Sashe 69
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan Meer yace zai basu aiki su koma gidan nasa sannan su saka masa ido akan duk wani shige da ficen sa, sannan duk yanda za suyi yanaso su kawo masa wayar sa, zaiyi bincike a ciki, musamman awaÉ—an nan Æ´an kwanakin yafiso su kula dashi sosai, suga inda zaije da inda yake zuwa,
Nan suma sukayi masa alƙawarin in Allah ya yarda zasu kawo masa, wannan abune mai sauƙi agurin su, sudai burin su kar ya cutar dasu yasa kuma a ƙulle su,
Daga nan Meer ya fito daga tare da su suka wuce can gidan su Rasheeda ɗin shi kuma ya nufi gida, yana kan hanya, Abuu ya kira sa yana tambayar sa ina yake yace yana kan hanyar dawowa gida,
Yace to yayi sauri ya dawo Uncle ɗin sa yana kiran sa, sai tambayar sa, yake nan yace gashi nan yanzu zai ƙaraso,
Yana cikin tafiya yashigo cikin wata unguwa bayan yasha kwana yana hawa kan titi sai kawai yaga gifatawar wannan tsohon da ya taɓa gani akan mashin shi kuma ya shiga wani lungu,
Da sauri ya taka birki tare da karya kwana yabi inda yaga tsohon yayi, amma abun mamaki sai yaga baigan saba, tafiya yaci gaba da yi amma sai yaga hanyar ta rabe biyu tunanin hanyar da zaibi ya tsaya yi, sai kawai ya yanke shawara yabi wata, sai yaga layin bama ya fita, dawowa yayi yabi É—ayan layin, baiyi nisa ba yaci karo da wani mashin É—in a fake a gaban wani shago, daga inda yake yayi parking É—in motar ya fito, ya nufi wajen,
Yana zuwa yayi sallama cikin shagon a tunanin sa ko zaigan sa acikin amma sai yaga wayam,
Mutumin cikin shagon ne yace malam lafiya me za'a baka,
kallon sa Meer yayi kasaƙe kamar bazaiyi magana ba, sai kuma yace wani tsoho nake nema wanda yayi parking ɗin wannan mashin ɗin,
Ɗan leƙowa mutumin yayi yana leƙen mashin ɗin tare da fitowa daga falon yana cike da rashin fahimta, yace wannan mashin ɗin ai nawane babu wanda yayi parking ɗin sa yanzu,
Wata uwar harara Meer ya jefe masa batare da yace koma ba,
Tuni kuwa cikin bawan Allah nan ya É—uri ruwa dan ya tsorata da irin kallon da yaga Meer yana binsa dashi,
Cike da tsoro mutumin ya haÉ—iyi yawu a boye, yana muzurai ido yace "gaskiya na gaya maka wanann mashin É—in nawa ne ba nawani bane, idan kuma baka yarda ba bari inkira maka wani anan shagon ka tambaye sa kaji yana faÉ—a yana shirin juyawa ya zaije shagon dake gefan sa,
Hannu Meer yasa ya dawo dashi baya, yana dawo dashi ya ɗaga hannu ya kira masa mari, tare da nuna sa da yatsa yace "kar ka nemi ka ɓata min loƙaci ranka zaiyi mummunan ɓaci, ka gaya min gaskiya ina mutumin nan yake,
Kuka bawan Allahn nan ya fashe dashi yana dafe gurin da aka mare sa, yace "nifa bansan wanda kake magana akai ba na gaya maka wannan mashin É—ina ne,yana maganar yana goge hawayen fuskar sa, yana faÉ—ar haka ya É—aga murya yace "Sulaiman! Sulaiman!! yakira sunan sa cike da rauni da muryar kuka,
Daga can cikin shagon na ciki ga amsa da "Na'am Bello, ya amsa tare da fitowa da sauri jin muryar maƙocin nasa ba kamar yanda yasaba jin ta,
