Sashe 21
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna cikin kokawar sukaji zuwan mota wajen akusan tare suka É—ago suna bin inda motar take da kallo,
a tsakiyar motar su da ta su Ameesha, ya tsayar da motar ko kashe ta baiyi ba ya buÉ—e murfin motar, yana fitowa suma na bayan suka fito a sukwane sukayi kan mutanen, shirin guduwa suka fara yi, amma babu inda sukaje su Meer sukayi ram dasu gaba É—ayan su da taimakon mutum biyun nan, suna kamasu Meer ya basu umarnin subuÉ—e motar sa su saka su aciki Saida suka yi musu duka sannan akasa su abayan motar shi ya shiga motar É—ayan gefen kuma yace É—aya ya shigo su tafi É—ayan kuma ya shiga ta su Ameesha da itama tun É—azu aka fito da ita, mota dai biyu sukayi, sannan suka bar wajen,
Tun suna cikin mota Meer yake ta faman waya, har suka ƙarasa wata unguwa da babu wanda yasan inda suka dosa,
Wani gida yakasu da tun zuwan sa yasa ka wani abokin sa da suka haÉ—u a Abuja kuma É—an garin kano ne, shiyasa tunda abun yafaru yasa shi ya lalubo masa gidan,
Suna shiga suka ajiye su acikin gidan, sauran kuma Meer yasa É—ayan driver É—in yakai su Ameesha gida.......,
[15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
           (DA ZAFI ZAFI)
               By
         â¤ï¸xeemat...loveâ¤ï¸
 Â
       *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
  Â
Suna shiga suka ajiye su acikin gidan, sauran kuma Meer yasa ɗayan driver ɗin yakai su Ameesha gida.......,
Meer bai baro gidan ba saida yagama duk binciken da zaiyi akansu, sannan ya bar mutum biyun da yataho dasu su kuka dasu, sannan yatafi gida,
Loƙacin da yaje gida kowa yayi bacci yakarasa part ɗin su, da sallama ya shiga saboda yaji dan motsi acikin falon amma da ya shiga sai yaga babu kowa abun yaso yabasa maamaki amma sai kawai yayi saurin kawar da tunanin ya shige ɗakin sa, yana shiga ya cire kayan jikin sa yayi wanka yayi sallah, mai makon ya kwanta sai kawai yaƙara shirya cikin wasu baƙaƙen kaya, ya rufe fuska, ya fito, cikin masarautar ya nufa gidan gaba ɗaya ya ɗauki shiru babu motsin mutane ko ɗaya, sai kukayen tsuntsaye kawai kake ji, zagaye ta ya shigayi ya miƙe wata hanya, dake kama da daji, can bayan masarauta gurin yake, saida yayi tafiya mai nisan gaske dan saida yafara tunanin ma kodai babu wani guri agun, sai ya fara ganin sahun mutane gurin yabi inda sahun yake, can ya hango wani abu mai kama da bukka, gurin ya dosa babu tsoro babu fargaba,
Yana zuwa gurin a rufe yake, sai yazagaya ta wani guri ya ɗan leƙa, gurin amma baya gani sosai, saida yasaka hannu yaƙara buɗa wajen sannan yafara hango cikin gurin, mutane yagani a zazzaune sun ranƙwafa ƙafafun su tare da rufe idanu wansu agaban wata wuta, inda wani ƙaton namiji yake gaban su ko kaya babu ajikin sa sai ɗan ƙaramin wando sai kansa da ya naɗe da wani ƙaton abu, yana zazzagaya wani abu akan wutar saida yayi wajen sau goma sannan ya miƙe tsaye yafara yayyafa musu akansu, kowa saida yayi masa sau uku sannan ya kwashe da dariya yana zare idanun sa kamar na sheɗan jajawur dasu sunkaɗa kamar jan ƙwai,
Komawa yayi inda ya tashi ya zauna ya ɗauko wani jan ƙyalle ya rufa akan wutar atake ta mutu sai kuma gurin ya ɗau haske gaba ɗaya har wajen bukkan saida yayi haske,
Cikin wata irin murya mai kama da ta ibliss yace "an gama komai ya kusan zuwa Æ™arshe zasu mutu indai kunyi abun da yadace kada ku Æ™ara raba kanku, sannan kutabbatar atare zaku watsa wannan abun acikin fadar adaidai kan kujera kowa zai yayyafa da hannun sa, sannan kuje É—akin ta ku É—aga gadon ta, ku cusa, wannan adaidai makwan cinta wannan basai kunyi ku duka ba zaku iya tura mutum É—aya duk yanda zakuyi kuma kar kubari wani yaganku idan kujayi ido huÉ—u da É—aya daga cikin su to zai warware kuma babu abun da zai hana tonuwar asirin ku amma indai kunyi komai daidai aranar za aÆ™ara nemansu arasa kusa da Æ™asar ma baza su zauna ba zasuyi nesa daku nesan da bazasu Æ™ara dawowa ba har abada,Â
Tsugunnawa sukayi agabansa sukayi masa sujjada sannan suka ɗago tare da haɗa baki sukayi masa godiya, sannan ɗaya daga cikin su yace "to boka Gundur maiyi tuƙwicinka, idan ka abu yayi kyau,
Wata dariyar yasaki sannan yace mungama magana da ɗaya daga cikinku yayi min alƙawarin ko abu yayi kyau ko baiyi ba, kafin ma kufara agobe nake buƙatar ganin ta anan zaku ɗauko min, aljanu suna buƙatar jinin ta, dole ma da jinin ta ragowar aikin ku zai kammala yanda yakamata, bai gaya muku ba,
