Sashe 48
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi yasakar mata tare da miƙa mata hannun takama ya tayar da ita zaune, tare da rungume ta, yace "sorry my dear na tafi na barki abin da kika fi so naje siyo miki,
Sakin shi tayi, tana kallon fuskar sa cikin wata irin murya wacce kanajin ta kasan ba cikakken hankali acikin ta fuskar kuma ta haÉ—e ta tamau alamun jin haushin mahaifin nata take,
Wani murmushin yaƙara yi dan yasan halin ta saikawai ya kamota ya miƙar da ita tsaye tare da jan hannun ta yace "zo muje innu na miki abun da na siyo miki,
Maƙe kafaɗa tayi tare da ƙwace hannun ta tana juya masa baya, ɗan murmushi yaƙara saki sannan ya juya ya shiga cikin ƴar bukkar yana shiga ya fito da wata baƙar leda a hannun sa,
zaga yawa yayi ta gaban ta,ya tsaya tare da zaro abun cikin ledar ya nuna mata yana sakin murmushi, karɓa tayi tana bin ƴar tsanar da kallo sai kuma can tasaki dariya tana jujjuya ƴar tsanar, take ta manta da duk wani jin haushin da take ciki, ta shiga tsalle da murna,
Shide yana ta kallon ta yana jin daɗi yau ya faranta mata, ba tace tana so ba dan ko sanin ta batayi ba itadai tana son yara dan ko sandar ice ta samu saitai tayi masa wasa tana kiran ta da ƴarta haka kawai take, shiyasa yau ya fita ya samo mata ƙatuwar ƴar tsana mai kama da yaran gasken,
Guri ta samu a ƙasa tayi zaman dirshen ta ware ƙafafun ta tsayar da ƴar tsanar ta fara yi mata wasa tana taɓa mata baki, ɗago da ƴar tsanar tayi tana kallon tsohon tace "bata motsi ai kuma wannan ba ƴata bace gashi naga basa kama,
gaban sa yaji ya faɗi yanzu ya zaiyi mata kar ta tuna ta rikice masa ya kasa shawo kanta, da sauri shima ya zauna agaban ta ya tanƙwashe ƙafafun sa ya karɓi ƴar tsanar, ya ajiye ta gefe ya kamo hannuwan ta yace "Deeya kiyi haƙuri yanzu ki fara zama da wannan zuwa wani loƙaci zanje in kawo miki ɗayar ƴar babba wacce ta fi wannan girma kuma ta zama taki har abada zaku zauna tare kinji,
KaÉ—a masa kai tayi sannan tace "to shi kuma fa gaba É—ayan su nake son gani ka kawo min su, ko kagaya min ina zan gansu, ina Babuu na ko ya mutu,
Ƙara riƙeta yayi sosai tare da jawo ta ya rungume ta yana bubbuga bayan ta yace "zasu zo namiki alƙawari nan bada jimawa ba, Babuun ki zai dawo bai mutu ba yana nan,
kai ta shiga girgiza masa tana ture sa ta miƙe tsaye ta cire ɗan kwalin jikin ta, nan tafara sanbatu tana maganganu daga ƙarshema ta nemi guduwa daga cikin dajin, yayi saurin riƙeta da ƙyar ya iya kamata daman sun saba wasu luƙotan da haka yajata ya shigar da ita cikin bukkar yasamu igiyar da yake ɗaure ta idan hakan tafaru dan fisge fisge take tana sunbatu ita sai ta tafi,
Yanzu ma da ƙyar ya ɗaure ta, sannan kamar yanda yasaba yafara kwantar mata da hankali yana jawo mata hankali sannan yasamu ta fara sassauta abun nata......,
     **************************
         *MASARAUTA*
   AFTER 1 WEEK
         (bayan sati ɗaya)
   Â
     "A ɓangaren Azeema kuma acikin sati ɗayan nan sun ɗinke da Shettima ya shawo kanta har tafara mantawa da Hamza dan ko kiran ta yayi bata fiya ɗagawa ba sai taga dama, su kam soyayya su kawai suke shiyasa ma ta manta da dawowa wajen Ameesha tana can tana soyayya......,
____A ɓangaren su Sam suma komai yana tafiyar musu daidai sun miƙa lamarin su ga Allah sun manta da duk wani abun da yafaru sun, sumayya kuma kwanan ta biyu momma da kanta tace suje gidan su sumayyan tare, tare kuwa suka tafi inda sukaje can gidan sukayi sa'a kuwa baban ta yana nan, da sukaje akayi masa duk bayanin duk wani abun da yafaru tundaga farko har ƙarshe, inda mahaifin ta yake sanar dasu cewar ai tunda ya dawo yaji labarin barin ta gidan yaji haushi sosai dalilin hakan ma ya sake ta yanzu haka tana gidan su,
Bayan yagama basu labarin yayi musu godiya, daga nan su momma sukayi musu sallama suka tafi suka bar sumy a gidan, amma awajen Sam da ita kanta Sumayyar ba haka suka so ba saboda sun saba kullum suna kusa da juna amma yanzu zasuyi nesa, badan suna so ba haka suka rabu ko sallamar arziƙi babu saboda akwai idon momma da kuma mahaifin ta, dan haka ko ƙofar gida bata rako saba,
Amma ko kwana ba ayi ba ya dawo wajen ta daddare saboda missing ɗin ta da yafara yi tun ba aje ko'ina ba, tun daga nan kuma kullum sai yaje gidan su ahakan ma haƙuri kawai suke.....,
