Sashe 32
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su Ameesha ma basu dawo ba sai wajen magariba suka dawo shina tunda suka dawo suna tare da Bossay sai bayan sallar isha'i yabar gidan,
Ita kuma Ameesha tace bazata kwana ita kaÉ—ai ba, tabi su Amra ta kwana acan....
Tunda Meer ya fita bai dawo ba sai da akayi sallar isha'i sannan ya shigo gidan yana shigowa kuma ya wuce part É—in sa, saboda baiga kowa a falon ba yau da alamun duk sunyi barci da wuri,
***********************
11:pm
Cikin masarautar ta É—au shiru da alamun kowa ya tafi makwancin sa, kamar haÉ—in baki babu kowa awaje,
Kamar yanda suka tsara É—aya bayan É—aya suka zo wajen a wajen fadar suka har haÉ—u, su biyar daman mutum bakwai ne to yanzu saura 5 babu guda 2,
tura ƙofar sukayi sai sukaji ta adatse da muƙilli, zaro muƙullin da sukazo dashi sukayi suka zurashi suka buɗe ƙofar sannan ɗaya bayan ɗaya suka fara danna kai ciki na ƙarshe ya rufo musu ƙofa, gurin daman ƙofa biyu ce dashi sai ka shiga farko gurine kamar ɗan corridor amma babba, sannan zaka buɗe main ƙofar cikin fadar, inda suka shiga da haske amma can cikin fadar duhu ne gaba ɗaya saboda ba shiga ake ba shiyasa ake kashe ƙwayayen gaba ɗaya,
Suna shiga É—aya daga cikin namiji yace "bamai waya ya kunna mana haske nifa ba abun da nake gani,
Ɗaya tace kai kaman ta abun da boka yace ne mubuɗe ƙofar kawai ai hasken corridor ɗin nan zai shigo ko aduhuma ai zamu iya zuwa wajen kujerar tunda ba baƙuwar mu bace munsan inda take ,
"Eh to hakane kuma bari in buɗe ya buɗe ƙofar saikwa ga haske amma kaɗan bama agani sosai kawaidai yafi babu,
cike da murnar farin cikin su zai cika ko wanne da abun a hannun sa dan sun raba tundaga can, É—iba suka fara yi suna watsawa asaitin kujerar da suka tabbatar da itace, haka sukai ta watsawa har suka gama sannan suka murnar,
ɗaya ne yayi dariya yace "wai wallahi har na tausaya musu fa wannan ai shi ake cewa ga samu ga rashi yanzu sunaji suna gani zasu bar kujerar nan, nifa wallahi dama har shi papan aka haɗa ni banga amfanin zaman sa ba, mu tarkata su gaba ɗaya su tafi subar mu shaƙata,
Wani yace kaifa wallahi baka da imani mai yayi maka zaman sa da rashin zaman ai duk É—aya,
Murya mace tace kuna da loƙaci shiyasa kuka zauna kuke lugudar leɓe ni na tafi idan aka ritsa da mutum wallahi kar yace yasanni, tafaɗa tanayin gaba,
Wata macen ta ta kwashe da dariya tace haba shugaba da kanki tsoro ai banaki bane, ke da kike hanamu kina ƙarfafa mana gwiwa amma yanzu zaki gudu ki barmu, dariya suka sanya gaba ɗaya, suna cikin dariyar sai sukaji kamar ana taya su ba iya tasu muryoyin bane, dakatawa sukayi sai sukaji anyi shiru, sai kawai suka ɗauka tasun ce daman, suka juya suka nufi ƙofar saidai basu kai ga saka ƙafafun su waje ba, kawai suka ga wal wuta ta gauraye cikin fadar kamar haske ta ko ina,
da sauri suka juyo gaba É—ayan su dan ganin mai kunna fitilar ko É—aya daga cikin sune,
Amma ina idanun su suka sauka akan tarin nutanen da suke cikin falon a zazzaune daga gefe, sai Meer dake tsaye awajen mukunnar ƙwai.....,
