Sashe 12
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dawo da ita bakin gadon abubuwan da ya shigo dasu ya dawo dasu gabanta ya ware ledar snaks ɗin ciki ya zuba a plate ɗin ya zuba mata holandiyan aciki, sannan yace ta sauko ƙasa,
Ba musu ta sauko ta zauna duk abun da yace mata yi take takasa yi masa musu,
Hannu tasa zata ci ya dakatar da ita ya É—auko zai bata ta girgiza masa kai tare da cewa "nagode amma kabarni zanci da kaina, rabuwa yayi da ita,
Yana gurin zaune a gabanta har tagama ci tace masa ta ƙoshi, saida ya tabbatar ta ƙoshin sannan ya haɗe kayan, ya fita dasu ya dawo,
kan kujerar ɗakin ya koma ya zauna yace itama ta dawo ta zauna ba musu ta tashi ta dawo ta zauna gefen sa, tare da sunkuyar da kanta ƙasa, tana kallon yatsun hannun ta ranta cike da tambayoyi,
Gyara zaman sa yayi yana facing É—inta da kyau yace "kibani hankalin nan, itama juyowa tayi tana kallon nasa, cike da haÉ—o duk wata nutsuwar ta gare sa,
Ɗan gyaran murya yayi sannan yace "ko bantambaya ba nasan abun da yafaru dake agidan da nakaiki ina mai baki haƙuri nima bansan haka zai faru ba bantaɓa tunanin halinta haka yake ba ƙanwar kaka tace, yanda na ɗauki Ammah haka na ɗauke ta bansan muguwa bace banyi haka dan na cutar da rayuwar kiba na ɗauko kine dan na taimaka miki kiyi haƙuri da duk abun da sukayi miki kuma nayi miki alƙawari zan ramamiki duk abun da sukayi miki babu wanda zan ƙyale daga cikin su, kigaya min duk abubuwan da sukayi miki,
Amma kafin inji abun da sukayi miki inason kifara bani labarin ki kuma ina mahaifiyar ki take nasan matar da naganki da ita ba itace ta haife kiba, kuma shi mahaifinki baya É—aukan mataki akan abun da take ne ko kuma shima bashi ya haife kiba,
shiru tayi na ɗan wasu loƙuta tana tunanin tagaya masa ko karta gaya masa sai kuma tayi tunanin inbata gaya masa ba watake dashi aduk faɗin duniyar nan da yafishi kulawar da yabata a iya haɗuwar su ko mahaifinta baya bata irin ta bare kuma mahaifiyar ta da kallo ne kawai yake gaɗata da ita,
Cikin sanyin murya tace "shine ya haifeni ubanane kuma uwata bani da kowa da ta wuce, duk da kasancewar mahaifiyata tana raye amma da ita da babu duk É—aya ne awajena bata da wani amfani awajena nayi danasanin kasancewa ta Æ´a agare ta ko a hanya banason anuna min ita ko a kirata amatsayin mahaifiyata bana so banaso kuma bazan taÉ“a so da kasancewar ta araye gwara intaso acemin bata raye gwara intaso akirani da tsintacciya wacce ba asan ko wacece ba, bana son ta bana son ganin ta bana son zancen ta bana son tunata kukane yaci Æ™arfinta yasata dakatawa da zancen da take..........âœï¸âœï¸
 Â
 Â
[15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
           (DA ZAFI ZAFI)
               By
         â¤ï¸xeemat...loveâ¤ï¸
 Â
       *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
             Â
     Agurguje naji wata tace anbawa sumayya muhuimmanci da yawa to bari ayi komai ataƙaice yazama dole ne abayar shiyasa, amma bari intaƙaitashi, inkunlura da yanayin tsarin rubutuna ban iya taƙaita labari bane yadawo ɗan kaɗan shiyasa kukaga haka kowa idan nazo kan abu sai na fayyace sa nafiso inyi komai dalla dalla, amma dai kar ku damu zanyi ƙoƙari inkoyi taƙaita labari. yanda zamu fi saurin gamawa da wuri, ina ganin hakan sai yafi ko ya kukace???????????
