← Book details Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 103

Sashe 67

Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tsoro da firgice ne ya hanata saurin buɗe idon ta dan tama manta a inda take shiyasa ta mugun tsorata, jin yanda aka riƙe mata baki gam anayi mata wasu abubuwa da bata gane kansu ba

Cike da tsoron tunanin abun da zata gani ta shiga buɗe idon ta, karo tayi da fuskar mutum a saitin fuskar ta, ihu take son yi amma babu dama saboda anriƙe mata bakin yin,

Kokawar ƙwace kanta tafara yi tare da saka hannuwan ta duka biyu ta fara ture sa,

Agigice shima yajawo ta jikin sa gaba ɗayan ta rungume ɗayan hannun sa kuma ya ɗora kanta akan dantsen hannun sa, ya taro kan da kyau yaci gaba da tsotsa kamar zai cire mata leɓe haka yake shan su, idan yayi yayi sai ya sake su sai ya kamo harshen ta duk da tana ƙwacewa haka yake cafkar sa yana jawosa, kamar zai maida nasa bakin cikin nata,

Tuni Ameesha ta fara zubar da hawaye tana cigaba da ƙoƙarin kwace kanta amma duk yabi ya kanannaɗe ta ta ko ina ba damar ta ƙwace kanta ba, tun tana ƙoƙarin ƙwatar kanta har ta saduda ta zubawa sarautar Allah ido taga iya gudun ruwan sa, zuciyar ta kuwa ta gama cika taf babu abun da bata saƙawa aranta,

Meer kam sai kace maye yana ta abu É—aya har yanzu ko gajiya ma bayayi,

ƙoƙarin zuge zif ɗin rigar ta da daman shi yasaka ta ɗazu, jin zai zuge mata zif yasa ta tayi saurin riƙe hannun sa, sautin kukan ta na fitowa, hannun nata ya riƙe tare da ɗan matsasa yanaso yayi magana amma yakasa,

Gaba ɗaya ƙarfin ta ta tattaro ta turasa saboda jikin sa yayi laushi bashida wani ƙarfin kirki,

Amma tana tashi zaune bata kai ga sauka ba, yaƙara yin kanta da sauri cikin zafin nama,

Wannan karon kwa Meer da gaske yake dan bisa ga dukkan alamu bama ya cikin hayyacin sa gaba É—aya hankalin sa ya gushe ya manta da furucin da yayi É—azu É—azun nan, yace bazai taba mace ba, kuma gashi ana kokawa da shi,

Fusgota yayi da iya ƙarfin sa ya haɗata da ƙirjin sa, ƙara ta saki tare da fashewa da kuka saboda tsoratar da tayi, jikin ta gaba ɗaya ya ɗauki ɓari, hannuwan tama suka fara karkawa zazzaɓin da ya sauka yafara shirin dawo mata,

Da sauri ya ɗago da kanta ya kuma saita daidai bakin sa akan nata sannan ya kamo sa yasaka abakin sa da zafi zafi ya fara tsotsar harshen ta kamar zai jawo sa gaba ɗayan sa, Sauran hannuwan sa da ya tallafo bayan ta dasu yasaka hannu ɗaya zai zuge mata zif ɗin amma yaji yaƙi zuguwa, ai ganin zai ɓata masa loƙaci yasa kawai yasa ƙarfi ya yage gurin zif ɗin da ƙarfin tsiya, kuma duk wannan abun bakin sa yana riƙe da nata bakin bai saki ba,

Yana yage rigar ya raba bakin sa da nata, sai ya kama hannuwan rigar sannan ya turata baya, tana yin baya shikuma ya janye rigar, sannan yabita zai faɗa kanta tayi saurin yin wani juyi ta sauka daga kan gadon, ya faɗa kan gado, da sauri ya miƙe shima ya diro daga kan gadon yabi bayan ta, tana daf da bakin ƙofa zata fita yayi saurin shan gaban ta, cike da tsoro ta fara ja da baya sai yanzu da taga yanayin sa hankalin ta ya kuma tashi idon sa ta kalla da taga ya canza launi gaba ɗaya ya koma kamar garwashin wuta haka kalar sa ta koma,

da baya da baya ta fara tafiya, tana girgiza kai,

Shima binta ya shigayi yayi da idanunsa gaba É—aya suna kan Brest É—in ta, dake cikin riga amma sun fito saboda ya rifa ya cire rigar daman ita kuma batayi yunkurin mayar da ita ba,

Da sauri ya shiga takawa saboda yanda yake kallon su, gwanin sha'awa sunfito sunyi cas, har ya ƙosa ya jisu abakin sa ko hannun sa yaji yaya suke dan baitaba taɓawa,

Yana zuwa zata ƙara zamewa ya riƙo hannun ta ya dawo da ita gaban sa, kuka taƙara fashewa dashi tana ja da baya tana turesa, magiya ta shiga yi masa,

Amma sai ya kuma tura bakin ta cikin nasa sannan yasa ɗayan hannun sa akan Brest ɗin, yana taɓawa ya sauke wani irin numfashi me fitar da iska,

