Sashe 59
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannu yasa ya goge hawayen nasa amma daga ya goge sai wani ya biyo baya, shi kansa baisan kukan me yake ba na farin ciki ne ko na baƙin ciki tunda ya tsinci kansa cikin wannan yanayin bai taɓa tunanin zai fito daga inda yake bare har yaga irin wannan rana,
Da ƙyar Hamza yajasa ya zaunar da shi akan kujera,
yana zama yaƙara miƙewa tsaye cike da fitar hayyaci yace "dan Allah da gaske kasan inda suke muje ka kaini suna nan gaba ɗayan su da ransu babu dai wanda ya mutu ko?
Hamza ne yaƙara kamasa ya zaunar dashi cike da kwantar masa da hankali yace "Eh zamu kaika duk suna nan amma ka kwantar da hankalin ka dan Allah kar ka ƙara saka kanka adamuwa in sha Allah gobe zamuje ka gansu,
Daɗi ne yakama sa nan yafara cewa da Umma (wadda loƙacin su Umma suke ce mata) da baba da ƙanwata (matar sa kenan ita yake cewa ƙanwar sa tada) sai yace "ga kuma ƴata kana nufin duk suna raye zan gansu gobe,
"Eh Hamza ya kuma ce masa amma duk da haka yakasa shiru sai ya kuma ɗorawa da cewa, "Allah sarki Ameesha yanzu ta girma ko Allah yasa bata fushi dani, natafi na barta ita da mahaifiyar ta loƙacin da suke buƙatar taimako na, Da Allah ku kaini wajen inne mi yafiyar su gaba ɗayan su nasan su baba ma suna fushi dani, suna tunanin na aika ta abun da ake zargina shiyasa na daina ganin su tsawon shekaru babu wanda ya nemeni, Wallahi bani bane shariine yanayi yana kuka saboda abun sosai yake taɓa masa zuciya dan wasu maganganun ma baisan yanayi ba,
jin gaba ɗaya yana shirin fita a hayyacin sa yasa sukayi saurin dakatar dashi tare da kwantar masa da hankali har ya ɗan lafa, tun a loƙacin Bossay yace zai kira gida Hamza ya hanasa, Ayuba kam sai gefe ya koma ya zuba na mujiya aɗan ta ƙaice Hamza yabasa labarin ko waye shi jin labarin sa kam ba ƙaramin girgiza Ayuba yayi ba bama shi kaɗai ba har shi mutumin dan har aka gama bada labarin bai yarda ba yama za ayi ace shi wai ɗan sarki ne kuma anga iyayen sa hakan ai kamar bamai yiyuwa bane dan haka yace musu shifa su Dadda yasani sune iyayen sa dan gani yake kamar duk ƙarya su Hamza sukayi masa, saboda sun basu labarin duk abun da suka sani aɗan taƙaice saboda ba komai suka sani ba,
A ɗan taƙaice dai adaren ranar suka gama komai, Abban Ameesha tun yana kukan baƙin ciki da na danuwa har yafara na farin ciki tare da ƙaguwa yaje yaga a hankalin sa da ya ɗauke shekaru masu yawa batare da gansu ba, duk ya ƙosa ta gansu dan gaba ɗayan su babu wanda bai damu da ganin saba, amma duk labarin da suka basa basu gaya masa babu malam babu matar saba, saboda basa son suƙara rikitashi, sai wajen ƙarfe ɗaya da wani abun na dare sannan suka kwanta da niyar gobe zasu juya su koma Kano dan zama bai kamasu ba,
Duk sun kwanta suna bacci amma banda shi yana kan sallaya yana ta jero salloli nafila dan daidai da É—igon bacci bayajin sa'a idon sa, burin sa kawai gobe tayi sutafi.......,
***********************
Dadyn Rasheeda, kusan kwana yayi acikin garin Gombe suna neman mutumin, gaba É—aya ya tashi hankalin ma'aikatan gidan akan sai sunje duk inda yake acikin garin suje su samosa, harda ikirarin inbasu samo sa ba sai ya kashe su gaba É—ayan su,
Da ƙyar suka gano waɗanda suka fita da shi ta hanyar CCTV camera dake bakin titin kusa da gidan tanan sukaga loƙacin da mutane suka shiga gidan suka fito dashi suka sakasa amotar su, number motar suka ɗauka sannan yaƙara mutane wajen lalubo inda motar take, dan haka tun wajen magariba suka bazama suna neman ta, sai kuma aka ci sa'a suka haɗu dasu loƙacin da suka fito daga wajen su Ayuba bayan sunkai Abban Ameesha akan hanyar su ta dawowa sukaci karo a hanya aka kamasu....,
Sunyi sunyi su faɗa musu inda yake amma sunƙi faɗa sai gana musu azaba ake amma har cikin dare basu faɗa ba, sai gaba da asuba da suka ga suna daf da rasa ransu ɗaya daga cikin su ya faɗi inda yake,
sai loƙacin aka rabu dasu, sannan suka fara shirin tare da mutanen da suka kama,
Washe gari....
yanda Abban Ameesha yaga rana haka yaga dare bai rintsaba ko kaɗan yana ibada da roƙon Allah da miƙa godiyar sa ga mahallici,
Ana kiran sallar farko ya tashi ya ƙara yin wasu nafilfilun sannan, da aka kira sallah kuma ya tashi Bossay da Ayuba sukayi alwala suka tafi masallaci,
Bayan an idar saida suka zauna gari yafara haske sannan suka fito suka nufi hanyar gida da zunmmar suna zuwa zasu shirya su É—auki hanya,
tundaga nesa suka ga wata motoci a ƙofar gidan da ɗan mamaki suka tsaya suna kallon motoci biyu dasuke ƙofar gidan, ƙarasawa sukayi suna shirin shiga kenan saiga Dadyn Ameesha nan yayi saurin fitowa daga motar da fara'ar sa, yana cewa "ashedai kaiɗinne nagani ɗazu da zan tafi masallaci naga kunfito naga kamar kuna sauri shiyasa banyi maka magana ba, nace bari in aka idar ma haɗu da na fito kuma sai na rasaku shiyasa nace bari inzo inda naga kafito.....