   """""""""""""""""""""""""""""""""""""
__________Ahaka yaci gaba da rainon Æ´arsa wajen watansa É—aya shine yayi samu yayi aure inda ya auri matar da take wahalar da a yanzu,
Tunda ta girma tafara hankali take fuskantar ƙalubale kala kala, harmahaifin ta yabata labarin ta inda ta nemi nahaifiyar ta har inda take take tasame ta amma taƙi kulata tayi mata korar cin mutunci tundaga nan bata ƙara zuwa inda take ba, itama kuma bata ƙara neman taba, har yauɗin nan,
Gashi matar mahaifin nata bata Æ™aunarta, ko kaÉ—an, kuma ta asirce mahaifin nata, dan haka ita yanzu gatan da mahaifinta yake mata sai yaragu sosai wataran ma agabansa za adaketa amma baya iya hanawa, shima kansa abun na damun sa amma yarasa yanda zaiyi, matar sa ta gaje komai, gaba É—aya ta canza masa halayen sa,Â
Haka kuma ɓangaren mahaifiyar sa baisamun rangwame indai akan sumayya ne, kuma halinta ma yana nan bata canza ba, ina fatan kun fahimci kowacece mahaifiyar mahaifin sumayya (RABI'U) wacce ta riƙe ABU (mahaifin Meer), tare suka taso da mahaifin sumayya, azaba iya azaba tayiwa Abu loƙacin da yake hannun ta,
Sumy ta ɗora da cewa, tun ina ƙarana nake aikin gidan mu ina da ƙanne maza biyu mace ɗaya amma basa komai acikin gidan ni kaɗai nake komai na gidan harda wankin su da na mahaifiyar su, duk wata wahala Ni nake yin ta acikin gidan idan kuma taga dama hakanan sai ta kamani da duka da zagin iri iri da ni da mahaifiyata, banda wani kwanciyar hankali acikin gidan nan, makaran tama da ƙyar nasamu na kammala secondry ƙanwata har ta shiga University amma ni ina zaune ina yi musu bauta,
Ranar da kuma ta koreni daga gidan saboda mahaifina ya ɓata shine ta koroni tace inje duk inda yake innemo mata shi, ina tsoron sanar da ita halin da yake ciki shiyasa nace mata bansan inda yake ba, shine ta koroni sai naje na nemoshi, zan dawo gidan,
Kuka ta fashe dashi tace wannan wacce irin rayuwa ce nake fuskan ta a rayuwa ta duk inda naje bana sa'a babu wanda yake sona, nayi tunanin da kaɗauke ni ka kaini gidan nan zan samu sassauci daga wahalar da nake sha saidai kuma tasu wahalar ma tafi wacce nabaro ni yanzu babu inda zanje inji daɗi arayuwata, Ni nasan da bakaje ba na tabbatar da wahalar su zan mutu, domin sunce sai sun kash......, Shiru tayi bata ƙarasa ba ta sunkuyar da kai saboda tuna gargaɗin da sukayi mata idan tasake ta faɗawa wani ko da wasa,
Cikin ɓacin rai Sam yace "kashe ki!? SU WAYE SU!!! Ya miƙe tsaye cikin ɓacin, riƙota yayi yace mai sukayi miki gaya min,
Ta tsorata da yanayin sa sai kawai ta dakata da kukan da take tace, "calm down plss ka bar maganar tundade yanzu komai ya wuce gashi na samu ka kuɓutar dani daga hannun sa babu abun da zance maka sai godiya sannan in godewa Allah da yakawo min kai cikin rayuwa ta,
ƙwace hannun sa yayi yace " I can' kigaya min!! yafaɗa cikin ɗaga Maurya,
Cikin sanyi murya tace "matar da kakeni tun aranar da kakaini......nan ta bashi labarin abun da yafaru ranar da yakaita, sannan ta É—ora dacewa a ranar ma a waje suka turo ni na kwana, sannan kayan jikin na da naje dasu suka saka nacire su suka bani wannan riga da wandon na saka, suka sallami mai aikin su ni nake komai na gidan sai abani aiki mai yawa ace kuma a Æ´an mintina kaÉ—an zanyi sa idan banyi ba kuma ita da Æ´arta su haÉ—ar min suna duka, jiya kuma ina yima yarinyar gidan tana dukana, ahaka nagama aikin ga wankin motocin su gaba É—aya ni nake da bawa fulawowi ruwa, da sharar compound É—in gidan sau uku arana,
Wai so suke idan nakai sati biyu ina aikin daga ƙarshe kuma sai su kashe ni, wai na haɗu dakai acan saboda suna tunanin da kwai wani abun a tsakanin mu, musamman yarinyar gidan tana kishi dani hakanne yasa take min muguntar ma fiye da ta mahaifiyar ta, amma dan Allah na roƙeka ka rabu dasu su da Allah, yanda sukace maka na ɓata kawai kabisu a hakan kar ka bari wannan abun ya shafi family ɗin ku dan wata ta waje, banason yazamana ta sanadin taimakon da kayi min yaza nice silar ruguza muku zumunci, ni komai ya wuce agurina, zan koma inda na fito,
Kallon ta kawai yake yana kasa buɗar bakin sa saboda yanda tabasa labarin wuyar da suka bata, amma wai take cewa ya rabu dasu hakan ba ƙaramin sagar masa da gwiwa, amma duk da haka sai yabi mata haƙƙin ta,
cike da rashin karsashi yace, ko mai zai faru saidai yafaru amma bazan taɓa barin su ba sai sun gane kuren su,
Shiru tayi takasa basa amsa saboda batasan me kuma zata ƙara ce masa ba,
Shiru yayi shima yana tunanin labaran da tabasa dalla dalla yashiga yi musu yana nazarin ta ina zai fara nemo mata mafita, ya tausayawa rayuwar ta sosai kamata yayi daga tsayen da suke ya zaunar da ita agefen sa,
Shiru sukayi gaba ɗayan su na ƴan daƙiƙu saidaga baya Sam ya ɗan nufasa yana kallon ta sannan yace "kiyi haƙuri komai mai wucewa ne, wataran sai labari, kuma nayi miki alƙawari sai na bi miki haƙƙin ki akan duk wanda ya zalince ki kuma in sha Allah zan sasan ta tsakanin ki da mahaifiyar ki duk inda take zam nemota kuma zata dawo gareki sai ta baki haƙirin duk abun datayi miki sannan zakiyi rayuwa da mahaifiyar ki kamar yanda kowa ne ɗa yake in Allah ya yarda zata dawo gareki nan bada daɗewa ba kinji ki kwantar da hankalin ki manta da komai,