Sashe 37
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da naje sai take ce min aikin da zan mata shine zata bani magani inzubawa gimbiya Sabreenan acikin abun shanta shine kawai aikin da take buƙata idan nayi haka zata baki kyauta mai tsoka sai abun da nazaɓa nake so shi zata ban, nace mata shikaɗai aikin da zanyi tace, sai kuma nayi wani tunani sai nace mata ai kuma ba a sashen gimbiyar nake aiki ba a sashen Fulani nake, sai tace min eh kar na damu da wannan zata san yanda zatayi za'a mayar da ita sashen,
nan dai na Æ™ara jefa mata tambaya ta nace badai na mutuwa bane ko dan bazanyi kisan kai ba, sai tace min eh "bana mutuwa bane na tambaya ta meye tace kawai inje inyi abun da tace min, na amsa mata da to saboda a loÆ™acin kwata kwata ban kawo wai na zubar da ciki bane saboda banyi karatun boko ba, ni tunani nama bai kawo ciki ba,Â
Daga nan mukayi sallama da ita tasa aka dawo dani cikin masarautar,
Â
bayan kuma na dawo ko sati ɗaya ba ayi ba na fara aiki a ɓangaren gimbiya Sabreenan kamar yanda mukayi da ita haka akai na zuba mata shi a shayi a washe garin ranar ranar kuma da na zuba mata ranar akace bata da lafiya aka tafi da ita asibiti bandai san mai yafaru da ita ba saboda zuwa dare suka dawo kuma lafiyar ta ƙalau shiyasa banyi tunanin ko maganin da nasaka mata bane,
Ana haka bayan wasu watannin sai SA'ADATU ta ƙara kirana taban naƙara saka mata, saboda wanccan ƙyautar kuɗaɗen da tayi min har yaro na ta ɗauki nayin karatun sa sai haka yamin daɗi dan haka tana ƙara nema hakan a karo na biyu nayi saurin amincewa nan ma naje na zuba mata,
Saida mukayi haka wajen sau uku da ita sannan naÉ—an fara fahimtar wani abun da taban maganin sai naje na tambayi wani likita sai yake gaya min na zubar da ciki ne kuma indai aka saba shan sha koda yaushe zai zamana ko ansamu cikin ma zai iya zubewa da kansa saboda abun zai zamewa mutum jiki,
Tunda naji haka na dawo gida ina ta tunanin kuma ni abun dake mugun daure min kai har loƙacin ban taɓa ji ance gimbiya tana da ciki ba to amma kuma mai yasa take bani maganin zubar da ciki inbata, sai nace bari ingwada ta idan taɓani bazan ƙara saka mata ba,
Kamar yanda tasaba kuwa taƙara bani tace insaka mata a abinci wannan karon sai kawai a loƙacin na nuna mata rashin yarda ta sai tace idan ban amince ba ko kuma na tona mata asiri sai nayi da nasanin sanin ta sai tasaka gaba ɗaya dangin na cikin tashin hankali, hakan yasa na tsorata na amince mata badan ina so,ta bani maganin kamar yanda muka saba, ni kuma gaskiya tunda naji na meye nayi alƙawarin bazan ƙara bata ba,
Ko da na koma gida sai naƙi sakawa idan ta tambaye ni kuma sai ince mata nasaka ni kuma sai inje in zubar dashi, duk sanda taban haka nakeyi,
Abun da ya ƙara bani mamaki ana ɗaukan loƙaci bansaka ba, sai naji maganar gimbiya na da ciki hakan yasa na ƙara tabbatar da na zubewar ciki ne take ban ina saka mata bansan sani ba,
Da SA'ADATU taga haka cike da tashin hankali ta kirani nan taƙara bani wani tace wataƙil wancan ya daina aiki za'a canza da wannan in tabbatar da nasaka mata shi ayau sai na nuna mata zanyi hakan, ina fitowa kuwa na zubar dashi nayi tafiya ta,
Da tagadai da gaske cikin yaƙi zubewa yana ta fitowa kuma ta tabbatar da zubawa ne banyi ba, sai yasa tafara yi min barazana in bansaka ba, nima sai nayi mata, nace wallahi idan bata rabu dani ba sai na tona mata asiri kuma sai nagayawa mahaifiyar ta dan batasan tanayi ba, saidai duk abun da zatayi min tayi min, sai loƙacin ta rabu dani da taga haka, shine har aka samu gimbiya ta haifi Sameer na farko shima kuma bayan haihuwar sa da ƴan kwanaki........ Kuka ta fashe dashi taka sa ƙarasawa, duk ido suka zuba mata da mamakin abun da yasata kuka haka,
Saida tayi kuka sosai sannan ta tsagaita ta goge hawayen ta tace "kuyi haƙuri a kullum na tuna abunnan sai na zubar da hawaye, SA'ADATU bata da imani muguwa ce acikin mugayen azzaluma ce, tsakanina da ita saidai Allah yasaka min,
Bayan haihuwar sa tasa aka kamani aka kaini wani waje aka daure ni ga kuma yarana suma tasa aka kawo su agabana tasa akayi musu dukan tsiya, sannan tace min wannan shine somin taɓi idan banyi abun da zata sakani ba, sai tasa ankashe mu gaba ɗayan mu daga ni har su,
Nace mata mai take so kuma inyi mata bayan haihuwa anriga anyi ta mai kuma yarage, sai tace indai inason in kasance araye tare da yarana, to insan yanda zanyi in É—auke yaron in fita dashi daga cikin gidan in kashe shi in jefar da gawar saboda gawar sama bata son ta zauna a cikin gidan,
