Sashe 77
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana ɗagota yasa hannu ɗaya ya fusge abun niƙeb, take fuskar ta ta bayyana a fili, Bossay na tozali da fuska ta, bai san loƙacin da ya sake ta ba yayi baya yana niyar faɗuwa,
Ganin ya saketa yasa ta juyawa zata gudu domin tsiratar da ranta, ai ko taku uku batayi ba,
Meer yayi wata irin sufa daga inda yake yaƙarasa bayan ta tare da buga kanta gaba, ta kifa da fuska,
Bossay na tsaye har karkara yake saboda É—imaucewar da yayi, bakin sane ya shiga karkawa zai kira sunan ta amma halin da ya tsinci kansa ya hanasa furta koda da kalmar farko ta harafin sunan ta...............,
[18/11, 7:34 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
          (DA ZAFI ZAFI)
               By
        â¤ï¸Yaya Azeemaâ¤ï¸
 Â
            *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
           *_🅿ï¸45_*
         Â
______Meer ne ya ƙara saka hannu ya kuma ɗagota, yana ɗagoya ga kwashe ta da marin da saida jinta ya ɗauke loƙaci guda,
saidai ya farfasa mata baki da suka sannan ya fara janta da hannu É—aya,
Lura da yayi Bossay baya cikin hankalin sa sai baibi ta kansa ba, gaban Dady ya ƙarasa hannu ɗaya yasaka ya riƙo ƙafar sa guda ɗaya, sannan ya shiga jansa a haka, har ya ɗanyi gaba sai ya dakata tare da juyawa ya kalli Bossay yana watsa masa harara,
Sannan yace "har yanzu baka dawo daidai bane in tafi inbar kane,
Duk da haka Bossay baida wani kuzari ajikin sa, haka yaje gurin ɗayar ma da yaga tana niyar guduwa, yana zuwa itama saida ya kwashe ta da mari, sannan yasaka ta agaba suka nufi wajen mota a tare Meer ya riƙe ɗayar matar da hannu ɗaya yayin da ɗayan hannun nasa kuma yana jan Dadyn Rasheeda aƙasa, jikin sa duk yafara kurjewa amma da haka yake jansa a ƙasa,
Sai bayan su kuma Bossay da ya tiso ƙeyar ɗayar matar,
Suna ƙarasowa gurin motar, bayan motar Meer ya buɗe ya saka su a ciki duk da gurin yayi musu kaɗan amma haka ya turasu a gwamutse, ɗayar kuma Bossay yasaka ta a baya,
komawa sukayi suka tattaro jakunkunan suka dawo suka zuba su a cikin motar sannan Meer ya shiga gaba, mazaunin me zaman banza, shi kuma Bossay ya shiga driver seat, ya tayar da motar tare da kwasar ta aguje, suka fice daga cikin airport É—in,
Tunda suka ɗauki hanya babu wanda ya iya furta koda da kalma ɗaya kowa yagama mutuwa da mamaki da al'ajabi musamman ma, Bossay abun yafi taɓasa, shi kuma Meer baiyi mamaki ba sosai, saboda daman tun kan loƙacin yana zargin hakan, sai kuma zargin sa yazama gaskiya dan haka abun bai wani ɗaɗasa da ƙasa ba,
Saida Meer yasa suka fara biya Hospital É—in sa, ya É—anyi dube duben sa ya duba wasu abubuwan, saboda kasan cewar ya kwan biyu bai zo ba, sai yaga komai yana tafiya yanda yakama ya, saboda wanda ya É—ora akai baya wasa wajen aikin sa, komai yana gudana yanda ake so, sai abun da ba'a rasa ba,
ya daÉ—e a cikin sannan ya fito, mai makon su É—auki hanyar gida, sai ya kuma kaisu can gidan su, dake garin Abujan,
Nan suka je saida suka ƙara yin wanka, Meer yabawa Bossay wasu kayan, sannan yasa akayo musu order abinci sukaci suka ƙoshi, suka kuma hutawa suna tattaunawa akan wannan babban abun al'ajabin da ya daure musu kai, saida suka jira sukayi sallar Az'har sannan suka shirya sai hanayar kano, kuma duk wannan loƙacin da suka ɓata bayin Allahn nan cikin booth itama kuma ɗayar tun loƙacin da suka tsaya a hospital suka fito da ita suka mayar da ita wajen sauran,
Da farko Meer yayi niyar kawai ta wuce dasu station sai kuma, yafasa yaga ai sai yafi ace yakai su can kowa da kowa yagansu, kamar yanda aka saba tara mutane idan ankama masu laifi suma ayi musu haka sannan su faÉ—i abubuwan da suka aikata da bakin su kowa sai yafi yarda, gani da ido yafi abaka labari,
Tun suna kana hanya kamar yanda yayi loƙacin da zaikai Abban Ameesha gida, yace kowa ya hallara a fada, yanzu ma haka yayi ya kira yace a haɗa taro, kuma wannan taron yafi na koda yaushe ma domin shine taron ƙarshe yana so kowa yakasance yana nan, a haɗa kowa yara da manya, kar a cikre kowa,
Sunyi mamakin jin hakan shiyasa saida aka takura sa akan yanzu me yake tafe dashi yace adai jira dawowar sa, haka kuwa akai nan aka fara shelar sanar da taron a kasaka shi ƙarfe huɗu zuwa sama, kowa ya hallara,
