Sashe 52
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
HaÉ—e rai yayi tuna masan da yayi amma sai ya danne saboda yanaso yaji a ina yasan ta kuma ya akai yasan da aure har yasan sunan wacce aka É—aura masa aura da ita,
Sai kawai ya maze yace "ok wa zance mata, ya nuna masa ba komai kamar babu wani abun da yafaru,
Sai tsohon yace "kace mata wanda ya taimaka muku loƙacin da ruwan sama ya dake ka ka suma, ta shiga tashin hankali ta fito waje cikin daren tana neman taimako anan take gaya min abun da ya faru, ka tambaye ta zata baka labarin sauran labari na barka lafiya, tsohon yana kaiwa nan yayi gaba shi ko nauyin matar da ya ɗauka ma baya ji duk tsawon surutun nan yana tsaye da ita,
kafin yayi wani yunƙurin dakatar dashi har yayi masa nisa, saboda tunanin da yafaɗa saura kaɗan zuciyar sa ta buga saboda jin sunan da tsohon yace masa Khadija kuma yace ya taimake su loƙacin da ruwa ya dake sa, idan ya fahimci maganar tsohon ana nufin ace yarinyar nan ita aka aura masa itace Khadijan kenan, a hankali ya furta Impossible yarinyar da ta kusan haifa itace amatsayin matar sa taya ma zai yarda da hakan,
Dawowa yayi daga tunanin da yafaɗa ya fara dube dube inda zaiga tsohon amma sai ya neme sa ya rasa, kamar aljani haka yagani ko ƙyarsa bai bai gani ba,
Hannu ya ɗora aka kamar ya fasa ihu haka yake ji yama rasa wane tunani zaiyi, abun haushin shi ma shine da bai tsayar da tsohon ba, dole ya lalubo tsohon nan, kodan maganar da yayi ya taimakasa loƙacin da ya kwanta shiyasa yake ta mamakin ya akai ya tashi daga suman da yayi bayan idan hakan ta faru dashi baya farfaɗowa da wuri, to shi mai yayi masa da yatashi da wuri haka wane irin magani yayi masa, wata zuciyar ce tace masa anya ba aljani bane kuma, in ba hakaba taya akai yasan komai har maganar auren da akayi alhalin dudu auren ba ayi awa biyu da ɗaura saba, kashhhh ya ƙara faɗa da ƙarfi yana dafe kansa, juyawa kawai yayi da sauri ya koma gurin motar sa ya shiga maimakon yayi gaba sai kawai yaja rivers dan juyawa gida, yafasa zuwa inda yayi niya...,
Yana shiga ya ƙara kwasar motar aguje ya nufi gida.......,
************************
______wasu mutane ne guda biyu ne agaban wata ƙofar ɗaki, suna hirar su saiga wani mutumi ya shigo cikin gurin yana kallon su,
Yana shigowa duk suka shiga gaida shi amsawa yayi tare da cewa "yaci abin cin?
Ɗaya daga cikin su yace "a'a tunda muka kawo sa yaƙi cin komai ko ruwa yaƙi sha, jinjina kai mutumin yayi sannan yace "ku ɗauke sa ku mayar dashi inda kuka ɗauko sa kawai kuma kar ku bari kowa yagan ku,
Ɗagowa sukayi suna duban sa da kyau sannan, ɗaya yace sir mu maidashi fa kace amma fa za'a iya samun amatsala da ƙyar fa muka ɗauko sa, aganina idan ma babu abun da za'ayi masa to kawai mu sake sa ya tafi mana, dan a yanzu nasan ana can ana neman sa kaga kwa wajen maidashi ai akwai matsala,
"Eh to nima nayi wannan tunanin to amma dole amaida shi saboda ba wanda nake nema bane ansamu matsala bama anan gidan wancen É—in yake ba, ni kuma nasa kuka je wannan gidan duk atunanina shine ashe bashi bane,
Ɗaya daga ciki yaƙara cewa to yanzu ya zamuyi meye mafita,
Mutumin yace nidai gaskiya kusan yanda zakuyi ku maidashi hakan shi kaÉ—ai ne mafita dan bamu san waye shi ba,
Sir amma fa ni ana ganin gaskiya kar mu mayar dashi dan bama mayar dashi ɗinne matsala ba, matsalar shine a yanda muka same wannan mutumin yana cikin wani hali duk yanda akai ɓoye sa kuma ana yi masa azaba dan daga ganin sa yana cikin wani hali kagafa yanda kansa yayi gashi yayi masa yawa ga gemu duk ya rufe masa fuska da alamun ya daɗe agun baya samun gyara, ga hawayen dake fitowa daga idon sa, gaskiya akwai abun dake faruwa da wannan bawan Allahn,
Ɗayan ya karɓe sa da cewa wallahi nima abun da yaban mamaki kenan babban mutum kamar sa amma hawaye na fita daga idon sa, kasan kwa ai ba ƙaramin abu bane ke samun sa ga kayan jikin sa kai mutumin nan fa sai a hankali kamar ba mutum ba, danni wallahi da farko ma tsoro yaban ga yaƙi yin magana, daurewa kawai nayi muka ɗauko.....
Mutuminne ya gyara tsayuwar sa yana nazarin maganganun su shima kuma daman tun kan su faɗa duk ya lura da hakan amma saboda ba hurumin sa bane shiyasa baibi takan saba, amma yanzu maganganun su yaƙara sawa yafara dogon nazari akan mutumin,
ÆŠan numfasawa yayi yasamu guri gefe dasu yace "to nima naga duk abun da kuka faÉ—a a tattare dashi kubar shi anan zanje inyi shawara duk yanda ake ciki zan sanar daku idan ma sakin sane zangaya muku sai ku sake sa saboda bazan dawo ba zuwa safiyar gobe zan wuce kano da sassafe kuma ina tunanin ma zanyi wajen sati biyu acan....
