Sashe 58
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Eh wallahi yazo so nake sai yaci abin mun gama muma sai muyi magana dashi har yanzu dai baice min komai ba,
Ok to shikenan muje Ayuba da Hamza sukayi gaba sai Bossay ya biyo bayan su, suka fito tare,
suna fitowa daga ciki suka dawo cikin falon, loƙacin da suka shigo sauran mutanen ma duk sun tafi saura mutumin kaɗai yayi jigum yana kallon guri ɗaya,
muryar suce tasa mutumin É—an É—agowa yana kallon su,
Da ƙarfi Bossay yace "Kai..!! yana zaro ido,
Ayuba ne ya ɗago yana kallon Bossay da mamakin jin yanda yayi maganar da ƙarfi,
Hamza kam bai É—ago ba saboda shima yaga abun da yasa Bossay faÉ—ar hakan shi saboda mamaki ma bai iya furtawa ba,
Ayuba ne yace "kai kam lafiyar ka ƙalau ko kasan shi ne naga sai kallon sa kakeyi,
Da sauri Bossay ya shiga girgiza kai amma still idon sa na kan bawan Allahn nan bai É—auke sa ba,
Hamza ma saurin saita nutsuwar sa yayi yana mai mamakin ganin mutumin,
zama sukayi akan kujera, Ayuba bai ƙara cewa komai ba, kawai ya ɗauko ledojin da aka kawo musu ya baje musu tare da ɗaukan na kowa ya basa yakaiwa mutumin nan abun da yasan zai buƙata ba musu kuwa mutumin ya karɓa, ga mamakin sa sai ji yayi kawai yace "Nagode!
Saura kaɗan Bossay ya saki abincin dake hannun sa, dan yanda yaji mutumin yace nagogde sai yaƙara basa labari fiye da wanda yake ciki,
wani irin daÉ—i Ayuba yaji na maganar da yayi da har yana tunanin kurma ne ashe ba kurma bane,
Nan bawan Allahn nan ya shiga cin abincin nan dan daman yunwa yake ji sosai,
Ayuba ba ma komawa yayi ya ɗauki nasa ya hau ci, Hamza kuma ɗan yakuta yake kaɗan kaɗan yana kawai baki, shi kam Bossay ko taɓa sama baiyi ba, duk Abun da yake kuma Ayuba na lure dashi, ya rabu dashi ne kawai da ƙudurin idan aka gama komai zai tuhume sa kodai yasan shi, dan irin kallon da yake masa dole akwai wani abun da
abun da yaƙi faɗa masa,
Bossay dai ji yayi yakasa jurewa dan har wayarsa ya É—auko ya shiga gallery É—in sa ya duba wasu hotuna sanan ya ajiye ta,
ÆŠan gyaran murya yayi sannan ya dubi Anyiba yace "baba Ayuba dan Allah tambaya nake ya sunan wannan mutumin dan Allah,
Ɗan jinjina kai Ayuba yayi sannan yace nidai nasan da wata aƙasa amma na tambaye ka kace min babu komai, kaman ta me nagaya muku ɗazu nima yau kwana nan biyu da sanin sa kuma bai gaya min ba, Ni banda yanzu ma bantaɓa bai taɓa cewa ko A ba sai yanzu da yace ya gode,
"kabari mugama cin abincin tukunna sai yagaya mana, tunda har ya fara buÉ—ar ai zamuji komai,
"Okay" kawai Bossay yace tare da ƙara ɗauko wayar sa, ya cigaba da daddan nawa,
Shi kam mutumin da suke magana akai, duk ana jinsu amma yayi musu banza yaci gaba da cin abincin sa,
Tashi Bossay yayi yana dannawa number Ammi kira, yana shigewa ɗaki ya rufe daidai loƙacin kuma, Ammi ta ɗaga kiran da yake mata,
tana É—agawa yace suka gaisa tayi mishi bangajiya, sannan yace "Ammi dan Allah wani tai mako zakiyi min,
daga can ɓangren tace injin ka Allah yasa xan iya,
"Yauwa Ammi ta nagode, dan Allah É—akina zakina zakije ki É—aga katifata, zakiga wata jaka a nanndaÉ—e da wani abu ki É—auko ta sai ki buÉ—e cikin ta, idan kika buÉ—e zakiga wasu hotuna aciki ki É—auke su a hoto da wayar ki, É—aya bayan É—aya zaki É—auka sai kituro min ta WhatsApp, Ammi dan Allah yanzu yanzu,
"To, kawai tace masa daga nan sukayi sallama,
fitowa yayi daga É—aki, ya koma gurin sa ya zauna,
tsawon loƙaci sannan suka gama cin abincin,
Bossay kuma yana cikin WhatsApp É—in sa yana jiraan ta turo masa, tana turo masa hannun sa har yana karkarwa wajen buÉ—esa yana buÉ—ewa ya kalli hoto ya É—ago ya kalli mutumin dake zaune.
