Sashe 55
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ɗan jimm Papa yayi yana tunani na ƴan daƙiƙu kafin daga bisani ya ɗan numfasa yace "eh to hakan kamar yayi kamar kuma baiyi ba ba kya ganin zai iya cutar da ita idan yagan sa daga ita sai saishi dan gani nake kamar ta faɗa ne bawai hakan gaskiya bane,
"Nima nayi tunanin hakan amma tunda har sukace haka sai arabu dasu muga iya gudun ruwan su wannan yaron inba hakan akayi ba banga ranar da zaiyi aure ba inaji saidai yagama rayuwar sa, ahaka, amma yanzu tuna muka haɗa su sai kiga ansamu sauyi idan Allah ya taimake mu, sai muci gaba da yi musu addu'a Allah ya haɗa zuƙatan su waje guda Allah yasa mu samu abun da muke nema,
"Ameen" papa ya amsa mata dashi tun aloƙacin suka kira Abu suka sanar dashi shawarar da suka yanke shima kuma yabasu goyon baya, amma sun bari sai sun nemo masa gida anan kusa dasu ko kuma agina masa nasa anan cikin masarautar yanda zasu fi saka masa ido da kyau idan yayi ba daidai su nuna masa ɓacin rai, suna ganin hakan shine mafita, da wannan shawarar suka tashi daga falon, Maama ta wuce ɗaki shi kuma Papa ya fita, dan zuwa cikin fada....,
Maama bayan ta shiga ɗakin ta sai kuma ta fito, ɗakin su Ameesha ta dosa, tana ƙarasawa ta tura ƙofar ɗakin ta shiga tare da yin sallama, suna zaune kan gado Ameesha da Dadda Ameesha ta ɗora kanta akan cinyar Dadda, Dadda tana tsefe mata kalbar dake kanta, sunayi suna ɗan hira sama sama, Dadda. nayi mata ƴar nasiha akan auren da akayi musu tana nusar da ita suna cikin haka Maama tashigo hakan ne ya dakatar da ita,
Da fara'ar ta Maama ta shiga ciki tana cewa, yau jikar tawa ko ganin ta banyi ba lafiya har muka gama karyawa banga ƙyeyar ki ba ko fushi ake damu har yanzu ne,
Ɗan yunƙurawa Ameesha tayi ta tashi daga kan ta, ta zauna a gefen Dadda tare da ɗaukan hular ta tasaka akan ta, sai kawai ta sunkuyar da kanta ba tace komai ba, dan wani irin shiru da rashin magana take ji dashi daga jiya zuwa, dan ko da Azeema ta tashi tafiya ko rakata batayi ba kuma bata hana ta tafiya ba, ba kamar da ba, da ace hakannanne bazata barta ta tafi ba ta ringa roƙon ta kar ta tafi amma jiya tana cewa zata tafi tace "to", daga nan kuma bata ƙara cewa komai ba ta juya ta kwanta,
Duk yanda Maama taso ta saki jikin ta amma taƙi saki, da taga haka sai ta kamo hannun ta tace "jikata zo in aike ki kikaiwa mijin ki abinci ke haka ake kula da miji ina kule dashi inajin rabonsa da abinci tun shekaran jiya, ya kamata ki fara kulawa dashi ki taimake shi yaringacin abinci, tundade kun daidai ta kanku,
"Wata iriyar faɗuwar gaba Ameesha taji loƙacin da Maama take waɗannan maganganun, hakan har saida yasa ta ɗago a fusace ta kalle Maama,
Maama kam taga hakan kuma ta karance ta amma sai ta basar kamar bata san tanai ba, tasaki murmushi tace "da kanki jiya kika ce kun sasanta kiga kuwa dole ki bashi kulawa oya taso taso muje tafaÉ—a tana jawota daga kan gadon,
Dadda de sai dariya take musu tana cewa "shalele na me yasa kike hakane ko duk kin manta nasihar danayi miki ne,
Bata samu amsa ba suka fice daga ɗakin, suna fita itama ta tashi ta shige banɗaki da saƙe saƙe kala kala aranta, wai yau Ameesha ce da aure mai iko abun da bata taɓa kawowa ba, nan kusa, a fili tace Allah yasa kiga mahaifin ki shalele na tana faɗa ta saki murmushi tare da ƙarasa shigewa bayin.......,
Maama suna fitowa bata sake taba har saida suka shiga kitchen sannan ta saketa, da kanta ta É—auko try ta É—an harhaÉ—a abun da tagani saboda sukaÉ—ai sukayi breakfast É—in basu wani ci mai yawa wasu abubuwan ma ba abuÉ—e suba, haka ta haÉ—a masa kala kala, ta bata tace takai,
Ameesha ba musu kuma tunda suka fito bata ce mata komai ba har ta bata ta juya ta nufi ɗakin nasa, duk da gaban ta na dukan uku amma haka ta daure saboda bataso su Maama su gane abun da ta faɗa ƙarya take shiyasa duk take binsu aduk yanda suka bi da ita,
Nocking ɗin ƙofar tayi tana jiran abata umarnin shiga,amma sai taji shiru zata ƙara bugawa kenan Maama dake bayan ta tace "wane irin bugu ne haka kishiga mana kawai wataƙil bacci yake basai ki tashe shi ba,
