Sashe 4
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da suka ga ba kowa a falon suka juya suka ƙulle ƙofar da muƙulli duk da akwai masu tsaro a wajen babu ta yanda za ayi su bari wani ya shigo amma Saida suka saka muƙulli ajiki sannan suka nufi ɗakin Meer suka shiga neman inda zasu ɓoye wayar har sun buɗe jakar kayan sa zasu saka wayar sai, Ameesha tace besty muke ta wahalar ɓoye waya me zai hana mu zare memoryn daga jiki mu ɓoye shi inyaso sai mu fita da wayar mu barta a hannun mu ma koda zasu ganta idan ma sun ƙwata bamu da matsala da hakan,
Azeema tace "eh kumafa hakane tana daf da zarewa idon ta ya sauka akan wayar dake kan bedside drowar da sauri take ta É—auka tana dannawa taga ba password ajiki tace bari mu fara turawa duk incase dai duk da nasan bamai shigowa nan amma dai mutura take suka buÉ—e Bluetooth suka tura masa a wayar sa sannan suka zare memoryn suka nemi wani waje suka É“oye shi yanda inba su da suka É“oye ba babu wanda ya isa yaga gurin da suka É“oye, sannan suka fito daga É—akin, tunkan su Æ™araso falon sukaji ana bugawa, saida suka tsorata gaba É—ayan su sannan suka Æ™arasa bakin Æ™ofar jin muryar su maama yasa sukayi saurin buÉ—e Æ™ofar suna buÉ—ewa suka ga dadda shame shame ummy ta riÆ™ota akafaÉ—a maama ta riÆ™o É—ayan hannun kamar bata numfashi ga jini da yake zubowa ta hancinta, kana ganinta kasan ba Æ™aramin jigata tayi ba jikin ta ko mayafi babu É—an kwalinma duk ya sukurkuce yayi gefe..........âœï¸âœï¸
[15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
           (DA ZAFI ZAFI)
               By
         â¤ï¸xeemat...loveâ¤ï¸
 Â
       *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
______Ganin halin da dadda take ciki yasa Ameesha sakin kuka tana ƙarasawa gabanta zata taɓa ta, Azeema tayi saurin janta gefe, tana bata haƙuri, Su kuma su ummy suka ƙarasa shigowa da ita akan kujera suka kwantar da ita,
Abu ne ya shigo shima da saurin sa yace "Ina Meer yake yazo ya dubata, yayi mata treatment abata magani,
Kuka sosai Ameesha ta ƙara saki tana zuwa gaban dadda tana cewa "me yasami dadda ta waye yayi mata haka kamar fa bata numfashi dadda dan Allah kar ki mutu kibar ni dadda kitashi dadda kitashi duk tabi ta rikice ganin dadda bata motsi girgizar tafara yi tana kiran sunan ta saida ƙyar Maama ta kamo ta ta shiga rarrashin ta tace "babu wani abu ki kwantar da hankalinki daddar ki ba mutuwa tayi ba yanzu zata tashi kiyi mata addu'a kinji kukan ya isa haka yi haƙuri kidaina kar haddasawa kanki ciwon kai, yanzu za adubata ta tashi suma ne kawai tayi shima bata daɗe da suma ba da ranta muka sameta muna daf da shigowa ne ta suma amma yanzu zata farfaɗo kinji yarinyar arziƙi ke da nasanki da dauriya kidaina ɗaga hankalin itama ummy Saida ta zauna kusa da ita tana bata baki duk dai dan su kwantar mata da hankali,
Maama tana gama faɗa mata haka ta shiga goge mata hawayen ta amma itadai Ameesha bata iya cewa komai ba kawai dai tayi shiru tana sauraron ta hankalin ta kuma gaba ɗaya yana kan dadda dan batajin zata iya kwantar da hankalin ta kamar yanda Maama take buƙata,
Ganin tayi shiru ya sa Maama ta kalli Azeeama tace "ke je ki kirashi yi sauri ko yana waje ko yana ciki dan naga mutanen da nace ya sallama suna gurin ko baku gaya masa saƙona bane,
Azeema kasa asma mata tayi duk sai ta ɗan dubur buce sai ta kalli Ameesha itama Ameesha ta kalle ta maama na niyar ta ƙara magana Ameesha tayi saurin tarar nufashin tace "eh da mukaje bamu gansa ba shiyasa muka dawo saidai aduba wajen ko yanzu yadawo,
Maama ta kalli Abu "tace to ko zaka dubama wajen nan nasan idan yaganka zaifi zuwa da gaggawa,
Abu yace "to bari naje amma kamar ba ya wajenan nidai da nashigo kamar bansame shiba, amma dai bari induba ko saurin da nake yasa ban lura dashi ba, yana kaiwa nan ya fita daga falon,
Sudai su Ameesha sai kallon kallo sukeyi su da suka san gaskiyar lamarin amma bazasu iya faɗaba, dole suyi shiru suga yanda abun zai kasance, ga mamakin su sai suka ga Abu ya shigo tare dashi Abu agaba shi abayansa abun yabasu mamaki sosai ko taya su Waziri suka fito dashi daga ɓangaren nasu batare da wata matsala ta faru ba, kawar da tunanin sukayi ganin ba mai basu amsar da suke buƙata a halin yanzu,
Maama ce ta kalle su tace "yauwa a ina kasamo shi?
