Sashe 46
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tana fita ta hango motar sa, ƙarasawa tayi wajen tana ƙarasawa ya fito da sauri tare da buɗe gaban motar yace "bissmillah shiga, batayi masa musuba ta buɗe ta shiga,
Shima zagayawa yayi ya shiga tare da rufe ƙofar sannan ya juya ya zuba mata idanu, kawar da kanta tayi batare da tace komai,
"Hmm ayi haƙuri da duk wani abu da yafaru ina mai baki haƙuri duk abun da nayi miki iya haɗuwar mu da baki ji daɗi ba kiyi haƙuri dama maganganun da na faɗa miki ɗazu wallahi duk bana cikin hayyaci nane duk ke kika jawo wannan abun da tun farko kinji magana ta da duk haka bata faru ba,
Sai yanzu ta juyo ta kalle sa cike da alamun neman ƙarin bayani,
Jinjina mata kai yayi yace "tabbas Azeema kece kika jawo haka duk abun da nayi ba komai bane yasani hakan illa kishin ki duk kishin kine yajawo hakan ni kaina sai aloƙacin nasan ina kishin ki Azeema ni kaina bansan haka sonki yayi min mugun kamu ba, har yake shirin yi min barazanar tarwatsa min zuciya ba......,
Hannu ya miƙa zai riƙo hannun ta tayi saurin janyewa tana galla masa harara dan ɗaukar maganganun sa take kamar ta tsuniya,
Ɗan murmushi yayi yace afuwa bazan ƙarba amma dan Allah Azeema ina son ki fahimce ni wallahi da gaske nake sonki ki taimaka ki amshi soyayya ta dan wallahi rasaki daidai take da rasa rayuwa ta, ki taimaka min kinji,
Wani abu taji yana tayi mata yawo akai takasa tantace abubuwan da kunnuwan ta suke jiyo mata,
Ƙara katse mata tunanin ta yayi yaci gaba da roƙonta amma taƙi ta tanka masa, daga ƙarshe dai da ya takura mata sai tace yabata loƙaci zatayi tunanin akai,
Babu yanda yaso dole ya rabu da ita sukayi sallama a haka ta fita ta tafi gida shima ya juya ya tafi batare da yaso hakan ba, shi a yanda yaso yafi so su gama komai yanzu ta amince masa daga nan hankalin sa zai fi kwanciya.......,
************************
_______SAM
Yana shigowa cikin masarautar ya nufi parking space yatsaya yayi parking sannan ya fito waje yazagayo ya buɗe mata tare da miƙa mata hannu, sai ta maƙe masa kafaɗa tare da fitowa da kanta, tace muje ahaka Allah bazaka riƙe min hannu ba, kamanta abun da ya faru ko,
Harara ya watsa mata tare da kama hannun nata ya fara janta batare da ya tanka mata ba, tana ta tirtirjewa amma saida yajata da haka suka nufi part É—in momma,
Suna ƙarasawa ya tura ƙofar falon ya shiga, momma suna zaune a falo ita da su Amra da Ameesha suna ta hirar makaranta amma ita momma tayi jigum guri ɗaya,
Da sallama ya shigo ciki, ai babu wanda ya amsa ma sai miƙewa da sukayi da sauri cike da mamakin ganin sa,
Da sauri momma ta fara takowa kusa dashi tana cewa Sameer kar kuce min mafarkin da na saba yine ko kuma gizo É—in da yasaba yi minne yanzu ko Hamra gizo ne ko?
Danni nasan bazai dawo ba ya tafi ya bar ni bansan inda zangan saba,
Sam baisan loƙacin sa ya saki sumy ba ya tafi da saurin sa ya rungume momma kamar zai zubar da hawaye haka yake ji, ganin duk yanda ta canza bai taɓa tunanin abun ya taɓa ta haka ba,
"Momma kiyi haƙuri ki yafe min momma bazan ƙara tafiya nayi kuskuren ƙin dawowa da wuri duk da nasan kina nemana amma dan Allah kiyi haƙuri,
sakin ta yayi yana ƙara bata haƙuri,
Ita kuma sai ta fashe da kuka ta shiga girgiza masa kai tana cewa itace da laifi da bata saurare saba data saurare sa da duk haka bata faru ba, daga nan cikin kuka ta É—ora da cewa Sam Ammah ta tafi Waziri ya tafi ga Abban ku na ya tafi duk sun kasan ce masu son zuciya, Sam yanzu ba......, Hannu ya sa ya rufe mata baki,
Sannan yace "momma kiyi shiru nasan komai kar ki ƙara cewa komai, ki daina tuna abun da ya riga ya wuce,
kamota yaƙarayi yace "momma yanzu ki kwantar da hankalin ki mubar komai mu miƙa lamarin mu ga Allah haka ƙaddarar mu tazo muyi haƙuri mu karɓe ta hannu bibbiyu, mubar komai ya wuce,
yanzu ga sumayya zan barta anan nasan Hamza yayi miki bayani amma zan ƙara yi miki cikakken baya ni yanzu,
Kallon su Amra yayi yace subar gurin su tafi da sumayya sukaita É—akin su,
Kamar yanda yace haka suka tafi da ita É—akin su,
Saidai Ameesha bata bisu ba tace tafiya zatayi, suna hawa sama itama tayiwa su momma sallama ta fita daga falon,