______*Meer*
'Tun ranar da abun nan ya faru tsakanin Ameesha da Meer, Meer bai sake bari ko hanya ma basa haɗawa itama kuma haka ne awajen ta tun abun na damun tama har ta manta saboda bama da wanda zasuyi maganar ga Azeema har yanzu taƙi dawowa bare suyi, shiyasa tayi saurin mantawa da abun, duk wani abun sama bata san yanai ba,
Abun kuma da ya fi bawa Meer mamaki shine har zuwa yau Abuu bai yi masa maganar ba, baice komai ba duk da yaga ransa ya ɓaci a ranar, amma baiji maganar ba kwata kwata, koda suka haɗu ma bai nuna masa da wani abun ba, shiyasa abun yake ɗaure masa kai....,
 "Yau sati ɗaya da maganar Papa akan cewar za' ɗora Abuu akan kujerar mulki,
To yau sati ya zagayo cikin masarautar cike take da mutane kowa ya hallaci wannan sabon naɗin da za'ayi sa yau ranar juma'a'tu babbar rana duk wani abu da ake shirya babu inda baikai labari kowa yasan labarin masarautar da kuma abun da yafaru tunda ga farko har ƙarshe har zuwa yau da za a naɗa sabon sarki kowa kaganni acikin masarautar yana farin ciki sabon naɗin nan da za'ayi,
Tunda safe ake ta karɓar baki gaba ɗaya kowa ga shiga busy, ga dokuna da ake ta shiryawa suma anayi musu ado, ana jere su, bayan sallar juma'a za ayi naɗin,
Duk wannan abun da ake Meer yana ɗakin sa da yaji ma surutun mutane musamman yaran gidan su Amra da wasu ma daga cikin gidan ga Azeema ma ta dawo saboda na ɗin da za'ayi sumy ma ba abarta abaya ba saboda daman da mahaifinta ma suka taho shima yazo ya taya ɗan uwansa murna, koda yagayawa maman sa cewar umaruru yana nan ga kuma asalin sa, ƙaryatashi tayi taƙi yarda dashi, da yace tazo suzo tare da har zatazo kuma sai zazzaɓi ya rufe ta, ta fasa zuwa,
Su Shettima ma ba barsu abaya ba shida hajiyar sa, ga su Bossay suma duk sunzo a taƙaice dai duk wani na kusa da su ƴan uwa da abokan arziƙi duk sunzo,
 _Wajajen ƙarfe sha biyu da wani abun na rana, Khalid ya shirya tsaf shima zai tafi gidan da niyar idan yaje sai su wuce masallaci da Meer saboda daman masallacin juma'ar akusa da gidan yake ta baya ajikin masarautar yake,idan sun dawo sai ya zauna acan ayi naɗin agabansu,
Yana fitowa daga ɗakin sa suka ya haɗu da Dady shima ya fito da shirin fita, har ƙasa ya tsugunna yace "uncle ina wuni,
"Lafiya ƙalau Khalid jiya ina ta neman ka ina kashiga, cewar Dady,
Khalid yace "wallahi uncle na É—anje wani aiki ne ban dawo da wuri ba, Allah yasadai lafiya kake nemana,
"Eh lafiya ƙalau daman akan maganar Musbahu ne yakamata yaron nan ya dawo gida ina ma kaje can inda yake ka gano min abun da aka turasa yake ko kuma dan yanzu ko awaya ma bana samun sa sai anci sa'a wataran ma tana ringing baya ɗagawa kuma bazai biyo bayan kiran ba, shiyasa nake so kaje kasa masa ido karka bari yasan kana garin,
"Tom Dady in sha Allah zanje gobe amma kuma idan na kirasa wataran ina samun sa, amma dai koma maiye zanje ingano É—in,
"To shikenan bari inje ina sauri duk dai yanda ake ciki saika sanar dani,
"In sha Allah Dady sai ka dawo, a dawo lafiya,
"Allah yasa, Dady ya amsa masa tare da yin gaba,
Khalid na miƙewa ya bi bayan sa shima , yana zuwa falo zai fita Rasheeda ta fito da gudu tana cewa "yaya! Yaya! wai tafiya zakayi ka barni da alama kama manta dani,
Juyowa yayi yana dariya yace "wallahi kuwa na manta dake amma yanzu ai kin tuna min idan kingama muje dan sauri nake wallahi kar na makara sallah,
"Lalle ma yaya au baƙin ciki kake min zanga sarki shine zaka tafi kabarni to ni nagama babu abun da zanyi muje,
Kallon ta yayi yaga kalar rigar da tasa duk ta fito mata da surar jikin ta kayan sun kamata da yawa,
"Ina zani dake da wannan shigar watakon duk faɗan da nake miki baki daina sakawa ba, to sai kizaɓi ɗaya, ko kike ki canza su kisa kayan arziƙi ko kuma kije kisaka hijabi in bahaka ba kuma sai kiyi zaman ki inyi tafiya ta,
Æata rai tayi kamar zatayi kuka ta buÉ—i baki zatayi magana, yayi saurin dakatar da ita shima cikin haÉ—e ran yace "nagama magana idan kiyi abun da nace ki fito ki sameni a mota idan kuma kika É“atan loÆ™aci inyi tafiya ta, yana gama gaya mata haka yayi gaba,
Tasan halin sa sarai shiyasa kawai ta juya da sauri gudun kar ya tafi É—in,
Tana shiga É—aki ta cire rigar jikin ta, sai kuma ta rasa waÉ—anda zata saka dan itadai bazata iya saka hijabi ba ta fita dashi tazama wata lokal acikin mutane,