Yana fitowa yaga abun dake faruwa ya tako da sauri yazo gurin yana kallon yace "Bello me yake faruwa naganka kana kuka, bawan Allah me yake faruwa, yafaÉ—a yana maida kallon sa kan Meer,
Cike da tsananin damuwa wanda aka kira da Bello yace "Sulaiman dan Allah wannan mashin É—in waye,
Da mamakin tambayar da game masa yake kallon sa sannan yace "kamar ya wannan wace irin tambaya ce naka ne mana, ko haka akace na wanine,
"Eh gashin nan kagaya masa yazo ya sameni kawai yace wai sai na fito masa da wanda yayi parking ɗin mashin ɗin yake, nace masa ni babu wanda yazo shago na, mashin kuma nawa ne amma yaƙi yarda shine harda su marina, yaƙara sa maganar cike da taƙaicin marin da akayi masa,
"Allah sarki, bawan Allah wannan mashin ɗin sane nima kuma ina cikin shagon nan banji ƙarar wani mashin ba, da sai ince maka, ko wani mashin ɗin kake tunanin ya biyo ta nan, amma wannan muna tare babu wanda yazo, in kuma baka yarda ba, mushi ga ciki ka duba cikin shagon ka gani,
"Muje, Meer yafaÉ—a yanayin gaba,
Kallon kallon suka shiga yi a tsakanin su, cike da fargaba, da tashin hankalin abun da zai faru, cikin su duk ya ɗuri ruwa basu taɓa tunanin zai iya cewa suje ya duba ba, sun ɗauka idan suka gaya masa haka zai haƙura ya juya,
Saboda tsoro duk sun kasa ɗaga ƙafa su bishi, har saida Meer ya juyo yace "me kuka tsaya yi to, har suna gware wajen juyawa suka shiga tafiya da sauri wanda aka kira da Sulaiman yana cewa "a'a babu komai muje muje na tsaya ne inayi masa sannu yace gurin da ka mare sa zafi yake masa,
Meer bai tanka masa ba ya juya, dan yagama karantar su basu da gaskiya duk yanda akayi,
yana taka ƙofar shagon Bello yayi saurin shan gaban sa yace "kaga nafa ce maka babu kowa aciki kar ka shigar min shago,
ÆŠayan ma ya zagayo kusa dashi yace "Bello ka barshi mana ya shiga aidai bazai maka sata ba, iyakaci fa ya duba, yana faÉ—ar haka ya janye Bello daga gaban Meer,
Meer ya girgiza kai yana ƙara tamke fuska dan hakan da yayi yaƙara tabbatar masa da bashi da gaskiya ɗin tsohon yana cikin shagon dan haka bai tsaya bi takan saba, yabarwa kansa idan ya kamo tsohon ya dawo yaci masa uwa akan ƙaryar da yayi masa, sai kawai ya danna kai cikin shagon,
Zaro ido Bello yayi yana ɗora hannu akai, yaƙara yunƙurin zai bisa, Sulaiman yayi saurin riƙe sa, murya can ƙasa ƙasa yace "wai kai meye hakan karabu dashi mana duk kabi ka tashi hankalin ka meye idan yagani, yasan kane mtswww ni wallahi kama bani haushi,
na shiga cikin shagon yaga babu komai sai kayayyakin daga can lungu ya hango wani guri kamar an saka masa wani abu kamar buhu kamar fatar danƙo anyiwa wajen labule,
A hankali ya shiga takawa zuwa wajen yana zuwa yaɗaga hannun sa ya sauke akan labulen, yana shirin ɗaga sa kenan yajiyo wata siririyar muryar mace daga ciki tana cewa, baby wai me yake faruwa ne dan Allah kayi sauri kasan dai bazan iya tasowa ba, baka gama ba, wai waye ma yazo ya katse mana jin daɗin mu, dan Allah kayi haƙuri, wallahi a matse nake,
