Sashe 15
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saida sukaje asibiti sannan ta nemi waya agun matar tasaka number mahaifin sumayya ɗin ta kirasa tana kiransa yana ɗagawa ba sallama ba gaisuwa tace "burinka ya cika na haifa maka ƴarka tana hanyar gidan kaji aƙasa anan na haihu kuma nabarmaka ita agun idan kanason ta da ranta sai ka gaggauta zuwa kaceceta, ni nagama nawa, tunda na kawo maka ita duniya, tana gama faɗar haka zai fara magana kenan tayi saurin kashe wayar tare da miƙawa matar wayar, Daga nan doctor ya shigo ya fara dubata.......,
 kiran wayar ta ƙarayi aamma sai akaƙi aɗaga wayar haka yayi ta kira cikin ɓacin rai da tashin hankali amma taƙi ɗagawa, dan haka sai kawai ya rabu da ita, loƙacin bamaya unguwar haka ya kira ƙanwarsa yagaya mata abun dake faruwa yace ta gaggauta zuwa kar wani abun yasameta,
Duk wanda taji wannan batun sai yasha mamaki jin yanda tayiwa ƴar da tahaifa da cikin ta wannan wane irin abune anya kuwa matar nan tana da hankali kuwa ko alabari ba ataɓa jin inda uwar da ta aikatawa ƴarta haka ba, mahaifiyar sa ma kuwa ranta yayi mugun ɓaci sai taji tsanar matar ta ƙara ninkuwa akan ta da wanda sanadin hakanne tsanar mahaifiyar tata ya shafe ta itama,
Loƙacin da ƙanwar tasa taje wajen mutane sun ɗan taru agun suna kallon yarinyar amma duk sun kasa zuwa su taɓa ta, saidai kallo daga nesa,
Tana zuwa cike da tausaya mata tayi saurin ƙarasawa wajen ta saida ta zubar da hawaye ganin ta kwance agun gashi Allah mai iko ko uhm batayi ba ta yi shiru tana motsi da ƙafarta ajikin jinin, bata wani damu da jinin jikin ta taba tasa hannu ta ɗauke ta ta rungumeta, tana kuka haka tabar gurin ta tafi gida da ita,
Amma tana shiga mahaifiyar su tace wlh jaririyar baza ta zauna mata agida ba saidai a É—auketa amayar da ita can gidan baban ta shi ya kula da ita idan yaga zai iya amma bazata buÉ—i ido taringa ganin jaririyar nan ba acikin gidan ta,
Haka ƙanwar tasa ta fito da gidan takirashi tagaya masa abun dake faruwa yace gashinan zuwa,
Ba jimawa yaƙaraso gidan shima Saida ya zubarwa da yarinyar nan hawaye saboda yasaka ƙanwar tasa agaba yace su tafi gidansa ta kula da ita, sai mahaifiyar tasu tace fur babu inda ƙanwar tasa zata ta dawo gida shi yaɗauke ta yatafi da ita kuma koda wasa indai zaizo gidan kar yasake ya taho da jaririya,
Haka yana kuka yafice da ita daga gidan ya tafi gidan sa shi kaɗai ya shiga gidan da yarinyar anannaɗe acikin zanin da ƙanwar tasa ta nannaɗe ta, dashi,
Zama yayi akan kujera tare da ajiye yarinya agaban sa yana kallon ta sai kawai ya fashe da kuka, tunda yake bai taɓa tsintar kansa cikin irin wannan masifar ba shi ko akan wani baitaɓa jinta sai gashi yau ta faru akansa uwar da haifeshi takasa barin ƴar cikin sa ta zauna agidan ta wannan wace irin tsana ce haka, ko da yake baiga laifin taba tunda wacce ta haifi yarinyar ma ta ɗaga ƙafar ta tabar awajen acikin wani hali to wayema bazai guje taba duk ma abun da za ayi mata ai saidai yabiyo bayan nata,
Ya daɗe agun yana ta saƙe saƙe har saida ƴar tafara kuka sannan ya ɗauke ta sai kuma yarasa yanda zaiyi da ita, ƙanwar tasa yakira awaya yace mai zai bata da zatayi shiru sai kuka take, sai tace masa yasamu madara ta haɗa mata sannan ya goge mata jikin ta da ruwan zafi daga nan yayi mata sallama,
Duk abun da yafaɗa saida yayi mata amma bata daina kukan ba kuma batasha madarar ba, sai kuka kawai take, wayar sa ya ɗauko yaƙara kiran number da maman sumayyan ta kirashi yana kira kuwa taci sa'a aka ɗaga, amma ba muryar ta yaji ba cike da damuwa yace dan Allah ahaɗashi da ita, sai matar tace tana bacci amma idan ta tashi za abata,
haka yaƙara haƙuri yakashe wayar cike da mutuwar jiki,
Yana zaune agun saiga kiran matar da sauri ya É—aga hannun sa har yana karkarwa ya É—aga tunkan yayi magana yaji tace, minti biyu nabaka kafaÉ—i duk abun da zaka faÉ—a zan kashe wayar,
Da sauri yace na yarda, nan yashiga roƙon ta akan nawa zai bata tayi masa rainon ƴar koda nawata biyar ne yarinyar ta ɗan fara wayo sai yaci gaba rainonta dan Allah tayi masa wannan taimakon kartace a'a,
Ga mamakin sa sai ji yayi tace, bantsara haka kuma mungama magana tunfarko bazanyi naka rainon taba kaje kanemi wata tayi maka, sai anjima gargaÉ—i kar kasake kirana ko da wasa inba hakaba duk abun da nayi maka daga kai har ita kai kaja muku tana kaiwa nan ta kashe wayar ta,
