Sashe 1
Ibtissam Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee
09134652921
TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!
SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?❤️
HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU
MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba’anan kad’ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen ‘kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sarı cikin sau’ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad’in duniyar nan.
Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za’a dawo miki da kudin ki .
KA’DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA
1️⃣ Hadin amarya
2️⃣Hadin mai jego
3️⃣Hadin sabon budurchi
4️⃣Hadin Kaza Yar’Suddan
5️⃣zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6️⃣Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7️⃣ Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8️⃣Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9️⃣Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra
DON SAMUN ‘kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :
08133647913
KANO NIGERIA
LOCATION: RING ROAD BAYAN GİDAN MAN NAZARGO.
SIYAN NAGARI MAIDA KU’DI GIDA
PAID BOOK
BOOK 2
S_____1
Juyowa yayi Daidai saitin sauban da ya furta “ Besty “ a razane a karo na biyu da aka ‘kasa sakin wani harbin, a d’an firgice Bobo ya kwala kiran sunan Big Boss Sabida harbi biyun da ya samu lokaci d’aya , cikin karaji Big Boss ya furta “ kafutar da su daga wajan nan “ Bobo zai ‘kara magana Big Boss ya daka masa tsawa , cikin sauri Bobo ya d’auki Little da ya sume sabida harbin Big Boss da akai , Daidai lokacin da yaran Big Boss suka shigo gabaki d’aya suka zagaye wajan, sai a lokacin ‘karan bindigan ya tsaya , cikin ‘kan’kanin lokacin Jami’an Nigeria suma suka cika wajan kowa ka gani da makamansa a hannu. Su Victor sun ci nasarar kama mutane biyar masu sanye da ba’ka’ken Kaya , gashi gabaki d’aya ko wannan su face d’insa a kulle yake , hular fuskarsu Victor ya cire musu take a wajan fuskokinsu suka fito sosai , wuyan d’aya daga cikin su Victor ya sha’ke kamar zai cire masa ma’kogaro kafun ya furta “ waya turo ku?….” Be ‘Karasa ba gabaki d’ayan su , suka soma rirri’ke wuyan su cikin ‘kan’kani lokaci d’aya wani ba’kin Abu ya fara fito musu ta baki da ta hancin ba kyan gani, ganin yadda Idanuwan su ke canza kala yasa Victor janbaya kad’an, duk cikin su babu Wanda ya sake mintuna a wajan suka fad’i barai gawar su gabaki d’aya tayi ba’ki.
Jinin da sauban yaga ya ‘ki tsayawa a jikin Big Boss yasa yayi ‘ko’karin matsowa inda yake , a hankali cikin taushin murya sauban ya furta “ you’re bleeding “ ya ‘karasa yana ‘ko’karin ta’ba Big Boss . Da hannu d’aya Big Boss yasa ya turesa har yana ‘ko’karin fad’uwa. Babu wanda ya kalla a Wajan ya juya zai fara tafiya , kyakkyawan farin mutumin nan yayi saurin ambatan sunan sa “ Omar faro…oq !” Muryarshi har rawa take sabida yadda yake jin jikinsa. Ko uffan Big Boss be tanka masa ba ya soma tafiyar sa , akaro na biyu sauban ya ‘karaso Inda yake “ you’re bleeding fa ! Just this once ka bari ko treatment d’in ciwan Kane ayi maka “, cikin tsanin ‘bacin rai Big Boss ya juyo a zuciye lokaci d’aya ya cire p_cap d’in kansa , yadda idanuwansa sukai mugun ja , ga jijiyoyin wuyansa da suka fito rud’u rud’u ne ya saka sauban Jan baya kad’an.
Sojojin Nigeria kuwa tsantsan mamaki ne ya kama su , cikin Sauri kuma suka sunkuyar da kansu ‘kasa ganin irin kallan da su Victor suke bunsu dashi, cikin kausassiyar murya da ‘bacin rai Big Boss ya furta “ kai kuma wanene?
