Sashe 93
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ameesha na ganin anbuɗe tayi tayi yasake yaƙi, a haka Khalid ya shigo ya tarar dasu, wani wawan tsaki yaja, yace "kaifa baka da lafiya, wallahi baka isa na jaku a haka ba malam kasaki ƴar mutane ta tafi tazo biki ka hanata zuwa,
"To ɗan sa, ido ina ruwan ka, kayi abun dake gaban ka, tuƙin zakayi ko sa ido zaka zauna,
Ameesha duk kunya tagama cika ta, ji take kamar ta nutse agun, sai sunkuyar da kai take, dan bataso ko kaÉ—an ma yaga fuskar ta,
Duk nacin Khalid da yasake ta, ƙin yarda yayi, dolen sa ya shiga, Meer yace ai kashe ƙwai za'ayi kar ya damu babu abun da zai gani, amma dai zai iya jin wasu abubuwan a kunnen sa, idan kuma baya son ji ya ɗauki headphone ya toshe kunnen sa sai yafi ye masa sauƙi, zaɓi ya rage nasa, dan yazame masa dole ya kaisu,
Shiga Khalid yayi, cike da taƙaici yace daman ance makoyi yafi ma'iyi da nasan haka zaka koma wallahi da ban baka shawarar nan ba, yanzu gashinan kazo zaka addabi mutane, to wallahi bazan toshe kunnen nawa ba, kuma kasan Allah duk kayi wani abun hmmm zaka ga me zai biyo baya, maye kawai, yaƙara jan wani tsakin sannan yaja motar,
Banza Meer yayi dashi tare da kashe fitilar motar, dan yafara jinsa a sama baida loƙacin zama ci gaba da kace nace dashi,
yana kashewa Ameesha ta fara kokawar ƙwace kanta, shima riƙeta yayi sannan ya juyata tana kallon gaba shikuma ya rungumo ta baya, gashin ta da ya sauka akan fuskar sa yashiga shaƙar turaren da aka saka mata me ƙamshi, hannu yasa ya ɗan matsar da gashin, sannan ya ɗora hancin sa da bakin sa a gefen wuyan ta ya fara shinshina nawa yana yawo da hancin sa yana goga mata tsinin hancin a wuya,
Maƙe wuyan ta shiga yi, saboda wani iri da taji abun kamar tafiyar tsutsa, shi kuma hakan da yaga tanayi, yasa shi cigaba da abun da yake, ƙasa yayi da hannun sa ya ɗaga rigar ta, bata ji ɗaga rigar ba, sai kawai hannum mutum taji a tsakankanin cinyoyin ta, a hankali ya fara shashshafata, tundaga ƙasa yafara yana zuwa can sama tayi saurin riƙe hannun sa tana ƙarawa kukan ta volume tare da cewa wayyo Allah na, na shiga uku dan Allah dan Annabi ka daina, ka daina bana so,
murya can ƙasa ƙasa a wajen kunnen ta yace "me yasa bakya so, ko baƙyajin daɗi, uhm in ba ƙyaji sai kigaya min a canza salo,
da sauri tasa hannun ta toshe kunnen ta tana ƙara damƙe idon ta tayi,
Wata ƴar ƙaramar dariya yayi wacce su kaɗai sukaji kayar su, bayan yayi kuma ya sake cewa "oh namaga alama hakan yana nufin kinji kunyar tambayar da nayi miki kuma daman indai aka tambayi mutum abu yakasa bada amsa to yana so kunya ce ta hana sa faɗa da baya so da sauri zaice bana so,
Yana yin shiru kuwa tayi saurin ce wallahi bana so, ka dena Please,
Kwaikwayon ta yayi shima yace "wallahi ni kuma ina so, bazan daina ba Please.....
