← Book details Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 103

Sashe 66

Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Riƙota yayi gaba ɗayan ta ya haɗata da jikin sa ya miƙar da ita jan gadon ya koma ya kwantar da ita, magani yaje ya ɗauko mata tare da ruwa yadawo kan gadon sai ya ajiye su a gefe yaƙara ɗagota amma duk da haka takasa zama,

kuka ta fara raira masa, tana zazzame wa zata kwanta ya hanata, gaba ɗayan ta ya ɗago ta ga ɗora ta akan cinyar sa, sannan ya ɗauko maganin da ruwan ya ɓallo mata ya nufi bakin ta dashi yana cewa, "ungo kimin shiru kar ranki yaɓaci ki karɓa ki sha,

Bakin ta yanufa dashi yanda bakin ta yake ta karkarwa yasa maganin yaƙi shiga saida ya riƙo haɓarta sannan ya tura mata maganin da ƙyar ya dauko ruwa yabata ta kora tana damƙe ido,

Ƙoƙarin zamawa ta kumayi zata kwanta yaƙara riƙota da kyau ya haɗata da ƙirjin yayi mata rumfa da ɗayan hannun, so yake ta daina karkarwar gaba ɗaya, dan haka yanda suke a zaune yajawo bargon ya rufe su gaba ɗayan su,

A hankali a hankali yafara jin karkarwar tata na raguwa, can kuma sai yaji ta ƙara nauyi alamun bacci ya ɗauke ta,

Ɗaga bargon yayi ya sauke shi daga jikin su tare da ɗagota sai yaji tayi saurin riƙosa ƙam, ƙara yunƙurin ɗagota ya kuma yi sai yaƙara ji taƙara riƙeshi, rubuwa yayi da ita kawai ya gyara kwanciyar sa tana kansa sannan ya kuma jawo bargon ya rufe su a haka kanta na kan ƙirjin sa, hannun wansa kuma ya haɗe su guri ɗaya ya ɗora kansa akan su bai taɓata ba,

Shiru yayi yana jin yanda zuciyar ta take bugawa da sauri da sauri, rufe idon sa yayi yana jiran bacci ya É—auke sa amma yakasa, duk haushin kansa ne yakamsa da bai kunna mata ba da tuni yanzu yana baccin sa cikin kwanciyar hankali amma yanzu duk tabi ta addabi rayuwar sa,

juyi ya gwada yi zai turata gefe amma sai tama kuma ƙara gyara kwanciyar ta garin kuma gyara kwanciyar ta motsa ƙafar, inda gwiwar ƙafar ta taɓo masa saitin alulun sa take yaji zut zut jikin sa ya amsa har saida ya ɗan zabura kaɗan,

Ai ba shiri yayi juyi ta koma gefe, amma ina duk da haka ta riga ta gama cutar sa dan take yafara jin wannan azabar ciwon cikin yafara taso masa tun yanayi masa kaɗan kaɗan har ya fara yi da yawa juyi ya fara yi yayi rub daciki yana dafe cikin sa yana damdamƙe ido, so yake ma ya tashi yaje ya ɗauko magani yasha amma yakasa dan ciwon nema ma yake yafi masa na ranar farko da yafara jin sa........W✍️✍️
[15/11, 10:53 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI  SAMEER💅
                   (DA ZAFI ZAFI)
                             By
               ❤️Yaya Azeema❤️
   
                      *BOOK* 3️⃣

*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*

           *_Typing........✍️✍️_*

                         *_🅿️39_*

.........sosai yake juyi akan gadon ya rasa inda zai tsoma ransa dan ba ƙaramin murɗawa cikin sa yake ba, maganganun Khalid ne suka shiga dawo masa loƙacin da yake basa labarin abun da ya faru dashi, a wancen ciwon cikin da yayi, 

Yace masa ai ba ciwon ciki bane ciwon mara ne da wasu mazan kanyi idan suka daɗe basuyi aure ba, kuma indai ya riga ya kama mutum bazai taɓa barinsa gaba ɗaya ba, har sai yayi aure zai samu lafiya, tunanin mafita yafara yi dan yanajin indai ko sai yayi aure to bazai taɓa samun lafiya ba kenan dan shide baiga macen da ta isa ya nemeta ba har ya wani iya haɗa jiki da ita, shiyasa ma bazai yi aure ba, dan agininsa duk macen da yayi haka da ita rsinasa zatayi, kuma ya zubar da ajinsa da girmansa,

Wani dogon tsaki yaja yana runtse idon sa sosai yana ƙara jin yanda azabar take ratsashi, juyi ya kuma yi yana komawa rigingine, idanun sa arufe, jiyayi ankamo hannun sa, sai yayi asaurin buɗe rinanun idanun sa da suka koma wata iriyar kala, hannun sa ya shiga bi da kallo har zuwa kan nata da ta riƙe nasa hannun,

Kallon sa ya kuma mayarwa kan fuskar ta sai yaga baccin ta take hankali kwance alamun bata ma san ta riko hannun ba, hakan nan ya tsinci kansa da ƙura mata ido yana kallon ɗan ƙara min bakin ta,

Kamar tasan kallon ta yake sai kawai ta fara motsi kamar magana take amma bayajin ta,

Jin taki yin shiru yasa ya ɗan matso da kunnen sa don sonjin me take cewa, saidai kuma baiji maganar da take ba, numfashin ta da numfashin bakin ta suka haɗu suka shige masa cikin dodon kunne take ya damƙe idon sa yanajin tsigar jikin sa na mimmiƙewa har ɗan zabura yake, a hankali yaƙara buɗe idon sa yasauke su akanta yana cigaba da kallon bakin,