How dare you talk about my life ?”kasa bashi amsa sauban yayi sai kallansa da yake kawai sabida gabaki d’aya bakin sa yayi masa nauyi, ‘karamun tsaki Big Boss yaja ya juya ya soma tafiyar sa “ OMAR FAROOQ MOHAM…” yanzu kam a fusace Big Boss ya juyo tun kafun mutumin ya ‘karasa kiran sunan sa , cikin zafin zuciya ya kalli mutumin iho cikin ido “ Saunawa zance maka karka ‘kara anbatan sunana ? Huh just stay away from me kafun na canza ra’ayi”, da sauri Sojojin Nigeria suka d’aga makaman su ganin yadda Big Boss yake wa shugaban su magana , tun kafin su harba kunama suna sojojin Big Boss suka saka harbi a sama tare da kewaye ko ina na Wajan suka saka wa su sauban binduga aka . Guntun murmushi mutumin yayi kafin yayi musu alama da su ajje bindugunsu , hakan ne kuwa ya faru amma har lokacin su Victor basu ajje bindigun da suka d’aga ba , cikin raunin zuciya mutumin ya furta “ you can go ! Ka tafi kawai “ ya ‘karasa yana ta’ba saitin heart d’insa da yake ji kamar zai fitowa waje a tsage , da Sauri sauban ya ‘karaso wajan sa “ it’s okay Abbu , ka kwantar da hankalinka kaga baka dad’e da fitowa daga surgery ba , just calm down please “. d’an girgiza kansa mutumin yayi hannunsa dafe da zuciyar sa , babu abunda yake sai kallan Big Boss da yake ‘ko’karin juyawa hannun sa duk Jini sabida harbin da akai masa amma ko kusa mutum bazai ce ga condition d’in da yake ciki ba. Wayar da Victor ya mi’ko masane ya kuma dakatar dashi , tun kafin Big Boss yayi magana Victor ya furta “ Little !” Kallan da Big Boss ya jefa masa ne ya furta abunda yake tsoran furtawa “ he was shocked harbin da akai maka , I think his situa…..” dakatar Dashi Big Boss yayi face d’insa gabaki d’aya ba annuri “ yana ina ?” Cikin Sauri Victor ya furta “ The president house” Let’s go “ cewar Big Boss , sauban zaiyi magana mutumin yayi saurin dam’ke masa hannu yana girgiza masa kai , gabaki d’aya sojojin Big Boss suka bar wajan , suna fitowa wajan airport d’in wasu manya manya mota ne ba’ka’ke a wajan ,da tun d’azu suke jiran fitowar Big Boss , farar Lamborghini ciki Victor ya bud’e masa kafun ra gowar sojojin su Shiga cikin mota , yau har da wani soja da ke sanye da ba’ka’ken Kaya , hannu sa d’aya kuma wani ‘karamin box ne , tun a cikin motar sojan nan ya cirewa Big Boss bullet d’in da aka harbeshi dasu , sosai yayi masa treatment d’in wajan tare da saka amsa new white bandage a wajan. Bud’e gyawawan idanuwansa Big Boss yayi da sukayi mugun ja , ga jijiyon jikinsa ta ko ina ta fito gashin kansa sosai suka sakko masa a bayansa . Wani ‘karamun box Victor ya mi’kamasa , sojan gefen sane ya bud’e box d’in tare da ciwo wani white shirt fara tass da ita , Daidai lokaci da Big Boss ya cire ba’kar rigar jikinsa , yana gama wasa ya ‘kara lumshe eyes d’insa tare da crossing legs d’insa .
Direct motocin su IKOYI suka nufa dake cikin Garin Lagos , tunda Suka soma tafiya duk inda zasu wuce zasu tarar da ‘yan sanda a wajan, gabaki d’aya an bud’e musu hanya babu motocin da suke wucewa Sabida yadda dare yayi , ga securities da aka zuba ta ko ina . A haka motocin Big Boss ya ‘karaso wani Babban ginin da tundaga farkon layin yake d’auke da tsauraran tsaya , ko ina Suka wuce sojojin sai sun sara musu , babban gate d’in gidan aka bud’e musu batare da wani jinkiri ba , haka suka cigaba da ratsa wa har suka shigo gate 4 kafin su ‘karaso ainahin main gate d’in da ya fi ko ina lafı yar securities. ‘Daya daga cikin sojojin wajan ne yayi musu jagora zuwa cikin gidan ta cikin d’aya daga cikin motocin wajan, sosai harabar gidan ya ‘kawatu ga iska me shegen dad’i da take ratsa ko ina , ga part part sosai a cikin gidan . A haka motocin su suka dunga ratsa wa har zuwan wani babban building da yafi ko wanne tsaho da ‘kayatuwa a gabaki d’aya part d’in, sai wata yar ‘karamar tutar da Nigeria da duk Wanda yashigo sai ya ganta .
cikin sauri Anthony ya bud’ewa Big boss ‘kofa ya fito, a yanzu ya mayar da black p_cap d’insa shiyasa ko fuskarsa ba’a gani,kai tsaye cikin building d’in suka nufa ragowar sojojin su suka mara musu baya duk da kasancewar dare ne amma ko ina na cikin gidan akwai hasken fitula sai kace rana .
Yana shiga cikin falourn da ko kallo be ishe saba ya tarar da uncle a tsaye sai faman zirga zirga yake shi kad’ai, tare dashi kuma wasu manyan mutanene da suma Hutu da kwanciyar hankali ya gama bayyana a jikinsu .