Sashe 85
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Basu sha wahala ba, gurin gano inda tsohon yake domin suna zuwa yayi wa masu shagon nan jan ido akan inbasu faÉ—i inda yake ba duk sai ta kashe su domin yaga jakar sa ranar dan haka kawai su faÉ—i inda yake,
Duk da haka ƙin faɗa sukayi, saida sukaga de dagaske yake zai iya kashe sun, dan har yafara kai musu mazga, ɗaya yayi saurin faɗa yace, "yana cikin dajin bayan mu amma yanzu yana cikin garin ƴarsa ce ba lafiya an kwantar da ita a asibiti, sai Meer yace su tafi asibitin.....
Nan ya tisa ƙyeyar su, suka shiga mota suka tafi asibitin dake cikin unguwar,
Sune agaba su Meer na biye dasu baya har suka ƙarasa bakin ƙofar ɗakin da take, turawa sukayi suka shiga da sallama,
Tsohon dake zaune a gefen matar yana bata abu abaki, ya amsa musu sallamar batare da ya É—ago ba, saboda yasan muryar su, shiyasa baiÉ—ago ba ya amsa, sannan yaci gaba da batan da yake,
Har ciki suka ƙaraso, sai bayan sun shigo suma su Meer suka ƙaraso gaban gadon,
Batare da tsohon ya É—ago ba, yace "kunga ai da baku zo bama, dan har sun bamu sallama, yanzu nake shirin dawowa ma,
"Daidai kenan sai muwuce haka muke so daman, da sauri tsohon nan ya ɗago har cokalin hannun sa na faɗuwa, jin muryar da bai taɓa tsammanin jinta ba,
Meer ne yace "sannu da ɓuya, sai ka taso mutafi, iyalen ka na can,
HaÉ—e rai tsohon yayi yace "kaga É—an Allah ka fita daga rayuwata me yasa kake bina ne, ko kasanni, ne, daga haÉ—uwa rana É—aya amma duk inda ka ganni sai ka biyo ni me kuma ya kawo ka, nan, to ni babu inda zani bani da wasu waÉ—anda nasani, a rayuwata nikaÉ—ai ne,
Meer yana kallon tsohon da yabawa ƙarfin halin da, "hmmm oh har waɗannan duk baka sansu ba, yafaɗa yana nuna masa hotunan su da ya tura a wayar Bossay,
Cak tsohon yadaka ta, da komai, sai kuma ya fara kalle kalle shikenan yaron yakamasa bashi da wata hanayar da zai ƙara gocewa dole ya amsa,
"Kayi shiru ko baka san suba, suma,
Shiru yayi anama, sai daga bisani idon sa har ya fara canza kala, zaiyi magana, Meer yace ya isa kar kace yanzu dare nayi Please ka shirya mutafi,
Ƙin amincewa yayi da farko har saida matar tace Baba wai akan me kuke magana saboda ita bataga hoton da yake nunawa ba, indai kasan shi mutafi mana, kaifa kace min adaji muke rayuwa, to me yasa zamu koma daji bayan wannan ɗan uwan naka yace mutafi, dan Allah mutafi, danni fa daman bazan iya komawa inzauna a daji ba, da ɗinma dan bana cikin hayyaci na ne,
Babu yanda tsohon nan ya iya dole ya amince dan yasan halin Æ´ar tasa kodan samun farin cikin ta dole ya amince, nan yace musu ya amince su tafi,
Haka yace su jirasa yaje gurin doctor ya dawo, bayan ya fita,
Meer yayi ta kallon matar, ya ƙura mata ido ko ƙiftawa bayayi, harsai da ta fahimci kallon da yake mata, da tayi shiru amma taga abun nasa ba na ƙarewa bane, hakan yasa ta haɗe ranta tana mishi wani irin kallo, tace Malam kallon fa, bansan kallo Please, tana faɗar haka ta juyar da kanta gefe,
Saurin janyewa yayi cike da kunyar kama san da tayi yana kallon ta, baisan loƙacin da yace "I'm sorry ba"
ko kallon sa batayi ba, tunda ta juyar da kanta, bata kuma kallon inda suke ba,
Shi kansa yayi mamakin jin yabata haƙuri kuma yanda tayi burus da su hakan bai ɓata masa rai ba, sai jima yayi matar ta burge sa....
