← Book details Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 100 OF 103

Sashe 100

Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kansa ya É—ora akan kafaÉ—ar ta yana jera fuskar sa da ta ta, yana kallon kansu ta cikin madubi,

"Ita kuma tuni ta rufe idon ta, dan bazata iya kallon su ba a haka,

"Open your eyes, ya faÉ—a mata a hankali,

"Itama a hankalin ta girgiza masa kai, murya na rawa tace "Please kafi ta..tafaÉ—a a hankali bakin ta na karkarwa, dan tunda ya haÉ—a jikin sa anata, taji jikin ta fara kyarma,

"Ta cikin madubin yake zuba mata idanun sa da suka sauya kala,

"Ƙara maimaita mata yayi, yace "Please open your eyes,

Sun daÉ—e a haka yana kallon ta ita kuma idon ta a rufe,

"A hankali ta shiga buɗe idanun ta da itama suka fara canza launi tare da ƙanƙancewa, tana buɗe su ta sauke su akan nasa son sauke nata tayi amma sai taji takasa sakama kon sarƙar nata da yayi cikin nasa, kallon sa take yayin da wasu abubuwa ke fitowa daga cikin nasa idon suna shiga nata, ta cikin madubin suka zubawa juna ido,

Da hannu É—aya ya shiga shafa cikin ta zuwa wajen marar ta, hakan yasa tayi saurin lumshe idon ta tana fitar da numfashi,

Tun daga kan kafaÉ—ar ta ya fara yi mata kisa da kaÉ—an kaÉ—an yake matsawa har wajen wuyan ta da gefen kunnen ta ya ringa bi yana sumbatar jikin ta,
da yazo wajen kunnen ta sai ya zaro harshen sa ya shiga lasar bayan kunnen ta zuwa cikin kunnen, saida yagama lashewa sannan ya shiga hura mata iska me ƙarfi cikin kunnen ta, saida taji hurawar nan har tsakiyar ƙwaƙwalwar ta,

Tun anan Ameesha ta fara neman nutsuwar ta ta rasa, dan gaba É—aya jikin ta ya É—au zafi ta fara hawa kan network, dan wani irin salo yake mata wanda ita kanta ta fara kasa gane kanta,

A hankali ya shiga juyo da ita gaban sa suka dawo suna facing ɗin juna, tsugunnawa yayi daidai saitin cibiyar ta, tundaga nan ya shiga binta da wani irin kiss da sauri da sauri har yazo kan brest ɗin ta, suma duk saida yagama kissinng ɗin su sannan ya koma kan wuyan ta tare da yin sama har ya kawo saitin bakin ta inda ya haɗe bakin su waje guda  ya fara yi mata hot kiss wanda take jin sa yama fi na koda yaushe,

Hannun sa ya miƙa ya kunna shower nan ruwa ya fara sauka akan su, akusan tare suka sauke ajiyar zuciya,

Sakin bakin ta yayi ya ɗauko soap ruwan na zuba ajikin su saida yagama jiƙa musu jiki sai ya kashe shower ɗin,sannan ya shiga saɓa mata sabulun a jiki, santsin sabulu da santsin fatar ta da suka haɗu sai suka bada wani irin santsi na musamman,

A haka yaci gaba da romancing ɗin ta inda itama ta bada haɗin kai dan salon ya matuƙar yi mata daɗi dan haka ta saki jiki tana karɓar sa hannu bibbiyu,

Sun daɗe a haka suna abu ɗaya kafin daga bisani Meer ya ɗauko ta gaba ɗayan ta, dan ya gama kaiwa ƙarshe kawai so yake yaji ƙwallon cikin raga, shiyasa ya ɗauko ta suka dawo ɗaki,

A kan gado ya kwantar da ita tare da ɗaorawa daga inda ya suka tsaya,  Saida ya mantar da Ameesha awace irin duniya take saboda wasu salo salo da yake bi da ita, wasu ma shi kansa baisan ya iyasu zuwar masa kawai yake,

Ameesha a wannan karon harda su buɗa ƙafa saboda bata cikin hayyacin ta, Saida taji anyi mata shigar farko sannan ta fara dawowa duniyar mutane, daga nan ta fara roƙon sa, shi kuma yace "inaa ba wannan maganar baisan zancen ba,

Yanda tayi tunanin ma zataji sai taji ba haka ba, yanzu kam ba wani zafi sai kaÉ—an kaÉ—an, shiyasa ma batayi wani kwakwazo ba,

Meer saida yagam su iya gamsuwa sannan ya sarara mata, amma yana ganawa ya ƙara jin wata sha'awa na shirin ƙara dawo masa, ba tausayi haka ya ƙara komawa kanta yanzu kam saida tayi kuka dan bata gama hutawa ba ya kuma ci gaba da yi,

Bashi ya rabu da ita ba sai wajen ƙarfe sha biyu na dare sannan ya sarara mata, da ƙyar ta iya takawa ta sauko dága kan gadon gaban ta sai zugi yake mata, tana saukowa ya ɗauko ta yakai ta banɗaki wani wankan suka kuma yi, sannan suka fita, salar isha'i da basuyi ba suka fara ramawa sannan suka yi na fila, bayan sunyi addu'a,
kuma ko abinci basu nema ba Meer ya ƙara lallaɓata da wayo da dabara ya kuma janta suka koma kan gado, ko ta cikin suma basayi,

Daru ta tayar masa harda su kuka wiwi akan me yasa ya hanata zuwa yanzu gashi nan yajawo dare yayi bataje taga Æ´an uwan taba kuma yanzu duk sun tafi,