Alahamdulillah Alahamdulillah Bossay kawai yake faÉ—a tare da saukowa daga kan kujerar yayi sujjada.....,,
[15/11, 10:52 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
          (DA ZAFI ZAFI)
               By
        â¤ï¸Yaya Azeemaâ¤ï¸
 Â
            *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
___'Alahamdulillah Alahamdulillah Bossay kawai yake faÉ—a tare da saukowa daga kan kujerar yayi sujjada.....,
Duk da mamaki suke kallon sa, basu gama cika da mamaki ba, saida Bossay ya ɗago yana ta dariya yaje ya rungume mutumin ƙam,
Shikan sa mutumin ƙamewa yayi saboda mamaki,
"To ikon Allah, Ayuba ya faÉ—a yana kallon Hamza, Hamza kam shima farin cikin ya farayi dan ya É—auki wayar Bossay yaga hoton dake wayar sa hakan kuma shima ya tabbatar masa da nasa tunanin da hasashen sa akan mutumin,
"Aliyu wai me yake faruwa ne nifa kasakani a duhu a ina kasan bawan Allahn nan, dan Allah kayi min bayani ko ince kuyi min bayani naga kaima kana ta fara'a, yayi maganar duk a kiÉ—ime yana kallon su ya kalli wannan ya juya ya kalli wancen,
Da ƙyar Bossay ya saki mutumin yana murmushi yana ta kallon sa kamar ya haɗiye,
"Kai nifa iskancin nan naka ya isheni kayiwa mutane magana ka tsaya kana yin wasu abubuwa kamar marar lafiya, cewar Ayuba da yagama gajiya da abun da Bossay yake...
juyowa Bossay yayi yana kallon Ayuba yana cikin murmshi kuma kawai sai kuma ya sauya loƙaci guda hawaye suka cika masa ido yayi saurin saka hannu ya goge su, yanayin wani murmushin,
Bossay fa ya kusan zarewa dan gaba ɗaya abun neman tarwatsa masa ƙwaƙwalwa take, mamaki, al'ajabi, da shiga ɗimuwa dan jin abun yake kamar ba gaske kamar ba gaske ba,
Gurin mutumin yaƙara koma ya zauna agefen sa, tare da ruƙo hannun sa, sai kuma ya maida duban sa ga Ayuba cikin wata iriyar murya shi ba ta murna ba shi ba ta baƙin ciki ba, yace "bansan shi ba kuma bantaɓa ganin saba yau na fara ganin sa....., Sai kuma yayi shiru bai ƙarasaba,
Wani iri Ayuba yaji na rashin jin daÉ—i dan so yake kawai yaji yace yasan shi sai kuma yaji akasin hakan.... Yana shirin magana kenan sai kuma Bossay yaci gaba dacewa,
"Amma nasan waÉ—anda suka sanshi kuma ina da tabbacin hakan, domin ina tare dasu akoda yaushe ma,
Karon farko da kenan da mutumin yayi magana tare da miƙewa tsaye yace "ƙaryane ni babu wanda yasanni kuma banda kowa nikaɗai ne awannan duniyar banda kowa banda komai kar ka ƙara cewa kasanni, yayi maganar cikin wani irin yanayi,
Shima Bossay ɗin miƙewa yayi kamar zeyi kuka yace "wallahi kaine Allah kuwa ga kamar nan nagani da idona, wallahi ina tare dasu,
Loƙaci ɗaya kamanni mutumin suka sauya yace "kai nace maka bani bane ni banda kowa idan ka sake cewa kasanni kuma zanbar muku gurin nan,
Bossay bai daddara ba ya kuma cewa dan Allah kayi haƙuri karka tafi bari innuna maka idan kagani nasan zaka yarda ya faɗa yana juyawa zai ɗauko wayar sa dan ya nuna masa hoton,
Bossay na juyawa shima mutumin yajuya zai bar falon, Hamza yayi saurin cewa "karka tafi dan Allah,
Shima Bossay da sauri ya juyo yana cewa dan Allah "ABBAN AMEESHA ka tsaya ka saurare ni wallahi kaine......
Cak mutumin ya tsaya yakasa ci gaba da tafiyar, a hankali ya shiga juyowa ya sauke idon sa akan Bossay, bakin shine ya shiga motsawa yana maimaita sunan Abban Ameesha, Abban Ameesha,
Bossay na kallon bakin sa yagane me yake faɗa dan haka yasamu ƙwarin gwaiwar ƙarasowa kusa dashi yana cewa "Eh haka nace Abban Ameesha ko ba kai bane, kalli wannan hoton kagani nasan zaka yarda da abun da nake nufi idan ka gani,
Yayi maganar yana miƙa nuna masa wayar, A hankali mutumin ya ɗora idon sa akan screen ɗin wayar, da sauri ya fusge wayar daga hannun Bossay,
ƙurawa hoton ido yayi tabbas hoton sune dashi da matar sa sai dadda daga bayan su loƙacin basu daɗe da dawowa sabon gidan da ya gina musu ba anan garin Gombe, (in baku manta ba asalin su Dadda garin damaturu ne, daga nan kuma bayan malam ya aure ta suka dawo garin Gombe anan suke da zama, bayan faruwar abun kuma dadda ta dawo Kano da zama, fahimtunna?)
Gaba ya gwadayi ko zai ga wani sai kwa ga wani hoton wannan kuma gaba ɗayan sune ajiki harda malam, gaba ya kuma yi sai gashi shida matar sa loƙacin ɗauke da cikin babyn su Ameesha, daman kuma tun tana ciki suke kiran ta da sunan, shiyasa da Bossay ya faɗi sunan ya dakata da niyar fitar da yake sai loƙacin ya yarda lalle yaron yasan shi, haka yai ta kallon su loƙacin da idanun sa suka cika taf da ƙwalla, bai ankara ba sai gani yayi suna ɗigowa kan wayar, sosai rayuwar su tada ta shiga dawo masa duk da daman a kullum cikin yinsa yake amma na yau yafi na koda yaushe,
Cike da jin daÉ—i Bossay yace kagani ko ka yarda,
Ɗagowa mutumin yayi yana kallon Bossay tare da jinjina masa kai, yayin da idanun sa sukaci gaba da cikowa da ƙwalla,
Hamza ne shima yaƙaraso kusa dasu tare da cewa "to Alahamdulillah nimadai tunanina yazama gaskiya yanzu zama yakamata muyi Abban Ameesha, kadaina kuka in sha Allah ƙarshen wahalar ka tazo, daga yanzu bazaka ƙara kukan wani abuba,