Sashe 91
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Familyn SARKI SAMEER suka haɗa ƙwansu da kwarkwatar su, cike da murna aka juyo gida tare da yaran,
Bayan sun dawo sati na zagayowa aka ƙara haɗa musu wata gagarumar walima, a cikin masarautar......, Bayan anyi Walimar kuma su Azeema da Ameesha duk sukayi gida,
Har yanzu kuma Meer bai dawo ba, tun ranar babu wanda ya kuma ganin sa,
watan su É—aya da dawowa su Sam suka shigo da maganar aure dan daman tun kan sundawo duk wani shiri da zasuyi sun gama yin sa, dan ko ayau a kace a daura su a shirye suke babu wani abu da zasu jira,
Sam ma yaje dangin su sumayya, angama sasanta komai ashe tsanar da mahaifiyar ta tayi mata asiri ne, daga baya aka gano hakan, saidai kuma babu yanda zatayi uwarta bata da hali me kyau, suna hannun sojoji, ta wani fanni kuma idan aka dawo itama jikar Dadda ce tunda mahaifiyar ta, ƴar ƙanwar Dadda ce dan haka itama dole yar uwar ta ce, kuma jikar ta,
Bossay tun daga loƙacin da yajewa Amra gurin graduation ɗin, tunda ga nan suma suka ƙulla duk da Bossay bawani sonta yake ba sosai, amma de yanajin zai iya rayuwa da ita, tunda yarinyar ta nuna tana sonsa sosai shiyasa shima kawai yake ɗan nuna mata kulawa, musamman ma da ya haɗu da me hali irin Amra akwai surutu ko beyi niyar yin wani abun ba sai tasa shi yayi ta dole, kuma idan taga a cikin ƴan uwanta anyi wani abun na soyayya shima sai tasa yayi mata, ko yana so ko baya, idan yace bai iyaba sai ta koya masa tace to yayi mata, haka take basa nishaɗi, itama ta ƙara taima wa wajen ƙara kawar da damuwar sa, dan sai suyi wajen awa ɗaya suna waya, idan yazo kuwa sai ta riƙe sa da ƙyar take barin sa ya tafi.....,
Ameesha tun tana nuna kishi da hakan har tafara saukowa, dan taga ba sarki sai Allah, dan yanzu Bosssay bama ya kulata, idan suka gaisa shikenan baya ƙara tsaya da ita.........,
********************
......Akwana atashi ba wuya agurin Allah, yau saura sati biyu, bikin Æ´an matan da samarin, inda aka haÉ—asu gaba É—ayan su, harda Ameesha me gyaran jiki ta musamman aka É—auko musu daga meduguri, tun ana saura sati uku, aka fara yi musu gyaran jiki gaba É—ayan su, part É—in na musamman aka ware musu sukaÉ—ai aciki, sai Æ´an uwa, fita kuwa ba abarin su suje ko nan da can, angwaye sunyi iya nacin su sai sunga matan su, an hana su ganin su,
Kayayyakin da zasu saka gaba É—ayan su duk an tanada har na gurin dinner É—in da za'ayi babu abun da ba atana da ba, har wacce zatayi musu lalle, an tanada, waÉ—anda kuma zasuyi kitso an samo musu me kitso, rana kawai ake jira,
Saboda aminta Sam da Bosaya gida É—aya sukayi part kawai suka raba,
Hamza kuma daman daga anÉ—aura auren anan da sati É—aya zasu tattara shi da Hamran sa su koma Gombe, Hamra za'a zama matar sarki,
Bossay ma yace a Kano zai zauna, da tasa matar tunda daman already ya riga da yayi gidan sa, loƙacin da za'ayi bikin sa da Rasheeda,
Meer kam ana cikin masarauta ba inda zasu, a takaice de duk an rarraba su, Azeema da Sumayya ne kaÉ—ai a guri É—aya,
Masarauta sai shirye shirye ake gaba ɗaya ta hargitse ta ko wane fanni, ga gyarsrrakin da ake yiwa wasu ɓangarorin, shiri ake sosai ba kama hannun yaro, masarauta ta cika taf da muatane domin bikin na musamman ne ya dole ya tara mutane,
Duk bidirin nan da akeyi Meer bai hallara, amma yasan duk wani shiri da ake, dan shima yabada tasa gudummawar daga can.....,
Rana bata ƙarya saidai uwar ɗiya taji kunya,
Yau a kayi walima da yamma, inda da daddare za'a gudanar Dinner da iya Æ´an mata da samari ne, babu ma manya da yara, iya zallar angwaye ne da kuma amaren su,
Tun da amare sukayi sallar magriba aka jere su aka fara tsantsara musu kwaliya ta gani ta faÉ—a,
Tunda aka zo kan Ameesha take ta zumuɗi arayuwar ta tana son kwalliya kuma bata taɓa ganin ta a fuskar taba shiyasa tunda aka fara yiwa wasu take ta koɗa musu tasu kwalliyar,
Ana riƙe fuskar ta za'a fara jikin ta yayi sanyi tunawa da ashe fa ita idan sukaje gurin ma babu wanda zata tsaya dashi matsayin miji saboda yanda su Amra suke zuzzuta yanda aka tsara wajen kowacce da mijin ta, amma ita bata dashi gashi za'ayi mata kwalliyar amare ga shigar ma ta amare kuma taje tayi zaune ita kaɗai,
Ji tayi gwanda kawai tace a fasa kwalliyar sai kuma wata zuciyar tace mata "saboda wani zaki hana kanki abun da kike so gwanda ki tsaya kawai ayi miki inyaso idan akaje gurin sai ki zame kawai ki zauna amatsayin ƴan zuwan biki, ki samu guri ki zauna, ƙara tunawa tayi da shagalin da za'ayi duk babu ke ga casun da za'ayi, amma kiƙi zuwa, kanki zaki cuta shi yana cen hankalin sa kwance, ke zaki zauna kina damun kanki, watsar da babunsa kawai kike ki kwashi rawar ki....