Yanzu kam yanda tayi da kin ɗan turoshi tayi tana ya mutsa fuska tana turo shi gaba, kamar zatayi kukan shagwaɓa haka yanayin fuskar ta ya koma,

Hakan da tayi kuwa sai yaƙara sawa yaji jikin sa gaba ɗaya yayi wani iri, hannun ta da ta riƙe shi, baisan loƙacin da ya damƙe nata lausassan hannun ba, yanajin wani abu na ƙara ratsa sa,

Itama kuma damƙe natan dayayi sai yasa kawai ta hannun tare da nasa ajiki, saitin bakin ta takai zata zura hannun ta abaki sai kawai ta zura babbar yatsan sa abaki, duk a tsammanin ta nata hannun ne,

ɗumin bakin ta kawai yaji ajikin hannun sa hakan kuma yasa yaƙara jin tsigar jikin sa ta ƙara tashi,

Baigama tantance halin da ya tsinci kansa ba, saida yaji tafara tsotsan hannun kuma ba ƙaramar tsotsa ba tsotsa take kamar irin ta samu sweet haka take yiwa hannun nasa,

Gaba ɗaya hankalin sane yagama tashi dan baitaɓa tsintar kansa cikin irin yanayin da ya tsinci kansa ba yau,

Ƙoƙarin janye hannun sa yayi amma sai taƙara riƙewa, haka ya tsaya yana amsar abun dan shima yaji daɗin hakan ji yayi ma bayaso ta daina, yana gama tunanin kuwa sai yaji cak ta daina tsotsa ɗin amma hannun yana cikin bakin nata saida ta sake shi, da alama baccin ne ma yaƙara kwasar ta ne ƙarfi,

kasa cirewa har yanzu kuma yana jin tsosar duk da ta daina amma hakan baidaina yi masa yawo akai ba, sosai ya ke jin wani irin abu na ƙara taso masa,

Hannun nasa yafara janyewa a hankali sai kawai ya tsayar da su akan pink lips ɗin sa, sai kawai ya tsinci kansa da shafa wa yasa yatsan sa manuniya yana yawo dashi akan lips ɗin ta duka idan ya shafa na sama sai yazagayo dashi ta gefe har zuwa na ƙasa,

Da yanda yawun hannun sa ya taɓa mata lips sai ya ɗanyi wani irin ƙyalle kalar ta ƙara fitowa, ga wani irin laushin su da santsin sune suke ƙara sanya shi cigaba da taɓawa,

yawun ne ya bushe sai ya daina jin danshin kamar dai taɓawar batayi masa ba, sai kawai yafara ƙoƙarin mayar da yatsan cikin bakin ta dan yaƙara taɓawa sannan yaci gaba da shafawa amma saidai ta rufe bakin kuma bayaso ya danna mata ta tashi, sai kawai ya mayar da hannun cikin nasa bakin ya jiƙa shi da yawun nasa bakin sannan ya mayar kan nata yaci gaba da shafawa amma sai yaji har ya kuma bushewa da wuri,

Maimakon ya ƙara saka hannun abakin sa saikawai yayi wani tunanin, a hankali ya fara kai bakin sa kan nata atunanin sa idan yasaka yawun da bakin sa bazai bushe da wuri ba,

Harshen sa ya zaro dashi daga bakin sa, a hankali ya sauke sa akan lips ɗin ta na ƙasa sai yaɗan lasa kaɗan, wani irin laushi yaji ƙara lasa yayi dan ya ƙara tabbatar da laushin da yaji, maimakon yayi lasa ɗaya sai kawai yazagaya harshen nasa aduka kan lips ɗin nata, jiyayi da harshen yaci uwar yi da hanun,

Sai gashi daga jiƙawa yakasa janyewa kawai yawo yake da harshen sa akan lips ɗin yana yawo dashi yana lasa, ji yayi kamar alawa yake lasa,

Motsi tafara yi tare da yunƙurin janyewa, sai kawai yayi saurin saka hannun sa ya dafe kanta dan kar ta janye, duk da haka saida taci gaba da motsi, shi kuma yana gudun kar ta janye baisan loƙacin da ya tura harshen sa cikin bakin taba,

Tuni É—umin bakin ta ya zagaye masa harshe tare da zagaye masa duk gangar jikin sa, lumshe idon sa yayi dan abun yakai masa har tsakiyar kansa,

A hankali ya riƙo lip ɗin ta na ƙasa yasa ka abakin sa ya shiga tsotsa a hankali ji yayi gaba ɗaya notikan jikin sa na neman kuncewa, dan shidai tunda aka haife sa baisan da irin wannan abun da yake jiba, dan baima san ya zai kwantan ta yanayin abun da yake jiba, kuma abun mamakin ma sai yaji ciwon ya ragu akaso ɗari sai ya nemi kaso wajen hamsin ya rasa,

Tofa Meer anfara fita daga hayyaci ai tun yana tsosar na ƙasa a hankali, sai ya koma haɗawa har da na sama yanzu kam cikin sauri yake tsosar su harda saka hannu ya ɗago haɓarta dan abun yafi yi masa daɗi yanda yake so,

Can cikin bacci Ameesha tun tana jin abun a mafarki har yafara girman tunanin ta taji abun yayi yawa kuma yaƙi ƙarewa hakan yasa ta shiga motsi sosai tare da farkawa daga baccin, tun kan ta buɗe idon ta tagane abun dake faruwa da ita a gaske ne ba mafarki take ba,
Chapter 66 · 0% Book details