Sashe 72
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mom ɗin Rasheed ce sai wani ƙannin Dady su kaɗai suka san halin da ake ciki na rashin dawowar Dady gida tun jiya, har garin Allah ya waye kuma babu wanda suka gayawa abun da ake ciki, gashi ƴan nesa suna ta zuwa domin amce ɗaurin auren safe ne, dan wasu ma idan suka taho direct suke wuce gurin da akace za'ayi ɗaurin auren,
___Gidan su Bossay ma ana ta shirye shiryen babu abun da aka fasa duk dade ma Dadyn Bossay yakira wayar Dadyn Rasheeda yaji wayar kashe amma bai kawo komai ba ya ma manta da maganar kiran,
Har wajen ƙarfe goma, ko ina ana shirin gudanar da ɗaurin auren, masallaci ma kam har ya cika,
Tun su Mom na ɓoye maganar da yiwa mutane kwana kwana idan sun tambayi inda yake, gashi sai kiran wayar sa suke bata shiga ba, abun dai suka ga bana ƙare bane sai kawai suka fara sanar da wasu halin da ake ciki, anrasa kuma yanda za'a ɓullowa lamarin gashi mutane duk wasu sun tafi gurin ɗaurin, bare ace a ɗaga sa,
Mom ce ta yanke shawarar kawai akira gidan su Bossay ɗin agaya musu halin da ake ciki ko kuma aɗaga, auren amma sai wasu sukayi caa akan maganar akan cewa kawai ayi shiru da maganar ƙanin sa sai ya wakilce shi ayi auren kawai,
Da haka suka yarda aka É—unguma aka tafi É—aurin wajen É—aurin, aure,
An hallara a cikin masallaci gaba ɗaya anyi addu'o'i ana sai aka nemi wakilin amarya, ƙanin Dady ya matso kusa, fatiha kawai ta rage a shafa, Hamza ya shigo da saurin sa yace "a dakata kar a ɗaura auren nan,
Gaba ɗayan su suka tsaya suna binsa sa kallon mamaki, Dadyn ne ya fara miƙewa yace kamar ya a tsaya wannan wacce irin magana ce, me kake nufi da tsaya kar a ɗaura,
"Eh yaya kar a ɗaura akwai matsala uban amaryar ma yanzu haka yana police station, ba mutumin kirki bane dan haka baza ayi auren nan, sun ɓoyewa mutane ne,
Dadyn Bossay ranshi da yafara ɓaci ya dube sa yace meye to dan yana police station kana so kace duk wannan ɗunbin mutanen da muka tara ace anfasa aure, to kasani aure babu fashi, liman acigaba daga inda aka tsaya,
Kusa dashi Hamza ya matsa sannan yayi ƙasa da murya ya raɗa masa magana,
Saura maɗan Dadyn Bossay ya faɗi yayi saurin dafe Hamza, jikin sane ya ɗauki karkarawa cikin rawar baki yace "a dakata da auren nan na janye ɗana bazai taɓa auren ta ba,
Nan hankalin mutane yafara tashi masallaci yaso ya hargitsewa, Papa ya dakatar dasu tare da cewa agaya masa abun dake faruwa, shima sai a loƙacin Hamza yaje yagaya masa kamar yanda yagayawa Dady, ai ran Papa yafi na kowa ɓaci saboda abun shi ya taɓa,
Duk yanda Papa yaso ya riƙe abun amma ya gagara saida maganar ta fito fili tun anayi a iya inda za aɗaura auren har maganar ta zagaye cikin masallaci ta fara fita waje,
Abundai ba daɗi ba haka aka so ba daga murna sai gashi abu ya hargitse, kowa da kalar abun da yake faɗa, daga nan aka watse zuƙatan wasu babu daɗi wasu kuma hakan yayi musu,
Loƙacin da maganar taje gun Bossay cewar an fasa ai harda sujjadar jin daɗi yayi, dan farin ciki, ji yayi kamar ya zuba ruwa aƙasa ya sha.....,
Zama ya kare kowa ga watse saiɗan tsirarun mutane, su kuma su Papa an kuma ɗunguma an koma cikin gida, da maganar inda suka ƙara zama acikin fada, Meer ya ƙara bayyana musu duk yanda sukayi, sannan ya sanar dasu cewar yana asibiti ankwan ce saboda dukan da yayi masa har yanzu bai dawo cikin hayyacin sa ba, so ake sai ya farfaɗo sai ayi masa duk wasu tambayoyi da za ayi masa,
Nan kowa yaƙara jinjinawa Meer namijin ƙoƙarin da yayi, tare da yaba masa, daga nan zama ya kuma ƙarewa, kowa na me alajabin wannan mutumin,
_____Bayan surutai sun lafa Meer ya kira Khalid da kansa yace yazo yana son magana dashi, ai tun awayar Khalid yace kar ya wani damu kansa, basai yazo ba dan yanzu yana cikin mutane ana hayaniya bazai yiyu yanar gidan ba,
Dan haka karma yayi wani tunanin mu'amalar su, akan auncle ɗin sa shima daman yasan wasu halayen nasa, kuma koda ya farfaɗo indan za ayi masa hukunci yayi masa magana sukaishi office ɗin su, dan shi akan aikin sa yake zai ajiye maganar ƴan uwan taka dake tsakanin su, tunda laifi yayi, shi kuma bazai taɓa goyon bayan rashin gaskiya ba,
Meer kam yaji daɗin bayanan da Khalid yayi masa da kuma fahimtar sa da yayi, yayi tunanin idan yaji haka zai juya masa baya, ko yaga laifin sa saigashi yaga akasin haka, sosai ya ƙara jin sa acikin ransa......
