Sashe 25
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da ƙyar Papa da taimakon wasu daga cikin gidan dan Ibrahim ma ƙanin su dake wajen masarauta saida ya shigo sauƙin tama Allah yasa gwaggo tayi bacci kuma ba a tashe ta ba tana can tana bacci batasan wainar da ake toyawa ba mai zafi zafi,
Gaba ɗayan su babu wanda ba damuwa a fuskar sa, musamman Papa Maama kam batayi wani mamaki ba saboda daman tana zargin sa gashi yau Allah ya tonu asirin sa dole kuma ya fito da sauran, ita kam taji daɗin wannan rana da Allah ya nuna mata maƙiyin ta ido da ido, ashe zata ga wannan ranar da kanta basai ta mutu ba, itadai babu abun da zatace sai godiyar Allah da fatan Allah ya tona asirin sauran ma,
Da ƙyar aka samu kowa ya tafi makwancinsa aka bawa ƴan uwanta haƙuri subar maganar zuwa safiya idan an nemo shi wazirin sai aji inda yakaita, ƙin amincewa sukayi saida ƙyar suka haƙura saboda dangin ta basu da haƙuri ko kaɗan kuma duk da haka sun kafa sun tsare sunce babu inda zasuje zasu tsaya agidan har sai anfito musu da ƴar uwarsu anbimata haƙƙinta,
Da haka aka amince dasu sannan suka koma part ɗin ta duke suna masifa da kunfar baki kuma abun haushin ma maza da mata haka suka taho wai su antaɓa ƴar dangi,
Waziri nacan gurin boka ya riƙe shi yana shirya masa ƙabali da ba 'adi shine ma ya hanasa tafiya yace masa yabari sai gobe zaiyi masa aiki cikin dare duk inda take da safe za adawo da ita wanda ya ɗauketa da kansa zai dawo da ita har inda ya ɗauke ta, hakanne ya hanasa dawowa gida a ranar,
Washe gari kam da safe wajen ƙarfe takwas boka gabashi damar tafiya,
A masarauta kam tun asuba aka É—ora daga inda aka tsaya gida ya cika da muane dan yarama saidai suka fito waje gashi anrasa inda Waziri ya shiga,
Suna haka wata motar ta shigo cikin masarautar gaba ɗaya idanu suka koma kanta wasu har suna ƙarasawa gaban motar,
Wani namijine ya buɗe ya fito sai wata mace ma aɗayan ɓarin itama ta fito,
Namijinne ya zagayo wajen mutanen yayi musu sallama, yace dan Allah yana neman iso gun sarki yazo da wata muhimmiyar magana,
Tofa nan aka shiga Æ´ar kallon kallo jin yace sarki alhalin yanzu dai babu sarki a cikin masarautar, amma wasu sai sukayi hankalin cewar to, sai sukaje suka sanar da Papa saboda baya gurin,
Ba daɗewa papa ya fito cikin sauri yaƙaraso gurin,
Mutumin ne ya tsugunna har ƙasa ya gaida Papa cike da ladabi saboda ba wani babba ne kamar ma saurayi amma dai yana da manyan ta wataƙil ma yana da aure,
Bayan sungama gaisawar Papa yace yaro ina jin ka maiyake tafe dakai naji ance kazo da muhimmiyar magana,
Eh daman game da videon da aka watsane jiya a media kuma naga daga nan gidan sarkin akace abun yafaru to shine ɗazu da asuba munfita da matata zankaita gmasibiti mahaifiyar ta ba lafiya, sai mukaga mutumin da ya kashetan amota sai na ringa kallon sa naga ya shiga wani layi sai kawai nabisa muna zuwa muka ga ya fito da abu acikin buhu tunda ga nan nayi tunanin wataƙil gawar ce yakeson ya jefar shine muka tsaya daga ɗan nesa dashi, yana cirota ya ajiye ta agun ya shiga mota yabar wajen shine mukuma mukaje gurin muna taɓawa mukaji mutum shine muka ɗauko ta,
saboda a ƙasan videon anrubuta duk wanda yaganta ko yaga mutu min yazo yafaɗa shine mukazo, yanzu dai gata nan acikin motar mu ranka ya daɗe,
Ai kafin ma Papa yayi maganar ƴan gefen sa sun rigasa nan aka shiga sallallami ƴan uwanta suka ƙarasa bakin motar suka fito da ita, agaba kowa aka shiga kunce buhun ana buɗewa saiga Hindatu aciki,
Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un mutane suka shiga faÉ—i wasu suka fara kuka, ai tuni aka manta da wanda yakawota hankalin kowa ya koma kanta,
Suna cikin wannan koke koken saiga motar Waziri nan ta danno kai cikin masarautar ganin mutane dayawa yasa yafara sakin murmushi yana jin sanyi aransa zaton sa dawowar tane yasa aka haÉ—u haka tunda daman boka yagaya masa za a dawo da ita,
Da murnar sa fal rai yaƙarasa wajen tun kafin ya daidaita parking yayi saurin fitowa daga motar yana nufo inda mutanen suke ga mamakin sa sai yaga duk ana binsa da wani irin kallo wanda yakasa tantance kallar sa,
Gurin yaƙarasa cike dan shan jinin jikin sa ganin kallon da mutane suke yi masane yasa yafara jin wani iri.......,
_Ayi malej zuwa gobe plss bansan tsallaken rana gwanda ko yayane inringayi idan bansamu damar yi da yawan ba_
[15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
          (DA ZAFI ZAFI)
