Sashe 27
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
    Yana kamata ya buɗe bayan motar ya turata ciki sannan yaje ya ɗauko waziri da yana kwance yakasa taɓuka komai, shima ciki ya jefasa....,
Sai ya kalli Meer suka haÉ—a ido Meer ya É—aga masa kai, shiga yayi ya tayar da motar yajata yabar gurin, duk da kallo suka bishi suna jin kamar su bita,
Tunkarar meer sukayi zasuyi masa hauka musamman mazan suka sha gaban sa suna zazzare masa ido sunayi masa masifa ɗaya daga cikin harda ɗaga hannu zai maresa meer ya riƙe masa hannu tare da murɗe sa har saida yayi ƙara sannan yasake shi, tare da turasa gefe, suma matan da suka ga haka sai kowa yaja bakin sa yayi shiru,
Juyawa Meer yayi zai tafi sai kuma yatsaya tare da juyowa zuwa gurin su, wayar sa yazaro yayi danne danne sai ya miƙawa ƴan uwan nata wayar tasa, da sauri wannan bazawarar ta karɓa gaba ɗayan su suka maida hankalin su ga wayar suna son ganin maiye aciki,
Videon da su Ameesha sukayi ne yasaka musu, sukagani,
gaba ɗayan su nutsuwa sukayi suna kalla tundaga farko har ƙarshe, duk jikin sune yayi sanyi ganin abun da suka aikata masa, sai yanzu duk suka fahimci inda abun ya dosa shi ya shirya yin hakan kenan, babbar yayar su tace "aikwa babu ruwan mu da ita da har muna jin tausayin ta ashe makira ce muguwa azzalumai ita da mijin nata, ai abun da yayi musu ya musu da sauƙi, waɗannan ai ba mutanen arziƙi bane,
Nan suma sauran kowa ya shiga tofa albarkacin bakinsa akan abun da ya gani,
Miƙo hannun sa Meer yayi su bashi wayar bashi sukayi, ya juya yabar su agun batare da yace komai ba saboda daman dan bazai iya yi musu bayani bane shiyasa yabasu wayar idon su yagane musu batare da anyi musu wani dogon baya ni ba,
Ya yatafi yabar su da al'ajabi da mamaki da ƙyar suka iya kwasan ƙafafun su suka bar gidan cike da surautai kala kala,.
Komawa ciki Meer yayi yana shiga falon su Maama basa ciki sai su Ameesha sunyi zaune ba wanda yake magana sunyi jigunm jigum Dadda kuma bata falon itama,
Guri yasamu ya zauna yana sauke numfashi tare da jingina kansa da jikin kijerar ya lumshe idanun sa gaba ɗaya kamar me jin bacci,
Azeema da Ameesha da kallo kawai suke binsa, Azeema ce, ta raÉ—a Ameesha wata magana sai kawai suka kwashe da dariya atare Meer na jinsu bai tanka musu ba dan a tunanin sa wani abunne yafaru yasa su dariya,
Azeema ce ta ƙara cewa dalla can banza zo kiji zo kiji tafaɗa tana jawo ta adaidai kunnen ta taƙara raɗa mata wani abun aikwa dariyar da suka saka yanzu tama fi ta ɗazu hakan har ya sanya Meer buɗe idon sa yana kallon su tare da haɗe rai yana binsu da hararar tuhuma dan ya duba shi bai ga wani abun dariya ba kuma baiji suna hira ba bare yace ko wani zancen ne yasaka su dariya haka kamar mahaukata,
Da sauri Azeema ta miƙe tabar wajen tana dariya, tace nidai baruwa na kinga tafiyata,
Itama Ameeshan na dariya tace kai besty haka kike daman bansani ba, kyace baruwanki waye yayi maganar malama tsayani zakiyi mutafi wallahi tunkan takai ƙarshen maganar tama Azeema har takai bakin ƙofa,
Bin bayan ta Ameesha tayi, da sauri ganin kallon da Meer yake mata, tana daf da wucewa ta kusa dashi yace "zo nan..,
Yi tayi kamar bata jisa ba taci gaba da tafiya,
Zata shiga ɗaki kenan ta tsinkayo muryar sa yana cewa "idan kika ɗaga ƙafar daganan sai ranki yaɓaci,
Cak ta tsaya tana faman zazzara idanu gaban ta na faɗuwa, jin yayi shiru bai ƙara cewa komai ba kuma ya juyar da kansa yasa tayi wucewar ta taƙi zuwa, saboda ko kasheta zaiyi bazata taɓa gaya masa ba tasan kiran da yake mata kenan zai tsareta ne akan dariyar da dasuke tamece, iyakan bazata taɓa faɗa ba danyin hakanne kawai mafitar ta,
Yana kallon ta ta wuce kawai ya girgiza kai, a hankali ya furta taurin kai"
zaman sa ya gyara agun yanda zaifi jin daÉ—i yanzu hankalin sa kwance yagama da duk wani binciken sa, kawai wasu abubuwan yake jira su zo hannun sa, yanzu binciken sa É—aya ne, na nemo inda mahaifin Ameesha yake shine kaÉ—ai akan gaba,
Ya daÉ—e agun yana tunane tunane, agun bacci yayi awon gaba dashi....,
Baccin da Sam ya kwanta bai wani daÉ—e ba yatashi daga gurin ya koma É—akin sa, ya kwanta aranar dai wunin É—aki yayi dan ko abinci na baiciba daman kuma ba wanda yayi masa tayi saboda kowa hankalin sa ba kwance yake ba wasuma basu ciba ko kaÉ—an kowa aranar ka gani sai kaga bashida walwala haka suka wuni har zuwa dare, suna zaune a É—akin su Azeema tace Ameesha ta tashi ta rakata gurin yayan ta(sarki Salahudeen nada)