Shima Bossay da fara'ar sa ya ƙarasa tare da tsugunnawa har ƙasa ya gaida shi su Hamza ma duk suka gaidashi,
Sannan Bossay ya É—ora da cewa "Allah sarki ashe da rabon zamu haÉ—u dan wallahi yanzu muke shirin barin garin muma,
wani yaƙen Dady ya kuma saki sannan yace shikenan ma kaga sai mutafi tare waɗannan fa bansan suba, ko daman kuna da ƴan uwane anan garin bantaɓa sani ba, kasan nan garin mune babu inda bansani ba,
É—an murmushi Bossay yayi sannan yace "Eh Dady amma muÉ—an shiga daga ciki ka zauna, duk Æ´an uwanane,
Suna maganar suna ƙarasa shiga cikin gidan,
Sauran mutanen da duk suka ɓuya saboda tunkan su Bossay su gansu shi Dady yagan su dan haka da yaga Bossay acikin su gudun yin abun kunya agaban sirikin sa, kuma yana so yagano meye alaƙarsa da shi da yagan sa agunsu su suka saka a ɗauko sa kokuwa duk yana buƙatar amsoshin sa agun Bossay,
sai kawai yacewa yaran suyi sauri ɓuya idan kuma sunshiga ciki su fito su kama gaban su kar yafito yaga wani, idan wani abun ya faru zai kirasu kar suyi nisa,
suna shiga cikin falon Abban Ameesha bai zauna ba yace to me kuma zasuyi yakamata su tafi ai,
Nan suma suka É—an kintsa jikin su Hamza ya fara shiga wanka, kafin kuma ya fito Bossay ya bawa Dady labarin a gurguje yanda zai fahimta,
Yana gama bashi labarin kuwa Dady harda ƙara gaisawa da Abban Ameesha, cike da nuna alamun tausayi yace "Allah sarki gaskiya ancuceka Allah yasaka maka duk waɗanda sukayi maka haka, wallahi bakaga yanda ƴarka ta zama ba ai agida na take aikatau yarinyar tana da matuƙar hankali gata kamar ku ɗaya babu inda ta barka har yanayin maganar ku iri ɗaya,
Yana ɗan fakar idon sa yaƙara cewa 'ai ni iyalina basu taɓa gaya min ainahin tarihin suba sundai ce su kaɗai suke rayuwar su bayin Allah, bansani ba wallahi da ban bari tayi aiki ba da na taimake ta,
Wani iri Abban Ameesha yaji jin Æ´arsa wai aikatau take to duk ina kuÉ—in da ya barmusu ko kuma cincinye tunda shekarun da yawa, sosai tausayin su yakamasa jikin sa yayi mugun sanyi,
Bossay ne yayi saurin canza maganar gudun kar yaje yayo musu ɓarima Abban Ameesha ya fahimci sauran sun mutu ya ɗaga musu hankali tun anan yafiso idan yaje yaji komai,
Inda yaci sa'a ma suna cikin haka Hamza yafito da shirin sa tare da ɗan kayan da sukazo dasu Bossay sai yace "ai bama da sai yayi wankan ba su tafi kawai duk dan gudun kada hirar tasu tayi zurfi ya tono wasu abubuwan, dan haka ba ɓata loƙaci suka gama komai suka fito, sai Dady yace "kawai ma su tafi a motar sa tunda shi kaɗai ne dan shima yana so ayi wannan aikin ladan dashi ba'a barshi abaya ba dole yaje har inda zasu,
To daman Ayuba ba dashi zasuyi tafiyar ba dan mahaifiyar sa na neman sa da gaggawa saboda baigaya mata zuwan nasu ba, dan haka sai kawai yace dasu suje a motar tasa inyaso shi ya biyo su daga baya yana da wata motar, daman haka suka tsara, to Dady ya nemi hakan sai kawai suka amince da hakan suna ganin hakan sai yafi musu sauƙi ma, akan su tafar masa da mota,
Haka suka shiga motar Dadyn Rasheeda a driver site sai yace Abban Ameesha ya shiga gaba, Bossay da Hamza kuma suka shiga baya, ba ɓata loƙaci suka ɗauki hanyar kano........
tunda suka fara tafiya kowa yayi tsit da abun da yake saƙawa aransa, gudu kawai suke shararawa daman akan titi sakamakon safiya ce babu kowa akan titin......
Bayan tafiyar su da ɗan minti na Ayuba baibar gidan ba saida ya koma cikin gidan yayi wanka shima sannan ya shirya ya fita daga gidan, aƙaladai zaiyi wajen minti ashirin haka sanan ya fito,
yana cikin tafiya ya tuna da yaransa da sukayi masa aiki yace zai tura musu kuɗi dan haka sai kawai ya zaro wayar sa daman yana da account number ɗinsu yana tafiya duk ya tura musu, sannan ya kira Ɗan Ladi dan yagaya masa ya tura musu sannan yaƙara yi musu godiya, yana ɗagawa bayan sungaisa ya gaya masa ya tura musu har zai kashe wayar Ɗan ladi yayi saurin dakatar da shi,
"Sir akwai matsala fa, kai kaÉ—ai ne?
Ayuba yace "Eh ni kaÉ—ai ne me ya faru?
Murya ƙasa ƙasa yace "sir kunyi baƙo ɗazu ko?
"Eh, Ayuba yaƙara bashi amsa.