Sashe 49
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kayan ta zubo dasu gaba ɗaya can ta hango wata doguwar rigar material da tasan bata kamata ba sosai saboda yanayin ɗinki yana da ɗan faɗi ta ƙasa saboda adon da akayi masa, saman ma kuma bai wani matseta ba tana gama sakawa ko ɗan kwalin bata nema ba tasamu mayafin da zai shiga ta yafasa ta ɗauki jakar da ta ajiye saboda ta shiga da material ɗin kuma daman koman ta suna ciki bata sa loƙacin canza wata, takalmi ma kawai surarshi tayi batama sani ba ya shiga ko bai shiga ba,
Tana É—auka tayi waje aguje saboda gudun kar ya tafi,
Tana fita yana tayar da motar dan daman minti goma yabata idan bata fito ba zai tafi saigashi time É—in na cika tana fitowa,
Ƙaraswa tayi wajen motar ta buɗe gaba ta shiga tana sauke numfashi saboda saurin da tayi bata saba ba duk sai taji ta gaji,
Kallon ta yayi ya saki murmushi sannan yaja motar yana cewa "ko kefa amma da kawai sai inkama tafiya dake kina takawa da ƙyar saikace daga can na ɗauko ki,
Banza tayi masa ita adole fushi tayi dashi, har suka fita daga gidan suka hau kan titi bata kula saba, saida yabata haƙuri sannan ta sauko suka fara hira, suna ta hira yana tuƙin sa har suka ƙarasa, tundaga waje yaga mutane duk sun cika ƙofar gidan saboda sallar juma'a da ake shirin yi ana tayin huɗuba, abunne ya haɗu biyu ga mutanen da zasuyi sallah a masallaci ga kuma mutanen da suka zazzo,
a waje Khalid ya tsaya tare da zaro wayar sa ya lalubo number Meer tare da danna masa kira yana É—agawa yace yana waje ne ko yana ciki yace masa yana ciki ya shigo,
Bayan ya kashe wayar yaja motar yabi ta gefen mutane ya danna kai cikin masarautar can wajen part É—in ya nufa da motar yayi parki sannan suka fito Rasheeda tayi saurin dawowa kusa dashi tana ta faman bin gidan da kallo ko ina baza ido take,
Jan hannun ta yayi suka nufi falon Saida aka bashi izni sannan ya shiga cikin falon, su Ameesha duk suna falon suna ta hira, shigar su yasa suka dakata suka amsa musu sallamar tasu,
Idon Rasheeda akan Ameesha yafara sauka itama ita take kallo, cike da mamaki Rasheeda ta zaro ido bata san loƙacin da tace Ameesha!!
Karo na farko kenan da ta fara kiranta da sunan ta, da saidai tace "ke ko Æ´ar talaka dade duk sunan da yazo bakinta na rashin dacewa,
Itama Ameeshan miƙewa tayi iya kuma cike da murna tace Aunty Rasheeda kece agidan namu, ta taho da gudu kawai sai ta rungume,
Itakam Rasheeda ƙamewa tayi agun dan hankalin tama gaba ɗaya neman barin jikin ta yake, daɗin daɗawar ma jin kalamar yau kece agidan namu, mai hakan yake nufi kenan tazo gidan sarki amma taji tana cewa gidan su,
tana wannan tunanin, Ameesha ta katse mata da cewa "wallahi naji daɗin ganin ki daman wannan ɗan uwanku ne, ai ina ganin sa agidan nan amma bansan shi bane, ko dai shine yaya Khalid ɗin da nake jin ana magana a gida,ni daman ban taɓa ganin saba,
Kamar sokuwa haka Rasheeda ta É—aga mata kai dan bata bakin yin wata magana,
Khalid ne yayi murmushin jin daÉ—in sun san juna, sai yace "Nine dai kin zauna agidan mu ne,
"Eh na zauna mana nama daɗe kawai dai bamu taɓa haɗuwa ba sai kazo ka koma amma bama haɗuwa,
"Ayya Allah sarki to shikenan bari inshiga gata nan to sai ku zauna bari inje yana ciki koh?
"Eh yana ciki Aunty Rasheeda mu ƙarasa besty wai baki ga Aunty Rasheeda bane, tana yiwa Azeema maganar tana jan Rasheeda suka ƙarasa kan kujera suka zauna,
"Ina wuni?