Daga nan Sam yabawa momma labarin komai babu abun da ya ɓoye mata, bayan nan kuma suka ci gaba da ɗan tattaunawa akan yanda zasu ringa gudanar da wasu al'amuran,
"Ameesha na ƙarasawa part ɗin su, shigar ta tayi daidai da fitowar Maama daga kitchen hannun ta ɗauke da tray, tana ganin ta tace yauwa Ameesha zo ki kaiwa yayan ki daman nagaji duk yasaka ni wahala bacci nake ji, mutum sai taurin kai kamar jinjirin jaki, kamar yaro ace kullum mutum bazai ci abinci ba sai anyi maka dole shi ko ulcer ma baya tsoro, Ungo ni je ki kai masa kuma ki tabbatar yaci dan bazanyi wahalar banza ba indafa masa yaƙi ci, kai masa,
Karɓa Ameesha tayi tana yiwa Maama dariya tace "Maama ke da mutumin naki kuma, to bari inje Allah yasa yaci,
Kedai kika sani zanzo in duba kwanikan idan bai cinye ba ke Zan hukunta dan haka duk yanda zakiyi kiyi yaci, kinga tafiya ta, tafaÉ—a tana yin gaba abun ta cike da gajiya saboda ta daÉ—e batayi aiki ba shiyasa iya dafa masa har ta gaji gaba É—aya,
Ameesha na dariya ta wuce É—akin sa,
Tana zuwa ta bubbuga ƙofar taji shiru bai amsa ba hakan yasa ta murɗa ta shiga, bakin ta ɗauke da sallama can ƙasan gado ta hango sa ya kifa kansa akan gadon shi kuma yana durƙushe a ƙasan hannun sa kuma ɗaya yana kan cikin sa, saboda wani azababban ciwon da yake masa shiyasa ma har ta shigo baiji motsin taba,
Mamaki ganin sa ahaka ne yakama ta dan haka tayi saurin ƙarasa gurin ta ajiye tray ɗin a ƙasa ta ƙarasa kusa dashi, a gefen sa ta tsugunna ta riƙo hannun sa da ya ɗora akan gado, tana kiran sunan sa yana jinta amma yakasa ɗagowa,
Girgiza shi ta shiga yi tana kiran sunan sa,
A hankali ya shiga ɗagowa da ƙyar ya iya ɗaga idanun sa ga ɗorasu akan ta,
Ganin kalar idon sa yasa tsorata, cike da tsoro tace Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un yaya mai ya same ka baka da lafiya, hannu takai gefen wuyan sa taji ba zafi,
Cikinne yaƙara murɗa masa yayi saurin saka hannun sa duk biyu akan cikin sa yana damƙe idon sa yana jujjuya kai,
A kiÉ—ime tace yaya mai yasame bari inje in kirawo su Maama azo akaika asibiti,
Da sauri ta miƙe zata tafi, yayi saurin riƙo hannun ta ya dawo da ita baya, har ta fara hawaye saboda tausayin ganin halin da yake ciki,
yana so yayi magana amma yakasa sai kawai kafe ta da jajayen idanun sa suka sauya launi zuwa wata kalar mai wuyar tantance na maiye, ko Æ™iftawa bayayi ya tsaya dasu kyam akanta...âœï¸âœï¸âœï¸
[15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
          (DA ZAFI ZAFI)
               By
        â¤ï¸Yaya Azeemaâ¤ï¸
 Â
            *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
 Â
            *_🅿ï¸27_*
"yana so yayi magana amma yakasa sai kawai kafe ta da jajayen idanun sa suka sauya launi zuwa wata kalar mai wuyar tantance na maiye, ko Æ™iftawa bayayi ya tsayar dasu kyam akanta...âœï¸
tsoro ne yafara kamata ganin irin kallon da yake mata ko ƙiftawa bayayi hakan yasa taji tsoro ta fara ƙoƙarin ƙwace hannun ta taje ta kira wani dan gani take kamar me aljanu idon sa kamar bana mutane ba,
Ƙara riƙeta yayi ƙam a hankali ya daure ya fara yi mata magana amma bata jinsa,
"Me kake cewa bafa najinka,
Maganar ya kuma yi amma still bata jiba, matsar da kunnen ta tayi saitin bakin sa, hakan yasa sukayi kusan ci sosai, fuskar ta yake kallo ta gefe yana kallon kunnen da ta miƙo masa,
shiru taji bace komai ba hakan yasa ta É—an É—ago da fuskar ta saura kaÉ—an tsinin hancin su ya haÉ—u da na juna suna haÉ—a numfashi, a haka tace masa wallahi banji me kake cewa ba inje inkira Maama ko Papa,
Cikin sane ya ƙara murɗawa da ƙarfi fiye da yanda yake masa ma ada damƙe idon sa yayi tare da faɗawa ta baya, sai kawai ya miƙar da ƙafafun sa ya juya yayi rif da ciki,
Hankalin ta ne ya ƙara tashi ta kuma miƙewa zata fita, ganin kar taje ta faɗa yasa da ƙyar ya iya cewa kar ki faɗawa kowa zo ki miƙo min waya ta am ok, ya juyawa daga ruf da cikin da yayi ya koma yana kallon sama yana rurrufe idon sa, ya ɗora hannu sa ɗaya akan cikin sa,
Dawowa tayi ta shiga duba wayar can ta hangota kan madubi tayi sauri taje ta ɗauko ta dawo inda yake, tare da miƙa masa karɓa yayi ya ajiye a gefe sai ya yinƙura yana ƙoƙarin tashi amma sai ya ƙara komawa saboda nauyin da cikin sa yayi masa,