Sashe 14
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ɗan murmushin taƙaici ta saki sannan tace kashe su ai ba abune mai wahala ba a yau ɗin nan ni da kaina zan saka akashe su kadai kwantar da hankalin ka indai wannan ce kawai matsalar da zata hana cikar burin mu, to matsala tazo ƙarshe yau zanyi naganin wannan matsalar, kafin nan kafin dare zan gama shirya duk yanda za ayi agaba bayansu gobe da safe za atashi da jana'izar su su duka biyun babu wanda zai ƙara kwana da rai acikin su, mu da masarautar duka tamu ce har akwai wanda ya isa yazo ya ɗaga mana hankali, kowa dake cikin gidan nan a ƙarƙashin ikon mu yake duk yanda muka ce haka za ayi, kowa namu ne, da kuɗin mu muka siye su dan haka dole zasuyi mana abun da muke so,
DOLE SU MUTU A YAU ÆŠIN NAN!!!!
ta faÉ—i haka cikin É—aga murya har Saida É—akin ya É—au sauti mai Æ™arfi tana buga fuskar gadon ta tana wani irin huci kamar ita zata tafi kisan tayi da hannun ta.........âœï¸âœï¸âœï¸
[15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
           (DA ZAFI ZAFI)
               By
         â¤ï¸xeemat...loveâ¤ï¸
 Â
       *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
          *_Typing........âœï¸âœï¸_*
        Â
______Da sauri yasa hannu yayi saurin toshe mata baki cike da mamakin maganganun ta yace "kiyi shiru kidaina wannan maganar uwa uwace ko me tai miki baikamata kiringayin irin waɗannan maganganun a kanta ba, tunda ta kawoki duniya to tagama yi miki komai rashin kulawar ta agare ki bazaki taɓa biyanta ba har yanzu amatsayin uwa take agurin ki dan haka kidaina wannan furucin akan mahaifiyar ki hakan ba daidai bane,
Girgiza masa kai tayi tace "ko me zaka faɗa nasan da hakan amma ita bata cika uwa ba da har za akirata, dashi tun ina cikin cikinta ta tsane ni har da nazo duniya aranar da nazo duniya loƙacin da nake buƙatat ta fiye da komai haka fiye da kowa kamata yayi tayi farin cikin zuwana amma sai baƙin ciki........,
            *Labariiij........*
Ayanda mahaifina yaban labari sunyi auren soyayya da ita, tunda sukayi kuma bata taɓa haihuwa ba saida ga baya yagane ashe inta samu cikin zubarwa takeyi tayi haka ba sauɗaya ba babu adadi, Sai daga baya yagane hakan ta hanyar jin hirar su ita da ƙawar ta akan yanda zasu zubar da cikin loƙacin tana ɗauke da cikina,
suna tattaunawa akan yanda zasu zubar dashi amma tasha maganin yaƙe zubewa shine take gaya mata su ƙara zuwa wajen wani likitan azubar dashi,
Bayan mahaifina yaji hakan sai ya shiga yakamasu shine ya dakatar yace idan tasake ta zubar masa da ciki sai yayi shari'a da ita aloƙacin hardukan su yayi susu duka biyun, sannan ya fara yimata ƙulle ya hana kowa shiga gidan sa itama ya hanata fita ko ina, daga baya sai taƙara bujure masa ita ala dole sai ya sake ta yace shi bazai saketa ba tabari idan ta haifa masa abun cikin ta sai ta tafi duk inda zata yayi alƙawari zai saketa, amma duk da haka sai tace bata yarda atake aloƙacin zata tafi,
Duk yanda dai yaso ta zauna taƙi zama magana tun sunayi sukaɗai hartakai kunnen mahaifiyar sa, mahaifiyar sa najin haka daman itama ba mutuncine da itaba sai tace atake aloƙacin ya saketa ko ta tsine masa,
Yace to shifa saidai yakaita ƙara idan ta zubar masa da ciki bazai yarda, ba da jin hakan mahaifiyata tace indai zai saketa ta yarda zata rainin cikin har loƙacin haihuwar sa tana haihuwa kuma zata kawo masa ƴarsa, yace "ya yarda, da haka suka rabu rabuwa ta rashin daɗi,
Saidaga baya bayan barinta gidan mahaifina yagane ashe akwai wani alhaji da yake hure mata kunne shine ma yake sata tana zubar da cikin suna da auren ta amma suna rayuwar aure da wani, kuma da tabar gidan ma gurin sa ta koma alhalin iyayen ta suna raye amma babu wanda yake mata magana saboda ta gama ƙulle musu baki awajen malamai, babu wanda yake mata maganar abun da take aikatawa,
Loƙacin da watan haihuwana yayi (bari ta ari bakin ta naci mata albasa dan nasan inbanfaɗa muku ba, ba iya faɗa zatayi ba, amma ni nasan komai kunaji Koh, loƙacin da watan haihuwar ta yayi haihuwa yau ko gobe amma duk da haka bata daina tarayya da wannan Alhajin ba, ataƙaice dai ranar haihuwar suna cikin aikata alfasha faya ta fashe mata alamun haihuwa na kusa, saboda bata da laulayi kwata kwara haka tayi rainon cikin yazo mata da sauƙi bai wani wahalar da ita ba,
