Sashe 5
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har cikin falourn Diidii ta shigo dashi duk da yadda face d’insa yake a d’aure hakan be hana His excellency sakin murmushi ba a saman la’b’ban sa , irin murmushi da aka dad’e ba’a gansa a kan face d’insa ba . Cikin d’an tsuke fuska Diidii ta furta” Baku iya tar’ban baki bane ? Ko sai ankoya muku?” Cikin Sauri Nanni ta furta “ yi hakuri Diidii, bari na fara kaiku parts d’in ku , ku huta tukunna , kinji Diidii “ d’an ta’be baki Diidii tayi , ku fara bawa yarana masauki zanyi magana da Dr “, cike da girmamawa Nanni ta amsa mata.
Ganin yadda Big Boss ya’ki kallan tane yasa ta d’an girgiza kai kad’an , su dai su Prince komai kamar a mafarki suke ganin sa dan gabaki d’aya mutanan gidan sun d’aure musu kai basa fahimtar komai . Hannun Abla ta kama tana sakin mata murmushi ne kyau “ taho daughter bari na nuna muku part d’in ku kinji ?”a hankali Abla ta furta “ Mun gode “ suma su little biyo ta sukai sai Bobo, Big Boss kuwa kamar Wanda bayasan taka ‘kasa har zuwa wani babban building da aka yi shi da glass “ ga part d’in kunan komai a gyare yake , yanzu zan sa akawo muku abinci , ‘kin tsaya Big Boss yayi ya wuce cikin building d’in kamar Wanda ya san ko ina haka ya bi ta wani corridor da sai anyi ‘yar tafiya kafun a zo wasu rooms guda biyu ko kallan saba beyi ba , ko ina na cikin d’akin a gyare yake sai ya zamto tamkar wani apartment ne a wajan , babban d’akine me had’e da falour a wajan , komai na ciki white colour ne hatta painting da labulayen d’akin white colour , ko ina cikin tsaf tsaf da Tashin ‘kamshi yake , wani bottum ya danna lokaci d’aya fitulun d’akin suka soma canzawa suna fitar da wasu colours masu shegen kyau, bai zauna a cikin falourn ba ya wuce toilet bayan ya fara ‘balle button d’in rigarsa.
Almost hour 1 da rabi bai fito ba , ‘kofar shigowa d’akin aka bud’e , Abla ce tsaye a bakin ‘kofa hannun ta wani box ne da Bobo ya bata ta kawo masa duk da ba’a san ranta ta ‘kar’ba ba , tayi niya tana shigowa zata dire masa kayansa ta bar d’akin amma yadda lights d’in suke caccanza kala yasa Abla furta “ wooww “ita kad’ai sai bin haske dake da kallo , gabaki d’aya batasan yana cikin d’akin ba sai ri’ko hannun ta da taji anyi, zata kurma ihu ya saka tafin hannunsa guda d’aya ya rufe mata baki tare da furta “ shhhhhhh”, ‘ko’karin tureshi Abla tayi a jikinta , Sabida yadda take jin ruwan bayansa na ta’ba , tsigar jikinta gabaki d’aya ‘ko’karin tashi take, a masifan ce ta furta “ ka sake ni banaso “ kamar ‘kara zugata yayi ya ‘kara talla’bo shafaffan cikin ta tare da jingida a bayan ta sosai, ciki ciki ya furta “ let’s me cool down first “ , a Daidai saitin kun nanta, cikin Sauri Abla ta fara tureshi da iya ‘karfin ta jin yadda yayi mata magana a kunne, gabaki d’aya taki tsayawa waje d’aya juyowar da zatayi kawai bakinta ya sauka akan chest d’ins , fashewa da kuka Abla tayi ganin ya’ki sakin ta gabaki d’aya wani irin haushi da takaicin sane ya kamata gashi ya fita ‘karfi ba ta yadda zata ‘kwaci kanta .Big Boss kuwa tun lokacin da lips d’inta suka sauka akan chest d’insa ya lumshe eyes d’insa tare da ‘kara rungumota jikinsa yana sauraran yadda take kukan, hannunsa da yakai kar rigar tane ya ‘kara firgita ta fiye da d’azu cikin kid’ima Abla ta furta “ Menene… Menene haka ? Banaso ka dena ta’bani”, cikin rad’a rad’a Big Boss ya furta “ you kissed me just now a chest d’ina , ina zan ramane , I will just kiss you on your chest “ ya ‘karas yan ‘ko’karin zip d’in Abayar Abla.
( BIG BOSS MENENE HAKA
TEAM ABLA KUNA INA KU KAWO MATA ‘DAUKI
MSSLEE
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee
09134652921
TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!
SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️
HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU
MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan.
Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki .
KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA
1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra
DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :
08133647913
KANO NIGERIA
LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.
SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA
PAID BOOK
BOOK 2
S_____2
Cikin Sauri Abla ta dam’ki hannun sa tana zare ido , bakin ta har rawa yake wajan furta “ Mene..Menene haka ? Ka bari banaso d’an Allah kasa kenı na tafi”, shiru yayi mata batare da ya tanka mata ba , sai hannun ta da ya ri’ke cikin nasa yana ‘kara rungumota jikin sa , sosai Abla ta soma kici niyar ‘kwace jikinta , gabaki d’aya ta rud’e har wani zufane yake fito mata , ganin yana ‘ko’karin ta’ba mata Riga ne ta fashe masa da kuka tana ‘kara tureshi , a hankali ya furta “ ouch ! Kin famamun ciwo nafa !” Cikin mugun ta kaicin sa da ba’kin cikin abunda yake mata Abla ta gantsara masa ciwo a damtsen hannunsa , lumshe idanuwa Big Boss yayi batare da ya motsa daga inda yake ba , sosai ta ke cizan sa tana jiran ya saketa ta gudu amma sai ya ‘ki sakin nata , cikin muryar kuka ta furta “ Nace ka sake ni kai Wana irin d’an iska ne ?” Sai a lokacin Big Boss ya bud’e idanuwansa , kad’an ya taune lips d’insa , yana knodding kansa , a bazata ya d’aga ta sawa , wutsul wutsul Abla ta soma tana ro’kan sa ya sauke ta amma kamar ba dashi take magana ba , yana zuwa wajan king size bed d’in d’aki ya jefata, cikin Sauri Abla ta tashi zaune ganin yadda ya had’e ransa , zata sauka daga kan gadon ya ‘kara binciko ta, “ Dan Allah kayi hakuri ka bar ni na tafi wallahi kai ba d’an iska…” bata kai ‘karshen maganar taba ya had’e lips d’insu, cikin kuka Abla take ‘ko’kwarin ‘kwace lips d’in ta amma kamar da gangan yake mata sabida wani irin mugun zafi da lips d’in ta Suka soma , ya fi 5 minutes a haka ya ‘ki sakar mata lips , tun tana dukanshi da ya kushinsa har ta dena sabida yadda jikinta yayi mata weak , sai hawayen tsanar sa da suke sakko mata ta gefen fuska. Saida ya d’auki good 7 minutes kafun ya zare bakinsa a nata ya lumshe eyes d’inta , sai alokacin sautin kukan Abla ya soma fitowa , sosai take kuka hancin ta har yayi ja sabida kukan da tasha,cikin cool voice d’in sa da be ta’ba magana da irin saba ya furta “ Banasan kuka “, lokaci d’aya Abla ta banka almasa harara tana ‘kara ‘karfin kukan ta , ganin ta ‘kıyın shirun ne ya ta’ba zil d’in rigar ta “ okay ! Let’s continue “. ‘Dim Abla tayi tana ‘kara dam’ke hannun da , cikin shashshe’kar kuka ta furta “ Dan Allah kayi hakuri”, d’an d’ago da face d’insa yayi kad’an kafun ya furta “ Me kike so?” Cikin sauri Abla ta furta “ ka sakeni na tafi” a hankali Big Boss ya girgiza masa kanta “ Bacci zanyi “, Abla ji tayi kamar ta sha’ko wuyansa,” ‘Dan iska kawai , Allah sai ya saka mun , ka wani zo ka mammatse mutum, idan bacci zakayi sai aka ce maka ni irin kace , farin mugu”, amma a fili sai ta ‘kara marairaice face “ Dan Allah ka sake ni na tafi, sai kayi baccin naka “shiru yayi mata ba tare da ya bata amsa ba , a ‘kufule Abla ta yun’kara zata tashi ya ‘kara mayar da ita,” Be quiet, karkisa nayi maganin ki yanzu “, harararsa Abla tayi karaf cikin idanuwansa , kamar Wanda aka saka dole ya furta “ Ni kike harara ?” Cikin sauri Abla ta girgiza masa kai “ Ah ah ni ba hararar ka nayi ba , please kayi ha’kuri, ‘kara rungumota yayi a jikinsa sosai tare da janyo musu white duvet d’in gadon me shegen laushi, Abla zata ‘kara bud’e baki yasaka 2 fingers d’ins ya ‘balle mata bakin, cikin Sauri Abla ta toshe bakin ta Sabida zafin da taji, “ Bakya jin magana ! In kika cikani da surutu ko na ‘karajin sautin kukan ki , I will really make you cry! Just be quiet,and sleep up “ ya ‘Karasa yana kashe musu light d’in gabaki d’aya , Abla sosai ta tsorata da yanayinsa, har yanxun hannayenta suna toshe a bakinta , sai hawayen da suke sakko mata a kumatu. Almost 5 minutes tana a haka ta soma ajiyar zuciya , cikin ‘kan’kanin lokaci bacci ya d’auketa, gyara mata kwanciyar yayi a hankali kafun ya sumbaci cute lips d’inta da ta d’an turo kad’an, yana kallan yadda hawaye suka bushe a fuskarta, a hankali kamar me rad’a shima ya furta “ Rigimammiya kawai “ kafun ya ‘kara rufe su cikin duvet d’in. Ko cikakken 10 minutes beyi ba bacci ya d’auke sa rungume da Abla a jikinsa.