Sashe 53
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suma duk a tsorace suke kallon sa kafin wani yayi yunƙurin yi masa magana, har ya shiga ɗakin sa da ita yana shiga kuma ya ƙulle ƙofar tare da sauke ta ƙasa yasakawa ƙofar muƙulli,
Fuskar nan a haÉ—e ya juyo yana kallon ta, itama wani irin mahaukacin tsoron sane yakamata tafara ja da baya tana kuka,
Binta ya farayi tana baya yana binta ganin hakan yasa ta kwasa aguje tayi hanyar banɗaki, taku biyu yayi ya cafkota ya dawo da ita baya, take ta saki wata mahaukaciyar ƙara da sai ka rantse wani mugun abun akayi mata,
Ƙarar tace tasa su Maama suka ƙara ɗaga hankalin su duk sun rikice suna tsoron abun da zai mata koma yake mata tunda suka ji ƙarar ta,
Dukan ƙofar suke suna kiran sunan sa yazo ya buɗe ƙofar kar yayi mata komai,
Maama da taga tashin hankali na neman yi mata yawa tace dan Allah ka buÉ—e kar ka cutar da ita mun yarda za'a raba auren tunda bakwa so,
Babana ka buɗe ƙofar nan wallahi idan kayi mata wani abun ranka sai yayi mummunan ɓaci, cewar Papa da shima ransa yafara dugunzuma, sauƙin tama Abuu baya gurin,
Wata Æ™arar suka Æ™ara ji ta saki sai kuma shiru ya biyo baya É—if sukaji ta babu motsin ta ko É—aya, gaba É—ayan su sukayi saranda jin ta É—auke loÆ™aci guda kowa da abun da yake tunani........âœï¸âœï¸
[15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
          (DA ZAFI ZAFI)
               By
        â¤ï¸Yaya Azeemaâ¤ï¸
 Â
            *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
 Â
           Â
 ______tsaye tayi saboda tsabar mamakin da yagama kashe shi, bai taɓa tunanin abun nata yakai haka ba, tun kan ya taɓa ta tana kurma masa ihu kamar yayi mata wani abun, hannu ya ɗaga zai mare ta saboda tsabar tsoro da firgice yasa ta ƙara sakin wata ƙarar tare da sume wa, tayi luuu zata faɗi yayi saurin riƙota ta faɗa jikin sa,
Haushi ne yagama cika sa kawai ya tura ta kan gado yana dafe kansa shigaba ɗaya ma tunanin sa ya tsaya yama rasa mai zaiyi mata ya huce taƙaicin sa,
Ruwan dake kan bedside drawer ya ɗauko yaje ya watsa mata a fuska, take ta sauke wani numfashi mai ƙarfi, tana ware idon ta kuma takara sakin kuka ta yunƙura da sauri zata sauka daga kan gadon, sai yasa ka ƙafar sa guda ɗaya ya danne ɗayar ƙafar ta,
Tsorata ta ƙara yi zata fashe masa da kuka ya daka mata tsawa yace "ya isheki haka kiyi min shiru idan kika ƙara ɓuɗar bakin ki da sunan kuka sai kinga yanda zanyi dake anan gurin,
Ɗif tayi ta daina kukan a fili ta saka hannun ta ta toshe bakin ta saboda gudun kar ya fito dan tagama tsorata dashi, musamman da taga idon sa ya kaɗa yayi ja,
Jin tayi shiru yasa ya ɗauke ƙafar sa daga kan tata, sannan yasamu gefen gadon ya zauna, tare da cewa sauko kizo nan gabana,
Cikin sauri ga tsoro haka ta rarrafo ta sauko daga kan gadon inda ya nuna mata ta zauna ta sunkuyar da kanta tare da haɗe jikin ta guri ɗaya da yake ta faman karkarwa, saboda sanyin da take ji sakamakon kukan da tayi har ya fara haddasa mata zazzaɓi,
"Zan tambaye ki kuma kar kimin ƙarya maiye ya faru dani ranar da kika rufe ƙofa akayi ruwa ya dake ni, taya akai na dawo cikin falon,
Ji tayi gabanta ya faÉ—i tunawa da tsohon da suka haÉ—u sannan maganganun da yayi mata suka shiga yi mata yawo akai sosai wasu maganganun nasa suka bata mamaki dan ta fara ganin wasu,
"Ba magana nake miki ba, Meer ta katse mata tunanin da ta shiga,
Cikin dashesshiyar muryar ta da bata fita sosai, tace "loƙacin da na buɗe ƙofar ka faɗo cikin falon shine na tsorata da naga kamar ka mutu shine na fito waje ina neman abun hawa dannadawo gida na faɗa sai kuma na haɗu da wani tsoho, nagaya masa duk abun dake faruwa shine......nan dai ta kwashe komai ta basa labari har abun da yabata yace ta ɗaura masa, da kuma kar tasake tagayawa kowa duk abun da yagaya mata da su haɗa kansu ita dashi babu abun da ta rage masa,
Shiru yayi yana ƙara nazarin maganganun nata da kuma abun da shima tsohon yagaya masa, to waye wannan tsohon ne yaje nufi dasu indai har yasan su haka to me yasa yake ɓoye kansa indai kuma ba aljani bane duk taya hakan zata faru yasan su yasan sunayen su kuma harda wasu maganganun ma, gaskiya da alamar tambaya akan wannan mutumin ba hakannan ya tai make suba,
