Sashe 99
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wayar ya kunna, bayan ta kunna kuma sai ya rasa wazai kira,
ÆŠagowa yayi ya kalle ta sannan yace "To wa zan kira?
"Kowa ma zaka iya kira, Ameesha ta basa amsa,
Tunanin wanda zai kira yai tayi, saidaga baya kawai ya yanke shawarar kiran Maama, dan itace karkatacciyar kukar sa me daÉ—in hawa,
Danna mata kira yayi,
loƙacin da ya kira ta duk suna falo suna ta mamaki saboda Ummy ta gaji da bugu ta koma tagaya musu ba abuɗe ba wataƙil ba yanan ammadai taga motar sa a bakin part ɗin,
Suna cikin haka kiran sa ya shigo wayar Maama, daman wayar tana gefen ta, É—aukowa tayi tana duba me kiran, tana ganin sunan sa tayi saurin cewa "kunga É—an halak É—in yana kira, tana faÉ—a tayi saurin É—aga wayar tare da sakata a handsfree,
Gaba É—ayan su maida hankalin su sukayi ga kan wayar kowa na sake jin sanyi aransa, duk da basu tabbatar da tana gun nasaba, amma sai suka ji É—an dama dama,
Meer ne yace "Hello tsohuwa yane,
Wasu saida suka É—an zaro ido jin abun da yace,
Maama ce tace "Babana kana inane haka?
"Gida, yabata amsa,
Sai ta ƙara cewa "wane gidan, ko kadawo ne,
"Eh mana tunjiya da safe na dawo naga kuna hidima shiyasa banzo mun gaisa ba, dafan duk na same ku lafiya, kira nayi mu gaisa kafin in shigo zuwa anjima idan mutane sun ragu,
Maama so take ta ƙara tabbatar wa suna tare ko basa tare, dan haka taƙi nuna masa tasan da dawowar tasa, sai ta kuma cewa... Kai ka ɗaine ina son inzo zamuyi wata magana,
Sai yace "gaskiya bani kaɗai bane nayi wata baƙuwa tare ma muka kwana, amma anjima zamu shigo,
Cike da rashin fahimtar maganar sa, tace baƙuwa ko baƙo bangane me kake nufi ba,
"Meer Saida ya ɗan murmusa sannan yace "Eh mana baƙuwa ni ne zanyi da baƙo,
"Toda daga can ka taho da ita? Maama ta kuma tambayar sa dan har yanzu bata gama fahimtar sa ba,
"A'a anan na same ta, É—aya daga cikin waÉ—anda kukewa hidimar biki, aciki na tsinci wata na É—auko ta, amma naji har yanzu babu wanda ya neme ta,
Ameesha ce ta kai hannu zata Æ™wace wayar yayi saurin riÆ™e hannun nata,Â
"Wai dan Allah me yasa kake musu haka kawai kafaÉ—a musu mana, sai ka tsaya kana yi musu kwane kwane,
Harar ta yayi, Sannan ƙasa ƙasa yace "anyi ɗin,
Su Maama kam tuni suka shiga yin hamdalah, dan ko iya haka ya barsu sun san inda zancen sa ya nufa,
Maama tace "Haba baba na me yasa zakayi mana haka kaga yanda ka É—agawa kowa hankali wasu ma yanzu haka suna police station, gida gaba É—aya ba daÉ—i kowa ya shiga tashin hankali gaskiya baka kyauta ba, da ka faÉ—a mana tun wuri ai da hankalin mu bai tashi ba, amma bamu kaÉ—ai ba mutane da yawa hankalin su duk atashe, daga murna kasa aka shiga damuwa, wallahi baka ga yanda kowa ya koma ba,
Tsabar rainin hankali sai Meer yace "Maama wai wa kike magana nifa bangane ba,
"Kaci ƙaniyar, kar ka gane ɗin, kafi kowa sanin wacce ake nufi ai kuma wallahi tun muna mubiyu kadawo mana da yarinya, saboda tsabar wulaƙan ci kayi shekaru baka nan, amma rana ɗaya ka ɗauke ta, batare da sanin kowa ba, kuma anayi maka magana zaka mayar da mutane ƴan iska, to wallahi tun muna shaida juna ka dawo, da ita, idan ma ka ɗauke tane dan kayi mata muguntar da ka saba, to baza ta zauna ba, na daɗe da janye maganar aure a tsakanin ku,
"Kin sake ta ne?
