Sashe 61
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
har yabar gidan bai duba ba, yana cikin mota aka kirasa daga can inda ake jiran sa, da sauri ya zaro ta daga aljihu yayi picking, bayan ya gama wayar har zai ƙara ajiye wayar kuma sai ya tuna da saƙon da ta shigo masa ɗazu, fasa ajiyewar yayi, ya shiga messages ɗinsa nan idon sa suka sauka akan message ɗin da Bossay ya tur masa ga kuma tarin maiss call ɗin da Ayuba yayi masa, nan da nan hankalin sa ya tashi matuƙa, yayi saurin taka burki, yashiga kiran wasu mutanen yana sanar dasu, harda police a waɗanda ya kira, sannan ya nufi police station dan su tafi tare.......,
Haka saƙon ma ɓangaren su Sam da Shettima da wasudai da Hamza shima ya turawa, kan kace me wasu daga cikin masarautar sunji labari, inda magana takai kunnen Papa shima ya sanar da wasu amma abun cikin sirri akayi sa,
Papa yana gayawa Meer yace abar masa komai a hannun sa shida kansa zaiyi tracking basai anhaÉ—a da wasu Æ´an sanda ba,
Sam da Shettima tare suka shirya suka tafi suma a mota É—aya, sannan suka doshi hanyar Gombe,
Meer kam shi kaÉ—ai ya tafi amotar sa babu, gudu yake kamar zai tashi sama Saida gafara dubawa yaga tazarar mita É—in da zata haÉ—asa dasu, dan haka yasan inbaiyi gudu ba dole za'a iya samun matsala......,
A kusan tare police ɗin Dadyn Bossay da su Sam suka ƙarasa gurin saidai kuma suna ƙarasawa basu samu kowa agun ba kuma gashi location ɗin ya nuna suna gurin, gurin suka ci gaba da bincika wa, har ɗan cikin dajikan wajen sai da suka duba amma basu gansu ba, saida ƙyar suka gano wayar dake faɗe aƙasan motar su ashe loƙacin da suke faɗan nan wayar Bossay ta faɗi agun bai tafi da ita, su kuma diddigin tasa number suka bi bata Hamza ba. Ɗaukar wayar sukayi cike da taƙaici,
......A kiÉ—ime Dady ya fara salati sai can kuma kamar wanda aka tsikara yayi saurin cewa bari mugwada wannan number ya lalubo number Ayuba yace gashi kubi daddigin wannan number tare suke duk suna guri É—aya,
karɓar number sukayi suka fara bincike akan number nan suka gano sai sun ƙara tafiya sosai kafin su same su...,
Mota suka ƙara shiga gaba ɗayan su suka kuma bin hanyar sukaci gaba sa tafiya......,
Meer bai ankara ba kawai yana dubawa sai yaga location É—in ya canza daga hanayar da ya gansu, canza hanya yayi shima, sai kawai yaga kamar ma kusanto shi ake.....,
Gurima yasamu yayi parking ɗin motar sa ya zaro laptop ɗinsa yana ƙara saita location ɗin da kyau, yaƙara tabbatar wa nan suke yowa suna hanya ɗaya ma dasu kuma tazarar su babu yawa baifi kilo mita biyar ba, dan haka sai yafasa cigaba da tafiya, yaɗan ƙara nesa da titin sannan ya juya kan motar sa kamar zai koma, sai yayi parking ɗin ta ta yanda zai fara gano su ta mudubi,
Tun tazarar su na wajen kilo mita biyar har tazo uku ta dawo biyu ta dawo ɗaya ana daf da zuwa inda yake sai kawai yaga anyi kwana da sauri ya tayar da motar ya juya, baisha wahala ba yaga kwanar da sukayi, shima kwanar yayi, yana shiga kwanar ya hango motoci agaban sa duba location ɗin yayi dan yaƙara tabbatar wa kansa suɗinne,
Yanda suke gudu shima haka yake gudu saidai kuma baibari ya ƙure suba yadai yi yanda bazasu guje masa ba, haka suka ringa tafiya,
Wayar sa yazaro ya kira Khalid sannan ya sanar dashi abun dake faruwa, (daman Khalid É—an sanda ne mai babban matsayi dan haka dandanan shima ya haÉ—o tasa tawagar,
Amma Meera yace masa ba yanzu ba kawai dai ya zauna cikin ready idan yaga inda suka tsaya zaiyi masa magana....,
sunɗau loƙaci mai tsawo suna tafiya kafin daga bisani suka shiga wata unguwa, kuma duk wannan tafiyar da suke babu wanda ya kula da Meer na biye dasu domin basu taɓa sawa aransu ba za'a biyo su dan haka babu wani kula dasu ke tafiya kawai suke, babu wani tsoro ko fargaba, bare su lura da meke bayan su,
Ba wata kwana kwana hanyar suka ƙarasa wani tafkeken gida amma daga ganin sa kasan ba zamansa ake ba kamar ma tsoho, saida mutanen suka fito suka buɗe gate ɗin sannan suka shiga da motocin, Meer naganin su yayi sauri ya kira Khalid ya kwatanta masa inda suke,
Bayan shigar sune shima Meer ya fito daga tasa motat, lallaɓawa yayi ya ƙarasa jikin gate ɗin wani irin luky da yayi baitaɓa tunanin haka ba,yana taɓa gate ɗin sai yaji sa ba'a datse yake, kuma basu rufe ta ba gaba ɗaya, dan haka yana hango su daga inda yake yana gani suka fito da su Bossay ''sai Kum wani da bai sanshi ba, abun da yafi komai basa mamaki sai kawai yaga anfito da Dadyn Rasheeda, shima kuma hannun nasa a ɗaure kamar yanda sauran ma duk aka ɗaure musu nasu....,
Shiga dasu aka yiyi gaba ɗayansu, sannan wasu daga cikin mutanenn suka shiga suma, wasu kuma suka tsaya daga bakin ƙofa,
Suna shiga suka ɗaɗɗaure Abban Ameesha da igiya suka saƙale hannuwan sa sama ƙafafun sa suka ɗaure, sannan suka fara dukan sa, wani ya zaro wuƙa zai caka masa Bossay ya ƙwalla ƙara yana No! kar ku kashe kar kushe shi dan Allah idan kuna so kugama da duniya lafiya ku rabudashi.
