Sashe 95
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
****Eshaal tana fitowa ta tarar da Bobo ya soma tafiya , babu yadda ta iya bayan ta bi bayansa , hakan ne kuwa ya kasance , yana gama ita kuma tana binsa a baya ga zuciyarta da take d’an bugawa diff diff, ganin hanyar da yake bi tunda Suka zo gidan basu ta’ba zuwa wajan. Cikin sauri ta soma tafiya ganin ya shiga wani waje har bata iya hango sa , shiyasa ta ‘karawa saurin ta gudu sosai , tana shiga hasken wajan ya kama gabaki d’aya da har sai da Eshaal ta d’an ja baya , wani irin murmushi ne ya kamata sosai bata san lokacin da bakinta ya furta “ Woow ba , Sabida yadda taga roses din wajan kyau kala kala , gabaki d’aya sai ta manta da inda take , cikin Sauri ta soma bin flowers din da kallo tana shash shafa su, lokaci d’aya murmushi da dariya dariya ya kamata , sauran flowers din ta soma bi da kallo tana ‘kara shiga Wajan flowers din . “ Sun miki kyau ?” Taji Muryar Bobo a bayanta , cikin Sauri Eshaal ta shiga taitayinta tana sunkuyar da kanta ‘kasa , wasu flowers ne masu yawa a hannunsa ya mi’ka mata “ For you” ya fad’a yana saka mata a hannu ba tare da tace komai ba , zubawa flowers din ido Eshaal tayi a sanyaye ta furta “ Na gode” tana bin flowers din da kallan sha’awa dan sosai flowers d’in sukai mata kyau. “ kinyi kyau like a new bride” cikin sauri Eshaal ta kallesa jin abunda yace sai kuma ta sunkuyar da kanta ‘kasa , “ let’s me see your phone” ya fad’a yana nuna wayar hannunta , ba musu ta basa wayar , bata san mai yayi da ita ba Sabida kanta da yake a du’ke cikin mintina da basu wuce biyu ba ya bata wajan, “ Baki fad’amun ba ko sunyi miki kyau ?”, kanta Eshaal ta jinjina dan gabaki d’aya ‘ko’kari take ta diririce Sabida kallan da taga yana binta dashi. Har lokacin Bobo bai dena kallan nata ba , ganin ta kasa sake jikinta dashi ne yasa ya d’an kalli agogon hannunsa “ Dare yayi by now ya kamata ki kwanta ko?” Da sauri Eshaal ta jinjina kanta har saida Bobo ya murmusa “ Okay bari na Mayar dake Inda na d’auko ki let’s go “, ba yadda Eshaal ta iya dole ta jera tare dashi suka soma tafiyan , shima bai ce mata komai ba har suka ‘karasa part d’in, ba tare da ya shiga ba ya furta “ Take care of your self , Okay ? Good night “, a hankali Eshaal ta furta “ Goodnight too “, har zata juya Bobo ya furta “ wait “, hannun ya saka a cikin aljihun sa tare da fito da wani chocolate duk da ba kowa ne zai gane chocolate bane , ya d’ora mata akan hannunta “ I need the reply of this messeng by tomorrow morning, kije ki kwanta haka , Bye “, yana fad’an hakan ya juya , cikin Sauri Eshaal ta shiga falourn har tana sakin wani ‘karamin ajiyar zuciya sabida ganin babu kowa a falourn , d’an Kallan abunda ya bata tayi batayi Tuna’nın komai ba ta ri’ke abun sosai akan hannunta tare da nufar d’akin su. Suna shiga Baby ta daka tsalle tare da kallan Fanan “ Oya mu 5k , you see ba ? Kalli hannunta roses ne Wayyo Allah , soyayya dad’i” cewar Baby da ta ‘karaso wajan Eshaal kamar wata saurayinta ta kama hannunta tana juyi da ita , Babu abunda bakinta yake fad’a sai soyayya ruwan zumace “ cikin sauri Eshaal ta kwace hannunta , “ Babu wani soyayya , ba abunda kike tunani bane “, ta’be baki Baby tayi “ ke dai kika sani da ‘karamun gulmarki , ko ina so ko ba kyaso ai kin zama matar Yaya Bobo, Wayyo Allah zan aurar mu yara uku, Fanan matar yaro, ga ki kema , ita kuma Abla so take kawai naji Ance tana da ciki , Omo ranar zanyi hankali Sabida zan zama uwa “ harararta Eshaal tayi jin iskancin Baby,cikin wani flowers ta saka su mashegen kyau , sai da ta canza kayan ta zuwa na bacci tukunna ta hau kan gadon , yar hira kad’an suka ta’ba yau kowa ya kwanta . Saida Eshaal ta tabbata bacci ya d’auke su gabaki d’ayansu tukunna ta kunna light d’in d’akin , abunda ya bata ta d’auko tare da bud’e , wani irin chocolate ne me shegen kyau, har zata saka a bakinta , kamar wacce aka tsikara ta juya bayan chocolate d’in “ I LOVE YOU”. Taga an saka , da Sauri ta kalli side d’in su Baby ganin har yanzu bacci suke , da Sauri zuciyarta ta dunga bugawa cikin Sauri Sauri, wani irin abu taji kamar yana mata yawo a jiki kamar Wanda aka ce ana ganinta tayi saurin kashe fitilar tare da kwanta wa ko bacci zai d’auke ta amma hakan ya Faskara , ita kad’ai sai faman juyi take akan bed d’in. Cikin Sauri ta d’auki wayarta ganin ta d’anyi haske kad’an , Number da ta gani ba suna ne ya ja hankalin ta , tana shiga taga message d’in good night mai tsawa arai. Eshaal ta karanta message d’in ya fi a ‘Kırga haka kawai zuciyarta take sheda mata shine , gabaki d’aya tsawan Daren nan da ‘kar bacci ya d’auki Eshaal dan gabaki d’aya neman sa tayi ta rasa.