Abu yace can na hango sa yana niyar kaiwa bakin gate ko ina zashi na tambaye sa kuma yamin halin nasa na raini da yasaba yayi min shiru da muka ƙaraso ma nace masa ya sallami mutanen da yatara sai yace mun ai shi bashi ya tara suba tsabar wulaƙanci da rashin mutunci irin nasa da acikin mutane nayi masa maganar shikenan ya kunyata ni ya maidani ɗan iska, Sai yace "wai insunga dama su kwana agun tunda bashi yasa su zauna ba, sai ni na sallame su,
Da mamakin kalaman Abu Maama take kallon sa tace "anya kuwa lafiya yake,
Cike da taƙaici Abu yace lafiyar sa lau daman irin wannan abun ai ba sabon abu bane awajen sa rainawa mutane hankali ai yadaɗe da yin degree akansa,
Ummy ma duk da tayi mamakin jin hakan amma itama sanin halinsa sai yasa tayi tunanin zai aikata fiye da haka ma indai Meer ne wataƙil yanzu wani dalilin yasa shi faɗar haka ko kuma zuciyar tasa ta masifa ce yasa tun abun da ga haɗasu yake jin haushin mahaifin nasa shiyasa yagaya masa haka dan yarama, tasan kaɗan daga cikin aikin sa, Da haka tabarwa kanta yarda tayi na'am da abun da yazo mata rai,shiyasa itama ta ɗora dacewa wallahi Maama iskanci ne kawai sarai yana sane wulaƙanci ne irin nasa,
Itadai Maama jinsu kawai take amma zuciyar ta bata yarda da abun da suke faɗa ba akansa tana tunanin something is wrong da yaje part ɗin Waziri me yakaisa hanyar waje kuma yanda ya ɗauko da zafi tunda ance mata har dukan mutane yayi, hakannan shi ba mahaukaci ba duk irin wulaƙancin sa da rashin mutuncin sa da suke faɗar zai aikata haka bata tunanin zaiyi sa a wannan gaɓar dole dai akwai abun da yafaru saidai kuma ƙwaƙwalwar ta takasa hasaso mata abun da zai iya faruwa dashi,
Miƙewa Maama tayi ta nufi wajen sa da yake tsaye agun ta ƙaici ya isheshi ya za ayi su wani ce shi ya tara mutanen cen yatara su yace musu me da shi yatara su tsoran su zaiji dan yace shi yatarasu meyasa zai gaya musu gaskiya amma su dunga yi masa wata fahimtar da ban sunma maidashi mahaukaci kenan shidai yasan tunda suka dawo daga gidan can baije ko ina ba, wani tunanin ne ya shiga faɗo masa arai shi ba ɗaki ya shiga ba to meye ma ya fitar dashi, tunanin abun da ya fitar dashi daga part ɗin yashiga yi amma yakasa tunawa abun har yana so ya ɗaure masa kai to me yake damun sa da har zai fita waje baisani ba to kodai maganar su Abu ɗin gaskiya ce kai a'a yashiga bawa kansa da kansa amsa yana tunanin mafita, yana cikin tunanin, Maama ta kamo hannusa suka ƙarasa kan kujera ta zaunar dashi,
Cike da kulawa tace "nasan bazaka taɓa aikata haka ba da gangan gaya min mai yafaru da kaje part ɗin Waziri?
kasaƙe yayi yana kallon ta, kallon rashin fahimta, hakan da yayi kuma yaƙara tabbatar mata da abun da take zargi, dan haka sai kawai ta girgiza kai, ta bar zancen zuwa wani loƙaci, kawai ta basar da zancen ta ɗota da cewa "yanzu dai kaga halin da matar nan take ciki zaka iya duba ta yanzu kana ko kuma mukira wani,
Duk jikin sa babu ƙwari jinsa yake kamar marar lafiya yana ma tunanin me yafaru da ita haka kawar da tunanin yayi saboda baya son shiga hurumin da bana sa ba acewar sa matasalar ta bata shafe shi ba, no need ya tsaya yana wahalar da kansa wajen tunanin abun da yasame ta yaji ma da nasa da yake ciki,
Dan haka sai kawai yace mata a'a bana jin daɗi nima kukira wannan yaron ba likita bane shima ya duba ta ko kuma ga ummy nan itama ai zata iya duk da ban dubata ba nasan bazai wuce suma tayi ba sanadin halin da ta shiga amma ba komai bane ko ruwa kuka yayya fa mata zata farfaɗo sai agoge mata jinin shima naga ba na wata matsala bane kamar haɓo ne kawai ba,
A fusace Abu yayo kansa zai fara rufesa da ruwan masifa, saboda ransa yagama ɓaci, Maama tayi saurin ɗaga masa hannu ta dakatar dashi da ido tayi masa alamar ya rabu dashi kar yace komai, badan Abu yaso ba dole yaja bakin sa yayi shiru cike da taƙaicin Meer dan yana ganin yaron nan abun nasa kullum gaba yake amma zai saita masa zama indai bazai canza hali ba zai sa ƙafar wando ɗaga dashi,
Maama ta kalli Meer tace "to shikenan Allah yabaka lafiya je kasha magani sai kasamu ka kwanta ka huta ko idan ka tashi zamuyi magana,
GyaÉ—a mata kai kawai yayi sannan ya tashi cikin kasalar jiki ya nufi É—akin sa,
Sai yanzu su Ameesha suka tabbatar da abun da akayi masa yayi aiki ajikin sa gaba ɗaya saida suka tausaya masa ganin yanda ran iyayen sa ya ɓaci duk arashin sani,