[15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
          (DA ZAFI ZAFI)
               By
        â¤ï¸Yaya Azeemaâ¤ï¸
_Da farko Ina miƙa Godiya ta gareki *MAMAN FARUQ* da irin alkharin ki Allah yasaka da Alkairi yabiya miki buƙatunki na alkhari, ina godiya sosai da sosai Allah yabar zumun ci💞💞_
_Na 2 ina godiya *AUNTU MAI JIDDA* inajin daÉ—in comment É—inki sosai much Æ™auna♥ï¸â™¥ï¸,_
*Na 3 godiya ta gareku masu yin comment wani koÆ™acin (Mrs mai martaba, bajatu, maman Arman, 07036484180, ðŸ’💞)
to da wanda ma yakeyi da wanda ma bayayi duk ina godiya, Allah yabar min ku, I love U wujiga wujiga♥ï¸â™¥ï¸â™¥ï¸ komai wuya muna tare👩â€â¤ï¸â€ðŸ’‹â€ðŸ‘©ðŸ¤ðŸ’*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
*ðŸ…¿ï¸ 19*
  Â
'Amma ina idanun su suka sauka akan tarin mutanen da suke cikin falon a zazzaune daga gefe, sai Meer dake tsaye awajen mukunnar ƙwai.....,
A kusan tare duk suka miƙe tsaye, Papa ne yafara miƙe tsaye cike da fargaban abun da idanun sa suka gane masa saura kaɗan zuciyar sa ta daina aiki a ɓangaren Maama haka, gwaggo kam tsabar mamaki ya kusan kashe ta azaune ta kasa tashi tsayen ma,
_Tsuru tsuru sukayi tare da jin bagawar zuciya da ta riske su cikin wani irin yanayi marar misaltuwa, ba ƙaramar razana sukayi ba, da ganin gaba ɗaya kusan a halin gidan acikin gurin to ya a kai haka ta faru taya akasan zasu shigo ciki da har aka kafa musu wannan tarkon ankamasu dumu dumu gashi anji magan ganun da sukayi yanzu da wane ido zasu kalle su, basu taɓa tunanin wannan ranar zata riske su ba,
Gaba ɗaya sun ma rasa abun yi sai kawai ɗaya daga cikinsu tasamu ƙarfin cewa kuzo mugudu kowa yayi takan sa,
Daman kowa mafita yake nemowa kansa jin abun da tace kuwa ba kunya ba tsoron Allah duk suka juya zasu gudu, har wasun su sun saka ƙafafun su awajen corridor ɗin sai kawai suka dakata saboda to zali da abun da ya kusan sanya su mutuwa agun dan ba ƙaramin razana sukayi ba da ganin sa da kuma tunanin mai yakawo sa gun acikin daren nan, kodai yazo yatona musu asiri ne,
Sanye yake da kayan da suka barsa É—azu ga kwalliyar fuskar nan ta irin bokaye bai goge taba, ga abun kansa shima bai kunce sa ba,
Takowa yashiga zuwa inda suke hakan yasa suka fara ja da baya da baya cike da kiÉ—imewa da tashin hankali,tsoro da fargaba,
Dariya ya kwashe musu da ita irin wacce yasaba yi musu idan sukaje wajen sa, amma ta yanzu har tafi ta ko yaushe saboda ta yanzu da biyu yake yin ta harda ta mugunta yakeyi saboda yanda yaga sun tsure suna binsa da wani irin kallo,
Saida yagama dariyar sa son ransa sanan yadakata tare da kunce abun kansa, ya jefar dashi, abu yasa ya goge kwallin da ya ɓata fuskar sa dashi,
Nan duk saranda basu kaÉ—ai ba har su Papa da suka tsaya suna kallon abun al'ajabi ganin fuskar yaron nan da yakawo matar Waziri yace ya tsince ta,
yana warewa ya juya ya kalli Meer sannan ya ɗaga masa hannu sama daidai saitin kunnen sa sannan ya sauke yayi salute ɗinshi kamar soja harda ƙamewa,
