← Book details Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 103

Sashe 103

Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Zaro ido Meer yayi cike da mamakin maganar sa, shi sarki Sameer É—in ma da ya kirasa yafi basa mamaki yau ko DAD É—in ma babu sunan sa kai tsaye, tab lalle wannan yaron ya É—auko da zafi dan sai takasa, a rashin mutunci daman ance duk abun da kayi sai anyi maka, koma ayi maka fiye dashi, yau ya tabbatar da hakan,

Yaron na gama faɗar haka tunkan Meer ya dakatar dashi ya fisge hannun sa ya wuce, tundaga inda suke suka jiyo  bogo ƙofar da yayi da ƙarfi,

Da ƙarfi yace "Tabb babbar magana da aiki agaba kenan, wai.! wai..! wai.. kinfa ji me yace wallahi sunana ya kira, tun yana 10 to 11 years yana irin wannan abun ina ga ya girma,

Ameesha ta harare sa tace "kaÉ—an ma kagani ai, badai kai sai É—aure masa gindi kake ba yana yin abun da yaga dama gashi nan ai Allah yasa ma inya rimga kwaso rashin mutuncin nasa ya ringa sauke wa akanka danni wallahi ba saurara masa zanyi, ba, daga shi har me É—aure masa gindin zan iya haÉ—awa inci wa mutun mutunci,

Tasowa yayi daga inda yake ya dawo gefen ta yace "kika ce me?

kawar da kanta tayi tana haɗe rai tace "abun da kaji nace shi nace, tana faɗa ta yunƙua zata bara wajen yayi saurin riƙo ta yace to shikenan bari ni kafin kici nawa mutuncin ni sai infara, ciwa wasu, yana faɗa bata ankara ba taji hannun sa cikin rigar yana laliben ƴan biyun sa, dukan sa tayi tace nifa bansan iskan ci, cire min hannun a riga,

Kallon ta yayi yace "wai yaushe kenan kika sake zama marar kunya, ni kike gayawa haka,

"Eh angaya maka É—in, ta kuma faÉ—a cikin fara hasala,

"Iyee au abun har yakai ga su faÉ—, "anya kwa wannan ke kaÉ—ai ce babu ajiyar kuwa, ko ita take saka ki wannan masifar dani bansanki da ita,

Ture hannun sa ta shiga yi sannan tace, "wacce ajiyar ni ba wata ajijar ka agurin kuma bazan ƙara ajiyar komai ba saidai ka ajiye ajikin dan, nagama, yara gaba ɗaya sunbi sun ɗauko halin ka, yara sai shagiyar zuciyar masifa haka nake famana dasu, har gwanda Muhsin nema kawai ɗan saiƙi sauƙi shima ɗin idan yaga dama, amma Anwar ai duk jirgi ɗaya ne ya kwaso ku, to wallahi ɗan ba ƙara bazan haifi ƴaƴan sita sanya min ciwon kai, da me zanji, ƴaƴa ta kura uba takura da mayanta,

Zaro ido yayi sannan yace " kai  waye mayen, tab aikwa kin taro mach kisa mu agana ki ta zagin mu dan kinga munrabu dake to wallahi kuwa ki shirya dan yau sai nayi ajiya, saidai idan adawo min da abata, kuma bazan ajiye ɗaya ba,

"Saidai ka nemi wacce zata ajiye maka,

Cikin ta shafa yace anan zan ajiye ta, kuma dole a karɓa sannan adawo min da ita in kuma ƙarya ne faɗa min inji, ya ƙare sa yana kashe mata murya, 

"Eh tace dashi, tana ƙara tura baki gaba,

Batayi zato ba kawai taji yayi sama da ita, ya nufi ɗaki,bai dire ta ako ina Saida takaita kan gado sannan, ya shiga cike cire kayan sa yana cewa yau zaki sam kin taɓa mu wallahi sai kin gane kuren ki idan kika shiga hannuna zakiyi baya ni danna ga alamar bakin ƙi ƙaiƙayi yake kwana biyu na ɗaga miki ƙafa,

Tashi tayi daga kan gadon ta zauna tana kallon sa tare da wurga masa harara harda su murguÉ—a masa baki, sannan tace "hhhh wane dare ne jimage bai gani munga daÉ—e aduniya munga jiya munga yau zamu ga gobe, yanzu ai bada bane kai kasan bana tsoron ka dan haka kayi É—an kasaya inji tsoron ka, babu abun da ka isa kayi min saidai ma in yi ma.......,

