Sashe 47
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Akan sofa ya ajjeta ya shinfid’a mata wani saban bedsheet d’insa , zai ta’bata tayi saurin bege hannunsa ,” Am sorry please “, ya fad’a a hankali , zai ‘kara ta’bata cikin muryar da bata fitowa sosai ta furta “ Banaso nace karka ta’bani,” dafe kansa Big Boss yayi tare da kallo lokacin 3:45am, Abla ta yun’kura zata tashi tayi saurin komawa tana yarfe hannunta Sabida azabar zafi da taji daga ‘kasan ta , zai matso kusa da ita ta kuma furta “ karka matso kusa dani “, am not doing anything, I will just help you please “ yana ‘ko’karin ta ‘bata ta kuma fashewa sa kuka dan duk motsin da tayi sai taji zafi sosai a ‘kasanta , babu yanda ta iya dole ya d’auketa zuwa bed, wani riga mara nauyi ya d’auka ya saka mata ganin ta’ki dena shash she’kar kukan ne yasa ya furta “ Am so sorry Sunshine”. Banza Abla tayi masa har lokacin kuma ta’ki kallan inda yake , yana ta’ba jikinta ta saki ‘kara dan dole yayi saurin d’auke hannunsa ga jikinta da yayi mugun zafi alamar zazza’bi ne ya kamata , yasan yanzu tashi ta ‘kare bazata ta’ba yadda ya ta’ba taba , shima cikin ‘karfin hali yake yin komai sabida zazzazan zafin da jikinsa ya d’auka , da yayi ‘ko’karin ta’bata zata soma kuka , a haka yake lallashinta duk da ta’ki sauraransa , gabaki d’aya kashe musu Acn d’akin yayi zuwa mai d’umi, babu kalar rigimar da Abla batayi ba cikin Daren nan gabaki d’aya ta hana Big Boss sakat , ko ta’bata ta’ki yadda tayi , da’kar bacci ya d’auke ta hawayen na sakko mata a face , d’an ’karamar ajiyar zuciya Big Boss yayi kad’an ganin bacci ya d’auketa, a hankali ya gyara mata duvet d’inta , har yanzu yana zaune a side d’inta , hannunsa na cikin nata , abunda ya faru d’azu ne yake sake dawo masa cikin kwakwalwa , wani irin annuri ne kwance akan face d’insa , sosai yake kallanta , irin kallon da mutum bazai iya fassara tarin ma’anonin suba , shi kad’ai yake mata addua cikin zuciyarsa , har cikin ‘kansa zuciyar sa yake jinta , yanaji kome take so zai iya yi mata shi a rayuwar sa , he so much love his Baby Angel . Shima jikin nasa da zazza’bi sosai ga ciwan kan da yake fama dashi me tsanani amma duk da hakan bashi da alamar kwantawa , har lokacin hannun sa na cikin nata yana kallan kyakkyawar fuskar ta data kumbura .
*********A kunnansa a kai kiran sallah, a hankali ya zama hannun sa ya nufi toilet bayan yayi pecking d’inta a goshi, wanka kawai yayi ya shirya cikin ‘kananan kayansa Black colour masu da Suka ‘kara fito da kalar fatarsa duk Wanda ya kallesa zai tabbatar da yana cikin yanayi me dad’i duk da har yanzu da zazzafan zazza’bi a jikinsa da idan ba fad’a maka akai ba , bazaka ta’ba kawo hakan ba dan yanayinsa babu abunda ya canza sai kwarjini da ta ‘kara yi, karo na farko da ya bar fuskarsa ba a had’e ba , har lokacin Abla bacci take dukda kana kallan yanayinta zata san bajin dad’in baccin take ba sabida yadda take ya mutsa fuska lokaci zuwa lokaci, kallan time yayi yana tunanin kalar dramer da zasuyi idan tafarka, har tsoran farkawar ta yake yau ,bai katse mata light ba Sabida yasan batasan dubu, a hankali ya bar d’akin gudun kar ta farka.
Yau ya d’an makara a fitowa Sabida har anshiga sallah, amma ba’a tayar ba , a Daidai lokacin da yashigo aka tada sallah shiyasa ya samu jam’i, ana idarwa shiya fara fitowa Sabida tunanin a Wana take yanzu , cikin Sauri Little da ya biyo bayan shi ya furta “ Yaya”, jiyowa Big Boss yayi yana kallansa “ Mai ya faru ?” ‘Karasowa Little yayi wajan sa tare da hugging d’insa , “Gabaki d’aya jiya ban ganka ba sosai Yaya “kallansa sosai Big Boss yayi kafun ya furta “ Me kake bu’kata “ dariya little ya saki ganin Yaya Big Boss ya kamashi , kasa magana yayi sai murmushi da yake “ You can take my black card “ ware idanuwansa Little yayi “ Yaya ? Dagaske?” Kai tsaye Big Boss ya furta “ Oh bakasan fita yawo yau”, cikin ware idanuwa Little ya furta “ Woow Yaya muna sosai , But yaya please yau karmuyi training “, yanzu ma kai tsaye Big Boss ya furta “ as you wishes “ dan so yake ya koma wajan Babynsa , ga little shima da yake san takura , lokacin da prince ya fito dafe kansa kawai yayi dan yasan sai sun ‘kara sa masa ciwan kai bayan Wanda zai sha idan ya kowa wajanta “ Yaya good morning “ morning too , how’re you”, fine yaya “ cewar prince yana kallan little da fuskarsa ya cika da murmushi , zai juya su Bobo suka fito suma ganin yadda face d’insa take yau ba’a d’aure ba Sauban ya furta “ Oh my god ! Bobo am I dreaming? Yau fuskar Dube ba’a had’e ba , it seems that it’s our luckiest day right ?” Shima Bobo kallan Big Boss yayi ganin yadda face d’insa take ya ‘kara sakin murmushi mai kyau “ Nima naga alamar haka ! We just have to name what we want , today it’s our luckiest day “ karamun tsaki Big Boss yaja zai juya Sauban yayi saurin tsayar dashi “ I don’t trust you dude , what’s behind this happiness ?” Banza kallo Big Boss ya je fa masa zai ‘kara wucewa Sauban ya furta “ Okay !Okay ! Wana suprise za’a bani ?” Gabaki d’aya ’bata masa lokaci suke ‘ko’karin yi shiyasa ya furta “ Name it “, cikin Sauri Sauban ya furta “ Car “ kallan Bobo, Big Boss yayi “ Ya fad’i wacce yake so and don’t even try to asked me kaima you can get what you want from my black card” yana kai ‘karshen maganar sa ya barsu baki a sake cike da mamakin ganin yayi musu magana yau so friendly . Little yau Sabida tsananin murna har tsalle sai da yayi yana ‘ko’karin taka rawa Bobo ya talle masa ‘keya.