Sunbatun Bossay ne ya dakatar da wanda yayi niyar caka masa wuƙar saboda ƙarar da yasaki ta tsorata sa,
Ɗaga ido yayi ya kalli Dadyn Rasheeda da ido yayi masa alamun ya rabu dashi ɗin, amma sai Dadyn Rasheeda ta haɗe rai da ido ya gargaɗe sa dan haka sai yaƙara juyawa ya saita daidai cikin sa zai caka masa, amma baikai ga saukewa ba ya kuma dakatawa sakamakon wata uwar jiniyar ƴan sanda fata karaɗe gidan yanda kasan acikin falon aka kunna ta,
Aruɗe suka shiga kallon kallo da idanu wasu suka fara neman hanyar fita wanda ya riƙe wuƙar kuma da sauri yayi cilli da ita,
Kafin suyi wani kyakkyawan yunƙuri tuni ƴan sandan nan sun turo kai cikin gurin kowanne hannun sa ɗauke da bindiga suna saita kan bindigar akan wasu, Khalid ne da Meer suka shigo daga baya,
Nan Khalid yabasu umarni aka kama su gaba É—ayan su aka fita dasu waje daga cikin wajen,
Abban Ameesha kuma Dadyn Rasheeda yayi sauri yaje ya kunce sa, yana ɗan matsar hawaye yace "Allah shine abun godiya da baku zo ba da tuni sun kashe shi Allah ya tsallakar dashi, mun gode muku da kuka taimake mu, sai wani kalar tausayi yake nuna a fili amma a zuciyar sa fal take da taƙaicin ya akai hakan ta faru, abun ya matuƙar ɗaure masa kai ta yanda wannan lamarin yakasan ce, kuma duk haukan nan da yake idon sa bai sauka akan na Meer ba ko ince bai gane saba, saboda yasaka p cap ga kuma face mask shiyasa baisan waye ba,
Nan ya koma kan Khalid yana cewa Khalid kaga abun da fitar jiya ta jawo min da tuni na rasa raina daga taimako najefa kaina cikin bala'i Allah yasa kazo akan loƙaci da tuni saidai kuji mutuwa ta wasu mugayen sun kashe mu,
Cike da tausayawa Uncle ɗin nasa Khalid yashiga bashi haƙuri da kwantar masa da hankali,
Shi kuma Meer tunda ya shigo yake kallon sa abun da mamaki yanda yake nunawa sai ya nemi ya raba masa tunani gida biyu,
Meer ne yace "ya akai suka kamaku me kukayi musu nan Bossay ya shiga bawa Meer labarin duk abun da ya faru tundaga farkon zuwansu jiya har zuwa labarin da Ayuba yabasu akan mutumin da yazo kuma suka gansa yabashi labarin bai rage masa komai ba,
A hankali Meer ya shiga zare hular kansa tare da cire face mask ɗin cikin wani irin yanayi shi bazai ce farin ciki ba shi bazai kirasa da baƙin ciki ba, zamu iya kiran abun kawai tsantsan mamaki da al'ajabi ne yakama Meer wanda ya daɗe baiyi irin saba,
Da sauri Meer yaƙarasa kusa da Abban Ameesha yana zuwa kawai ya rungume sa, kallo ɗaya yayi masa yaji mutumin ya mugun kwanta masa arai kwarjini da ganin girman sa duk suka rufar masa loƙaci guda dan yana tunanin yanda yake ji akansa ko Abu bai taɓa jin irin yanayin akan saba,
Shima Abban Ameesha duk da baisan waye ba amma sai kawai ya ƙara rungume sa hawaye na sintirin saukowa daga idon sa,
Meer kamar zai maidashi ciki haka yake ji saida suka daÉ—e ahaka sannan Meer ta sakesa, tare da saka hannu ya shiga goge masa hawayen,
Meer baisan loƙacin da sunan yazo masa baki ba, ji yayi kawai yace UNCLE please stop crying ya faɗa cike da tsantsar damuwa a fuskar sa, hakan da yayi kuma sai ya kuma tunzura Abban Ameesha hawaye suka ci gaba da zubowa dan ji yayi zuciyar sa ta karaya,
Meer kamar zaiyi kuka haka ya cigaba da basa haƙuri kamar shi yayi masa laifin,
Shima Khalid saka baki yayi akaci gaba da rarrashin Abban Ameesha,
Dadyn Rasheeda kam tunda yayi ido huɗu da Meer ya haɗa hankalin sa guri guda bai ƙara gangancin ƙara yin magana ba,
Saida suka daɗe sosai acikin gidan sannan suka fito, ga katarar Abban Ameesha ga katarar Meer abaya suka zauna sai Bossay dazai tuƙasu agaba Khalid da Hamza da Dadyn Rasheeda suma suka shiga motar ɗaya,