Hannun sa ya cire da ga jikin yana niyar juyo da ita gaba,
Ita kuma anan ta samu damar yin sauri ta sauka daga kansa, murmushi kawai yayi yana jingina da jikin kujera, yana ɗan girgiza kai, rabuwa yayi da ita ba ƙara yunƙurin ƙara riƙe taba, dan yaga sun zo gida, ita bama ta lura ba,
Tana sauka ta matsa daga kusa dashi, tana ci gaba da share hawayen da yake ta zubo mata, jikin ta har karkarwa yake, takurewa tayi guri É—aya jikin ta na ta faman kyarma, dan ta fara tsorata da lamarin nasa......,
Tsayiwar motar da taji yasa tayi saurin ɗagowa ta kalli waje sai taga gida suka zo, wani daɗi taji ya lulluɓeta, sa sauri ta kai hannu zata buɗe motar ta fita amma a ƙulle, haƙura tayi da ƙoƙarin buɗewar,
Khalid ne ya buÉ—e murfin motar ya fita..
Sai a loƙacin Meer yakai hannu zuwa inda take yace "muje ko, duk da bata ganin sa kuma shima baya ganin ta saboda cikin motar duhu amma saida ta murguɗa masa baki tana hararar sa,
Buɗe motar yayi tare da zura ƙafafun sa waje, yace "zaki fito ko sai na fito dake,
Yanzu ma hararar ta kuma aika masa, caraf kuwa a idon sa, yagan ta saboda hasken gurin ya shiga cikin motar yana iya ganin face É—in ta,
"Don't let me repeat again...
Cikin turo ɗan ƙaramin bakin ta tace "ni ka buɗe min ta nan zan fita,
Lip ɗin sa na ƙasa ya ɗan ciza kaɗan yana sakin murmushin gefen baki da shi kuma nasa salon murmushin kenan, rufe gurin yayi ya zagayo ta ɓangaren da take sannan ya buɗe mata tare da miƙa mata hannun sa guda ɗaya, alamun ta ɗora nata akai,
Sarai ta gane me yake nufi da hakan amma sai kawai ta kawar da kanta gefe kamar bata san me yake nufi ba, murya ciki ciki tace "kamataa in fito ai ko takan ka zanbi kawani babbake hanya,
"Idan kin shirya bi takan nawa bismillah ai hakan ba laifi bane girmanki ne, in tsugunna? yaƙarasa maganar cikin kwantar da murya, yana ɗan leƙen fuskar ta,
Shiru tayi masa dan bata da kuma baƙin da zata ƙara yi masa magana,
"LILY....
Da sauri ta juyo tana kallon sa jin sunan da ya kirata dashi,
Wani ƙayataccen murmushi ya ƙara saki har haƙoran sa na bayyana, tare da ɗaga mata gira yana girgiza kai...
Ita kam mamaki ne ya kusan kashe ta a a zaune dan bata taɓa tsammanin jin wannan sunan a bakin saba, domin akwai wanda yake kiran ta da sunan a makaranta, amma dai bata taɓa ganin saba, saidai yabada saƙo akawo mata ko kuma yaita turo mata saƙo ta waya, sau ɗaya ya taɓa kiran ta awaya kuma ya kirata da sunan tace ita bata son sunan meyasa zai ringa kiran ta da hakan, sai yace saboda ita yarinya ce kuma ƙyaƙƙyawa dan haka sunan yafi da cewa da ita, kuma hakan shi bazai iya kiran sunan taba kai tsaye dan haka tayi haƙuri zai ringa kiran ta da hakan, aranar sun daɗe suna waya tana taso yagaya mata ko shi waye amma yaƙi sai yace mata har sai sun saba kuma shi ba wai auren ta zaiyi ba saboda yasan ita matar aure ce, idan sun saba zaigaya mata, aranar itama ta ciccimasa mutunci tace kar ya sake kiran ta yasan tana da aure kuma yake kiran ta, kar ya sake turo kuma kar ya sake turo mata saƙo ko wane iri ko ta wata ko gift tana gama faɗa masa haka ta kashe wayar tundaga ranar bai kuma kiran ta ba, kuma bai kuma aiko mata da sakon ba kamar yanda ta buƙata, dan haka ita tama manta dashi kwata kwata arayuwar ta sai yau da Meer ya faɗi sunan tayi saurin tuna wancen ɗin,
"Lily magana fa nake.....