Tambayar da yajefo mata kenan duk uban jawabin nan da faÉ—an da take masa,
Maama saida ta É—anyi É—if kafin taci gaba cewa "ban sake taba saboda bani da damar sakin ta, amma kai zaka rubuta mata takadda ko ka faÉ—a da bakinka ayau yau É—in nan,
Jawo Ameesha yayi ya rungume ta ta gefe wayar na kan kunnen sa yariƙe ta da hannu, idon sa na kanta yana ta kallon ta,
Jin Maama ta tsaya da maganar ta, sai kawai, yace "yauwa nace ba, kina jina koh?
"Eh Maama tace ta ɗauka abun arziƙi zai faɗa,
ÆŠan gyara murya yayi, yana murzashin gefen baki, yace "Daman tambaya zanyi miki idan mace nada ciki ai kamar ba'a sakin ta sai ta haihu koh?
Da sauri Ameesha ta É—ago tana kallon sa,
Ita kam Maama da sauran masu ji ai duk kamewa sukayi babu wanda ya ƙara ƙwaƙƙwaran motsi, Maama ta gama mutuwar tsaye da wannan tambayar tasa, bata ma san matsayin da zata bata ba,
Meer jin tayi shiru yasa ya ƙara cewa "kin yi shiru idan ana saki, to kigaya min sai in sake tan, idan kuma ba ayi sai kubari nan da wata tara idan ta haihu, sai in karɓi ɗana kuma in baku ƴark........bai ƙarasa yaji ɗif ankashe wayar,
Wani shu'umin murmushi yana bin wayar da kallo, ta isheshi da surutu shiyasa yayi mata haka gashi yanzu ai ta kashe wayar da hannun ta, batare da yace ta kashe ba,
Maida duban sa yayi ga Ameesha da take binsa da kallo kamar yau tafara ganin sa tsabar mamakin da itama yabata,
Ɗaga mata gira ɗaya yayi yana murzashin yace "yadai ko na faɗi wani abun da nayi laifi ko kuma ƙarya nayi?
"Cike da mamaki tace "tambaya ma kake dan Allah dawa kake wannan wayar haka kai ko kunya ma bakaji ba, harda su haÉ—a mata da abun da bahaka,
"Meye bahaka ba daga cikin magana ta, danna ce bazan sake ki ba saboda kina da ciki, nima ban tabbatar, amma kuma gaskiya ne abun da na faɗa danni bana buga ƙwallo sau biyu, tun abugun farko nake saitashi direct ya shige raga,
Shiru tayi tana yiwa maganar sa dalla dalla dan son gano abun da yake nufi da hakan,
"Kar ki wahalar da kanki ke yarinya ce shiyasa baza ki gane ba......,
Saurin kawar da zancen yayi tare da cewa, "kitashi kishirya muje....
