← Book details Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 100

Sashe 17

Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

 ‘Karfe 3:10pm motocin su Little suka shigo cikin gidan, a Daidai lokacin da Bobo yake shigowa shima , Babu Wanda ya kalla a cikin su har ya fito daga cikin motar da sauri Little ya ‘karaso wajan sa , zaiyi masa magana Bobo ya dakatar dashi “ Yaushe kuka fara rashin ji ? Bakwajin magana yanzu ko ? Da izinin wa kuka fita ? Kun sanar dani ? Ko kun sanar da Big Boss da zaku kama hanya ku fita batare da izinin mu ba” sun kuyar da kanshi ‘kasa Little yayi “ kayi ha’kuri Yaya Bobo kun fita da wuri ne shiyasa Yaya sauban yace zai fad’a muku” ya ‘karasa yana ‘kara yin ‘kasa da kansa , a Daidai lokacin da sauban da Prince suka ‘karaso Wajan suma “ weldone Little ! Weldone , so yanzu kun samu wanda zaku dunga tanbaya fita right ? Do as you wish , kar na ‘kara ganin ka a inda nake “ zai juya Little yayi sauri ri’ko hannunsa , shima cikin sauri prince ya ‘karaso wajan “ Yaya Bobo fushi kake dani? Taya zaka ce mun kar na ‘kara zuwa inda take Dan Allah kayi ha’kuri yaya bazamu ‘kara ba , please just punish us with anything amma banda haka ! Dan Allah” wasu ‘kwalla har sun fara tarar wa Little ,cikin Sauri prince ya furta “ Yaya please karka fad’awa Ya’ya Big Boss , Dan Allah don’t be angry “ batare da Bobo ya kallesu baya nuna musu hanyar “ Ku ‘bace mun da gani” Little zai ‘kara magana Bobo ya d’an daka musu tsawa da Sauri prince ya kama hannun Little suka bar wajan, shima zai juya sauban yayi saurin ri’ke hannunsa , “ su d’in ba ‘kanne na bane ? Kome yake tsakanin mu yayi ace su shiga ciki? Do you really hate me Bobo?” Bobo zai fuske hannun sa Sauban ya ‘kara ri’ke wa , a zuciye Bobo ya juyo zai kawai sauban Naushi sai kuma ya fasa  ya sauke hannun sa tare da juya masa baya zai tafi , cikin cool voice sauban ya furta “Am so sorry Dude ! Please, ban tafi dan bana san Kuba, Jinayi idan ban barkuba a wannan lokacin kamar za’a ciren rai na , I can’t take it please, baka kulani, Big Boss baya kulani! Over 22 years da wannan abu nake kwana nake tashi , can’t you just forgive me with this my mistake ? It’s your Bibii fa , can’t you help me na Daidai da Big Boss shima ?it really pain me Bobo, i can’t take it any more , tun da bakwa bu’kata na I will distance my self from everyone , ko mai zai faru ma ya faru, I don’t care any more “, ya juya zai tafi Bobo ya kai mishi duka a baya, lokaci d’aya sukayi hugging junan su ,” I really Miss You Bobo, so badly I really missed you guys, I searched everywhere amma ban same kuba , please don’t leave me again “ shima Bobo kulle eyes d’insa yayi kafun ya furta “ also missed you Bibi, just na kasa manta yadda ka tafi kabar mu , lokacin da muke bu’katar ka , everything was so doomed “, ‘kara hugging d’insa Sauban yayi “ am sorry , am so sorry dude , am really sorry but nasan I will really suffer kafun Big Boss ya ha’kura , this your brother yana sa mun ciwan kai tun muna ‘kanana”. 

‘Karamun dariya Bobo ya saki kafun su raba hug d’in da sukayi “ babu ruwa na kun fi kusa fa “, and su Little fa ?cewar sauban “ Naga alama kun shagwa’ba yaran nan ko Babies Albarka , yadda naga ya tara ‘kwalla a idanuwansa it most be hardly ba kuka zaiyi ba “, kallan hanyar da suka bi Bobo yayi fuskarsa a sake ya furta “ Yayi fushi yanzu, he wont talk to anyone , kuma bazai ci abinci ba especially when he cries,ya kwana biyu baiyi rigimar ba, bazai yi bacci ba harsai yaga Yayan sa shima ya basa ha’kuri”.

    Kun ‘bata yaran nan right ? “Zanje na lallashe sa da kaina”cewar sauban, haryanzu hannun su na ri’ke da na Juna . “ Go! Go! Yau fushi nake dashi , and i have a lot to do, akwai ayyukan da zanyi wa Big Boss ,”jan hannun sa sauban yayi suka soma tafiya “ Don’t mind your brother , he’s always my headache , and I so much love that dude “.

〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️
〰️〰️〰️〰️〰️
ABLA
Kiran sallar la’asar ne ya tashe ta daga baccin data soma , gabaki d’aya bata san lokaci ya ja haka ba , bakin ta d’auke da addua ta mi’ke tana kallan agogo , cikin sauri ta wuce toilet tayi alwala tare da kabbara sallar la’asar d’inta . Sai a lokacin ta tuna da wayan ta da ta saka a charge, cikin Sauri ta d’auko zata kunna data sai taga ba layin Nigeria ne a ciki ba , kamar zatayi kuka haka ta ajje wayan tafi falourn. Wani irin mamaki da al’ajabi ne ya kama Abla ganin gabaki d’aya an canza gabaki d’aya furnitures d’in falourn , komai na ciki an sabun dashi da sababbi masu shegen kyau , tana fitowa ta tarar da Jennifer a tsaye tana jiran fitowar ta , cikin sauri ta “ Weldone ma “, kasa ce mata komai Abla tayi sai ‘karabun falourn da take da hannu , itama Jennifer batare da damuwa ba ta  sai ta hannun ta zuwa direction d’in dinning “ please ma’am “ ta ‘kara cewa , kallan dinning d’in Abla tayi kamar bazata je ba sai kuma ta ‘karasa Wajan dinning d’in, yanzu ma wani mamakin ne ya kuma kamata ganin fresh foods da aka ‘kawata kan dinning d’in da shi, komai na bu’katar cikin an da fashi , cikin tanbaya da mamakin da ya kuma hawa face d’in ta ta furta “Abincin nan da ? Na Suwa ne ?”, cikin Sauri Jenny ta furta “ it’s for you madam, if you need anything more sai a canza miki “ dakatar da ita Abla ta hanyar furta “ waya baku izinin wannan abubuwan ?” Kai tsaye Jenny ta furta “ umarni ne daga sama” ‘Dan ta’be baki Abla tayi dan gabaki d’aya ta kasa fahimtar wannan umarni ne daga saman da suke fad’a , ‘karar da cikin ta yayi alamar yunwa ya sa bata da wani choice d’in da ya wuce ta zauna Sabida yunwar da ta soma ji, tana zama jenny ta tsaya tana jiran umarnin Abla , a hankali Abla ta furta “ you can go” Jenny zata juya Abla tayi saurin dakatar da ita ,” ki fara d’iban abunda zaki ci tukunna “ Jenny zata yi mata musu itama Abla ta furta “ umarni ne daga sama “, ba yadda Jenny ta iya haka ta d’auki uban plate d’in da Abla ta cika mata . Tana barin wajan Abla ta ‘Karabun wajan da kallo dan har yanzu bata daina mamaki ba ganin yadda gabaki d’aya aka canza tsarun komai, Tuna’nın komai ta ajje a gefen ta tayi serving abun da take san ji ganin kamar ‘kara tayar mata da yunwar ake .

********A ‘Bangaran Little kuwa Bobo na korar sa direct part d’in friend ya wuce dan gabaki d’aya babu part d’in da yake shiga sai nasa, Prince zai ri’ke masa hannu yayi sauri ja baya , batare da ya kalle sa ba ya furta “ Just leave me alone yaya “, yana gama fad’a ya bud’e lifter ya shiga ,prince ya zo shiga Little yayi saurin kullewa , da Sauri ya furta “ what’s wrong with you little ? Huh!? Kanasan tayar mana da hankali ne ? Yaya Bobo fa ba fushi yake ba , why are you angry now ?” Shiru Little yayi masa sai ‘kwallar sa da ya goge cikin ido , gudun kar Prince ya hawo ya same sa ne yayi Saurin nufar wani corridor da shi kansa bai san d’akunan wa bane a wajan, yana shiga bai tsaya ‘bata lokaci ba ya sawa ‘kofar lock tare da tsugunnawa a ‘kasa yana had’e gwiwowin sa. 
          Prince na hawowa gabaki d’aya ya soma bin doors d’in wajan yana kiran su nan little , amma little ya’ki amsa masa , a sanyaye ya furta “ Little ka dena fushin nan mana , it’s hurt me , ka fito mu tafi sallah kaji ? Please “, yanxu ma shiru Little yayi masa , duk yadda prince yayi akan ya lallashe sa ya ‘ki kulasa har sai da prince yayi zuciya ya rabu dashi, yana barin part d’in Little ya bud’e ‘kofar, fuskarsa gabaki d’aya ta kunbura tayi ja sosai , idanuwansa ma duk sun kunbura , sai da ya tabbatar sun shiga masallaci tukunna ya fito , ana idar da sallah ma kafin su fito yayi saurin barin Wajan . Prince kuwa tunda ya fito yake zuba ido yaga ta inda little zai fito amma babu shi babu alamar sa cikin Sauri ya nufi wajan Bobo da ya fito daga masallacin shima “ Yaya Bobo bansan me ke daman saba, tun fad’an da kayi mana ya kulle kansa a d’aki, please Yaya bobo we’re sorry , please “d’an shiru Bobo yayi masa kad’an yana kallan sa kafun ya furta “ leave him for now”, prince zai ‘kara magana Bobo ya furta “ No more questions” ya ‘karasa yana barin wajan. Allah sarki prince kasa zama yayi ya ‘kara komawa duk yadda yayi da little akan ya bud’e ‘kofar ya ki ‘budewa , abunda bai sanı ba little bacci ne ya d’auke sama akan gadon d’akin. 
Chapter 17 · 0% Book details