Sashe 80
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kowa saida ya É—an zabura da jin abun da tace,
Amma bata dakata ba da duban yanayin da wasu suka shiga ba,
of course Khadijah she is my twins sister, sannan wannan mutumin is my husband, and wannan kuma she is my daughter,
"Muna kama da ita sosai hakanne yasa.kuka kasa ganeni amma in kunlura da kyau zaku gane indai har kunyi mata farin ciki, na fita haske sannan kuma ta fini jiki, kuma yanayin fatar mu ba ɗaya bace, domin ita ajikin tata akwai wahala tattare da ita, Ni kam ƴar hutuce, ban taso cikin wahala ba, ko a yanayina zaku gane hakan Khadija batayi makaran ta ba, nikam da ilimina, idan kunyi tunani azaman da kukayi da ita babu wata wayer boko akan ta, amma bakuyi mamakin yanda nake amfani da waya ba, da kuma loƙacin da kuke ƙoƙari a laptop wajen gano ko waye, nayi muku yawo da hankali ni da kaina nake using system ɗin, a loƙacin da kukeyi ina cikin ɗakin mu wanda anan nake duk wani shirina, bayan na gusar da hankalin yarinyar da muke kwana da ita, tana bacci nake duk wani abu da zanyi, inmayar da komai in ɓoye sa, koma infita daga gidan tare da haɗin bakin tsohon me gadi kafin ku kamasa,
Tofa sabuwar magana hmmm,
"Daga loƙacin da kuka fara rayuwa dani tun loƙacin da kuka dawo gida, tunda naji labarin haka, na ƙara ɗaura ɗamara, aranar da kuka shigo gidan nan ni kuma aranar mukayi exchanging nasa aka ɗauke ta, ni kuma naci gaba da acting as itace, batare da sanin kowa ba,
"Hmmm, duk wannan abun da nake gaya muku ita kanta batasan ina nan ba sai ranar da nasa aka É—auke ta, sannan na tasan dani kuma nayi mata bayanin ko wacece ni agare ta, itama tayi mamaki kamar yanda wasun ku suke mamaki yanzu,
Bari in baku labari ataƙaice, nasan sai kunfi gane yaren da kyau.....,
Asalin mu, Æ´an garin damaturu ne, nasan tagaya muku,
Mu biyu mahaifiyar mu ta haifa bayan haihuwar mu kuma, ta rasa ranta, tun muna ƴan jarire, matar mahaifin mu ta raba kanmu, ta kaini can wani ƙauye, har na taso na girma bansan su waye iyaye na ba, na kasan ce fitinanniya marar jin magana da tsokana, kuma gidan da na taso bantaso naga ana tausyin mutane ba, inbanda rashin imani da mugunta babu abun da ƴan gidan suka iya hakan yasa nima na taso zama da maɗaukin kanwa shike kawai farin kai, hakan yasa babu abun da na bari nadaga halayyar ƴan gidan, na taso bansan ta sauyi ba bare kuma imani, dan ajunan mu yiwa ɗan uwanka mugunta kake ga hassada da nuna baƙin ciki idan wani yafika, so kake akoda yaushe ace kaine gaba da kowa a komai......
Muna ciki wannan rayuwar sai matar mahaifinmu tazo tace tazo karɓar ƴar da takawo sai ana nake jin labarin ni ba ƴar gidan bace, ganin ta fess ba kalar wahala ba hakan yasa ban wani damu ba, na haɗa kayana na bita,
Bayan munje nagane tama fimu a komai itama gwanace wajen iya makirci da mugunta, bamu wani daɗe da ita, ta nuna min hoton wata me kama dani, nayi mamakin ganin ta, sai take gaya min mu ƴan biyu ne loƙacin da mahaifiyar mu ta rasu mahaifina ya ɗauke ni ya kaini ƙauyen saboda baya sona yafi son ƴar uwata, kuma tunda ya kaini bai ƙara bibiya ta, da ta taɓa yi masa maganar da yayi niyar zuwa amma sai ƴar uwata tace kar yaje shi kuma duk abun da ta faɗa shi yake yi,
Aloƙacin naji haushi da na tambayi inda mahaifin mu yake tace ai ya daɗe da mutuwa, nace ƴar uwar tawa fa, tace "tanacen tana auren me kuɗi gashi ankawo mata wani yaro ɗan tsintuwa yayi kuma duk basu da mutunci dan ko su sukaje ba'a barin su su shiga gidan, wataran ma koro su ake, daga nandai taita ɗora ni akan mugayen hanyoyi, daman kuma faɗuwa ce tazo daidai da zama, hali ne ya tadda hali shiyasa duk abun da ta faɗa nake yarda, ta sanya min tsanar ƴar uwata tun kan inganta ma,
Kafin mufara bi takan su saida ta fara haɗani aure da ƙanin ta, itace komai namu duk wani abu da muke buƙata ita take mana a haka har muka samu ƙaruwa muka haifi ƴar mu mace, saida ga baya ma nake jin ashe yana da aure anan kano, hakan kwa bai dameni ba, dan ganin nake duk da haka taimakan akai, saboda yana da ɗan rufin asirin sa kaɗan amma bazaka kirasa da me kuɗi ba, shiyasa hakan bai wani dameni ba duk kuwa da tsatstsan kishin da nake dashi, sai naji nakasa nunawa mantawa nake yana da wani aure,
Bayan wasu watanni kuma muka samu maganar yaron da ke gidan ta ɗan tsintuwa ne ba asan inda iyayen sa suke ba, duk da haka ban taɓa tunanin son ingan taba ko inje gidan ta, kwata kwata ko zancen tama akayi sai abun ya ringa ban haushi,
Abu bai ƙara ƙular damu ba, saida muka kaga yaro ya tasa ga kyau amma ance baya kula ko wacce mace dan munso haɗasa aure da ƴar mukaga abun bazai ba, nan muka ƙara jin haɗin auren sa da ƴarta, da kuma kuɗin da yaron ya fara ajiyewa, ga kasuwanci ga aikin banki, loƙaci ɗaya ya kuɗance har suka canza mukuma abun ba ƙaramin tsaya mana yayi ba,
Nan ta kira mu nida mijina ta ƙara ɗoramu akan muguwar hanya, da ƙara zugamu, wajen mun aiwatar da abun da muke ganin shine daidai, muma zamuyi kuɗi zamu ƙwaci kuɗin ko ta wane hali"
Tundaga wannan loƙacin muka fara bibiyar rayuwar su, inda saida muka gama sanin komai da binciken mu sannan muka fara tura mutane sunayi musu barazanar su bada dukiyar su, sannan kuma duk wanda ya raɓi yaron da suka tsinta bazasu taɓa barin sa ya ci gaba da rayuwa ba, zasu kashe su, daga nan su kuma sukayi mana taurin kai sukaƙi bayar da duk abun da muke buƙata...