Duk yanda naso ince bazan yi ba ya gagara domin har wuƙa tasa aka sakawa yarana a wuya tace za akashe su, sannan tsoro da tausayin su yasa nace mata zanyi, sannan ta rabu dani amma bata sakar min yara ba, tace har sai nagama zata sake su,
Haka tasa aka dawo dani nikaÉ—ai nasan halin da nake ciki gashi ina tsoron ingayawa wani Æ´aÆ´ana suna gurin ta,
A haka nayi kwana biyu ban aiwatar da abun da takeso ba,
Saida ta ƙara kirana sannan dai da naga bani da mafita, ranar gimbiya ta shiga wanka na shiga jikina na karkarwa na ɗauko shi nakai shi ɗakin nasamu abu na nannaɗe shi aciki nasaka shi a botiki sannan nakai shi can baya na ɓoye shi,
Loƙacin da ake rububin nemansa ni kuma na fita da yaron nafara ajiye sa awani waje sannan na dawo, can cikin dare na faki ido na fita, naje inda na ɓoye sa, sai na rasa inda zan dosa dashi saboda har ga Allah bazan iya kashe shi ba nadai fito dashi ne kawai saboda kar ta cutar damu,
Ina cikin tafiya na haɗu da wani mutumi daga ganin sa nasan ma buƙaci ne, sai na nemi alfarmar sa da ya karɓi yaron nan na basa labarin komai sannan nace masa duk daren daɗewa zan dawo in karɓe sa bayan ya girma in kuma bana raye yakawo sa cikin masarautar ya faɗi abun da ya faru,
Da ƙyar nasamu ya karɓe sa adaren na tattara duka abun da na tara da wanda taban da kuma na aikina, mukaje wani shago na tura musu gaba ɗaya na basa nace yayi nesa da garin sannan kar ya taɓa dawowa har sai yaron ya girma ya mallaki hankalin sa, ya riƙesa amana ya riƙesa kamar ɗansa kar ya bari yasan bashine ya haife sa ba har sai ya gama girma,
Da haka mukayi sallama dashi nikuma na dawo gida raina duk babu daÉ—i har rashin lafiya nayi na halin da nake ciki,
Tunda ga wannan rana ban ƙara saka shi a idona ba nadai san yana raye amma neman duniya na rasa inda yake , sai nima nasa aka fara yi min binciken inda zan same sa, aranar da aka kawo min labarin angansa na shirya na bar masarauta da ƙaryar zanje inga yara na,
Saidai kuma wani ikon Allah ko da naje sai akace min ai a ranar suka tashi daga unguwar kuma babu wanda yasan inda suke, haka na ƙara dawowa bansame shiba, tundaga nan nake addu'ar Allah ya bayyana sa idan yana raye,
Daga nan nace mata taban ƴaƴana sai tace min ai suna nan cikin ƙoshin lafiya , na nemi ingansu amma ta hanani damar hakan, bansan me tayi musu ba dan tun aloƙacin jikina yabani ba hakannan ta barsu ba, tunda taƙi faɗar inda suke, har yau kuma bata gaya min ba,
Daga nan kuma kwatsam sai naji maganar auren Sa'adatu da sarki, nayi mamaki banyi mamaki ba dan nasan babu abun da bazata iya aikatawa ba saboda saidaga baya nagane son sarki take shiyasa take ta ƙulla abubuwa bataso ya rayu da kowacce kuma bata so ya haihu daga ɗaya daga cikin su gaba ɗaya,
Ni kuma bayan shigowar ta gidan sai nafara shiga jikin ta saboda inaso insan duk wani shiri da take sai na nuna mata komai ya wuce zanci gaba da yi mata duk abun da take so, sannan kuma nayi mata banza da maganar ƴaƴa na ban ƙara yi mata maganar suba,
Haka mukaci gaba da kasancewa muna shirya abubuwa tare, anan nake sanin wai tun kan ta shigo gidan ta saka anjuyar mata da mahaifar fulani bazata taɓa haihuwa ba, ita kuma gimbiya anyi anyi anjuyar da tata amma taƙi juyuwa shiyasa ita kuma take bata magani dan cikin ta ya zube kar tahaihu saboda tace baza ta taɓa bari wani daga cikin su ba ɗansa ya gaji sarki, saidai ɗanta,
Ana haka kuma sai bata haifi namiji ba sai mata, basu daɗe ba kuma itama gimbiya ta ƙara haihuwa, da taga namiji ne sai tace kawai zatasan yanda zatayi,
Tabbas da haÉ—in baki na aka fita da gimbiya amma nima duk tarko nakeyi mata dan so nake na É—auki fansa akan yarana, sannan in tona mata asiri bayan nagama sanin duk wani shirin ta,
Bayan an fita da gimbiya ita da ɗanta, ita kuma fulani sai muka haɗa baki da ƙawarta aka tasata agaba akan maganae ciki har ta shawo kanta ta amince zatayi abun da ƙawar tata tace, saboda Sa'adatu tace indai jinin ta baiyi mulki ba to babu wanda ya isa yayi mulki indai kwa wani zaiyi saidai ba jinin gidan ba kuma mugunta kawai za aringa yi dan sai ta tarwatsa masarautar bansan dalilin taba nayin hakan dande ayanda na fahimta kamar akwai wani abu da take ɓoye mana, nida su Waziri, kamar yanda Ghali yabaku labari zuwa loƙacin duk bakin mu, ɗaya,