Sashe 75
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana karɓa ya buɗe ta sai ya ɗauki hoton akwatin, sannan ya kunna data ya turawa shi ta WhatsApp sannan ya kuma fita ya shiga contact ɗin sa, number Abuu ya lalabu tare da danna masa kira, ringing biyu tayi aka ɗaga, amma sai yaji ba muryar Abuu, muryar Ummy ce,
Tana É—agawa tace "ya akai lafiya dai ko ya, baya nan, na baro sa acikin fada, nima yanzu na shigo,
"Eh lfy Ummy daman inaso a haÉ—ani da Uncle ne zan tambaye sa wani abu Allah yasa yana kusa?
"Eh, yana nan amma shima kamar bai dawo ba, bari dai in duba maka ko ya shigo sai in kai masa, ta faÉ—a tana fita daga É—akin,
"Ok Allah yasa ya shigo,,
Tana fitowa falo ma tayi karo dasu gaba É—ayan su, suna shigowa,
"Yauwa kaga kuwa gashi sun shigo bari, gashi, tafaɗa tana miƙawa Abban Ameesha, wayar tana cewa gashi Meer ne yake son magana dakai,
Da sauri ya karɓa yana faɗaɗa murmushin sa, tare da kai wayar kan kunnen sa, sannan yayi masa sallama,
daga can Meer ya amsa sannan yace "yauwa Uncle wata tambaya nake son yi maka da Allah, zaka iya tuna password É—inka da kake amfani dashi akoman ka, in kuma bada password É—aya kake amfani ba, kace Abu ya hau WhatsApp É—in sa na turo masa wani abu ka duba kagani idan takace,
Yana gama maganar Abba yace "a'a nama sani duk wani abuna da zan buÉ—e indai za'asa Password to sunan ta nake sawa, tunda nataso nake amfani da sunan ta akomai nawa,
"Ok, tom ina sauraron ka, faÉ—o min, cewar Meer,
"Ok. Kasaka, MY DEAR....,
Nan Meer ya shiga sakawa da sauri amma sai yasaka masa incorrect,
Nan Meer yaƙara cewa Uncle baiyi ba, kade ƙara tunawa,
Da mamaki Abban Ameesha yace "beyi bafa kace?
"Eh, Meer ya kuma basa amsa,
Sai kuma Meer yayi saurin cewa ka kashe wayar kace Abuu ya yabuÉ—e wayar sa sai kaga abun da naturo maka, ina tunanin idan ka gani zakafi tuna me masaka,
"Ok, Abban Ameesha yace tare da kashe wayar yagayawa Abuu abun da ake buƙata nan Abuu ya karɓi wayar tare da buɗe datar ya shiga WhatsApp ɗin, yana shiga saƙon Meer ɗin ya shigo, buɗewa yayi tare da yin downloading hoton yana buɗewa ya nunawa Abba yace "kaga abun da yaturo,
Karɓara wayar yayi da mamaki yace "ai wannan akwatin Noori ce aciki muke ajiye koman mu, duk wasu kuɗaɗe da takaddun duk abun da na mallaka suna cikin ta,
Yana cikin wannan maganar Meer ya kuma kiran wayar tare da cewa "Hello uncle kagani takace ko?
"Eh, amma ya akai kasame ta kuma a ina kasamo ta?
Uncle nama bayani daga baya yanzu dai kagaya min password ɗin kawai inaso in tabbatar da wani abune, ka daina wani mamakin ina aka samota gurin da aka samo ta ai me sauƙi ne.