Yana faɗar haka ya miƙe tsaye tare da cewa bari in shiga in gansa kafin in wuce,
"Ok sir' suka basa amsa,
Tura ƙofar yayi ya shiga ciki, can ya hango sa wajen jikin bango a zaune ya haɗa kai da gwiwa,
Ƙarasawa mutumin yayi kusa dashi tare da tsugunnawa, amma har yanzu mutumin dake kwance bai ɗago yagan saba,
"Uhm bawan Allah,
A hankali ya shiga É—agowa har ya É—ago gaba É—aya ya zubawa mutumin rinanun idanun sa da suka koma kalar ja akoda yaushe ga hawaye da suke zubowa dan ma duk gemu ya cika masa fuska ba aganin shatin hawayen da suke zubowa saidai kawai ka gansa daga cikin idon sa,
Sosai mutumin ya tausaya masa, ƙura masa ido yayi kawai sai yaga kamar yasan shi kamar kuma baisan shiba kawai dai shape ɗin idon sa da kuma hancin sane suke masa kama da waɗanda yasani amma kuma yakasa tuna a inda yasan mai irin waɗannan kamannin, ajiye tunanin kamar yayi sannan daga bisani yace "zan iya jin ko kai waye?
Shiru babu amsa nan yashiga yana ta tambayar sa abubuwa amma bai samu amsa koɗaya ba daga gare sa, babu yanda ya iya dole ya miƙe daga gurin ya rabuda dashi ya fita daga ɗakin,
Yana fitowa ya samesu batare da ya kalle suba yace "na tafi kuci gaba da kula dashi kawai, zuwa gobe ku mayar dashi gida zan sanar da sarki duk abun dake faruwa, amma kafin ku kaishi ina son afara siyo masa kayan sakawa sannan a haɗa masa ruwa mai ɗumi yayi wanka ya canza kaya sai ku kira wanzami ko kuma ma abu mai sauƙi kukaishi gurin aski ayi masa acan, a sauke wannan sumar ta kansa ayi masa gyaran fuska, sai ku kaishi can gurin sarki amma ku bari sai nace ku kai shi dan ba lalle bane sarki ya amince da hakan ba,
Shiru sukayi gaba ɗayan su kowa na tunanin maganar sa komai dai zasu iya yi masa amma sun san sarki bazai taɓa yarda bama, sunyi mamaki ma da har yake faɗar abun da yasan ba mai yiyuwa bane, amma yake faɗa,
Shima jikin nasane yayi sanyi dan yasan abun da suke tunani, dan haka sai kawai yace musu, ya tafi zasuyi magana zuwa gobe, suka amsa da to sannan sukayi masa adawo lafiya, ya fita daga gidan.......,
***********************
Meer na ƙarasawa cikin masarautar yayi parking ya fito daga cikin motar tsabar saurin da yake ma da ƙafa ya tura murfin motar yayi gaba, sauri sauri haka yake tafiyar tsirarun mutanen da suka rage suke shawagin su aciki duk wanda yagansa a hanya ya gaidashi sai ya harare sa wasu kuma ya zage su, yana daf da zuwa ya wuce wasu mutum biyu gudun kar su gaidashi ya zagesu shiyasa sukayi shiru,
Ga mamakin su sai sukaga yana zuwa daf da su sai ya tsaya tare da juyawa afusace yayi kansu, yana zuwa ya kwashe su da mari saida yabawa kowanne su guda biyu sannan ya shiga nuna su da yatsa yana cewa "saboda tsabar mugunta da ɓacin rai na cin sa, "baku da tarbiya ko kuna ganin mutane baza ku gaida su ba, to in ƙara wucewa wani ɗan iskan yaja bakin sa yayi shiru mutum yaga yanda zanyi dashi, yana faɗa ya juya yaci gaba da tafiya,
Su kam babu me ƙarfin yin magana dan abun yabasu mamaki ace ka gaida mutum yaƙi amsawa ya zage ka ma amma kuma kaƙi gaidashi ya hauka da mari.....,
Tundaga bakin ƙofa Meer yake jiyo kuka mai sauti wanda loƙaci ɗaya ya daki dodon kunnen sa,
Da ƙarfi ya tura ƙofar ta buɗe,
Ameesha ce a tsakiyar falon tayi zaman dirshen aƙasa sai shure shure take tana wani irin kuka na fitar hayya ci, tunda maganar auren ta riske ta take faman koke koke duk yanda akai da ita tayi shiru ma ta saurari mutane taƙi yin shiru, muryar ta har dashe wa take duk tabi tayi jaga jaga da fuskar ta hawaye da majina, duk ta haɗasu,
"Ni maiyasa za aura min mugu wallahi banason sa na tsane sa ni yaya bossay nake so wallahi bazan zauna dashi ba na tsane sa bana son sa, irin maganganun da take ta faman yi kenan Maama sai rarrashin ta ita da dadda, harda papa, duk suna cikin falon kowa na kalar rarrashin ta,
Su Azeema ma suna ciki duk sunyi tsuru tsuru da su saboda suma abun ya taɓa jin abun suke kamar almara,
Cike da taƙaicin abun da take dan ji yake kamar ya kasheta agun saboda tsabar jin haushin ta da yake ji, ƙarasa shiga falon, duk babu wanda yaji shigowar sa sai ganin sa sukayi kawai agaban su,
Bai kalli kowa ba kuma baiyiwa kowa magana ba kawai yayi sama da ita da hannu biyu,
Ƙara volume ɗin kukan ta tayi cike da tsoro tafara ƙoƙarin ƙwace wa,