar da kallo cike da mamaki , shaf ta manta bata basa wayar ba , a hankali ta ‘kara wajan wayar tare da dafe goshinta lokacin da ta d’auki wayar “ Wayyo Allah na manta ban bashi wayar saba , gashi yanzu ana kiransa “, wani sauti ne ya d’an fito daga wayar alamar shigowar message , tana kallan screen d’in wayar taga short message “ Pick the call” sannan wani kiran ya shigo, kamar bazata d’aga ba sai kuma tayi picking, lokaci d’aya kuma ta zaro idanuwanta waje ganin sa zaune cikin wata sofa white colour , da Sauri ta rufe cameran dan batayi tsammanin shi bane , kuma vidoe called , muryarsa da taji ne yasa ta d’au turo bakin ta kafun ta d’an d’ago da wayar batare da ta kallesa ba , a hankali ta furta “ Ina wuni?”shiru Big Boss bai amsa mata ba sai binta da yayi da kallo, ‘kara turo baki Abla tayi tana furta “ Ina wuni”, nan ma shiru yayi mata , cikin ‘bata fuska ta kalli wayar a tunanin ta ya Kashe amma ganin sa yana kallanta yasa tayi saurin sunkuyar da kanta ‘kasa “ Check my room! Akwai magani ki shafa a neck d’inki zai dena ! Okay ?”, kanta Abla ta jinjina masa haka kawai take jinta wani iri“ Na gode”, bai amsa mata ba sai kallan ta da ya ‘karayi, “ every thing is settled in the phone you can used it now , take care “ , Abla zatayi magana ya Kashe kiran , da tsantsan mamaki ta soma bin wayar da kallo “ wayana kuma ? Ni ?” Abun har yanzu bai dena bata mamaki ba , kan gadon ta koma ta soma duba wayar , komai a kwai a ciki, WhatsApp din da ta gani tayi saurin shiga babu contact d’in kowa a ciki sai wani number da aka turo mata message , da sauri ta shiga message d’in, kallan “ take care and don’t be stubborn “ da ta gani ne yasa ta kasa cewa komai, wani irin yarrr taji a jikinta da sauri ta kulle idanuwan ta kafun ta bud’e , kusan sau 7 tana karanta message d’in amma ta kasa bashi reply, ganin ana ‘ko’karin kiran sallah ne yasa ta saka wayan a charge ta nufi dressing room d’inta , yadda take murmushi kad’ai ma mutum zai gane tana cikin good mood .
Tana fitowa har ta sake wanka ga wani material da tasa green da yayi mugun amsar ta , sallah tayi tare da gyara face d’inta haka kawai yau take sha’awar saka lipgloss, yadda tasa d’in kuma ba ‘karamun fito da pink lips d’inta yayi ba , gashin kanta kuwa , yadda yayi tsaho da ciwo wa kad’ai abun kallo ne dan har yafi na da yawa , da’kyar ta iya samu ta tufkeshi sai faman haki take ita kad’ai , tana gama wa bedroom d’insa ta koma ta gyara masa ko ina na ciki sannan ta fito falourn, a tsaye ta tarar da Harry dake falourn tun d’azu , tana zaune kan kujera ta had’a ’kafa waje d’aya tana hura hanci kamar wadda take cikin falourn ubanta . Yadda Abla tayi sallama bata amsa mata ba haka itama Abla ta zauna kan kujeran batare da ta kalli ko inuwar taba , landline kawai ta d’auka tare da dialing wasu number guda biyu , cikin Yan mintuna da basu gaza 2 ba Jennifer ta fito falan tana ganin Harry akan kujera tayi ‘ko’karin hayayya’ko mata Abla ta dakatar da ita ta hanyar furta “ it’s okay , Akwai Youghurt d’ina a fridge please help me with it” cike da girmamawa Harry ta furta “ Doned “ tana juyawa , Harry kuwa ba ‘karamun ‘kulawa tayi ba da irin shariyar da Abla tayi mata shiyasa ta ja wani irin dogon tsaki tana hararar ta “ki gama iskancin ki zaki zo tafin hannu na ne , sai na nuna miki ke ‘karamar yar iskace , yanxu bani da lokacin ki , N500k nake so yanzu zanje gyaran jiki , karki ‘bata mun lokaci “ wani irin kallan mahaukaciya Abla ta jefa mata tare da d’auke idanuwanta “ Dan ubanki bakıji abunda nace ba “ hannu Abla ta saka tare da daka mata tsawa itama “ kulll kishiga hankalin ki, bana d’auka hauka, kisan kalaman da zaki furta , idan ‘kazamun bakin ki ya ‘kara furta sunan iyayena sai kinsha mamaki na , kud’i kuma na ‘karfi ne , idan kina da halin ‘kwata ga fili ga mai doki”, ta ‘karasa tana mi’kawa Jenny da ta shiga falourn hannu , bata kuma zama ba ta juya bayan ta kalli Harry cikin ido da ido “ idan kin gama zama zaki iya tafi , mijina ya kusa dawowa banasan ‘kura ta shigar masa ido” . Ihune Kawai Harry batayi ba dan gabaki d’aya mutuwar tsaye tayi Sabida maganganun Abla , bata d’auka Abla ba kanwar nasa bace sai yanxu , musamman idanuwanta da ta kalla , cikin Sauri ta juya ta far falourn , wani irin ba’kin ciki da dana sanin zuwa part d’in yana turni’ke ta.