Sashe 81
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun daga wannan loƙacin muka ci gaba, da gudanar da rayuwar yanda muke so tunda muke abun nan bantaɓa tako ƙafata garin kano ba komai ina daga can nake sawa ayi shi, dan daga bayama ita matar ƙanin tane ya kashe ta, saboda ta nuna zata yi mana fin ƙarfi a kan dukiyar, dan harma ta salwantar mana da wasu, faɗa yaso ya kaure mana, daga ƙarshe ma kawai ya kawar da ita, ta inda muka bambanta dashi kenan ni a gaskiya rashin imani na baikai ga ɗaukan raiba banso inkashe mutum ko inzama nice nace a kashe, bana kisa, dalilin da yasa ma suka kasance araye har kawo yanzu, bana kashe duk wani wanda yake karkashina,
misali kamar shi yaron da ita Æ´ar uwar tawa da jikar ta, duk babu wanda nasa akashe dukuwa da nacin da yake min a kashe su basu da amfani, ni na hana damar hakan amma badan ba da tuni sun daÉ—e da mutuwa kamar yanda yasa aka kashe mata miji da Æ´ar bansan ma anyi ba saidaga baya yake gaya min yasa duk ankashe su,
Loƙacin da akace kuma ansamu inda a salin yaron ɗan gidan sarauta ne kuma akace ɗan sarkin Kano ne,
Ni kuma arayuwata ina son sarauta, kuma da na zauna nayi tunani naga idan na bar Æ´ar uwata zata kuma fina akomai da farko ta fini da kuÉ—i kuma ace ta cigaba da jin daÉ—in rayuwa a gidan sarauta, ni ina zaune duk soyayya ta da gidan, wannan tunanin ne yasa na shirya da kaina,
Dirata a cikin Kano kuwa nasa akaje aka nemomin duk wani information na Æ´an gidan harda nombobin wasu Saida aka kawo min, kuma duk me gadin kune da wannan aikin...., dan akan kuÉ—i babu abun da bazaiyi ba,
kwana biyu da zuwa na kuwa naci Sa'a aka sanar dani fitowar ta, anganta ita kaɗai, saida taje can gidan nasu na da, inda ta ɓoye akwatin, anan nashirya nida wasu muka bita gidan, loƙacin da muka shiga tana ta faman haki tana ƙwaƙulo ƙasa zata ɗauko ta, ganin mu yasa ta tsaya da komai musamman da ta ganni,
Da na gaya mata ko wacece ni awajen ta sai tafara murna zata riƙeni na dakatar da ita tare da gaya mata duk wasu abubuwan da nayi, kuma na ƙara gaya mata next plan ɗina akan ta zan ɗauketa ni kuma inshiga gidan dake halina da nata ba ɗaya ba sai takama ban haƙuri harda su kuka, wai dan Allah kar inkuma cutar da wani kuma intaimaka indawo da yaron da yake hannu na ita ta yarda ma ko kashe ta tasa ayi amadadin sa, shi in sake shi in ta kuma in kashe ta,
"Amma duk da wannan magiyar da take mun ban saurare ta ba, nasa suka dake ta tare da shaƙa mata abu ta suma nasa suka kaita ɗaki, duk wani abun ado na jiki na na cire su na ajiye sannan na ciri kayan jikin ta nasaka da naga sunɗan yi min yawa sai nasa riga biyu, yanda zan ƙara cikowa, sak na dawo kamar ita, daga nan nasa suka fita da ita daga gidan,
"Ni kuma nace sukaini bayan masarautar sannan nayi amfani da layin wayar ta saboda daman dashi nake duk wani kira ma sirri, ni a loƙacin ma bansan number wa nakira na kawai ɗauka nayi na kira, sannan na basu sukayi maganar, da aka gama sukayi gaba ni kuma na kwanta aƙasan gurin tare da ƙaƙalo haɓo ta hanci sannan dai na canza yanayin fuska ta, tare da gotar da ɗan kwalin, a haka kuka ke kula sameni, daga nan na far rayuwa daku, a hankali a nan duk nagama karantar komai na gidan ta yanda babu me cewa ba ta asalin bace.....,
Finally nagama baku duk abun da na aikata ina fatan za'ayi min hukunci me É—an dauÆ™i......., Har tayi shiru sai kuma tayi saurin cewa, "Laaa na manta ban gaya muku ba, naga yanda kuke wani son ta kuna ji, da ita to dai saidai kuyi haÆ™uri dan ansamu akasi tayi musu taurin kai da yunÆ™urin guduwa, su kuma suka kashe ta, dan haka yanzu DADDAR ku tana lahira, me son ganin ta sai ya bita.......âœï¸âœï¸
🥺🥺Ah wannan maganar ai da mu ake nidai inason ganin ta dan haka sai na bita, rayuwa ba Dadda ai akwai matsala, Hajiya ƴar uwar DADDA, nifa ko sunan ki ma baki gaya mana ba🤔
"To Readers me zaki iya cewa game da page ɗin....!!!!!🤗🤗🤗🤗
[22/11, 11:25 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
          (DA ZAFI ZAFI)
               By
        â¤ï¸Yaya Azeemaâ¤ï¸
 Â
            *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