Da wannan shawarar da zuciyar ta tabata da shi tayi amfani kawai ta bari aka tsantsara mata kwaliya ta kece raini, sai ta dawo kamar ƴar tsana, ba ƙaramin kyau kwalliyar tayi mata ba, farar riga suka saka gaba ɗayan su saidai kowa da kalar yanayin tasa, da kuma ɗinkin ba iri ɗaya bane, sannan akayi musu ado da mabambam tan kaloli, kalar da akayi maka adon riga da ita kalar ne head ɗin ka,
Na Ameesha sky blue ne, ɗuri akayi mata me kyun gaske, inda asalin kyanta yaƙara bayyana tunda aka fara kowa yake yaba kyan da tayi, komai nata sky blue ne da fari, ɗas tayi da ita kamar ka sace ta ka gudu, ga lallen ta da ya kuma haska hannun ta, baƙi da ja duk akayi musu.....
Sauran ma kowacce tata tayi kyau dan zama bayyana muku kyaun da sukayi ɓata loƙaci ne sai muyi wata ɗaya bamu gama ba, kawai kowa ya hasko irin kyaun da zasu musamman mutuniyar tamu dan tafi kowa,
Basu suka gama ba sai wajen ƙarfe Goma nan aka shigo da motocin ɗi ban amare, kowacce tata daban ita kaɗai zata shiga sai drivern ta, ta ƙawayen su ma daban,
Ajere aka fito dasu gwanin burgewa, layi akayi dasu É—aya bayan É—aya aka ringa saka su a mota, kowacce idan ta shiga sai taga nata mijin a cikin,
wata ƙawar Ameesha ce da suka zo dafa da motar zata buɗe musu, sai Ameesha take gayawa ƙawar itafa ji take kamar ta fasa zuwan na, da ƙawar ta tambaye ta dalili sai kawai tayi shiru, dalilin ta na faɗar hakan daman, da suna tahowa kunnen ta yajiyo mata wasu na cewa ai motar babu wanda zai shiga daga driver sai amarya da ango su kaɗai ne aciki, da ji tayi ba daɗi amma da ta ƙara tuna shagalin da za'ayi sai kawai ta manta, hankalin ta kwance ƙawar ta buɗe mata ƙofar juyawa tayi tana kallon ta tace "Siyama sai kuntaho kuyi sauri amma danni inajin ma sai kun ƙaraso sai mushi ga, tare, ƙawar na buɗar baki da niyar tambayar ta dalili, tayi saurin rufe ƙofar tana ɗan murmushi dan tasan tambayar tata ita kuma bata da ɓakin bata amsa,
Tana rufe ƙofar ta gyara zaman ta, tana sauke ajiyar zuciya, tayar da motar akayi aka fara tafiya,
Shiru tayi tana tunanin inda tasan wannan ƙanshin turaren da take ji a motar nan, dagewa tayi akan sai ta tuna amma takasa kuma gashi ya addabe ta, ya cika mata hanci,
Batade samun nasarar tunawa ba har suka ƙaraso gurin, tundaga waje ko ina fitilu ne a zagaye agun, haske ta ko ina,
Tsayar da motar yasa tayi tunanin ko ta buɗe ta tafi amma sai ta fasa dan tasan intai hakan ba girma, tsawon loƙaci taji shiru bai fitowa ba kawai takai, hannun ta zata buɗe dan ta matsu ta ganta agun sai tsuma take,
"Malam me kuma kake jira, ina ka kagama aikin ka,
Na gaban motar ne ya amsa da cewa "gulma" ya faÉ—a yana kunna fitilar motar, yana juyowa baya,
A mugun zabure Ameesha ta juyo tana kallon gefen ta, dan duk a tunanin ta ko gizau muryar sa tayi mata, amma sai ta ga shiÉ—inne dai da gaske,
"Saura kaÉ—an yasaki dariya ganin yanda ta tsorata da ganin sa, kallon ta yayi yana É—aga mata gira, yace "Suprise ko?
Shiru tayi dan bata da kuzarin da zata iya cewa wani abun,
juyawa yayi ya kalli na gaban motar yaga yanda ya kafe Ameesha da ido sai yace "kai dallacan kallon fa na menene zaka saka min mata agaba sai kace kasamu TV,
Ko kallon sa baiyi ba cike da tsokana yace ai abun da yayi kyau ake kalla tayi kyau ne wallahi, mutumina wallahi da tuni ka tafka babban kuskure dan baƙaramar asara kaso kayi ba,
"Hmmm Full ko?
"Eh wallahi, yabasa amsa
To naji fita kaban guri kallon ya isa haka,
"Inna ƙi fa ko za"a fitar dani ne,
"Hmmm Khalid kasan halina kafita nace tun muna shaida juna wallahi, kai karma kafita cigaba da zama da ƙafarka zaka gudu,
Khalid yace "badan halinka ba bari in fita dan nasan amatse kake kuma ba kunya ka cika ba, zaka iya komai,
"Oho dai kai kasani zaɓi yarage naka,
Khalid bai ƙara ce masa komai ba, ya buɗe motar ya fita, tare da ƙullo musu,
Ameesha ai tuni tayi suman zaune mamaki yagama kashe ta a zaune, dan gaba É—aya ma komai nata yatsaya cak da aiki,
maida duban sa yayi gare ta, yana binta da wani irin kallon ƙurulla,
"Kinyi kyau, yafaɗa murya can ƙasa,
Har yanzu bata dawo daidai ba,