Sai loƙacin da sauri Alhajin ya tashi daga kanta cikin tashin hankali saboda baya so ta haifar masa aɗakin, maimakon ya taimake ta sai ya rufeta da faɗa wai tasan ta kusa haihuwa amma bata gaya masa ba tazo wajen sa shiyasa fa daman tun farko yake sawa ta zubar da cikin saboda kartakawo masa cikas cikin lamuran sa,
Ba tausayi ko ɗigo a tattare dashi yasa ta tashi ta dole yace ta fice masa daga gida, ta fara roƙon sa tace yayi mata rai yakaita asibiti tana haihuwa shikenan fa yayi haƙuri kar yayi fushi da ita kuma kar ya koreta a irin wannan yanayin,
Amma fur Alhajin yaƙi yarda yace wlh sai ta fita ko kuma yayi maganin ta agun kuma idan yakasheta ba ruwan sa babu wanda ya isa yayi masa komai,
Duk da haka bata tashi ba saboda murɗawar da cikin ta yake mata na ciwo yasa ta kasa tashi, janta yafara yi daga kan gadon ganin hakan ya sata ta tashi a daddafe ta mayar da kayan jikin ta tashiga takawa ahankali taje gabansa ta durƙusa tace "dan Allah kayi haƙuri kar kace zakayi fushi agareni nima bansan zata zo yanzu ba, amma na yarda zan fita yanzu idan naje na haifeta zandawo wajen ka nayi maka alƙawari, bazan taɓa barin kaba, kasan bazan taɓa iya rayuwa babu kaiba, kayi haƙuri kamin rai,
Matsawa yayi daga kusa da ita yace "ta tashi ta tafi kuma karta ƙara dawowa inda yake daga yau sun rabu rabuwa ta har abada kuma kafin ya irga uku ta fice masa daga cikin gida idan kuma ba haka duk abun da yayi mata ita tajawa kanta,nan yafara irgawa yana kai na biyu ta tashi tana kuka kamar wanda yayi mata dukan tsiya ahaka ta fita daga cikin gidan tana kuka tana ƙara jin tsanar abun dake cikin ta, sai yanzu take da nasanin yarda da tayi zata haife masa ɗan sa da batayi hakaba ta zubar da cikin tun wuri da tuni haka bata faruba yanzu gashi sanadin sa Alhajin ta ya tsane ta ya koreta,
A haka ta fito daga cikin gidan ranta a ɓace tare da saƙa abubuwa da yawa aranta, aƙafa tafito ta fara tafiya dan ko kuɗin mota batada shi,
Tana cikin tafiya ƙafar ta taƙara riƙe mata takasa tafiya tare da jin wata azababbiyar azaba aƙasa marar ta, durƙushewa tayi agun tafara juye juye......,
 Â
A take agun naƙuda tazo mata, gashi babu kowa agun, kuka tafara yi tana ihu da nishi, sai daga baya wasu mata da suka zo wucewa, sukaga halin da take ciki da sauri suka ƙarasa gurin ta, suna tausaya mata sunso sukaita asibiti amma ina haihuwar ta riga da tazo, dan haka sai biyu suka kakkareta ɗaya kuma taje tafara taimaka mata, ba daɗewa saiga kukan jariri ya fara fitowa, ita kuma ta sauke wahalalliyar ajiyar zuciya, ta baje agun sukuma suka ɗauki ƴar dan su goge mata jikin amma ahaka halin da take ciki Saida ta buɗi baki tace ku barta a haka kar wanda ya taɓa nagode kuma zaku iya tafiya,
Ba ƙaramin mamaki sukayi ba da jin batunta ita bata tausayin kanta ma zatace sutafi subarta acikin wannan halin sai suka ce "amma ki dubi halin da kike ciki baikama ta abarki a hakaba, kibari muje asibiti a dubaki aduba ƴar a tabbatar da lafiyar ku,
Hannu ta É—aga musu tace "nace muku banaso ko kutafi kubarni ina ruwanku, tunanin suka fara yi anya ba mahaukaciya bace wacce macen ce mai hankali da zata haihu gata cikin jini ga jaririyar ma amma tace wai atafi abarta a tsakiyar hanya,
Duk yanda suka so su taimaketa amma tace musu bata so, sukuma sunƙi barin wajen saboda a tunanin su dai tana da taɓin hankali,
Ɗaya daga cikin su ce da taga abun nata kamar da rainin hankali sai tace dasu "dan Allah ku taho mutafi wannan matar tana cikin hankalin ta tunda ita ta zaɓi hakan ba sai muyi tafiyar mu ba nifa bansan rainin hankali, taƙarasa maganar tana jan tsaki tayi gaba, ɗayar ma ta bita ɗayar kuma tai ta kiransu su dawo amma suka ƙi dawowa, itama daga karshe sai ta ajiye mata ƴar agefen ta tabi bayan su badan son ranta ba,
Bayan tafiyar mutanen ba jimawa saiga wata mota tazo gabanta akayi parking sannan, matar dake ciki ta fito tana fitowa tayi kanta tace "an aiko ta tazo ta taimaka mata, amma ita kaɗai,
Kamata tayi ta taimake ta shigar da ita motar zuwa loƙacin tafara jin jiki, jaririyar kuma tana kwance aƙasa cikin jini ahaka suka ja motar suka barta agun ita kaɗai,