Sashe 57
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yana kai su gidan suka fito suka tafi masallaci saboda kiran sallar da akayi Saida sukaje sukayi sallah sannan suka koma gidan, gidan shiru babu kowa sukaÉ—ai ne aciki gida ne madaidai ci ciki da falo, sai falo a tsakiya,
Duk a falo suka baje kowa yana sauke gajiya, zaune agun har aka kira salar isha'i suka ƙara fita zuwa masallaci,
Bayan an idar suka fito suna cikin tafiya, sai sukaji horn a bayan su da sauri duk suka matsa saboda daman sun É—an shiga hanya,
Ta gaban su motar ta gifta ta wuce daidai loƙacin kuma idon Bossay ya sauka akan Dadyn Rasheeda sai wata mata agefen sa da niƙab ta rufe fuskarta,
Cike da mamakin ganin sa, yace "Dady kuma me yake a garin nan,
Gaba É—ayan su suka shiga kallon su, suma suna mamaki dan duk azaton su ko Dadyn sa yake nufi,
Hamza ne ya fara tambayar sa da cewa wai wace magana kake mutumin da muka barsa agida taya ya akai kuma yazo nan,
Idon Bossay na kan motar yace ba Dady na ba, Dadyn yarinyar da ake son a naniƙamin,
Akusan tare suka saki ɗan ƙaramin tsaki, sannan Hamza yace "kuma shine duk ka tsorata ka ɗaga mana hankali,
Bossay yace "Ai nayi mamakin ganin sa ne wallahi,
"To meye abun mamaki daman duk inda zasa sai yagaya maka ne ko kuwa me kake nufi da mamakin ganin sa,
shiru Bossay yayi yana tunanin me yasa yake mamakin ganin sa,
Hakan nan yaji bai yarda dashi ba saboda matar da yagani da niƙab shidai iya sanin sa yasan mahaifiyar Rasheeda bata sakawa asanin da yayi mata ko hijabi ma basawa take ba bare kuma ta ƙara da niƙab hasali ma kuma matar ciki bata kaita jiki ba.......
Ayuba ne ta ƙara taɓo sa, amma sai kawai yace muje kawai,
Nan suka ci gaba da tafiya har suka ƙarasa suna shiga Bossay yayi saurin ɗaukar wayar sa a inda ya ajiye ta,
Da har zai kira Rasheeda sai kuma ya tuna yayi alƙawarin bazai ƙara kiranta ba har abada,
Juya akalar kiran yayi ga number Dady amma kuma sai tai tayin ringing bai ɗauka na haka yai ta kira har wajen sau uku ba'a ɗauka ba sai kawai ya haƙira amma gaba ɗaya tunanin sa yana kansa,
Ayuba ne yace "bari insa akawo muku abinci me kuke son ci?
Hamza yace koma meye zaici, shi kuma Bossay yace ya ƙoshi babu abun da zaici,
"A'a fa dole kwa kaci wani abun dan kanajin yunwa ga gajiya, baridai inda ayo mana order sai kazaɓi zaɓi wani abun, yana gama maganar ya zaro wayar tare da lalubo wata number ya danna mata kira.....
Bugu biyu tayi aka É—aga ana É—agawa yace "yauwa ÆŠan ladi abinci nake so kayo mana take away kamar guda huÉ—u sannan ka haÉ—o da snakes asaka komai da komai kayi sauri dan Allah ka kawo mana,
Shiru yayi yana sauraron abun da wancen ɗin yake cewa, bayan ƴan sakanni sai yace to shikenan gaskiya baza samu ganin saba saboda nayi baƙi zan shigo gobe ingan sa,
Shirun yaƙara na ƴan sakanni sai kuma yaƙara cewa "ah hakane to yanda za ayi ku taho min dashi nan ɗin kawai sai mukwana tare, daga nanma ma tattauna dashi, kundai tabbatar anyi masa askin kuma ya canza kaya dan bana son inƙara ganin sa kamar yanda na gansa jiya kaji ni,
Shiru yayi yana sauraron sa, sai can yace masha Allah haka nake sonji aikin ku na kyau, sai kun ƙaraso ɗin dan har na matsu ingansa yanda kake faɗaɗin nan kana zuzzuta sa, har na matsu kuyi sauri dan Allah kar ku kaƙara minti shabiyar kaji.....,
Daga nan ya kashe wayar bakin sa na ta faman murmushi dan yaji daÉ—in dawowar bawan Allahn can, dan jiya ma dashi ya kwana aransa....,
Bossay ne yace "yaya Ayuba kai dawa haka naga kana ta faman murmushi kai kaÉ—ai,
Wani murmushin yaƙara saki yace baza ka gane bane wallahi wani bawan Allah ne ya damfare ni kuɗaɗe masu yawa, da nayi bincike akan sa sai na gane ashe wata mata ce ta aiko sa to amma nayi bincike na kasa samun matar nadai san gidan ta, shine nasa aka bincika min cikin gida ake gaya min akwai wani agidan nasa akaje har gidan aka ɗauko min shi,
Naje kuma sai naga bashi bane, wani bawan Allah ne wallahi baka ga mutumin nan idan ka gansa sai ka tausaya masa ko magana baya iya yi sai hawaye kawai yake zubarwa, ina ta tambayar sa amma yakasa ce min komai shine nace aje agyara sa yadawo mutum dan gashi duk yagama rufe masa fuska ga kayan sa duk sun yage kana ganin da kasan daÉ—aÉ—É—u ne ya daÉ—e yana rayuwa a haka shiyasa nake son sanin ko shi waye,
Bossay yace "Allah sarki gaskiya abun atausaya masa ne, wata
ƙil wani abu ne yake sashi kukan, kuma ka tabbatar ba kurma bane,
ÆŠaga masa kai Ayuba yayi yace "gaskiya ba kurma bane, kawai yanayi ne yasa yakasa maganar amma koma meye zamuji daga bakin sa yanzu idan sun shigo,
Bossay zaiyi magana kenan, sai wayar sa tayi tafara ringing da sauri ya É—auka saboda ganin Dadyn Rasheeda,
Yana É—auka sai ya tashi ya shige É—akin dake kusa dashi,
Hamza ya bisa da kallo tare da cewa "dan munafurci wayar ma baza abarta ba sai anshige É—aki,
Bossay najinsa yayi gaba saboda bayason kiran ya katse,
Shigar shi ba jimawa akayi nocking ɗin ƙofar falon,
Akusan tare Hamza da Ayuba suka miƙe zasu buɗe ƙofar, amma Ayuba ya riga Hamza zuwa sai kawai ya buɗe musu ƙofar, yana ganin su ya faɗaɗa fara'ar sa yana cewa "Oyo Oyo bissmillah ku shigo, matsa musu yayi suka shigo, yana ta faman bin su da ido yana jiran yaga wanda yake nema amma bai gani ba,
Juyowa yayi yana kallon su yace kai yana ganku anan shiÉ—in yana ina?