Shikuma Meera ya jinjina masa da babbar yatsan sa na hannu tare da furta good 👠a hankali,
sai kallo ya koma kansu yanda sukayi abun dole ya burgeka idan kana gurin kenan daman duk shirine shi ya turosa loƙacin,
Mutanen kuwa ai ƙiris yarage wasu su haɗiyi zuciya su mutu ko sa huta da tashin hankalin da zasu fuskan ta,
shugaba kuwa wani irin tari ne ya sarƙeta atake agun nan tafara tari kamar numfashin ta zai ɗauke,
tana cikin yi taji anmiƙo nata ruwa karɓa ƙin karɓa tayi dan da so samun tane so take daga tarin ta ƙarasa daga nan,
Ƙin karɓar da tayi yasa Meer ya daka mata tsawa da cewa karɓi,
Hannu na karkarwa tasa ta karɓa ta fara kwankwaɗa saida ta shanye tas sannan ta ajiye robar, sai kuma tarin ya lafa duk azabar nan da tasha hakan bai sa wani yayi mata sannu ba duk kuwa girman da take dashi agun wasun su,
tsudum sai ga gwaggo da tasamu ƙwarin gwiwar tashi ta ƙaraso gurin "ai da kabar shegiya ta ƙarasa shegiya nuna fuka alugun guma, fir'auna ta biyu, sheɗaniya watakon kece ma shugaba ko shugaba kece silar tarwatsa komai kenan, wallahi*SA'ADATU* kin ban mamaki ashe kice ƙungurumar ana zargin wata can daban ashe ke kina gefe kina kitsa iya shegen ki munafuka alugunguma Allah tsine miki to wallahi ahir ɗinki kurwar ɗan tafi ƙarfin ki, yau Allah ya toni asirin ku munafukai,
Damƙe idanun ta tayi jin kalaman da aka ambaci mahaifiyar ta dashi saida taji shi har cikin ranta, a hankali ta buɗe rinanun idanun ta ta ɗorasu akan mahaifiyar tata, dan har yanzu ganin abun take kamar a mafarki mai yake shirin faruwa da ita, duk abun da yake faruwa ace komai daga ginshiƙin ta komai zai faru mai yasa rayuwa tazo mata ahaka mai yasa abubuwa suke shirin faruwa da ita,
Saura kaɗan jiri ya kwashe ta ta faɗi ƴar uwar ta tayi saurin riƙota duk da itama jurewa kawai take, saboda itama hawaye yagama wanke mata fuska,
Cikin kukan tace Munubiya (momma) ki nutsu dan Allah karki sa zuciyar ki bugawa kibi komai a hankali,
Ɗagowa tayi tana kallon ta da jajayen idanun ta tace mamy (twins sister ɗin ta wacce akasaka mata sunan gwaggo Karima kenan ƴaƴan ta suna cemata mamy shiyasa kowa ma yake ce mata haka) "nutsuwa kuma ahaka kike so insamu nutsuwa ni gwanda ma na mutu da wannan baƙin cikin da yasame ne mai yasa rayuwa zatazo min ahaka, mamy mahaifiyar mu fa ko bakiji mai tayi bane ko baki gane taba kingan taba bakiji mai aike ce mata ba itace fa tayi komai ita take sawa a cutar da mahainmu wannan wacce irin rayuwa ce, nashiga uku mahaifiya ta, (AMMAH kakar Sam kuma matar Papa) mijina (DADY baban Sam) ƙanin mahaifina(Waziri) ƙanwar mahaifiya ta (hajjaju, ƙanwar Ammah, wacce sam yaje gidan yakai sumy har sukayi mata muguntar nan)
Mamy mai suka tsare musu maiyasa zasuyi haka ga Æ´an uwan su, sune duk sukayi komai wallahi suny ku kira min Sam yadawo yaji abu da mahaifin sa yake aikatawa kar yayi koyi dashi, ga kakannin sama duk yazo yagan su gasunan a tsaye wallahi sune ina zanga Sam Ku nemomin shi ku nemo min, yanda take maganar gaba É—aya ba acikin hayyacin ta take ba wata maganar ma batasan tana faÉ—a ba,