Sashe 31
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bossay nayi masa ƴar dariya yace "to masu Madam adawo lafiya tunda ba a neman ƴan rakiya, nima bari na ɗauki tawa Madam muje mu shaƙara idan ka dawo sai mutafi cigiyar tare idan kuma shettima zaiyi gaba to danni ma sai nafita nayi kewar ta da yawa, ina buƙatar ta kusa dani ko baby yayi maganar yana kallon Ameesha tare da ɗage mata gira ɗaya,
Murmushi ta sakar masa tare da É—aga masa kai alamar eh,
nan sukai tayin surutun sa amma shettima bai tanka musu ba ko eh baice ba,
Azeema tun tana dariya har cikin ranta har tafara yin ƙasa ƙasa saboda hakan nan ta ringajin wani iri game da rashin walwalar shettima duk tasan shi shi mai yawan surutu ne da tsokana amma loƙaci ɗaya ya canza baya ko magana wata zuciyar tace mata maiyasa zaki danu da samuwar sa, batasan loƙacin da maganar ta suɓuce mata ba a fili tace kuma fa hakane,
Ameesha tace hakane mai?
Azeema ta girgiza kai da sauri tace bakonai,
Hamza ne ya katsesu da cewa taso mutafi muna ƙara ɓata loƙaci anan, Bossay ya miƙe shima yace baby taso muje yaje har gaban ta ya riƙo hannun ta, yana kallon su Hamza yace idan wasu sun isa suyi haka man namu ba irin naku bane,
Kallon sa Hamza yayi yace ai na wannan salon na yara ne, mu namu yara basa gani Madam taso muje,
tana shirin tashi kenan taji ƙarar wayar ta kamar shigowar message dakatawa tayi da tashin ta shiga message ɗin tafara karantawa kamar haka________
_kar kisake kibishi nagaya miki kuma kisame ni a motata ina jiran ki nan da minti goma zaɓi ya rage naki kizo ko kar kizo_
Gabanta taji yayi wata irin faɗuwa bayan ta gama karantawa ɗagowa tayi ta kalli inda yake sai taga yan ya haɗe rai kamar anyi masa albishir da wuta, idon ta nakansa sai kawai taga yatashi ya fita batare da yayiwa kowa magana ba tunda take dashi bata taɓa ganin sa cikin ɓacin rai ba irin haka,
Hakan ba ƙaramin tayar mata da hankali yayi ba,
Tana cikin wannan tunanin Hamza ya katse ta da cewa "Madam zafa su fita kinga har zasu rigamu tafiya kitaso muje,
Kamar mutum mutum haka ta tsaya tana kallon sa azahiri zakace shi take kallo amma a baÉ—ini gaba É—aya hankalin ta baya gurin........,
[15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
          (DA ZAFI ZAFI)
               By
        â¤ï¸Yaya Azeemaâ¤ï¸
 Â
            *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
  Â
    'kamar mutum mutum haka ta tsaya tana kallon sa azahiri zakace shi take kallo amma a baɗini gaba ɗaya hankalin ta baya gurin.....,
Ameesha ce ta taɓota, tare da kamo hannu n ta ta miƙar da ita tsaye, tana ƙare mata kallo tace ke kam lafiyar ki ƙalau ana tayi miki magana bakijin mutane tunanin mai kike haka,
Cikin wani irin yanayi Azeema ta ɗan kalle ta, tare da cewa ba komai ta ƙwace hannun ta daga riƙon da tayi mata,
Ga mamakin su sai kawai suka ga ta nufi hanyar waje batare da tace da Hamza su tafi ba, ko ta tankawa Ameesha maganar da takeyi mata, ba tace da kowa komai ba,
Ƴar kallon kallo suka shigayi a tsakanin su kafin suka maida duban su ga hanyar fita suka bi ƙofar da kallo kowa na mamakin dalilin ta na fitar, ga yanayin ta da ya sauya, duk cikin su babu wanda yakawo wani abun,
Ameesha ce ta katse musu shirun da cewa bari inbi bayanta, ko mai yake damaunta haka, tana faÉ—ar haka ta fice daga ciki gaba É—ayan su, suma suka bi bayan ta, akusan tare suka fito gaba É—ayan su,
Suna fitowa suka ganta awajen motocin da zasu tafi,
Ƙarasawa sukayi suna ƙara tambayar ta amma taƙi tayiwa kowa magana ta kalli waje ɗaya kawai, daga ƙarshe ta buɗe motar da zasu tafi ta shiga saboda tun da safe suka saka kayan nata aciki,
Buɗewa Ameesha tayi ta shiga itama fuskar ta ɗauke da damuwa tace besty wai meke faruwa mai akayi miki meye ya ɓata miki rai nasan dai ba haka kike ba, ɗazu ma kina ta murnar amma yanzu loƙaci ɗaya kin canza gaya min mai ya faru,
Shiru tayi mata na Æ´an mintina sannan tace besty kije kawai ni zan tafi zamu yi magana awaya, koma meye zakiji, kar ki damu bawani abu bane,
Badan Ameesha tasoba ta rabu da ita akan zasu yi wayar,
Jikin Hamza duk yayi sanyi babu wani karsashi ajikin sa dan ko sallama yakasa yiwa Bossay kawai ya buÉ—e ya shiga, ya tayar da motar suka bar gurin,
Saidai su Ameesha suka ga tafiyar su sannnan suka shiga mota har Hamra da Amra suma ya fita dasu,
