Sashe 54
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna tafiya Maama ta kalli Papa tace "ya kake ganin yaran nan zaman su kuwa zaiyiyu baza araba auren nan ba kuwa, dan nasan yarinyar nan hakan bazatayi wannan furucin ba akaran kanta saidai idan shi yayi mata wani abun kuma ya hanata faɗa dan banga alamun yarda ba'attare da itaba ina ginin tusrsata yayi ta faɗi hakan,
Da sauri Fadada ta karɓeta da cewa "A'a bai kamata kiyi wannan batun ba, aure aringa an ɗaura kawai abar su, zasu sasanta wataran, abari muga yana zaman nasu kar wanda yaƙara yi Musa maganar mu basu zuwa wani loƙaci mugani zasu canza ko kuw,
Papa yace "hakane ne maganar ki gaskiya nuna daman bazan taɓa yarda a warware wannan auren, bare ma kuma mahaifinsa bazai taɓa yarda ba, saidai kawai mubi su da addu'a idan zaman su alƙhairi ne Allah ya ɗorar dashi idan kuma ba alkhari bane Allah yayi musu zaɓi nagari,
"Ameen" su Maama suka amsa masa......,
Daga nan dadda ta koma É—aki wajen Ameesha su kuma su Papa suka koma cikin É—aki,
Dadda na shiga ɗakin ta tarar da su akan ta tana ta kuka suna bata haƙuri, sai ta ƙarasa gurin tare da cewa duk su fita zatayi magana da ita, basuyi mata musu ba duk suka fita waje Hamra da Amra da kuma sumy suka cewa Azeema bari suje can part ɗin ita kuma ta zauan Rasheeda kuma tun loƙacin da Meera ya fita Khalid yabishi bai same sa, shine ya dawo ya kaɗa kanta yace su tafi zatayi masa gardama saida ya nuna mata ɓacin rai sannan babu yanda ta iya ta tashi suka tafi batare da taji zancen auren ba ta tafi gida.......,
har zuwa dare babu wanda ya ƙara fitowa waje kowa na ɗaki,
Wajajen ƙarfe takwas, wani bafade yaje sashen sarki akayi masa iso da shi, bayan sun gaisa yake sanar dashi sunyi babban baƙo daga masarautar Gombe yazo,
Nan akace a shigo dashi, amma da ya shigo Abu yaga baisan shiba sai yace akaisa gurin Papa,
Can part ɗin aka nufa dashi yana zuwa can aka kira Papa suka fito tare da Maama, Papa na ganin sa, ya ɗan saki fuskar sa, yana cewa a'a ashe babban baƙo mukayi adaren nan daga ina haka, dariya mutumin yayi yace Allah ja da ranka wallahi bansamu fitowa da wuribane shiyasa nayi dare,
Papa yace "to lale marhaban bissmillah mu zauna nan mutumin ya zauna suka shiga gaisawa ya gaida Maama itama tana Æ´ar fara'arta ta amsa tace kwana da yawa AYUBA rabon dan naganka tun kana sarauyi kodan bana nan shiyasa bana ganin ka,
Papa yayi saurin cewa ai yafi shekara biyar inajin rabonsa da nan yanzun ma dan ankirasane kuma anci sa'a yazo amma da bazaki gansaba,Â
Haba Papa ai ina ɗan leƙowa idan na shigo garin kawaidai idan nazo yaya SA'ADATU bata haɗa mu sai tace baka nan, amma ina shigowa,
"Dan kaga bata nan shiyasa zaka fake da ita ko, cewar Papa
"A'a wallahi Papa, gaskiya nake faÉ—a,
"To shikenan yanzu dai muje abaka masauki tunda de yanzu dare yayi gobe sai muyi maganar duk da kasan komai dai amma gobe aƙara yi maka bayanin sannan akaika har gidan sa ɗayan kuma yana nan gidan zuwa da safe zaka gansa, sai ku tafi gidan yayan nasa kusame shi acan sai kuyi maganar ko,
"Eh to shikenan papa Allah ya kaimu goben,
"Ameen, daga nan Papa yasa aka ɗauke sa akace akaisa masauƙi...,
     **************************
Rasheeda na gaban mom ɗin ta tana ta bata labarin Meer da yanda taga Ameesha agidan saidai kuma har ta taho batasan alaƙarta da gidan,
Suna zaune suna ta hirar Dady yashigo falon ko sallama babu ya shigo kamar anjefo sa, haka ya faɗi ciki, kana ganin sa kasan babu kwanciyar hankali a tattare da shi,
Mom ce tace "kai kuma lafiya kashigo ko sallama babu,
Rasheeda kuma ganin sa yasa ta tashi da sauri cike da murna tace "Dady yau nagan sa naje har gidan su nagan sa, tayi maganar tana shirin faÉ—awa jikin ta,
Abun mamaki sai kawai ya daka mata tsawa yace "matsa kiban guri yana kaiwa nan yayi gaba cikin sauri ya fara hawa bene wajen step biyu yake takawa,
Yana hawa ya zaro yaje wajen wata drawer ya buɗe ya zaro waya tare da kunna ta yafara daddanna wa ya lalubo wata number ya kira amma wayar akashe sake gwadawa yayi cikin Sa'a kuwa ta shiga, har kiran ya katse ba aɗaga ba, yana ƙara shirin kira saiga kiran ya shigo, da sauri ya ɗaga ya kara a kunne ba sallama ba hello ana yana ɗagawa yace "burin ki ya cika gashi nan yanzu anzo an ɗauke sa bansan inda yake ba tun farko saida nace miki muka she shi amma kiƙa ji yanzu to mutanen da wancen ɗan iskan yaron ya kwashe su wataƙil an haɗa baki da su anje har can an ɗauke sa,