ƙara ɗagowa tayi ta kalle sa, so take ta tambaye sa a ina yasan sunan, amma takasa,
Hannun ya ƙara miƙa mata tare da cewa tunanin banaki bane idan kuma kina da tambaya mu fara shiga saikiyi, nagaji da tsayiwa,
ÆŠan numfasawa tayi sannan tace "ka matsa dan Allah,
Kallon ta yayi sannan ya janye hannun sa tare da matsawa kamar yanda ta buƙata yana matsawa ta zuro ƙafafun ta, tare da jawo mayafin ta ta rufa a kanta, sannan ta ƙarasa fitowa gaba ɗaya kallon gurin tayi sai tagama ai ba part ɗin su yakai taba, juyawa tayi tana tunanin tantance ina ne,
Tana tsayen bata gama tantancewar ba, taji anyi sama da ita,
Riƙon jarire yayi mata sannan ya fara tafiya da ita,
tun tana ƙoƙarin sauka har ta haƙura dan tasan komai zatayi masa ba sauke ta zaiyi ba,
yana tafiya da ita yana kallon fuskar ta, har suka ƙarasa bakin wata ƙofa hannu yasa ya tura ƙofar tare da yin sallama ya shiga ciki, ɗaga ta yayi ya ɗorata akafaɗa sannan ya rufe ƙofar tare da saka mata muƙulli ya ƙulle ƙofar falon.............
        *****************
   A can ɓangaren ƴan denner guri ya cika tamƙam da muta ne ƴan mata da samari, inda MC yake ta koɗa amare da angwayen su, sannan yana kiran ƴan ɗayan kujerar da be gansu ba, akace suna ƙarasowa, tun ana jiran ɗayar amarya har aka gaji, nan su Azeema suka rikice aka fara neman inda amarya Ameesha take amma ba ganta ba, can gida suka jira ko tanan aka ce musu bata nan, dukan su mamaki ne ya kamasu da rashin zuwan ta gurin,
Saboda an riga an haÉ—a mutane ba ayi abun da za'aji kunya ba, dan wasu ma basu san ana cigiyar wata ba, gaba É—aya babu kuzari ajikin su, hankalin duk sai ya rabu gida biyu,
Angwaye kam sai sharholiyar su suke, kowanne bakin sa kamar gonar auduga, saboda su a tunanin su ko fasa zuwa tayi saboda ita daman tana da auren ta tuntuni kuma mijin ta baya nan shiyasa sukayi zaton dalilin da ya hanata zuwa kena, dan haka babu wata damuwa atattare da su, sai murnar su kawai suke, nan aka fara gudanar da taro, yanda aka tsara sa, masu rawa sunyi, masu yin drama suma sunfito sunyi, sun tsara abubuwa da dama kuma duk saida aka gabatar dasu, sannan aka fara bawa ciki haƙƙin sa a kaci a kasha akai hani'an kowa ya cika tunbin sa, dam, daga nan kuma aka dawo aka ƙara cashewa, wajen ƙarfe shaɗaya aka rufe guri da addu'a aka sallami kowa da kowa,
Ga ba ɗaya aka tattara kowa ya ɗauki wacce ya kawo aka taho gida, a hanya wasu daga cikin su Azeema suke gaya wa mazan abun dake faruwa na rashin zuwan Ameesha kuma ance musu bata, gida barin dai zancen sukayi acewar su bari su koma gida inyaso sai a ƙara bincikawa ai baza ta ɓata ba,
Hakan yasa babu wanda ya ƙara tada maganar har suka ƙaraso gida.....,