Kamar wanda aka zarewa laka ajikin sa haka ya shiga bin wayar da kallon ƙurillah, baisan loƙacin da wasu hawayen tausayin kansu ba yakamasa yau ina zaisaka ransa yaji daɗi yazaiyi da rayuwar yarinyar nan taya zai bata kulawa, shi tsoron sama kar taje wuya ta kasheta, saboda rashin kulawa,
Zunbur yayi ta miƙe tsaye yana goge hawayen sa da hannu ya tashi yana jijjaga ta, bata daina kukan ba saida tayi mai isarta shima baccin wahala ne ya ɗauketa, kwantar da ita yayi ajikin sa, ahaka ya ɗauketa yaƙara fita da ita daga gidan, sai yatafi gidan ƙanin sa saboda matar sa ta taimaka masa shi ƙanin nasa baya gari, amma da yaje nan ma ba sa'a duk da yasanar da ita komai abun dake faruwa, amma matar tace wallahi bata haifi nataba bazata fara da rainon ƴar wata ba,
Yaji haushi sosai amma ba yanda ya iya dole yaƙara fitowa sai yaje gurin siyar da kayan yara yasiyo mata tare da madarar yara ashe shi normal yabata shiyasa inajin bata shaba,
Duk wani abu da yasan zai buƙata saida yasiya saboda ya yanke shawarar zaicigaba da kula da ƴarsa babu wanda zai ƙara neman taimakon sa, tunda duk nakusa dashima kowa ya gujesa to kuma ina zaije ya samu taimako.........,
 Â
[15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
           (DA ZAFI ZAFI)
               By
         â¤ï¸xeemat...loveâ¤ï¸
 Â
       *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
             Â
_______RASHEEDA
Tun ranar da abunnan ya faru ake cigiyar Meer har yau ba basu gano inda yake ba, (Ranar da Meer ya haɗa mata jikin ta ya haɗu😜😂😂😂)
Zaune suke da ita da dadyn ta sai mom É—in ta agefe tana kallon su,
Rasheeda na kan dadyn ta akwance tace "dady wai haka za arabu dashi ya daki banza kenan nifa wallahi bazan taɓa yarda ba indaj ba aramamin abun da yayi min ba,
Tashi tayi daga kansa ta mayar da dubanta ga mom É—in ta, tace "mom nifa abun da yafi ban mamaki ganin sa da matsiyaciyar yarinyar nan wai tana ma ina ita da wannan shegiyar tsohuwar wallahi na tsane su, kuma ta hanayar sune kaÉ—ai zamu iya gano inda mutumin nan yake,
Da sauri dady yace "wacce yarinyar kike magana?
Rasheeda tace "wannan mai aikin tamu marar asali wacce tabar gidan nan ka gane ta?
Jijjiga kai Dady yayi tare da sakin wani shu'umin murmushi da shi kaɗai yasan ma'anar sa yace "tabbas nagane ta ai baki faɗa min ba da kin faɗa tun wuri ai da andaɗe da nemomiki shi, kar kidamu ayau ɗin nan zaki gansa agabanki sai ya durƙusa ya nemi yafiyar ki sannan ki faɗi duk irin hukuncin da za ayimasa agabanki zan saka a lallasa shi,
Cike da murna har tana tsale ta ƙara faɗawa jikin sa tana dariyar farin ciki tace "Dady dan Allah dagaske kasan inda suke,
Kai ya É—aga mata tare da cewa "of course"
Rungumeshi tayi sosai tana cewa "shiyasa nafi sonka Dadyna Allah yabarmin kai, ai Dady nifa ba wani abu nakeso ayi masa ba kawai kasa ya aure ni, ni kuma zana rama abun da yayi min idan ya shigo hannuna, burina kawai kashiga gaba ayi aurennan nan da sati ɗaya idan kayimin haka Dady ka gama biyana duniya da lahira, sai nasa yayi da nasanin dukana da yayi, sai naga inda iya ƙarfin nasa ya tsaya, please Dady nasan zaka iya,
Zaro ido yayi jin ƙudurin sa akansa, cike da rashin gamsuwa da baya nan ta, yace "baby kinsan kwa me kike cewa aure fa naji kina magana da wani kin manta da batun naki auren gaskiya kibar wannan maganar ki auri wanda kikeso tun farko tunda dai anriga angama magana, biki saura kwana goma har anfara shirye shirye kuma kizo da wannan batun kidai bari kawai ayi basai kin aure shi ba zaki iya ɗaukar fansar abun da yayi miki, na miki alƙawarin duk abun da kikeso zansa ayi masa ke inda kanki ma kikeso kiyi masa nagaya miki zan kawo miki shi har gaban ki ayau ɗin nan, amma batun auren sa ni hakan baimin ba, saboda nasan yaron bai da asali shima ɗan talakawa, shiyasa ma kikagansu tare da yarinyar nan,
Zaro ido tayi tana mamakin abun da yace wai É—an talakawa ne mutumin da tagani kalar nera amma yace mata É—an talakawa ne, cike da rashin yarda da maganar sa, tace "Dady anya kuwa kasanshi da gaske baka gansa bane É—an gidan masu kuÉ—i ne fa, taya ma za ayi su haÉ—a dangi da wannan yarinyar,