Abban Ameesha hakan nan ya tsinci kansa cikin farin ciki, sai yace "ai dole nayi mamaki takwara saboda loƙacin da nake hannun su kusan kullum sai anzo ance in buɗe ta naƙi buɗewa, daga ƙarshe kuma sai naga sun fara fito min da wasu takaddun daga ciki, wai sai na yi musu signing, bansan ya akai suka iya buɗe taba, dalilin da yasa suka ƙi kashe ni kenan saboda suna so sai nayi musu signing sannan su kashe ni, shiyasa nikuma naƙi yi, sai dana ga azabar tayi yawa sannan nayi musu signing ɗin wasu, sannan suka rabu dani amma duk da haka dai akwai abun da ya basu matsala duk da nayi signing basu samu yanda suke so ba shiyasa suka barni da raina har nakawo wannan loƙacin....., Shiyasa kaga ina mamakin inda ka ganta,
Meer yace "sun kwashe takaddun gaba É—aya kenan?
"A'a bansana ba saidai ka buÉ—e ka gani, kana ina da sai inzo in gwada buÉ—e maka,
Meer yace "no uncle basai kazo ba, kawai ka faÉ—o min ni zan buÉ—e ta,
kabari kawai zamu haÉ—u gobe...,
Abban Ameesha yace "to ai ni sunan dai da nagaya maka shine kuma ni wallahi akomai haka nake sakawa bantaɓa canzawa ba, dan ƴan gidan ma duk saida suka san abun da nake amfani dashi, dan ko securityn wayata haka nasa, sai yazama babu wanda besani ba acikin mu, saboda bana ɓoye musu komai,
Meer yace "to ko an canza shine danni na kuma sakawa baiyi ba, baka ganni acikin su kafin abun yafaru ko wani ya canza maka, ko ita auntyn ta canza maka loƙacin da ta fahimci anaso aka karɓe dukiyar, ka tuna last buɗewar ka, tazarar kwanaki nawace kafin abun ya faru,
Abban Ameesha jim yayi yana tunani har zaice ya kwan biyu rabon da ya buÉ—eta sai kuma ya tuna ai baza'a iya canzawa ba, da haka sai yacewa Meer "Gaskiya baza'a iya canzawa ba dole sai da finger É—ina za'a iya canzawa amma idan bada nawa ba, saidai kawai a buÉ—e ta idan ansan password,
Meer yace "to bari in sake gwadawa, yafaÉ—a yana duba inda M da Y take yadanna su sannan ya kuma duba D take sai ya danna ta tare da furtawa a fili yace D ko?
Abban Ameesha yace "Eh.
Sannan Meer ya kuma cewa E ko?
nan shima Abban Ameesha yace "Eh,
Sai Meer yace "A, R ko?
"A'a ba haka bane, kaida wai wannan DEAR kasaka daman, ai ba wannan DEAR É—in nake nufi ba,
"Meer yace "oh to ai naji kana cemata Noori ne shiyasa nayi tunani ko da turanci ne shiyasa kake ce mata My Dear,
Ɗan murmushi Abban Ameesha yayi tare da saurin goge hawayen da yaji yana neman zubo masa, idan ya tuna mutuwar ta ba ƙaramin kuka yake shaba, ko zancen ta akayi sai ta zubar da hawaye, jin mutuwar ta tafi komai tsaya masa arai, danji yake da yasan idan ya dawo bazai ganta ba, da ya roƙi Allah tun wuri ya ɗauki ransa, tunda suka faɗa masa daurewa kawai yake saboda bayaso suma su shiga damuwa, shiyasa sai yaje kwanciya yake kukan sa, shi kaɗai yasan halin da yake ciki na rashin ta, amma baya bari kowa yagane hakan,
"Hello, Uncle kanaji na kuwa, Meer ya katse masa tunanin sa....,
Da sauri ya dawo daga tunanin da yatafi tare da saurin daidai nutsuwar sa, yace "Eh, ina jinka.
"To Uncle me zan saka?