Nan madai shiru tayi ta tura ƙofar ta shiga kai tsaye, tana saka ƙafar ta maganar sa da yayi mata kashedi ta shiga yi mata yawo akai _tashi kiban waje kuma kar ki ƙara zuwa inda nake ko a hanyar fakon nan banaso muhaɗu kinjini koh_
ji tayi kamar ta juya sai kuma ta tuna idan ta koma kuma ai Maama na nan to yazatayi, yau tana tsaka mai wuya yace kar ta sake zuwa inda yake kuma gashi Maama ta kafa ta tsare ta turo ta, idan ta koma me zata ce mata, komawar ta kamar tonuwar asiri ne,
Damƙe idon ta kawai tayi ta ƙarasa shiga saboda bata da zaɓi da ta shiga ɗin inyaso duk abun da zai mata sai yayi mata, daidai taje gurin Maama ta ƙaryata abun da ta faɗa,
Tunda ta ziro kafar da farko yake kallon ƙafar idon sa na kanta har ta ƙarasa shigowa ciki,
Tana shigowa idon ta ya faÉ—a kansa jitayi gaban ta ya tsannan ta faÉ—uwa amma duk da haka sai ta daure ta cije tare da basarwa taci gaba da takawa zuwa inda yake,
tana zuwa gaban sa ta tsugunna ta ajiye tana ajiyewa kuma ta É—ago batare da tace masa komai ba ta juya zata bar wajen.......,
_afuwan dan Allah kuyi haƙuri nasan wannan page ɗin sai a hankali babu wani armashi ni kaina nasani, to nima hakan nake sai a hankali wallahi da ƙyar nayi, dan har yanzu ban samu sauƙi ba, kawaidai nayi ne_,
*Amma in sha Allah inajin sauƙi zakuga canji dan wallahi so nai na zuwa wani satin mugama gama gaba ɗaya, saidai kuma kana takane Allah na tasa, amma in sha Allah dai baza mu daɗe ba komai yazo ƙarshe ku ƙara haƙuri'*
[15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
          (DA ZAFI ZAFI)
               By
        â¤ï¸Yaya Azeemaâ¤ï¸
 Â
            *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
___tana zuwa gaban sa ta tsugunna ta ajiye tana ajiyewa kuma ta É—ago batare da tace masa komai ba ta juya zata bar wajen.......,
"Zonan... Meer yafaÉ—a yayin da idon sa yake kan try É—in abincin,
Daman tasan za'arina dole sai ya dakatar da ita, dan haka sai ta tsaya tare da juyowa ta dawo inda yake amma bata ɗago ba kanta aƙasa tana jiran me zaice,
Shi kuma anasa wajen shirun da tayi masane tun farko ya kusan hassala shi gashi kuma yanzu ma tazo ta tsaya masa akai, kai zuciyarsa yayi nesa danji yake kamar ya tashi ya rufe ta da duka saboda ta raina masa hankali tashigo har É—akin sa babu sallama kuma ta ajiye masa abinci ta juya stiil ya kirata nan ma ba magana, tama maida shi mahaukaci kenan,
Cike da fara hasala yace "ki É—auke abincin ki kifita idan an koya miki sallama sai ki dawo,
Ga mamakin sa sai yaga bata tanka masa ba ta ƙara tsugunnawa ta ɗauka batare da tace wani abunba, saida ta fita sannan tayi sallamar kamar yanda yake buƙata shikuma bai amsa ba, haka taƙara maimaita wa sannan ya amsa ciki ciki, tashigo ta ajiye masa a inda ta ajiye ɗazu, ta ƙara juyawa zata tafi,
Still sai ya ƙara cewa "na sallame ki ne,
Kai kawai ta girgiza sannan ta koma sai ta tsugunna tafara buÉ—e abincin zata zuba masa saiji tayi yace nasakaki ko nace miki ina son ci,
Kai ta girgiza masa sannan ta koma gefe ta tsugunna,
Wayar sa ya ɗauka yafara daddanawa amma kuma ƙasan zuciyar sa tunani da mamakin canzawar yarinyar yake, kamar ba itace ba kwanaki tazo ta cikawa da surutu amma yanzu tayi wani sanyi gaba ɗaya ta canza duk abun da yace mata yi take ba wannan taurin kan nata da take nuna masa yanzu batayi, so yake ta kulasa yanda zaiji daɗin cin mutuncin ta amma taƙi kula sa, yana wannan tunanin ya ɗan ɗago ya saci kallon ta, sai yaga tana tsugunne ta zubawa waje ɗaya ido tana ta kallo amma bisa ga dukkan alamu hankalin tama ba agun yake ba idon tane kawai agun, hakan kuma sai yaƙara basa mamaki fiye da wanda yake a farko,
Ɗan gyaran murya ya gwada yi yana kallon ta, ko motsawa batayi ba alamun bataji sa ba, da ƙarfi yace " ke!
É—an furgit tayi ta dawo daga tunanin da takeyi kuma duk da haka bata yarda ta kalle sa ba,
HaÉ—e rai yayi yace "watakon na lura dake daga jiya zuwa yau kamar raini ya shiga tsakanina dake ko har inayi miki magana ban isa ki buÉ—i baki kiyi min magana saboda raini kodan kina duba da auren da aka É—aura shiyasa kike tunanin bari kiyi min abun da kika ga dama,