___Agidan su Bossay kam mutane da yawa sunji daɗin warwarewar auren nan, daman kuma ba wani gayya sukayi ba bare suji kunya daman taron nasu duk ƴan uwane najiki......, Dady kam sai godiya yake ƙara yiwa Allah da yasa bai haɗa zuri'a da shiba, da sai yafi kowa da nasani, har kiran Bossay yayi gefe ya basa haƙuri, sannan yace "yaje ya kawo duk wacce yake so a satin nan zai iya aura masa ita, yaji daɗi hakan kuwa, kuma yayi shirin zuwa ya bayyana wa Ameesha irin son da yake mata, zai fara farautar zuciyar ta tunda yanzu yaga taƙara girma ta fara mallakar hankalin ta......,
"Æangaren su Rasheeda kam ba'a cewa komai goma da ashirin ne suka haÉ—ar musu, dan Rasheeda Æ™aramin hauka tayi kamar zararriya haka ta koma loÆ™acin da labarin ya iso gare ta,
sun shiga matuƙar tashin hankali da basu taɓa tsintar kansu cikin sa ba, tsayawa bayyana tsantsar tashin hankalin da suka tsinci kansu ɓata loƙaci ne......,
Tun a ranar wasu suka bar gidan da cewa baza su iya zama agidan ba wasu kuma Khalid ne da kansa ya kore su, saboda kace nace ɗin da akeyi, sai ƙara kunna wutar suke shiyasa duk aka kori wasu, Rasheeda ma sai barin gidan akayi da ita, dangin mom ne suka tafi da ita can family house ɗin su,
Mom tace zata bisu aka hana ta, zuwa dare babu kowa a gidan baza ka taɓa cewa ma anyi wani taro ba bare kuma biki, gidan ya rage daga Mom sai Khalid da Musbahu da shima yadawo gida saboda bikin, sai wata yayar mom guda ɗaya da ta zauna ma,
Haka sukayi jigum jigum, saidaga baya ne ma Khalid yake yi mata wasu Æ´an tambayoyin akan Dady ko tasan wani abun, inda take gaya masa wasu abubuwan da tasani akan sa,
Suna daɗe suna tattaunawa kafin daga bisani kowa ya tashi ya tafi makwancin sa batare da niyar yin sa ba, dan halin da mom take ciki bazata taɓa iya yin baccin ba,
_The next day............_
_Tun da safe Meer ya bar gida inda yaje gidan su Rasheeda ya samu Khalid suka fara bincike a É—akin Dady, saboda wayar sa da ya É—auka yagama duba ta tsaf amma bai samu wata shaida ba, bisa ga dukkan alamu bada ita yake amfani ba,
Shiyasa suka samu mom dole da haɗin kanta zasu iya gudanar da wani binciken, dan Mom ta tabbatar musu da cewa tabbas bayan wannan wayar yana da wata wayar babba sannan yana da karamar waya wacce yake ɓoyewa, ita kanta sau biyu ta taɓa ganin ta,
Gaba ɗaya suka gama hargitsa ɗakin Dady amma basu samu komai ba, amma duk da haka basu haƙura ba suka ci gaba da bincika ɗakin,
Suna cikin bincika ɗakin wayar Meer tayi ƙara alamar kira ya shigo,
Da sauri ya É—auko wayar yana zarowa ya duba me kiran sunan Sam yagani, da sauri ya amsa kiran tare sa kai wayar kunne sa yana cewa "Hello,
Da ƙarfi yace"WHAT...!
Sam me kake cewa haka ban fahimce kaba, shiru yayi yana sauraren sa,
Cikin matsanancin ɓacin rai da tashin hankali, yace "garin ya hakan tafaru wannan wace irin magana ce, ganin zuwa kar ka bari kowa ya fita daga ciki kajini ko yana faɗar haka ya kashe wayar,
Dafe goshin sa yayi yana sallallami, da duk suma hankalin su atashe suka shiga tambayar sa me take faruwa,
Tsaki yaja yana furzar da iska me zafi daga bakin sa, yace "akwai matsala, wai anshiga har ciki an É—auke sa anfita da shi daga asibitin saboda tsabar sakacin su taya kunsan halin da ake ciki har ayi sake a shigo a É—au mutum a fita dashi batare da sanin kowa ba,
Khalid yace "gaskiya wannan shashanci ne babu CCTV camera a hospital É—in ne,
"Mtsw oho musu waya sani ma ko babu muje tunda yace yanzu yanzu aka sanar dashi, shima baya ciki,
Khalid yace "to mai muke jira muje muji me yake faruwa,
Gaba Meera yayi shikuma yabi bayan sa, atare suka fita da sauri daga gidan,
Suna fita Mom ta fashe da kuka tare da samun gefen gado ta zauna tana mai tausayawa kansu bata taÉ“a tunanin abun da mijin ta yake ba yakai haka tadai san dole baida gaskiya kuma tasan hanyar samun kuÉ—in sa ba na iya aikin da yake bane amma bata taÉ“a tsayawa tayi tunanin ta ina yake samu ba idon ta, ya rufe, sai gashi sai ranar auren Æ´arta a bainar jama'a ashirin sa ya tonu saboda mugun halin mahaifin ta anfasa auren ta, wannna wace irin rayuwa ce ta riske su a irin wannan yanayin da basu taÉ“a tsammani ba.....nan ta zauna ita kaÉ—ai tana ta tunane tunane.......,âœï¸
[16/11, 9:49 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
          (DA ZAFI ZAFI)
               By
        â¤ï¸Yaya Azeemaâ¤ï¸
 Â
            *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*