Ba musu Ameesha ta tashi ta zari, mayafi suka fita,
A falo ma babu kowa dan su Maama zaman É—aki sukayi tunda suka shiga basu fito ba amma dai Ummy tasa ankai musu abinci,
Suna fitowa suka nufi can wajen part ɗin nasa, suna cikin tafiya sai sukaji kamar ana binsu tsayawa sukayi akusan tare suka juyo, kuma akusan tare suka ƙara sauke ajiyar zuciya ganin mai bin nasu,
Azeema ce tace Wallahi har ka tsorata mu,
Hamza da yaƙaraso gaban su idon sa akan Azeema yace tsoro kuma kuyi haƙuri to,
Azeema tace ta ɗanyi murmushi tace gaskiya baza mu haƙura ba,
Shima duk da akan fuskar sa babu wata walwala amma ganin ta saki tata fuskar shima sai ya ɗan saki tashi, sannan yace to mai zanyi a haƙura,
Azeema zatayi magana Ameesha ta karɓe ta da cewa "mun haƙura na ari bakin ta,
Wani murmushin yasaki yace to godiya nake, yauwa dan Allah in bazaki damu ba ina so muÉ—anyi wata magana, in ba damuwa,
ÆŠan jimmm tayi tana tunani saidaga can tace "to bissmillah zaka iya yi anan,
"Eh to amma dai da ke kaÉ—ai ce hakan zaifi,
"Ba komai kayi maganar ka dani da ita duk É—aya, dan haka karka damu,
Ameesha ce tace wai ke maiye haka dalla can kije ni zan jira ki, tunda har yace ke kaÉ—ai ai bai kamata kice haka ba kije kawai,
Badan Azeema taso ba ta tsaya ita kaÉ—ai agun ita kuma Ameesha ta matsa can nesa dasu.....,
__________*SAM*
tunda Sam yakawo sumy har yanzu babu wanda yasan da ita acikin gidan, daga shi sai Hamza, kuma shi kansa baifiye zaman gidan ba, dan saboda aikin da sukeyi a hospital shi da shettima aiki yasa baima san abun dake faruwa ba agidan,
Bayan kuma yaje can gidan su ƙanwar Ammah yaci musu mutunci yarinyar ma tayi ƙoƙarin kawo masa raini yayi mata dukan tsiya agidan saida ya fasa mata baki, saida rigima ma taso ta ɓalle musu amma sai sukayi ƙoƙari suka sasanta tsakanin batare da sun bari kowa yaji ba dan ko momma basu gayawa ba daga Ammah sai ita ƙanwar tata, dake haɗin suke so ayi basa so wata matsala ta faru afasa auren shiyasa suke so su lallaɓa sa sunsan sune da laifi shiyasa suka nemi maslaha harda basa haƙuri,
yauma kamar kullum sai dare yake dawowa ranar yana dawowa yafara biyawa sashen momma, anan yake yake basa labarin abun dake faruwa, yayi mamaki baiyi ba, saboda shi daman duk da kakan sane amma tasu batazo ɗaya ba, yafi yarda da Papa duk dashi Wazirin yana jansa ajiki sosai komai yace shi har kiran sa yake awaya wani loƙacin su gaisa idan baya gida idan kuma ya bushi iska kuma wataran yaje har asibitin shi, shi abun har mamaki yake basa sai kace wani ɗan sa,
Bayan sungama tabasa labarin yataya ta jimami daga nan yayi mata sallama har zai fita sai ya tsaya yace "azuba masa abinci zai tafi dashi sai tace masa ba agama ba ya jira sai yace mata "a'a kawai tabar shi, yana faÉ—ar haka ya tafi yar sa,
Yana zuwa part ɗin fulani sai yaga bakiga Hamza ba aciki sai yayi tunanin ko yana ciki saboda shi ya bari yaringa kula da sumy saboda kar wani ya shiga yaganta yaje ya sanar da momma ɗin sa yafi so ya faɗa mata da kansa so yake yasaka loƙaci yaje mata da maganar,
shigewa nasa part ɗin yayi, a falo yasame ta tana kallo ita kaɗai nan ma Hamza baya nan, da sallama ya ƙarasa shiga falon,
Shiru tayi bata amsa ba saima ƙara kawar da kanta da tayi gefe,
Ɗan murmushin gefen baki yasaki yana ƙarasawa kusa da ita ya zauna a gefen ta,
Matsawa tayi daga kusa dashi tana haÉ—e rai,
Leƙa fuskar ta yayi yana cewa wai har yanzu fushinne bai ƙare ba nafa bada haƙuri ba ko baza' a yafe min ba,
Shiru tayi masa bata kulasa ba,
ɗaga hannun sa yayi ya ɗora sa akan hannun kujera ya miƙar dashi har zuwa wajen bayan ta, sannan a hankali yace "minti ɗaya ɗan juyo kijuyo kice baki haƙira ba, nikuma zansa ki haƙuera,
juyowa tayi ta harare sa taƙara kawar da kan ta,
Hannun da yasaka ta bayan ta lanƙwasoshi yayi yadawo wajen fuskar ta yasaka ya juyo da ita yana kallon,
"Dan Allah ka rabu dani bana son takura, tunda baka son takura na ta kura maka to nima bana son takura kuma nace kamayar dani kaƙi mai kuma kake so inyi maka, dan Allah karka ƙara taɓani kuma kar ka ƙara takura min nima,
Ƙoƙarin ƙwace kanta take amma ya ƙara riƙe ta yace "to ke bakisan wasaba ni wallahi tsokanar ki nake kuma nagaya miki tun kafin in fita na baki haƙuri ke bakisan haƙuri ba,