Jin hakan yasa Meer janye hannun sa daga kan labulen da sauri yana yarfar da hannu yaja wani wawan tsaki ya juya dan tundaga maganar yagama fahimtar komai, ji yayi duk haushi yagama cika sa, sai yanzu yagane dalilin sa, da yaso ya hanasa shigowa cikin shagon ashe iskanci yake,
Da yaso yashiga yaci mutuncin koma wace a ciki, ya jaɗasu gaba ɗayan su yaci mutuncin su, to dalilin da ya hanasa shiga gudun kallon abun da idon sa zai iya gano masa, baisan a wane irin yanayi zai tadda itaba, kuma baya so idon sa suyi masa mugun gani, shiyasa kawai ya haƙura ya juya cike da taƙaici ya fita daga shagon ko kallon inda suke beyi ba, yana ta tafam jan tsaki haka ya nufi wajen motar sa...,
A kusan tare suka sauke wata ɓoyayyiyar ajiyar zuciya, sulaiman harda dafa ƙirjin sa, yace Allah mun gode maka,
Bello kwa da yagama ficewa hankalin sa ya kalli Sulaiman da mamaki ƙarara a fuskar sa yace "ya akai hakan ta faru, kaga fa ya tafi, kode bai shiga ciki ba,
juyawa sulamain yayi ya kalli inda motar Meer take yaga har ya tayar da motar ya juya ya tafi, sannan ya ƙara sauke ajiyar zuciya yace "waya sani zo mushiga muga, yaja hannun sa suka shiga cikin shagon,
Suna shiga shima na fitowa daga cikin ɗakin, da mamaki suka tsaya suna kallon sa, cike da ruɗani Bello yace "baba ya akai haka ta faru ba shigo ɗakin bane,
Dariya tsohon ya saka yana kallon su yace duk kun gama tsorata ko? kun yi tunanin zai ganni, ai bazai ganni ba, tunda na riga na shigo nan, daman nasan dole sai ya biyo ni shiyasa na shirya tun kan ya ƙaraso,
Sulaiman yace "Baba me ka shirya nagafa yazo wajen ƙofar,
Dariya baba ya kuma yi sannan yace "baza ku gane ba, nasan shine sosai shiyasa loƙacin da naga zai shiga nayi masa muryar mata, hakan ne kawai zai hanasa shiga dan baya son mace bare kuma ayanda nayi masa maganar nasan bazai taɓa shiga ba,
Sai yanzu Bello ya samu ƙarfin magana wallahi baka ji yanda hankali na ya tashi ba, har marina fa yayi gaskiya wannan yaron masifaffe ne, Allah ya taima ke ni ma bai haɗa min da duka ba, duk yanda nake tunanin sa yafi haka,
Sulaiman yace kai ai dan baka taɓa ma ganin sa yana duka ba ai yayi maka da sauƙi ma, nima ai duk a tsorace nake nasan tsaf zai iya haɗawa dani, dan ba tausayi ya cika ba, akwai shi da saurin fushi idan ya rufe ido baya ji baya gani,
"Amma da kasan da haka ka turani kenan yafara takaina, cewar Bello,
Dariya sulaiman yayi yace aide iya mari ne saika godewa Allah,
Nan tsohon yace to dukkan ku kuyi haƙuri sannan nagode muku da taimakon da kuke min, komai ya Kusan zuwa ƙarshe in sha Allah, ni zan wuce ku kula sosai dan nasan zai iya dawo wa gurin ku, kuma koda wasa dan Allah kar ku nuna kunsanni ko kunsan inda nake, taimakon da kuke yi min kuci gaba da yi min, dan yaron akwai kaifin tunani yanzu idan yaje ya nutsu zai iya canzawa ya dawo gurin ku,
Nan sukayi sallama ya fito daga shagon, bayan ya fito ya nufi wajen mashin ɗin ya ɗauki jakar sa dake jiki ya saƙala ta a wuya, sannan ya kuma ce musu ku shiga da mashin ɗinnan ciki, ni zan tafi sai ankon biyu,