Da sauri ya tura kan gadon tana faɗawa ya kuma binta hannu kawai yasa ya janye bra ɗin take take suka bayyana akan idon sa kamar zasu tsokane masa ido hannuwa biyu yasa ya damƙe su, take yaji wani irin daɗi ya ratsa sa, dan jinsu yake auduga baisan loƙacin da yakai bakin sa ba ya cafki guda ɗaya yafara yi musu wata iriyar tsotsa me fitar da mutum daga hayyacin amma shikaɗai ya fita hayyacin banda Ameesha da inbanda tashin hankali babu abun da take ji...........,

Hmm Kan bala'i watakon Meer dai akomai baya zaman jira, a komai shine kan gaba sai yayi abun da yafi na kowa,

Fans ɗin Ameesha kun shirya ko baku shirya ba, inbaku shirya ba a bawa Meer haƙuri,

Aunty Mai Jidda kin shirya Ameeshan ki kuwa??????? Kince kar ya tabata to gashi taɓe taɓe ma yayi mata, ƙarewar taɓawa🥵🥵
[15/11, 10:53 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI  SAMEER💅
                   (DA ZAFI ZAFI)
                             By
               ❤️Yaya Azeema❤️
   
                      *BOOK* 3️⃣

*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*

           *_Typing........✍️✍️_*

                         *_🅿️40_*

______sosai Meer yake lugwigwita Ameesha yake ta ko wane irin sashe, zuwa yanzu kam yagama rabata da kayan jikin ta gaba ɗaya, daga ita sai pant dan bra ɗin ma tuni ya daɗe da ɓalleta,

Brest ɗin ta kam har sun kunbura sun ƙara girma saboda matsa da tsotsa da suka sha, ko in suke sha,

Gaba ɗayan su suna tsakiyar gadon yayin da take ƙasanshi shikuma yake samanta, hannu ɗaya akan Brest yana lugwigwita shi, ɗayan kuma yana cikin bakin sa,

Ita kuma in banda kuka babu abun da take kamar ranta zai fita tana takokawar ƙwatar kanta amma sam Meer yaƙi ya saurare ta bare ya ɗaga ta,

Hannun ta ɗaya ya jawo yana ƙoƙarin ɗorasa akan Sardaunar sa, dan harma yakusan ɗorawa har ya tsanta yaɗan goge ga ta sakar masa ƙara akunne tana jan hannun ta da iya ƙarfin ta, ta ƙwace hannun tana ture sa sai kawai ya haɗe bakin su guri ɗaya, yaɗan ɗaga ta kaɗan ya koma gefe, sai kawai yasaka hannu ya fara shafar fatar jikin ta da yaji itama laushin ce da ita, watakon komai dai najin kin ta daɗin taɓawa gare sa,

Cigaba da shafawa yayi yana yo ƙasa da hannun sa wajejen  marar ta can ƙasa dan saura kaɗan ya zura hannun sa aciki, yanda yake shafawar a hankali yana tafiya da hanun sa kamar ta fiyar tsutsa haka yake mata, duk da halin da Ameesha take ciki amma yana taɓo wajejen saida yasa taji wani abu ya tsikare ta, har saida jikin yaɗan yi shakin ta zabura kaɗan, tare da miƙo hannu zata ture nasa sai yayi saurin riƙe hannun nata da ɗayan hannun yana matse sa, can kuma ɗayan hannun yana cigaba da aikin da yakeyi, bakin sa kuma yana cikin nata ya riƙo harshen ta gam........,

yana cikin wannan yanayin da baisan duniyar da yake ciki ba saida yaji bugun ƙofa, yayin kuma da kunnuwansa sa suka jiyo masa kiran sallar da akeyi,

Sai a loƙacin hankalin sa yafara dawowa jikin sa amma duk da haka sai yaji yakasa tashi daga inda yake,

Buga ƙofar aka ƙarayi sai aloƙacin ya mirgina gefe tare da ita yayi mata wata wawiyar runguma sannan ya sake ta, yana maida nufashi, yana jiyo bugun ƙofar da Papa yake masa dan daman yawanci idan asuba tayi shi yake zuwa ya tashe shi su tafi, wataran kuma a falo suke haɗuwa,

A yanda yake jin jikin sa baya tunanin zai iya tashi ya fita a irin wannan yanayin, saidai idan ya gaji ya haƙura ya tafi,

Ameesha kuma yana sakin ta tayi saurin jan bargon kan katifar ta lulluɓe  jikin ta har kai tana ƙara sakin wani kukan amma can ƙasa saboda Muryar ta bata fita sosai, dan kukan da tayi ba kaɗan bane,

Saida yaji Papa ya daina bugawa da daɗewa ma sannan ya sauka daga kan gadon ya wuce banɗaki yana shiga ya tuɓe kayan baccin jikin sa ya kunna shower yasakar wa kansa ruwa, ya daɗe a haka ruwa na sauka ajikin sa, har saida yaji hankalin yafara kwanciya sannan ya kashe abun mamakin sai yaji marar sa sakayau babu kamar ankwashe masa wani abun aciki,

Bayan yayi wanka yayo alwala sannan ya ɗauro towel ya fito daga cikin toilet ɗin, ganin ta daf da ƙofar sa tana shirin buɗewa zata yana fitowa ita kuma tana ficewa cikin sauri, sai kawai yaji gaban sa ya faɗi, shi har yagama  wankannan ma bai kawo komai aransa ba, sai yanzu da yakuma ganin ta, sai kuma abubuwan da suka faru suka shiga dawo masa, akai,
Chapter 67 · 0% Book details