               By
        â¤ï¸Yaya Azeemaâ¤ï¸
 Â
            *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
            Â
_____Gurin yaƙarasa cike dan shan jinin jikin sa ganin kallon da mutane suke yi masane yasa yafara jin wani iri.......,
Yana ƙarasawa gurin da mutanen sukayi rumfa yafara tambayar mai yake faruwa,
Gwaggo da zuwan ta kenan wasuma basu san tazo ba sai ji sukayi kawai tace "uwar kace ta faru ɗebabe marar mutunci makiri mai fuska biyu Allah wadai da haihuwar ka, wanda bai gaji mutunci ba da sanin yakamata kai muguntar taka karasa a inda zakayi ta sai akan ɗan uwan ka da matar ka dake kai kawo iya shege da ƙwarewa awajen iya makirci, watakon dan kana tsoron karta tona maka asiri shine zaka kashe ta, marar imani wanda ya kwashe kayan sa daga gaban ma'aiki,
Kai ko kunya ma bakaji ba yanzu ya zakayi da Æ´ayan ka gasu nan suna kallon ka a matsayin makashin mahaifiyar su,
Da hannun ka kayi kisan kai kinsan kai Alƙasim da hannun ka, na shiga uku ni na haifi makashi da cikina wannan wacce irin masifa ce wayasan ma adadin mutanen da kakashi ɗebabe wallahi wallahi wallahi badan tsinuwa ba kyau ba, na maka ma ita na godewa Allah da mahaifinku baya raye ka aikata wannan abun nasan da kaine sillar kashe shi dan sai ya haɗiyi zuciya ya mutu,
Daman ance makashinka yana tare dakai, ashe duk wata ta'asa da ake shukata acikin gidan nan ashe kai kake haÉ—ata munafuki mai fuska biyu, anyama kuwa nice uwarka ni na haifeka, ba musanja akayi min ba asibiti,
Amma saboda kai riƙaƙƙe ne kafi kuɓewa riƙa shine zakazo kana wani tambayar mai yake faruwa saboda baka kunya,
Waziri da yake jin kamar ya fashe da kuka ko ya tsaga ƙasa ya shige saboda cin mutuncin da gwaggo take masa agaban mutane alhalin kuma shi ba wani kisan kai da yayi, duk da yaga matar tasa akwance kuma ya tabbatar bata numfashi amma bashi yakashe taba ai to maiyasa ake zargin sa har ake jifansa da waɗannan kalmomin shi tunda yake bai taɓa ɗaukan ran mutun ba,
Jiyayi ma ransa ya ɓaci da maganganun da gwaggo take masa,
Cikin ɗaga murya yace gwaggo kinsan kwa mai kike faɗa waye yace muku ni na lasheata ni bani nakashe ta, kuma babu wanda na cuta dan haka kidaina jifana da waɗannan kalmomin amatsayin ki na uwa agareni idan kuma bakin ki yakamani fa, ni bani na kasheta ba wanda ya sace tane ya kashe ta amma bani ba kudain zargina da hakan bazan taɓa iya kashe mutum ba...,
Papa ne ya ƙaraso wajen sa da sauri yana zuwa baiyi wata wata ba ya kwashe shi da mari cike da ɓacin rai ya shiga nuna sa da yatsa numfashin sa nayin sama da ƙasa ganin sa yasa kamar ya haɗiyi zuciya wani abu ne ya taso masa daga ƙasan zuciyar sa,
ÆŠagowa Waziri yayi fuskar sa É—auke da mamakin Papa,
Kafin Papa yayi wani yunƙurin yin magana, wasu ƙannen Hindatu guda biyu maza sukayo kansa zasu dake sa, Ibrahim (autan su Papa) yayi saurin dakatar da su tare da basu, haƙuri suka tsata afara jin ta bakin sa,
Yana faɗar haka yace "muje cikin fada yaya, gwaggo, dan Allah muje bai kamata a tsaya anan dagaban wanda yadace da wanda ma bai dace ba koma mai yayi shifa Waziri ne kuma ƙani ga sarki ga ƴaƴan sa harda jikokin sa ai baikama da girman sa duk girman laifin da ya aikata ai bai canci hukunci ta irin wannan hanyar ba, yin hakan agaban mutane ba daidai bane komai yana buƙatar girma,
"Ɗan Allah muje kuyi haƙuri muje kuma bai kamata ku ɗauki hukunci da kanku ba kubari afarayin magana asamu mafita,
Papa da gaba É—aya jinsa yake neman É—aukewa gaba É—aya dan yakasa gasgata abun ji yake kamar har yanzu wannan bala'in a mafarki yake jinsa ba gaske bane,
Cikin wata iriyar murya yace "Ibrahim ka rabu dasu suyi masa duk abun da zasuyi masa ya cancanci fiye da haka, daman ance wanda yakashe akashe shi ni babu ruwana aciki mutumin da yake don ganin bayana da iyalaina mai kuma yarage tsakanina dashi, daga yau bani bashi yaje, kuma ku É—auke shi daga nan bana son ganinka wallahi,
Gwaggo kam kuka tasaka agurin kunsan tsoho wani bai iya jure abu, Ammah ce taje wajen ta itama da jikinta duk yayi sanyi kowa na gurin kagani baya cikin kwanciyar, musamman waÉ—anda abun ya shafa,
Ammah takamata tafara bata haƙuri sannan tajata suka bar wajen ta maida ita part ɗinta, dan gudun kar taje ta haɗiyi zuciya dan ta ƙaici, idan yayi mata yawa za'a iya samun matsala,
Shima Papa Saura kaɗan ya faɗi awajen Maama tayi saurin kamasa tana raɗa masa yayi haƙuri yabi a hankali ya daure,