Azeema tacewa Rasheeda nan madai da ƙyar ta amsa sauran ma duk suka shiga gaida iya saboda sun ga ta girme su,
Jikin ta ƙaura yai la'asar Rasheeda tayi jigum takasa magana duk surutun ta da rashin mutumcin ta amma yau sai taji komai ya tsaya mata ji tayi ma kamar tace masa yazo su tafi,
Ameesha duk ta gama fahimtar ta tana sane duk take ta janta ajiki kuma tana nuna mata kamar babu wani abu na rashin daɗi da ya taɓa faruwa a tsakaninsu.....,
Ai Rasheeda bata gama shiga tashin hankali ba saida Khalid da Meer suka fito Meer na sanye da wani yadi mai shaigen laushi da sheƙi da ɗaukar ido, yayi kyau iya kyau saboda bai saba saka manya kaya ba, yanzun ma har ya saka wasu Khalid yasa shi gaba da Allah Annabi sannan yasaka,
Duk surutun da su Ameesha sukeyi ai suna ganin fitowar su kowa ya haÉ—iye maganar sa, suka saki baki suna kallon Meer duk wanda ya kalle sa bazai so ya É—auke idon saba akansa,
Rasheeda bata san loƙacin da ta miƙe tsaye ba tare da cewa "what!! ta faɗa da ƙarfi hakan yajawo hankalin su Meer da suke daf da fita suka juyo akusan tare saboda yanda gurin yayi shiru tsit, sai yazamana tana yin wannan maganar duk Saida ta cika falon, sauran ma duk ɗaga ido sukayi suna kallon ta,
Meer ba ƙaramin mamakin ganin ta yayi ba dan bai manta fuskar taba, ranshi yaji yafara ɓaci, kawai wata zuciyar ce take zugasa yaje ya shaƙeta yaji uban da ya kawo ta, saboda tuna maganganun su, na cewar zasu sa taje inda yake zasuyi asiri, tuna hakan yasa kawai yaji abun da ya kawota kenan,
Yana niyar ɗaga ƙafar sa kenan zuwa wajen ta, sai kawai wani abun mamakin da ya kusan fin na farko ya dakatar dashi da niyar zuwan da yake,
Khalid yaje wajen ta yana binta da kallon tuhuma yace "Rasheeda lafiyar ki ƙalau kuwa mai yafaru kikayi irin wannan maganar haka,
Sai yanzu ta tuna katoɓarar da tayi loƙaci guda kuma sai ta rikice duk ta duburbuce ta rasa amsar da zata basa,
Ameesha ce tayi caraf tace "bafa wani abu bane kuyi tafiyar ku kawai wannan abun tsakanin mune wata magana nagaya mata da tasa ta yin hakan kuma sirrice bazai yiyi kaji ba, kayi haƙuri kutafi,
Maida dubanta tayi ga Rasheeda ta kamo hannun ta, tace "haba aunty Rasheeda sai kace ba babba ba daga wannan ƴar maganar sai ta firgita ki zauna dan Allah muƙarasa, tayi maganar tana dariya kamar gaske wani abun ta faɗa matan,
Wata uwar ɓoyayyiyar ajiyar zuciya Rasheeda ta sauke tana jin daɗin wannan taimakon da Ameesha tayi mata dan wallahi da ta barta bata san abun da zatace ba, da saidai tayi abun da za akore ta daga gidan, dan a ganin ta tunda ta shigo ba fita saboda a ɗan ƙanƙanan loƙaci ta gano Meer ɗan gidanne saboda hoton da Dady ya taɓa nuna mata, dan haka tasan burin ta na daf da cika tunda ta shigo gidan, dan haka zata sauke komai ta ajiye gefe ta nunawa Ameesha ba komai ta jawota ajiki saboda tasan sauran abubuwan da bata sani ba, sannan tasan labarin Meer ta yanda zata shiga jikin sa, duk a ƴan mituna tagama waɗannan tunanin,
Saurin kawar da damuwar dake fuskar ta tayi, ta azo murmushin yaƙe ta aza a fuskar tace "yaya mai kuwa ya faru babu komai fa,
Shima sai yanzu yaji É—an dama dama hankalin sa ya kwanta jin duk abun da Ameesha ta faÉ—a,
Dan haka sai yace "amma kin ban tsoro wallahi kawai ki kama yiwa mutane magana da ƙarfi harda su miƙewa tsaye,
"We are sorry yayan mu, cewar Ameesha,
Murmushi yayi kawai ya juya yana girgiza kai, dan tun kallon farko da ya shigo yaji yarinyar tayi masa ta matuƙar burge sa, sai da yaje kusa da sannan yace mata "kinfi ye surutu ko kece bakin ta kenan,
Ƴar ƙaramar dariya tayi sannan itama tace "eh ai yaya tace shiyasa nake kareta,
Batare da ya juyo ba yace "Allah ko? To bari inje indawo zakiyi bayani yarinya,
Bata bashi amsa ba suka ƙarasa fice daga falon saboda sunji ana shirin fara tayar da Sallah,
Kamar yanda Rasheeda ta shiryawa zuciyar ta takun da zatayi, tun yanzu tafara zuciyar cike take da tambayoyi amma ba yanda zatayi doke ta adana tambayoyin ta, ta fuskanci gaba, daga nan ta saki jiki da su kamar ba ita ba suka fara hira,
Suna zaune agun Maama da kai ya É—au caji ana busy ta shigo cikin falon, tana yi musu magana tace duk su tashi suje suyi sallah azo aci abinci kafin a tafi ganin hawa,
Da murnar su duk suka tashi suka ƙara ɗunguma cikin ɗakin su.....,
Ƙarfe 1:30 daidai aka isar da sallar juma'a a masallacin kusa da masarautar, ana gama idar da sallah mutane na shirin miƙewa su tafi akayi saurin dakatar dasu, haka kowa ya tsaya dan jin abun da za ace musu,
nidai ina daga waje ban shiga cikin masallacin ba saiji nayi kawai ance Masha Allah, kowa ya shaida anÉ—aura auren yau ranar juma'a an É—aura auren SAMEER SAMEER SAMEER tare da matarsa KHADIJAH SAMEER SAMEER akan sadaki dubu É—ari biyar lakadan ba ajalan ba...âœï¸âœï¸
[15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
          (DA ZAFI ZAFI)
               By
        â¤ï¸Yaya Azeemaâ¤ï¸
 Â
            *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
 Â
            *_🅿ï¸29_*
 Â
   'nidai ina daga waje ban shiga cikin masallacin ba saiji nayi kawai ance Masha Allah, kowa ya shaida anÉ—aura auren yau ranar juma'a an É—aura auren SAMEER SAMEER SAMEER tare da matarsa KHADIJAH SAMEER SAMEER akan sadaki dubu É—ari biyar lakadan ba ajalan ba...âœï¸âœï¸