Shettima kawai kifa kansa yayi yana maijin É—acin abun da tayi masa watakon yace kar ta shiga amma shine ta shiga, suka tafi bayan tasan yana mota yana jiranta,
Cike da jin haushinta da taƙaici da kishi ya tayar da motar shima yabi bayan su......,
*************************
Zaune suke agaban bokan su gaba É—ayan su, amma yanzu babu mutane biyu Waziri da matar sa,
Bokanne ya kwashe da dariya yace
"Kada wannan ɗan ƙaramin abun ya ɗaga muku hankali munfi ƙarfin su, daga yau komai zaizo ƙarshe, abun da yasa ma har yayi nasarar kama su dan kun jinkirta zuwanne da ace kunje tun ranar kun ƙaddamar da abun da nagaya muku da haka bata faru ba, amma yanzu ma ba wata matsala ɓace dan yakamasu babu abun da zai iya yi musu yanzu haka suna cikin kwanciyar hankali, babu abun da ya isa yayi musu kawaidai ya fita dasune daga cikin gidan,
Nayi muku alƙawari daga yau za amantar da kowa abun da ya faru babu abun da zasu tuna,
Ɗaya daga cikin su yace boka mai aiki kamar yankan wuƙa, kar kace na tare numfashin ka, taya zanuje mu zuba bayan kace gaba ɗayan mu zamu shiga cikin fadar gashi kuma babu guda biyu, kuma babbar matsalar ma shine ta yanda zamu shigar mata ɗaki gaba ɗayan mu nan babu wanda yake shiga ciki, kaga kwa idan wanin mu ya shiga ai zasu iya yin zargin wani abun,
Nidai a tunanin dama ka bamu wata hanyar da zamu bi banda wannan,
Nan sauran ma suka fara faÉ—ar albarkacin bakin su, wajen nemo wata hanyar dan gaba É—ayan su hankalin su ya tashi da kama su Waziri da akayi, suna ganin kamar suma za'a gano su,
Suna gama faɗar haka boka ya ƙara saka wata irin mahaukaciyar dariya cikin dariyar tasa yace "kar ku damu da komai kawai kuyi abun da nace muku kar kubari ranar yau ta wuceku ita kaɗaice ranar ku, taƙarshe,
Abun da zaku fara yi da farko shine kuje ku fara shiga cikin fadar ku watsa shi kamar yanda nagaya muku ranar nan, daga baya kuma washe gari sai kuje kusaka na cikin É—akin, ko wani zaku iya wakilta wa ba lalle sai É—aya daga cikin ku ba,
Kudaina kokanto akan aiki duk abun da nasa gaba sai ya kasance, babu wanda ya isa yaja da aikina ko waye shi,
Idan kuma mutum yayi kokonto da aiki na to zanjanye hannu na daga kansa kuma duk inda zashi bazai taɓa samun yanda yake so ba,
Kutashi kuje na sallame ku, kuje kuyi abun da nagaya muku ku shirya atare, kushiga ciki kuma kar ku bari kowa ya ganku,
Saidai yagama gaya musu duk yanda zasuyi harda time yabasu, ya ƙara ƙarfafa musu gwiwa sannan sukayi sallama suka bar gidan dan wannan karon har gida sukaje bashi yazo ba,
loƙacin da suka baro wajen sa ana kiraye kirayen sallahr magariba, dan haka Bama kowa ne ya lura da shigowar su gidan ba,
Kowa nasa guri ya nufa da bayan sungama haÉ—a planing É—in yanda zasu haÉ—u,
**************************
Azeema,
____tunda suka taho bata iya koda kallon inda yake ba bare ta bashi amsar tambayoyin da yake mata haka ya ƙaraci maganar sa har yayi shiru abun ya matuƙar ɗaure masa kai,
Abun da ya haÉ—a ta dashi kawai shine kwatance da tayi masa,
ahaka suka ƙaraso ƙofar gidan yayi parking, sannan ya maida dukkan hankalin sa gare ta, cikin nutsuwa da kwantar da hankali yafara yi mata
magana,
"Duk da bansan mai yasame ki ba amma ina mai baki haƙuri ko inna miki laifi bansani ba, ina neman afuwar ki, idan kuma wani abunne yake damunki daban kigaya min kafin murabu idan bahaka ba bazan taɓa samun nutsuwa ba, dan Allah ki gaya min,
jitayi ya bata tausayi idan tayi masa haka bata kyauta masa ba, bai kamata ta É—ora masa laifin da banasa ba,
Murmushin dole ta ƙaƙalo ta azawa fuskarta, ta kalle sa tace "kayi haƙuri bakayi min komai ba kawai nuna abun yana damuna wataran haka nake tsintar kaina cikin irin wannan yanayin, sai kayi haƙuri dani da halina, kar kamin mummunar fahimta,
Kallon ta kawai yake bai iya furta mata komai ba saida takai ƙarshe sannan yace "mata shikenan kar ki damu kije kawai zamuji waya,
Wani murmushin dolen ta ƙara sakar masa duk da tasan ba lalle bane ya yarda, amma sai tace "nahode daka fahimce ni sai munyi waya tafaɗa tana buɗe murfin motar ta fita baya ta buɗe baya ta ɗauki kayan ta, sannan ta kuma ɗaga masa hannu ta nufi cikin gidan,
Yana gurin yana kallon har saida ta shige sannan ya juya ya koma ransa duk babu daɗi ba haka yaso ba yaso ace sunyi hirar sosai sun ƙara fahimtar juna amma sai akasin haka, haka yaringa tuƙin sa cike da tunani har ya ƙarasa gida......,