( Allah ya tashe mu lapiya! Amin
**************
BANANA ISLAND
Wani irin soyayya ce ta ke guda na tsakanin Big Boss da Abla, ko kwakwkwaran motsi tayi sai ya tanbayeta ina ne yake mata ciwo , ko me take da bu’kata gabaki d’aya ya gama riritata da soyayyarsa, yanzu ma kwance take a jikinsa bayan wankan da sukayi, a jiyar zuciya Abla ta ‘kara saukewa karo na ba adadi , ita kad’ai sai juya zancan da take san yi masa cikin zuciya take ga hannunsa guda d’aya da take matsawa a hankali , gashin kanta ya shafa shima yana shinshinar ‘kamshin turaranta, kamar mai rad’a ya furta “ Tell me what do you want “, dogayen ‘yan yatsunsa ta zuba wa ido kamar me tsoran magana , “ tell me “ ya ‘kara fad’a a wannan karan yana kallanta gabaki d’aya , ajiyar zuciya Abla ta sauke a hankali “ Mai…. Yasa kuka bar gida ?” Be ce mata komai ba sai hannunta da shima yake matsawa , cikin muryarsa me dad’in sauraro ya furta “ it’s getting late , let’s sleep okay ?” Kanta Kawai Abla ta jinjina masa maganin mood d’insa kamar ya canza “ Am sorry I don’t…” shhhhhhh “ Big Boss ya katseta “ its okay , I will tell you later , kinga Babyn mu bacci yake ji kuma kin hana mu muyi “ ‘bata fuska Abla tayi kad’an tana turo d’an mitsitsin bakinta , da hannu yayi mata nuni ta matso ya fad’a mata wani abu , tana matsowa batai aune ya d’an ciji lips d’in, lokaci d’aya Abla ta saka masa kukan shagwa’ban shi kuma yana aikin lallashi , daga nan magana ta canza salo duk da babu wani abu da nayi mata.
WASHE GARI
Iskar da ta soma a fuskarta ne ya bata damar ya mutsa fuskarta da take , ahankali ta soma ware su , bata bud’esu akan kowa ba sai akan face d’insa , murmushi ta saki tana ‘ko’karin tashi zaune ya tai maka mata “ Sleeping Angel, lokacin Sallah yayi “ kanta Abla ta d’anyi knodding ganin alamun kamar yaje masallaci shima , “ Kiyi alwala kiyi sallah sai ki koma bacci ko ? Or should I help you ?” Cikin Sauri Abla tayi masa knodding kanta alamar “ ah’ah “ a hankali ta furta “ zanyi da kaina “ bai ce mata komai ba sai hannunsa da ya mi’ka mata ta kama , har zuwa toilet din ya rakata “ Do everything slowly karkiji wa kanki ciwo, okay ?” Yanxu ma a hankali Abla ta amsa masa dan har lokacin baccin da take ji bai ishe taba.
****
Tana idar da sallah ko tashi daga kan daddumar batayi ba bacci ya d’auketa , yana shigowa d’akin ya hango ta a kwance , kansa kawai ya d’an girgiza tare da ‘karaso wa Inda take , gabaki d’ayanta ya d’auka ya kwantar akan gadon daidai lokacin da take bud’e idanuwanta , tana ganin sa ta jinjina da ‘kırjinsa tare da furta “ Good Morning Sunshine” bayanta Big Boss ya d’anyi tapping “ How’re you feeling now?” ‘Dan shiru Abla tayi Sabida baccin da yake fuskar ta , cikin muryar bacci ta furta “ We’re fine “, murmushi ya saki kad’an Jin abunda tace d’in “ You’re sleepy right ?” Kanta Abla tayi knodding ba tare da tace komai ba , a hankali ya kwantar da ita akan bed din tare da d’ora hannunsa akan cikin na kusan minti d’aya kafun ya d’an sumbaci cikin yana rufeta da duvet sosai “ sleep up” cewar Big Boss yana kallanta , ba musu Abla ta lumshe idanuwanta , cikin ‘kan’kanin lokaci bacci a d’auketa. Bai tashi a Wajan ba sai system d’insa da ya d’auka tare da soma operating d’inta cikin ‘kwarewa , yadda ya mayar da hankali sosai akan system din mutum zai tabbatar da abu mai muhimmanci yake yi .