           48
         Â
............"ƙarya ne wallahi Dadda bazata mutu ba, nasan baza mutu ba, wallahi sai kinfito min da Dadda ta, Ameesha ke magana cikin kuka,
Yawancin mutanen gurin saida sukaji labarin wani iri dan wasuma basu yarda ba, gani suke duk ƙarya take,
Cike da mamaki da al'ajabi, Abban Ameesha yake binta da kallo yama rasa me zaice mata, gaba É—aya tunanin sa ya tsaya, ya rasa wannan wace iri rayuwa yake, abubuwa sai faruwa suke da rayuwar su, daga wannan sai wancen, har sai yaushe zaiji sa daidai kamar kowa,
Takowa yayi yazo har gaban ta, sannan cikin yanayin muryar tausayi, yace "wai dan Allah duk abun da kike faɗa da gaske ne kina nufin bakece Umma ta ba, da gaske amma me yasa kikayi mata haka ƴar uwar kice fa baki sanya ba baki taɓa ganin taba amma saboda son zuciya kika zaɓi ki cutar da baiwar Allah da bata jiba bata gani ba, ki so zuciyar ki da yawa, kinyi abun da baza mu taɓa yafe miki dan da ki taɓa ta gwanda ki kashe mu, kin san wacece ita a gurin mu, kinsan muhimmiyar rawar da ta taka a rayuwar mu, "Please ki gaya mana inda Dadda take ni jikina bai bani ta mutu ba, wallahi Dadda bata mutu ba,
"To tunda kace bata mutu ba ai sai kaje ka nemota a inda ka ajiye, shawara gwanda ma kadena wannan maganar dan ko bata mutu ba yanzu zan sa akashe ta, saidai mu rasa ranmu gaba ɗayan mu, dan bazan taɓa faɗar inda take ba, zuwa wani loƙaci kuma dole ta mutu, saboda halin da take ciki, bazata iya ci gaba da rayuwa ba wuya zata kashe ta,
Cikin ɓacin ran da bai taɓa tsintar kansa ba, ji yayi zuciyar sa na wani irin tafar fasa kamar zata fito, ransa inya kai dubu to duk ya ɓaci, (to ƴar gadon ce ta motsa kunsan duk wanda ya fito daga tsatstson gwaggo to akwai zuciya) a harzuƙe yakai hannu ya shaƙi wuyan ta, yace "wallahi duk da kina matsayin ƴar uwar ta hakan bazai sa inyi miki duk abun da na faɗa ba, ki gaya min ina kika kaita, ki gaya mana inda take!!
Ƙoƙarin ƙwace kanta ta soma yi amma yanayin shaƙar da yayi mata bata wasa bace, dan baƙaramar shaƙa yayi mata ba,
Gaba ɗaya ƙarfin sa yasaka ya, da shaƙar da yayi mata da haka ya miƙar da ita tsaye, yana ƙara matse mata wuya,
Idon ta har ya kaÉ—a yayi ja, ya furfito waje saboda azaba,
Gudun kar ya kashe ta yasa, Papa yayi saurin zuwa gurin yace "ka sake ta kar ka kashe ta,
Amma Papa na maganar kamar da bango yake dan ko gezau baiyi ba, bare yayi yunƙurin sakin ta,
Abuu ma saida yayi masa, sannan yace "Allah in bata faɗa ba bazan sake ta ba saidai ta mutu, Abuuu yace "to idan ka kashe ta taya za'a samu inda take ka sake ta haka ya isa ai, zata faɗa yanzu idan ya sake ta, duk da haka ƙin sakin tan yayi,
Meer ne ya miƙe daga gurin Ameesha ya miƙawa Maama ita, sannan ya ƙarasa gurin su, hannu sa ya ɗora akan na Abban Ameesha, sannan yace "UNCLE sake ta ka huta ni zan ɗora, kasan sai na fika iyawa da kyau, bari kaga yanda za'ayai mata,
Sai yanzu aka samu ya sake ta, yana sakin ta Meer ya ɗora shaƙeta tare da taka ƙafar ta da karfi sannan ya turata gaba ta faɗi ƙasa, binta ya kuma yi tare da fusge hijab ɗin jikin ta,
Meer kayi mata a hankali cewar Maama da matar ta fara bata tausayi.
gashin kanta me kitso ya kamo jelar gashi ya jawo ta, da ƙarfi hakan kwa yasa rabin kitson ya biyu hannun sa, alamun ya jijjgosa daga can ƙasan,
Karar azaba ta saki tare da cewa wayyo Allah na kaina, dan Allah kayi haƙuri zan faɗa zan faɗa,
Ai Meer bai saurare ta ya kuma jawo kitso na biyu da ƙarfi shima yakawo saitin da wancen ya tsaya, haka ya ringa jawo su saida ya jijjigo mata wajen guda biyar sannan ya dakata, (kun gane wace irin jijjigo wa, kamar kayi kitso sai ajawo kitso ɗaya daga ƙasa da iya ƙarfin mutun, daga nan kuma sai gashin ya taho tundaga toshin sa ya cire gurin yazama na babu gashi ko ɗaya, to haka yayi mata yajawo mata guda biyar)
Azaba kuwa jinta take kamar kamar me, kamar anzaro mata duka ƙwaƙwalwar kanta gaba ɗaya kan ya ɗauki wata iriyar azaba, gaba ɗaya ya firgita ta, har tana shirin fara hauka, ihu kawai take, duk wanda ya ganta sai tausaya mata yanayin da ta koma, ga jijini da ya fara fitowa daga mafakar gashin,