Zuwa yanzu tunanin Meer duk ya raja'a akan tunanin tsohon ya ajiye batun aure agefe, dan ya saduda da sakin da zai mata amma dai kuma bazai taɓa zaman da itaba amatsayin matar sa ba har abada zuciyar sa bazata taɓa aminta da hakan ba,
Gajiya ta fara yi da zaman gurin jin shirun nasa yayi yawa, yasa ta fara tunanin ko ta tashi ta tafi,
Kamar yasan tunanin da take kuwa sai yace " tashi kiban waje kuma kar ki ƙara zuwa inda nake ko a hanyar fakon nan banaso muhaɗu kinjini koh,
A hankali ta É—aga kai tare da miÆ™ewa, har zata bar wajen sai kuma ta dakata, tare da juyowa tana kallon sa murya can Æ™asa dan har ta fara zubar da hawaye, sannan tace "dan Allah ka sake ni wallahi idan ban auri yaya bossay ba bazan iya auren kowa ba, bana son auren nan, ba'a tambaye ni ba hakan nan akayi min aure ko makaranta bangama ba, dan Allah ka taimake ni kasake ni inzauna da wanda nake s......, Shiru tayi takasa Æ™araswa saboda wani irin mugun kallo da taga yana yi mata gudun kar ya kawo mata duka yasata dakatawa,Â
Shi kam ba komai yasashi kallon taba sai mamakin, ba ƙaramin mamaki yayi ba dan bai taɓa tunanin irin wannan maganar ba ama tsayin ta na yarinya ƴar ƙarama har tasan meye saki kuma shi take gayawa haka harda cewa bazata iya rayuwa ba tare da wani ba a yanda take ɗinnan har tasan irin waɗannan maganganun,
dalilin da yasa yake yi mata irin kallon miƙewa yayi tsaye shima cike da mamakin ta da har yanzu bai gama sakin sa ba ya dawo gaban ta yana kallon ta tun daga up har down, sannan yace"kina cewa bakya sona nima kusani basonki nake ba kuma bani nace a aura min ke ba hasalima na tsane ki in baki sani ba ki sani daga yau banason ki kuma bazan taɓa sonki ba har abada kuma aure na da ke ki ƙaddara kamar ba ayi saba, kije ki kula duk wanda kike so ba damuwa ta nace da hakan da nakai wani loƙaci da na ɗaukar wa kaina zan sake ki ko anaso ko ba'aso yanzu ma akwai dalilin da yasa bazan sakeki ba, loƙaci na cika zan sallame ki kije ki zauna da duk wanda kike so,
Dan haka kidaina damun kanki da wannan haukan da kike dan ke zaki wahalar da kanki abanza kinawa mutane hauka acikin gida ki shiga taitayin ki in bahaka ba kuma zan ɗau ƙwaƙwwaron mataki akan ki, kuma in hanaki kula sa kuma inƙi sakin sai inga yanda zakiyi stupid girl ger out before in karya miki ƙafa anan gurin sannan kuma idan kincika ke mahaukaciya ce kije kigayawa wani duk yanda mukai dake kinga mai zai biyo baya,
Bata kulasa ba duk abun da yake tayi gaba,
Sai yaƙara dakatar da ita tare da cewa come back ki saita nutsuwar ki kifita cikin hankalin ki idan kika saɓa ɗaya daga cikin abubuwan da nagaya miki na lahira sai yafiki jin daɗi kinji ni,
Kai ta É—aga masa,
"Baki da baki ko ni da kai nayi miki magana, .nanma girgiza masa kai tayi sai kuma tayi saurin cewa eh,
"Hmmm I will teach you lesson very soon get out,
Da sauri tayi gaba ta buɗe ta murɗa muƙullin ta buɗe ƙofar tana buɗewa sai ga Su Maama duk sunyi tsatstsaye agunn wasu sun doka tagumi saboda tun suna kiran sa suna buga ƙofar har suka gaji suka tsaya, suka zubawa sarautar Allah ido suga iya gudun ruwan sa,
Tana buÉ—ewa duk sukayo kanta saidai kuma ganin ta babu alamar duka ko wani abu ajikin ta na alamun dai ba wata cutar wa, akusan tare duk suka sauke ajiyar zuciya,
Dadda ce ta fara tarar ta ta jawo ta daga bakin ƙofar,sai ta shiga duddu bata tana cewa badai abun da yayi miki koh bai dake kiba, su Maama duk tambayar ta suka shigayi kowa da kalar tasa tambayar,
Itadai Ameesha shiru tayi inbanda kallon su babu abun da take ga kanta dake mata ciwo, Saida taga basu da niyar barin ta, sannan tace "nifa lafiya ta ƙalau babu abun da yayi min ku kwantar da hankalin ku munsasan ta kanmu Allah yabamu zaman lafiya, shikenan dai ko haka kuke sonji koh dan haka dan Allah abar duk wata magana, abarni in huta haka, kowa ma ya huta, tana kaiwa nan ta bar gurin ta tafi ɗakin su,
Oh gaba ɗayan su da ido suka bita dan basu taɓa ganin tayi magana irin haka ba, gashi kuma da yanda ya ɗauke ta ya shiga da ita tana mahaukacin kuka amma yanzu tafito bata kuka kuma tace "babu wata matsala sun amince mai hakan yake nufi saboda da dagaske ne da bazatayi kuka ba, gaskiya da wata a ƙasa,
Maama ce ta kalli su Azeema tace "kuje wajen ta,