Da sauri ta miƙe tana jin daɗi tace, "Yauwa ko kaifa, har naji daɗi zanje inga Daddata, da gyatumata kwana ɗaya sai naji kamar nayi shekara,
Babu wani shiri da tayi hijabi kawai ta dauko ta saka, tace nagama shiryawa,
Tunanin abun da zaiyi mata wayo yake dan yaƙara janta kar su fita yanzu,
Yana cikin tunanin bai gama samun mafita ba, sai kawai yaji ana kiran sallar magriba, daÉ—i yaji aransa shikenan ya samu hanyar da zai fake wajen fasa tafiyar,
Kallon ta yayi yace "Lily"
"Na'am" ta amsa masa,
tashi yayi daga inda yake sai yace kinga ma ana kiran sallah mu farayin kafin mu fita daga nan ma, sai ki tsaya akai amare dake ko, danaji ance yau za akai su,
Cike da jin daÉ—i tace "Eh hakane yau za'akai su daman ina taso muhaÉ—u, bari inyi sallar to, bata jira amsar sa Bama ta wuce taje tayo alwala ta fito,
Tana fitowa sai shima ya wuce yana tayi mata dariyar tarkon da ya shirya mata,
Yanayo alawalar ya fito, yaudai wuni guda agida yake sallar sa yaƙi zuwa masallaci wanda hakan badaidai bane amma yayi burus yaƙi zuwa, Saboda soyayya ta rufe masa ido,
Suna idarwa, ko addu'a bata tsaya yi ba, ta cire hijab ɗin da sauri tace bari in shiga banɗaki, tana faɗa ta tashi da sauri ta nufi banɗakin, fitsari ne ya matse ta, dan da ƙyar ma ta ƙarasa sallar, tana daf da shiga banɗakin tace ka jirani dan Allah zan ɗan ƙara wanka zafi nake ji, amma shaf shafi zanyi yanzu nan zaka ganni,
jin jina kansa kawai yayi yana bin bayan ta da kallo tare da tunanin wani abu aransa, ganin ya ƙara samun dama a karo na biyu,
"Saboda daman yana sane yayi mata haka amma bada gaske yake ba babu inda zasu saboda yayi alƙawarin sai sunyi sati a ahaka, sai ya koya mata sonsa ta saba dashi sosai sannan zai rabu da ita,
Saida ya bari ta gama shiga ta turo ƙofar, sannan ya hau cire kayan sa ya ɗauki towel ya ɗaura, yaje ya ƙulle ƙofar tare da zare muƙullin daga jiki yaje ya ɗorasa can saman drawer, Sannan yabi bayan ta.......
 *************
A ɓangaren su Maama kam tunda ta kashe wayar ai babu wanda ya iya cewa komai tunda sungama jin duk abun da yace, wasu da borin kunya suka fice daga gurin, kowa da magana aransa amma dole kowa yaja bakin sa yayi shiru, Saboda Meer yagama rufe musu baki, babu abun kuma da yayi saura da zasu iya faɗa......,
Daga nan aka basar da maganar Papa yasa aje asanar da ƴan sanda anganta, ƴan gidan biki ma kowa aka sanar dashi halin da ake ciki, sai yanzu mutane da yawa suka saki jikin su, daman ana ta shirye shiryen kai amare amma duk sunƙi bada haɗin kai wajen shirin su, Saboda hankalin su duk ba akwance yake ba yana kan Ameesha,
Tunda suka ji labarin ganin ta cewar tana gurin mijin ta, duk suka ji daÉ—i har aka ci gaba da shirye-shirye.....,
Ana salat magariba za'akai kowacce É—akin mijin ta......,
Amma ana magariba za'akai su Azeema da Sumayya gidan su domin suyi sallama da iyayen su, saboda dangi daman duk suna nan babu wanda aka bari a can sai Æ´an tsiraru....
************
MEER.....
Yana zuwa ya tura ƙofar sai yaji ta buɗu hamdalah yayi aransa, tare da tura kai cikin toilet ɗin,
"loƙacin da ya shiga cikiz, har tayi fitsarin, ta cire kayan ta kenan ta tsugunna kenan tana gaban draw mirror ɗin dake cikin toilet ɗin wacce ake ajiye duk wani abun amfanin banɗakin,
Bata ji shigowar sa, sai da ta ɗago kai kawai ta sa ta cikin madubin, kuma daf da ita, tana yunƙurin juyowa taji jikin sa anata, babu wani space ma da zata iya juyowa,
Kamar zatayi kuka tace "dan Allah kafita wankan fa zanyi,
"Nima ai wankan zanyi, kunce towel ɗin yayi ya sake sa ya faɗi a ƙasa, sannan yasaka hannuwan sa duka biyu ya zagayo da su ta gaban ta tare da saƙalo hannun ta ya matso da ita jikin sa sosai, bombom ɗin ta na gogar jikin sa,