Ɗanewa yayi kan gadon tare da tura ta baya ya haye kan ruwan cikin ta sannan ya saka ƙada ya danne hannuwan, yana kallon idon ta yace "ƙarasa mana saidai ma kiyi me matsoaraciya kawai, yau sai nana miki ko ni waye, sai nasa kinsan ni sarki ne ako ina kuma a komai, yau sai na saka ki kuka ko bakiyi na wahala ba zaki na......,tun kan ya ƙarasa maganar tasa tayi saurin katse shi ta shiga basa haƙuri, da cewa "ai na yarda kai sarki ne a ko ina waye yace ba bakai bane,

"Hmmm daga baya kenan yarinya, yana gama faÉ—ar haka baijira tayi magana ba, kawai ya haÉ—e bakin su waje guda tare da fara yi mata wani irin romancing me fitar da mutum daga hayyaci,

Ameesha tun tana noƙewa  tana ƙin basa haɗin kai saboda bata so ta biye masa daga nan ya zarce, amma ina abun ya faskara saida Meer yayi yanda yayi ya ɗora ta akan network itama,

Sosai suka shiga romancing  juna, cike da faranta ran juna,

Sun daɗe a haka kafin daga bisani Meer ya kashe ƙwai tare da ja musu blanket, suna ɗora daga inda suka tsaya, sosai suke faranta ran juna su tare da fatan samo wata ajiyar ko ajoyi, 
Sunyi nisa sosai dan basama cikin tamu duniyar sun tafi wata duniyar daban ta ma'aurata.........✍️✍️

To saidai muyi musu fatan dawo lafiya tare da ajoyi daga nan kuma aci gaba da soyayya💃💃💃💃

    Tammat bi hamdulillah......... Alahamdulillah, Alahamdulillah Alahamdulillah,

Duka duka anan nakawo ƙarshen littafinna da na ɗauki tsawon loƙaci ina rubutuwa sai yanzu Allah yabani ikon kammalawa,

Spacial Thanks to U my ♥️
Aunty me jidda
Maman Faruk
     waɗannan biyun U are the best,

Waɗanda muka fara littafi nan tundaga farko har muka kawo yanzu, bazan taɓa mantawa daku ba, domin kun taka rawar gani a cikin littafinan, duk runtsi duk wuya kun kasance  tare da ni, har kawo yanzu babu abun da zance da ku muku sai godiya, zan faɗo sunayen ku, ina godiya kwari da gaske,

🤝🤝
Ummu Kulsum
Kirawa
Hauwa
Maman fateena
Mrs saif
Mrs me marta ba
Ameerty
Maman arman
Osnmsn Muhammad
Bajaaru
ÆŠahiru mu'azzm
Zulaika,
Aliyu Alusa,
Maman amira,
Ƴar baba
Rabiatu
Ummu yaeesh
Sopiya
Ummu Sameer
Mrs taheer
Engr Saif
Amina kabeer caps
Hj umma
Hajiya mama
Fateema
DEE BOY

Da sauran wasu da na manta sunayen su wasu kuma ban san sunan su,

_ina godiya ga dukkan makarancin wannan littafin, Allah yabar zumun ci Allah yabar ƙaun♥️🥰🥰🥰🥰🥰,_

Alahamdulillah, wannan shine littafin na na farko aduniya, shiyasa zakuga kuna samun wasu matsalolin kama daga typing error jinkirin posting komai dai sai a hankali ya ɗan bambamta da wasu marubutan ni sabon shiga ce shiyasa dan wallahi tun a book 1 nagaji da rubutun kawai haƙuri nake inayi, amma duk da haka na ringa ƙoƙari wajen ganin an samu da ake so, saboda bansan in lalata labarin yaza mana anyi ba'aiba, hakan babu amfanin hakan,

Kunyi ƙoƙari sosai na bibiyar wannan littafin, dan mundaɗe muna abu ɗaya,bazan gaji da yi muku godiya ba,

Na gode sosai,

Sai kunji ni nan da wasu shekarun a sabon littafina me suna SU WAYE SU?

In sha Allah kafin in fara sa sai nafara tara pages masu yawa sannan zan fara sakin sa, saboda banso a ƙara samun wasu matsalolin da aka samu a wannan, da yardar Allah bazan ta ɓa posting ba batare da nasan ina da wasu pages ɗin ba a ƙasa, waɗanda ko bansamu damar yin typing ba aranar to zai zamana already ina da wasu a ƙasa,  hakan sai yafi yiwa makaranta daɗi kuma nina sai yafiye min daɗi, dan wallahi naci kwakwa a wannan ni kaɗai nasan wuayar da naci,

Kar na cika ku da surutu, sai munhaɗu anan gaba nan da shekara kamar biyu ko uku, dan wallahi sai na huta sosai innaji ma bazan iya ba, to nayi na farko nayi na ƙarshe💃💃😂😂

                             Bissalama.......,
 
Chapter 103 · 0% Book details