Yasan abun da yayi mata shine da laifi dan haka sai ya lallaɓa ta yabata haƙuri, da ƙyar ya iya shawo kanta ta haƙura, sannan da alƙawarin da yayi mata nacewar gobe duk zai kasu gidan jen su ta gansu, da haka yayi mata wayo ta haƙura, daga nan kuma yaci gaba daga inda ya tsaya,

Amma yanzu bai kuma yunƙurin kusantar ta ba, kawai ya ci gaba da ɗan taɓe taɓen sa da ɗan shafe shafen sa da baya gajiya, daga haka bacci ya ɗauke su, ita tafara yin bacci ta rabu dashi, shima daga baya ya haƙura yayi baccin, tare da rungume ta sosai kamar yana tsoron kar aƙwace masa ita.......,

**********************
   A can cikin gida kam kowa ya dawo yanda yake an cigaba da gudanar da taron biki magariba nayi kuma aka kira duka amaren acikin fada aka tara su inda akayi musu nasiha sosai daga su har angwayen duk guri ɗaya aka haɗa su, an musu faɗa sosai da nasiha me ratsa jiki, sannan daga baya aka ɗauki su Azeema aka tafi dasu gurin iyayen su, daga can kuma za'aje a dauke su akai su gida jen su,

Komai ya tafi yanda ake so, magriba nayi aka dauki Amra zuwa gidan mijin ta Bossay, tare da Hamra aka tafi kaita saboda ita bayau za akai ta ba, tare da naÉ—in sarauta za'ayi tariyar dan Hamza tunda aka É—aura auren yabi Æ´an Gombe inda suka fara wasu shirye-shiryen,

Da ƙyar aka raba Hamra da Amra sunsha kuka sosai sun gode Allah, dan daida ƙanwar momma tayi musu jan ido sannan suka rabu ababu yanda zasuyi, aka baro Amra daga ita sai halin ta,

Ɓangaren su Azeema ma ansha koke koke wajen rabuwa da ƴan gida, abun kunya Saleem yana namiji amma sai gashi wai da kuka sai kace ance antafi da ita har abada bazata dawo ba,

Suma dai ahaka aka rabu aka kaita É—akin ta akabaro ta ita da halin ta,

Sumayya ma hakan ce ta kasan ce da ita duk da ƙiyayyar dake tsakanin ta da ƙannen ta amma yanzu alahamdulillah sun daina yi mata wannan ƙiyayyar, suma duk saida sukaji rashin daɗin tafiyar tata,

To kowa dai ankaita gidan mijinta saidai muyi musu fatan zaman lafiya na har abada agidajen su.....,

Kowacce acikin su babu wacce aka ɗagawa ƙafa, dan gaba ɗayan su shegun kan sune angwayen duk daman a matse suke ga kuma soyayyar dake tsakanin su, hakan yasa bazasu iya haƙuri ba zuwa koda washe gari ne adaren ranar dukan su aka dawo dasu cikakkun ƴan mata, ko wacce ta karɓi gashi ta gane Allah ɗaya ne a wannan ranar,

 
                 After 3 days.....

Kamar yanda Meer ya ɗauki alƙawari Saida ya cikasa dan duk nacin Ameesha dole ta rabu dashi ta haƙura ta zauna dashi, a kwanakin nan kam har ta fara saba dashi da abubuwan da yake mata, 

Soyayya kam da ƙwarewa wajen iya salo na musamman ba'a magana domin Meer na dabanne duk wani salo da zaiyi amfani dashi wajen ganin ya kashe mace da su shi yake yiwa Ameesha, saida ya sabar mata da komai da wasu salon sa duk saida ya koya mata,  kuma yaci sa'a kam duk tana kwashewa, kunyace wataran kawai take hanata nuna masa,

Suma su Papa kawai zuba musu ido sukayi babu wanda ya ƙara neman su, bare Meer yagayawa mutum wacce zai kwana a zaune yakasa bacci,

A cikin kwana ukunnan itama Hamra ankaita gidan nata mijin, sannan kuma anbawa Hamza sarautar mahaifin sa, an É—ora sa akan karagar mulki tare da tarewar santaleliyar gimbiyar sa Hamra,

A ɓangaren Meer kuwa koda suka fito da Ameesha yana manne da ita duk kunyar da take ta faman ji, shi ko ajikin sa babu wanda yake jin kunya, Abu nema yaso yayi masa faɗa, ya dakatar da shi tunda wuri yace ai dai matar sace ba matar wani ba, dan haka yana da iko da ita inyaga dama ma, zai iya ɗauke ta babu wanda zai ƙara ganin ta,

Daga nan babu wanda ya ƙara yi masa magana akan abun da yayi, dan anga alamun yanzu ba wanda suka sani ba, ya ƙaro rashin mutunci, ga rashin kunya da yakowa da ba'asn daga inda ya koyo taba, idan yana abu kamar bashi ba,

Ameesha tayi matuƙar farin ciki da ganin an haifa mata ƙanwa, sai nan nan take da yarinyar kamar ta cinye ta haka take ta faman nuna farin cikin ta, da son yarinyar, dan koda Meer yasaka ta agaba akan sai sun tafi kamar tayi kuka saida tace abata ƴar ta tafi da ita, Maman ta ta kore ta tace bata son shashanci, ta tafi tabata guri, 

Tunda suka fito take ta faman tutturo baki ita ala dole haushi take ji, akan me zai tursa sata gaba akan sai ta tafi, gashi yaja mata faÉ—a gurin maman ta, ta koro ta,

Tsokanar ta yai tayi daga ƙarshe yace "indai baby take so tabari zata haifa mata yana nan zuwa, nan da watanni tara masu zuwa,

Nan ma ƙara ƙullar da ita yayi harda sukai masa duka shi kuma yasamu abun da yake so, daga nan aka zarce harka, dan tafi jin rarrashin da kyau.......

          ************************
Chapter 100 · 0% Book details