Basu sauka a Kano ba sai wajen ƙarfe shida, dan koda suka ƙaraso cikin masarautar basu fito dasu ba, akace kawai abari sai anyi sallar magriba dan kar afara zama loƙacin sallah yayi,
(Todai loƙaci baya ƙarya komai ya zo ƙarshe yau zata faru ta ƙare............🙅,
____Damƙam aka cika cikin fadar dan kamar yanda Meer yace hakan kwa akai kowa saida ya hallara harda ƴan sa ido ma saida suka shigo cikin gurin,
Kowa yayi jigum jigum yana jiran yau kuma da wane abun al'ajabin Meer ya kuma zo musu dashi,
......Turo ƙofar akayi yayin da kowa ya maida idon ga ƙofar ana jiran me shigowa,
Meer ne ya shigo cikin takunsa da yasaba yi a koda yaushe,
Shi kaɗai ya shigo hannayen sa sanye cikin aljihu, fuskar nan tasa a ɗaure kamar yanda take, abun mamakin da mutane basu taɓa gani ba, har da glass a idon kuma baƙi yanda babu wanda yake ganin ƙwayar idon sa, amma daga yanayin sa ya isa yasa ka gane kamar ba lafiya ran maza ya ɓaci duk da shi daman koda yaushe a bacen yake, amma ma yau yasha bambam da sauran,
A tsakiyar mutanen dake cikin fadar ya tsaya yana bin kowa da kallo sannan ya gyara tsayuwar sa da kyau, tare da zare glass É—in, yayi two eyes da wasu,
Daga ya kalli wannan sai ya kalli wancen, yayi wajen minti uku yana haka ya rasa ta inda zai fara yi musu bayani,
Ɗan gyaran murya yayi, yana ƙara kallon kowa sannan yace "nasan wasun ku sun san abun dake faruwa game da abun da yafaru a asibiti na kama yana ƙara ƙoƙarin kashe Uncle akaro na biyu mukayi nasarar kamasa bayan kuma ya ɗan samu duka, hartakai saida aka kwantar dashi a asibiti aranar kuma da muka kwantar da shi aka shiga har cikin asibitin aka ɗauke sa, todai tun jiya muke bincike akan sa, inda kuma Allah yabamu Sa'a mukayi ram dasu yayin da suke shirin barin ƙasar ma gaba ɗaya, ɗan dakatawa yayi sannan yaci gaba da cewa........
"Todai shi wannan da muka kama tunfarko shine ya kama Uncle nasan kunsan da haka, to amma abun duban shine da mukayi bincike shima a ƙarƙashin wata yake aiki bashi kaɗai bane yana da ogar sa, wacce kuma itace maƙasudin faruwar komai dan badan itaba da tuni abubuwa da dama basu faru ba, kuma shima da baishiga halin da ya shiga ba, da iyalen sa basu faɗa mawuyacin hali ba, duk wani abu da ya faru ya faru ne ta ƙasan ta ita take shirya komai, zamu iya cewa itace muguwar kuma munafuka me fuska biyu,
"Hmmm karde in cika ku da surutu, yanzu zaku gansu kowa ya gani da idon sa, sannan daga ƙarshe ina me bawa wasu haƙuri bisa abun da zasu gani idan ya ɓata musu rai ko ya taɓa zuciyar su to suyi saurin miƙa lamarun su ga Allah kar su bari sujawo wa kansu wata matsalar dan kan iya kaisu lahira, kaɗan daga cikin ku zasu iya kasancewa hakan, kudai yi haƙuri kubi komai a sannu, yana kaiwa nan yace...
"Bismillah shigo da su.....,
Bossay ne ya shigo tare da matar nan ƴar gayu, itace ta fara shigowa kanta a ƙasa, domin duk rashin kunyar ta ganin ɗunbin mutane sai yasa taji bazata iya ɗaga ido ta kalle su ba,
Tunda ya shigo da ita kowa yake bin matar da kallo babu wanda yasan suna ta mamakin daga inda take, can suka jiyo muryar mace tana cewa, Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un, Dan Allah ku fita da ita bana son ganin ta zata iya aikata koma meye dan Allah ku fita da ita, bata da imani,
Da sauri Sam ya miƙe yaje kusa da ita, ya riƙota, tunda yaji furucin da take yagama fahimtar inda yaren nata ya dosa dan yana kallon matar yaga kamannin da suke,
A tsorace matar nan take kallon yarinyar da take cewa a fita da ita, tana me mamakin abun da ya kawota nan, tayi maganar a zuciyar ta tare da sakin ɗan ƙaramin tsakin ta ƙaicin ganin ta....
Kallo sai ya koma kansu.
Meer ne yace "wacece wannan ɗin ya faɗa yana kallon Sam da yaga ya riƙeta,
cike da É—an damuwa Meer yace "Mahaifiyar tace, kar ku damu da wannan kuci gaba da abun da kuke,
yana gama maganar yajawo ta suka zauna yana toshe mata baki yana bata haƙuri da cewa tayi shiru,
Meer ne ya kalli Bossay yace "shigo da sauran,
Komawa Bossay yayi sai gashi ya shigo dasu kamar yanda suka samesu acan airport haka ya shigo dasu, Dadyn Rasheeda sanye cikin wasu kayan da Meer yasa ya sauya su, saboda waɗancan wani gurin duk ya fara yagewa saboda jan da yayi masa aƙasa,
Ɗayar matar kuma sanye take cikin niƙab ɗinta, kamar yanda tayi acan,