Da muka ga suna ta ɓata mana loƙaci shine muka shirya musu, ranar da matar yaron ta samu ciki suka kaita wani asibiti mu kuma loƙacin muka shirya aka ɗauke sa, muna sane kuma muka ƙara sakin sa ya taho asibitin saboda munaso mu ƙwace wayar sa, duk shirine, a ranar da yaje yabasu ATM ɗinsa da gaya masa duk inda abubuwan sa suke, aloƙacin ma akwai recorder agun, duk muna jinsa,
Loƙacin da suka shirya zuwa su kashe wuta, aloƙacin muka turo musu wannan matar ta taimaka musu ta nuna inda matar da aka shigo dasu tare.
Nan ta basu labarin loƙacin da Abunan yafaru, inzaku tuna, Abban Ameesha da yaje wani asibiti garin ɗauko wayar Nadeeya har wayar sa ta faɗi, da ya fito, yaci karo da wata mata, ta taimaka masa sukaje ta kaisu wani gida, har ta karɓe haihuwar Nadeeya daga baya kuma ta gudu ta barsu kuma agidan"....
Ɗora musu tayi da cewa " Bayan ta haihu kuma sai tayi mata, alurar wani ciwo wanda zaisa taji azaba daga ƙarshe kuma ta sume, kowa zaiyi tunanin ta mutu amma mu munsan bata mutuba, loƙacin da suka zo zasuyi mata sallah a loƙacin muka canzata da wata gawar ita kuma muka ɗauke ta, ta hanyar ɗauke musu hankali aka tsorata su agidan hakan yasa suka tashi suka shiga ciki dan neman abun dake ƙara suna shiga mukuma muka shiga muka canza,
Suna fitowa da ita sukayi mata sallah sukaje suka binne ta, daga muka saci kuɗaɗe da yawa hakan yasa akazo aka kamasa daga can banking, har Shari'a akayi basu da hujja dole akace za'a ƙullesa a prison,
Yayin da yake gidan prison, sai muka koma kan Khadija da mijin ta, inda sukayi mana taurin kai, suka ƙi bayar wa muka nemeta muka rasa, shi kuma me gidan nasa aka ɗauko min gidan aka cinna masa wuta,
shine muka duƙufa wajen neman ta har muka gano ta, loƙacin da zata koma kano muka sa aka bita har munso akamo ta aloƙacin amma sai ta gudu garin gudun kuma ta jefar da jakar ta,
acikin jakar na samu wayar ta inda nake amfani da ita a matsayin ta,
duk inda taje sai mun lalubota amma bama so mu kashe ta saboda idan muka kashe ta zamuyi asarar kuɗaɗen da takaddun da suke hannun ta, shiyasa muka ringa binta asannu har muka gano inda take inda ta sauka a wani gida, loƙacin da taje ta ɗauko akwatin muna bibiye da ita har, kafin ta koma gidan muka tura wani ya hau saman gidan, duk abun da take yana kallon ta, shi yake gaya mana inda ta ɓoye ta, awashe garin ranar bayan ta tafi makarantar da take saida abubuwa muka ne muka ƙwaƙwale akwatin muka ɗauko muka mayar mata dashi yanda muka gansa, ita kanta batasan a kwatin bata gurin ba.....
Saida muka É—auko muka ga da akwai password ajiki,
sai muka fara tunanin ta ina zamu fito dashi daga gidan yarin sannan kuma dole sai yayi mana signing takaddu zasu zama namu,
sai muka saki kuɗi mukaje har can muka ce zamu biya belin sa, suka nuna basu yarda ba, sai muka haɗa baki da shugaban muka bashi kuɗeɗe mukace yace zai yi masa transfer to wani prison, kafin yayi mukaje aka haɗa duk yanda za'ayi awani prison ɗin ta yanda ba wanda zai gane ba akaishi ba, suna fitowa dashi aka kaishi wani prison, aranar muka shiga dashi aranar muka fito dashi, sai muka maidashi wani gida muka ƙulle sa.....,
Daga baya muka kai masa ya buɗe mana amma sai yaƙi buɗewa da muka ga haka sai muka ƙara dawowa wajen Khadija. (DADDAR ASALI😂)....
sai muka ci gaba da takura mata muna mata barazana, daga ƙarshe muka ce tagaya mana password ɗin da ɗanta yake amfani dashi, batayi tunanin akwatin na gurin muba shiyasa tagaya mana da taga de dagaske zamu iya kashe su ita da yarinyar,
da ta buÉ—e mana shine muka dawo wajen sa tare da wasu takaddun na manyan filayen sa, da gidajen sa,
Da ƙyar muka samu yayi mana wasu,