Shiru yayi yana sauraron abun da ake cewa daga can, tsawon ƴan sakanni sannan yace "aure fa mai yasa kika bari ya aure ta, kuma Ni ina miki wata maganar hankalina duk ya tashi amma ke naga ba alamun hakan, shiru ya ƙara yi sannan yace,
"Ah dole kice haka mana idan anrabu dashi da suka ɗauke sa kinsan dai dole nan zasu kawosa, kuma zai faɗi duk abun da yafaru dashi, kodan kina tunanin bai san fuskar ki ba shiyasa hankalin ki akwance to wallahi kisani muddun asirina ya tonu kema saina tona miki asiri kisan da wannan, dan haka tun wuri ki baza ido kisa agano miki inda suke tunkan ya shiga cikin gidan akawar dashi in ba haka ba kuwa akwai matsala ke kinsani kuma kece a ruwa danni ko yanzu kasuwa ta tashi ɗan koli yaci riba,
Shiru ya ƙara yi tsawon loƙaci yana ta sauraron abun da ake cewa kafin daga bisani yace to shikenan Allah yakaimu goben zamu gani idan bakiji ana maganar saba ko kuma kisawa yaron ido ki gano idan da abun da yake shiryawa sai ki sanar dani in ƙara turo wasu mutanen duk motsin sa idan ta fito ana sanar min, ta haka kawai zamu gane sune suka ɗauke sa ko kuma wasune daban ko kuma guduwa yayi, koma dai meye nasa a bincika min cikin garin indai yana cikin garin zai bayya na,
Sannan abu na ƙarshe ki shirya gobe zamu tafi Gombe dan dole sai munje da kanmu.....,
[15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
          (DA ZAFI ZAFI)
               By
        â¤ï¸Yaya Azeemaâ¤ï¸
 Â
            *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
_Washe gari,
Kamar yanda Papa yayiwa baƙon sa ɗan garin Gombe alƙawarin zuwa da safe zaisa arakasa, hakan ce ta kasan ce,
Safiya nayi Papa ya aika aka kira sa yazo falon, tare sukayi breakfast dashi bayan sun gama ne akaje aka kira Hamza,
Hamza na shigowa ya samu waje ta zauna tare da gaidasu gaba É—ayan su,
Bayan sun gama gaisawa sai Papa ya kalli Hamza yace "malam Hamza wannan bawan Allahn da kake gani nasan baka san shiba, amma É—an uwan ka ne daga can garin ku yazo shiÉ—in dangin mahaifin kane, an bashi labarin komai dan haka yanzu zaku ji gidan yayan ka zai gansa, zasuyi magana daga nan sai ku tattara ku je can garin dan magana har ta riga taje can,
Shi wannan shi zaiyi muku jagora saboda duk wani shedu suna hannun mahaifiyar sa kamar yanda SA'ADATU ta faɗa agurin ta zaku karɓi shedun zaku fara yin gaba inyaso daga baya mu sai mubiyo ku sai aga wanda ya dace ya hau kan kujerar sai ku sansan ta a tsakanin ku, kafin zuwa wani satin zamuzo Gomben yanzu ma abun da yasa bazamu tafi tare ba saboda wasu ƴan matsaloli gashi kuma naɗin da akayi jiya jiya bazai yiyu mutafi gaba ɗaya ba amma dai zamuzo, ina fatan ka gane,
ÆŠan sunkuyar da kansa Hamza yayi yace "Eh nagane Papa amma Ni dan Allah ina neman wata alfarma abarni anan sude suje amma ni bana jin zan iya zuwa garin nan abarni in cigaba da rayuwata ahaka sai yafi yamin kwanciyar hankali,
"A'a malam Hamza wannan buƙatat taka kuwa bazata karɓu ba dole ka koma can saboda ƙwatowa mahaifin ka ƴanci da dawo da martabar masarautar ku barin ta haka ba daidai bane ka manta da duk wani abun da yafaru ka ɗauke sa matsayin jarrabawa haka Allah ya tsara maka taka rayuwar sai ka watsar da komai ka runguni gaba kuma, kada tunanin abun da mahaifayar ka tayi abun yasa kaƙi amincewa itama duk tayi ne saboda farin cikin ku saboda ta same ku duk dan saboda daku tayi komai yakamata ka kwantar da hankalin komai ya wuce kaji ko ka tashi kuje kar loƙaci ya ƙure muku dan ayau nake son ku tafi,
AYUBA ba ma yace "yaro ai wanna maganar ma bata taso ba zuwa ai yazama dole kai ko ba ace kaje ba ai yakamata kaje kaji komai yake faruwa, kaji ka taimaka kaje ka manta da komai kaji yaro,
Papa da AYUBA suka haÉ—ar masa suna ta nusar da dashi gaskiya da É—ora sa ahanaya,
Cikin sanyin murya batare da yanaso ba ya amsa da to, daga nan dai suka ɗan ƙara tattaunawa sannan sukayi musu sallama suka tafi gidan su Bossay....,
Maama da Papa ne kaÉ—ai suka rage a falon bayan fitar su, sai kuma suka fara tattaunawa akan maganar Meer da Ameesha,
Maama ce tace "ai insan sun wata basu san wata ba badai tace sun sasan ta kansu ba, zasu gani tattara su zanyi su koma wani gidan ko ya kagani ina ganin kamar hakan sai yafi,