Kallon juna suka shiga yi a tsakanin su da sauri waziri ya sunkuyar da kai tare da ɗan gyaran murya yace "agafar ce ni ban sanar daku ba, aloƙacin da akace yarannan sun dauki komai shiyasa raina yaɓaci tun kan na sanar daku nazo nafara yi masa magana shine yace zai magana ce mana matsalar mu saboda ina tunanin boka BunGu yace indai asirin nan ya karye shikenan bazai yiyu aƙarayin wani ba shine hankalina ya tashi na lalubo boka Gundur na sanar dashi abun dake faruwa shine yace zai yimana aikin da muke so amma saidai da sharaɗi sai mun bashi yarinyar jikar Sabreena (Ameesha kenan) saboda jinin ta zai aikin inba hakaba duk asirin da za ayi mata bazai kamata ba saboda tana tare da wani tsari ajikin kuma ankasa gano meye tsarin nata bare ayi maganin sa dole sai ankawota gurinsa komai zai tafi daidai inbahaka zata iya wargaza mana komai, ta hanyar tsarin dake jikin ta, amma idan aka kawota aka fara kawar da ita shikenan komai zai tafi yanda akeso, nikuma na amince masa da hakan kunji yanda mukayi dashi kafin mu haɗu anan,
Sauke ajiyar zuciya sukayi gaba É—ayan su saboda atunanin su wani daga cikin su za subayar shiyasa hankalin su yaÉ—an tashi, amma jin ba É—aya daga jinin su bane yasa suka sauke ajiyar zuciya akusan tare,
Amma ɗaya daga cikin su sai yace "amma kuna ganin kuma tsarin jikin nata zai bari a ɗauko ta ta cikin sauƙi babu abun da zai faru? Yafaɗa yana kallon boka Gundur,
HaÉ—e rai bokan yayi yace "bama son tsoro ko wasiwasi a aikin mu babu abun da zai faru kawai kusan yanda zakuyi ku kawota nan,
Jinjina kai suka shiga yi tare da cewa shikenan boka godiya muke Allah dai yabamu sa'a kaima zaka ga sakamako mai kyau ko ya kuka ce,
Duk suka amsa da kwarai kuwa, Waziri yace "ai ni idan komai yatafi yanda nake so asirina bai tonu ba babu abun da Bazan iya bayar wa ba mutuƙar wannan abun da suka ɗauka bai fallasu ba zakayi mamakin irin kyautar da zanyi maka, nandai kowa ya shiga tofa albarkacin bakin sa gun nuna jin daɗin su ga sabon bokan da suka haɗu dashi yau yau ɗinnan,
Saida bokan ya dakatar dasu sannan suka yi shiru tare da yi masa godiya ɗaya bayan, sannan suka mimmiƙe tsaye boka yabasu umarnin su fita ɗaya bayan ɗaya, shima idan ɗaya ya fita sai bayan minti biyu wani zai ƙara fita, ahaka suka fara fita daga gurin,
Tunda Meer yaji haka suna shirin fara fitowa yayi saurin barin wajen ya koma bayan wata bishiya dake gurin da haske daga inda yake zuwa inda zasu fito zai iya ganin fuskar kowa,
Yana gurin kuwa matar waziri tafara fitowa, É—aga ciki wayar dake hannun sa ya saita tana fitowa ya danna mata hoto,
jin ance sai nan da minti biyu wani zai ƙara fitowa yasa yayi saurin bin bayan ta, tana cikin tafiyar ya shaƙeta ta baya zatayi ihu yayi saurin rufe mata baki da hanki ya shaƙa mata shi a hanci tana shaƙa ta zube awajen ya ɗauke ta ya koma inda ya ɓuya ya ajiye ta a gefe, yaci gaba da tsayawa agun yana jiran next fitowa,
Daga ita sai Waziri shima yayi masa haka suka ringa fitowa, daga ciki ɗaya bayan ɗaya kamar yanda boka yagaya musu sai ɗaya ya daɗe da tafiya wani yake ƙara fitowa,
Haka Meer ya ringa ɗaukan su a hoto wasu yasan fuskokin su wasu kuma baisan su ba kuma ganin wasu kuma abun baƙaramin mamaki yashaba da ganin fuskokin wasun su da yasan su sosai, haka ya dake yaci gaba da ɗaukar su, har saida suka ƙare mutum bakwai ne, cif yana irgasu har suka bar wajen, kowannen su ya nufi inda yabaro, cikin sanɗa, suka koma makwancin su,
Saida ya tabbatar da sunyi masa nisa sannan ya nufo hanyar komawa shima mamaki fal ransa, matar Waziri na saƙale akafaɗar sa ahaka yataho da ita har yaƙaraso part ɗin ya shige ya koma ɗakin sa, yana shiga ya sauketa aƙasa yasamu yasamu slatip ya manne mata baki dashi sannan ya ɗaure mata hannuwanta tare da ƙafafun ta, sannan ya ɗauketa ya buɗe drower ya danna ta aciki sannan ya rufe harda saka muƙulli ajiki......,
Kayan jikin sa ya hau cire wa, sannan ya samu na bacci yasaka, ya koma bakin gadon sa ya zauna tare da jawo system ɗin sa ya kunna ta ya jona wayar sa ajiki ya fara aiki, bashi ya tashi daga gurin ba saida akafara kiraye kirayen sallahr asuba sannan ya tashi ya shiga bathroom yayo wanka ya ɗauro alwala, sannan ya fito ya shinfiɗa salaya yayi raka'atul fijr saida yajira akayi assalatu sannan ya tashi ya tafi masallaci,