Abban Ameesha saida yaƙara sakin wani murmushin da direct zamu kira murmushin da murmushin yaƙe,
Sannan yace "Kasan sunan ta NADEEYA. To ni kuma sai nacire mata NA ɗin nake kiran ta da DEEYA, sai kuma kowa ma ya koma kiran ta da hakan bayan kuma munyi aure, sai ni na ƙara mata da MY, nakece mata MY DEEYA, ko kuma ince mata Noory,
jin hakan yasa Meer yayi saurin saka yanda yaji Uncle É—in nasa yafaÉ—a,
yana sakawa kuwa akwatin ta buÉ—u,
"yauwa Uncle ta buÉ—u,
"Dan Allah dagaske meye a ciki komai yana ciki ko ankwashe su,
cike da damuwa Meer yace "Uncle da akwai amma kamar duk banaka bane aciki duk an canzasu an zuba wasu abubuwan acikin, amma baridai zuwa gobe zamu yi maganar sai da safe ka kwana lafiya,
Abban Ameesha yana yunƙurin yin magana kenan Meer yayi saurin kashe wayar saboda idon sane ya sauka akan wani dake cikin akwatin shiyasa yayi saurin katse kiran,
Zaro wata takadda yayi wacce take manne da wani passport ajiki, hoton ya ƙurawa ido, cike da ɗunbin mamaki da ya kusan kashe shi a zaune agun, duk da yana zargin hakan amma kuma ƙara samun tabbacin ba ƙaramin mamaki hakan yabasa ba,
Ameesha ce ta taso ta zauna agun dan ganin abun dake ciki saboda taki duk wayar da akayi da mahaifin ta kuma ta fahimci inda suka dosa, inda itama, ta fara wani tunanin,
Ganin tazo wajen yasa yayi saurin lanƙwas takaddar saboda baya so, ta gani,
Abun da baisani ba kuma tuni ta gani amma sai ta barsa a bata gani ba, kawai dai tunanin ta bai gama tantance mata hoton waye ba, tanade so tagane hakan,
Cigaba yayi da zaro takaddun É—aya bayan É—aya yana ganin adadin su da kuma canjin wasu da akayi, harda kamfanunnuwa, ga kuma na Uncle É—in waÉ—anda suka shafi gurin aikin sa ma banki, su ba a canza su ba, saboda baiyi singning É—in su ba,
sai kuma can ƙasa yaga wasu suma sumai, da sauri ya ɗauki suma suman yana miƙewa daga gurin, ya nufi inda Bossay yake ta aiki har yanzu yakasa gano inda location ɗin yake, ana tayi masa yawo da hankali sai ya gano inda yake sai kuma yaga har ya canza wani garin ma da ban, sai yagan sa a can sai ya gansa acan, haka a ke tayi masa yawo da hankali, sai kuma yaga anma sauke layin daga kan waya gaba, ɗaya,
wata wayar ya É—auka acikin wayoyin ya fara gwada sims É—in a ciki guda biyu ne daman sai yasaka,
Yana sakawa saiga message from bank, alart kawai ya fara ji, yana dubawa yaga anata zarar kuÉ—i, a ciki, da sauri yayi check balance yaga milyoyin kuÉ—aÉ—en daka ciki,
Mamaki ne yakama sa, duba daitals É—in SIM É—in yayi nan yagano ashe ma Sim É—in Uncle É—in nasane,
contact É—in ya shiga dubawa yafara ganin numbers É—in dake kan layin waÉ—anda akayi saving É—in su,
Number wayar ya zaro yasaka wata number dan yaƙara tabbatar da zargin sa yazama gaskiya,
Yana sakata yayi dailing nan take ta fito masa da wani suna, da saura kaɗan ya saki wayar sai yayi saurin riƙota,
Maida duban sa yayi ha Bossay yace "ka gano inda location É—in yake,
"Eh nagano, amma kuma matsala yake ban, sai gurare yake kaini da yawa amma dai yanzu naga ya tsaya agu É—aya, saidai kuma ina tunanin ba gaskiya bane saboda wai yanda ya nuna min anan unguwar ne, kuma acikin gidan nan, a cikin gidan ma, kamar anan wajejen take, saidai mufita mu duba daidai inda take dan ina ganin har yanzu kamar wasa ake min da hankali,
Meer ne yace "ba ƙar ya bane tashi ka gani,
Tashi yayi yabasa guri,