Dariya suka kwashe da ita gaba É—ayan su........,
[15/11, 10:52 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
          (DA ZAFI ZAFI)
               By
        â¤ï¸Yaya Azeemaâ¤ï¸
 Â
            *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
'Dariya suka kwashe da ita gaba É—ayan su........,
-----'Sai É—aya yace "sir wai baka gane saba kenan daman nace maka bazaka gane saba,
Da mamaki Ayuba yaje kallon su sai yace "kar ku raina min hankali mana bagaku kuku uku ba akwai wanda bansani ba acikin bane,
Ɗaya yace sorry sir yanzu zasu shigo da Haruna,
Hararar su yayi yace "oh da ni zaku maida mahaukaci harda wani dariya irin gashi nan acikin ku ban gane saba ko?
Basu bashi amsa ba sakamakon shigowar wasu mutane biyu ne ta hanasu basa amsa,
Tunda suka shigo Ayuba ya kafe mutumin da idanu ko ƙiftawa bayayi, tunda idon sa suka sauka akan sa kawai yaga yasan mutumin to amma kuma a inda yasan shi ɗinne yakasa tunawa, hakanne yasa yakasa ɗauke idon sa akan sa har suka ƙarasa shigowa ciki,
Sanye yake cikin manyan kaya riga da wando milk color harda hular kayan, farine sosai amma halin rayuwar da yashiga yasashi ya É—anyi duhu fuskar fayau da ita kana ganin sa kasan da rama ajikin sa, amma duk da halin da yake ciki hakan bai hana tsatstsan kyawunsa bayyana ba, ga hanci iya hanci masha Allah ga kuma idanu kamar ba babban mutum ba,
Ɗaya daga cikin sune ya taɓo Ayuba da ya tafi duniyar tunani,
saurin saita nutsuwar sa yayi tare da ɗan sakin murmushi yace "ah bissmillah sannun ku da zuwa, ku zauna, wallahi naji daɗin ganin sa haka lalle dole yau inbaku kyauta me tsoka, gaskiya kunyi ƙoƙari kundawo dashi yanda nake so, dan haka kowa ya jira zaiji alart me ƙarfi,
Ɗan Ladi yace "to godiya muke Allah yasa dai kar ya fasa mana waya saboda ƙarfin,
Dariya suka sanya gaba É—ayan su, sannan kowa ya samu guri ya zauna, Ayuba da kansa yaja hannun mutumin nasa ya zaunar dashi akan kujera,
Duk wannan abun da ake Bossay da Hamza suna É—aki bayan shigar Bossay kafin su shigo shima Hamza ya bisa É—akin sakamakon fitsarin da ya matse sa, da ya shiga kuma sai ya tsaya gurin Bossay dake waya da Dadyn Rasheeda,
Bayan shigar Bossay yana É—aga wayar, ya gaida shi cikin ladabi da biyayya, bayan sun gama gaisawa, yace "Dady kana gida ne?
Sai Dady yace "a'a wallahi Aliyu Bama na garin naje wani gari amma zuwa yamma zandawo sai ka shigo lafiya dai ko?
"Ah Dady to ko kai nagani É—azu, daman ina tunanin kai ne ko ba kai bane,
"Yana jiyo muryar yarsa yanda yace "Ni kuma a ina kaganni, ni da bana gari,
Bossay yace "Gombe ko bakai bane?
"Eh Eh nine, kaima kazo ne,
"Eh wallahi Dady nima É—azu muka shigo, a ina ka sauka da nazo mungaisa naga motar ka ta shiga wani layi nabi wajen kuma bangan ka ba shiyasa nace bari in kiraka,
ƙitt...... Bossay yaji an kashe wayar,
zaro wayar yayi daga kunen sa yana dubawa sai ya ƙara kira atunanin sa ko kuɗin Dadyn ya ƙare amma da ya kira sai yajita akashe sai kawai ya haƙura, bai ƙara gwada kiran saba, dan bai kawo komai aransa ba,
Da Hamza ya fito sai ya haÉ—o da wanka ya fito gaba É—aya, shima Bossay sai ya tashi ya shiga wankan,
Hamza na gama shiryawa ya jira Bossay saida yagama shiryawa suna shirin fitowa saiga Ayuba ya shigo É—akin har yanzu fuskar sa É—auke da murmushi yana kallon su yace "wai har kunyi wanka to kifito muci abincin ankawo tun É—azu.....,
Hamza ne yace yanzu zamu fito daman baƙon naka har yazo kenan,