Jinjina kan sa yayi kawai aransa yana ayyana yanda ya fahimci É—abi'unta, ita bakamar mahaifiyar ta take, kamar tana da miskilan ci kuma mafaÉ—aci ce daga ganin ta, yanda tayi da bakin ta tana yatsina fuska sai yaga kamar Ameesha, anan kamar su ta fito sosai, amma normal kallo idan kayi mata in ba kamar jini ba basa kama,
Suna cikin haka tsohon ya shigo tare da Doctor nan yayi musu bayanin duk abun da zasuyi da kulawar da take buƙata da abun da bata so da abun da take so, duk saida yayi musu bayani sannan yayi musu rubuce rubuce ya sallame su,
Daman ba wani kayan arziƙi gare suba, ita de loƙacin da yakawo ta asibitin ya siyo mata wata sabuwar doguwar riga ita kaɗai ce dan wanɗanda yazo dasu an jefar dasu, sai ɗan kayayyakin abincin su duk de suka farka ta komai, sannan ta sauko daga kan gadon da ƙafar ta take takawa jikin ras kamar ba wacce ta tashi daga kan gadon asibiti ba,
Haka suka fito waje har suka karaso inda motar su take, a bun mamaki da sauri Meer yaje ya buÉ—e mata mota, yana cewa bismillah, É—an kallon sa tayi kaÉ—an badai tace masa komai ba kawai ta shiga,
Sai tsohon shima ya shiga, har yanzu hakan yake jin baya son binsu, dan har yanzu da sauran tabon abun aransa, baiga hucewa ba, amma de dolen sa yayi haƙuri ya danne zuciyar sa suje dan daman shi kansa ya fara tunanin idan ta farfaɗo yaga lafiyar ta ƙalau, zaije can ɗin dan yasan daman ba lalle taci gaba da zaman cikin dajin ba, tunda yanzu da hankalin ta ba kamar da ba, gwanda suje kawai ayi ta ta ƙare, komai yazo ƙarshe,
Gaba suka shiga suma Meer ne ya zauna a mazaunin driver sannan yaja motar suka bar asibitin tare da É—aukar hanayar gida,
Sunyi tafiya me tsawo sannan suka ƙaraso cikin masarautar, tunda suka shiga take faman bin gidan da ido, tunda suka taho take jin faɗuwar gaba, shigowar su ma kuma tasa taƙara jin bugawar zuciyar tata na ƙaruwa fiye da da, hannu tasa adaidai saitin zuciyar ta, tare da rufe idon ta tana sauraron wasu abubuwan dake mata yawo acikin zuciya,
Meer na tsaye da murfin mota yana jiran fitowar ta amma har yanzu bata fito, tsohon ne yace "Deeya.!
Sai yanzu ta buÉ—e idon ta ta É—ago a hankali ta kalle sa,
Hannu ya miƙa mata yace munzo ki fito mana, tun dazu muntsaya me kike tunanine haka,
Kamar bazata basa amsa ba, dan har ta ɗauke idon ta daga gare sa sannan ta ƙara maidawa, idon ta ya canza launi kamar me shirin yin kuka tace "Baba har yanzu Noory na raye Allah bai mutu ba, kuma inajin sa a kusa, duk inda yake yana kusa dani, Please Baba ka nemomin shi, idanuwana shi kaɗai suke son gani please Baba jikina yana bani yana kusa dani, abun mamaki tana faɗar haka sai kawai hawaye suka shiga sauko mata kamar famfo.....,
Baba jikin sa ne yayi sanyi shi baisan ya zaiyi ya nemomata shi ba, mutumin da ya daɗe da mutuwa meyasa take faɗar haka, da bata da hankali yana yi mata ƙaryar zai kaita gurin sa, to yanzu baisan yanda zai yi da ita ba,
Meer kam kusan ƙamewa yayi agun yana me mamakin wace irin shaƙuwa ce haka ko soyayya sukeyiwa junan su, lalle wannan ba ƙaramar shaƙuwa bace, tunda har take jin yana kusa da ita kuma batayi ƙarya ba yana kusa da itan, aikwa zaiso ganin yanda zasuyi idan sun haɗu wane irin farin ciki zasuyi.........,
[26/11, 12:30 am] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
          (DA ZAFI ZAFI)
               By
        â¤ï¸Yaya Azeemaâ¤ï¸
 Â
            *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
                 5ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
         Â
........Har yanzu bata motsa ba, ita kaÉ—ai tasan abun da take ji a cikin zuciyar ta,
"Please dan Allah ko taso muje kina ƙara ɓata mana loƙaci kiyi haƙuri zanne mo miki shi in sha Allah, cewar tsoho,
Saida ta ƙara kai wasu ƴan mintina sannan ta yunƙura da ƙyar, cikin sanyin jiki ta fito, tare da zuro ƙafafun ta, sannan ta ƙarasa fitowa daga cikin motar Meer ne ya rufe kofar, sannan ta shiga gaba yace muje, yayi musu jagora, Sam daman yayi gaba dan yaje ta tabbatar da kowa ya hallara a falo,
wata irin tafiya take kamar wahainiya, ko kuma wacce bata son taka ƙasa haka take tafiya, suma kuma dole suka biye mata suke irin Tata tafiyar, tunda suka fito ake ta kallon su, ƴan kusa su gaidasu, ƴan nesa kuma sai kallo da gulma,
A haka har suka ƙarasa part ɗin, itade matar inbanda salati da take babu abun da take dan jin zuciyar tata take kamar zata fito,
Meer ne ya fara tura ƙofar ya shiga bakin sa ɗauke da sallama, amma sai ya tsaya a bakain ƙofa, yana kallon su kowanne fuskar sa cike da annashuwa,
maida duban sa yayi ga Abban Ameesha sai yaga shi ba kamar su ba, hankalin sa kamar yana wani wajen, baya tare da su, hasashen sane yabasa, wataƙil ko shima ya tsinci kansa cikin halin da take ciki ita ko jikin sa yabasa shima,
"Uncle Meer ya kirasa, mai makon ya amsa sai kawai ya É—ago a hankali yana kallon sa,
Sai Meer ya kuma cewa yade na ganka haka me yake faruwa ne?
Shiru yayi masa bai basa amsa ba, Dadda ce ta maida dubansa gare sa sai tace nima tun É—azu nake kulle dakai ana cikin hira kaja bakin ka kayi shiru me yake faruwa, kasan bansan ganin ka cikin damuwa,
Juyawa ya kalle ta ya kuma juyawa ya kalli Meer, da ƙyar ya iya buɗar bakin sa yace "Babu komai kawaide....sai kuma yayi shiru,