Sashe 19
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tashi Rasheeda tayi daga inda take ta koma kusa mom ɗin tata ta rungume ta cike da farin cikin da ya cika mata rai fal, ta rungumeta tana ihu tana faɗin "mom ashedai kema kina sona daman haka kike sona bansani ba, gaskiya inayin ku daga ke har Dady Allah ya barmin ku, ta ƙarasa maganar ta koma kan su Zee da suka zama ƴan kallo kamar sun samu TV agaban su haka kowanne yayi shiru yana jinsu, suna abu kamar a film su ko kunyar suma basujiba babu ruwansu suke irin wannan maganar agaban su hakan bai dame suba ko a kwalar rigar su,
Miƙamusu hannu ta shiga yi tana dariya tana cewa kutayani da murna yau na tsinci kaina cikin farin cikin da bantaɓa tsintar kaina dashi ba, idan hakan ta kasance kuma kuna da naku kason kowannen ku zan tura masa 1m acikin account ɗin sa,
Nan suka shiga taya ta murna suna washe baki wanda iyakacin kan baki ba har zuci suke yin saba,
Suna cikin haka ɗaya daga cikin waɗanda suka kawo sa ga shigo da sauri ɗauke da sallama abakin sa, yace "Alhaji akwai matsala fa yanzu doctor ya kirani yace allurar nan fa ashe wai aikin ta na 30 minutes ne daga nan zata sake sa bazata ƙara aiki ba saidai idan wata aka ƙara yimasa, kuma a iya ƙiyasina kamar saura minti uku mintunan su cika dayi masa allurar idan ban manta ba ƙarfe takwas da minti arba'in da biyar akayi masa kuma yanzu tara da minti goma sha biy........,
Ai tun kan ya ƙarasa maganar Dady ya miƙe tsaye cike da tashin hankali ya daka masa tsawa yace "uwar me kuke jira to kasan da hakan kuma shine baku sanar dani tun wuri ba, wallahi idan kuka sake loƙacin nan ya cika baku fitar min dashi daga cikin gida ba gaba ɗayan ku sai ranku yayi mummunan ɓaci, wawaye kawai,
Da sauri mutumin yaja da baya ya juya yaje ya kira sauran, suka fara ƙoƙarin fita dashi,
Dady ne ta kalli agogon dake manne a falon yaga tara da minti sha huÉ—u har ma ta É—an gota,
Wata mahaukaciyar tsawar ya kuma daka musu yace baza kujashi ba,
Duk suma sun tsorata sun rasa ta yanda zasu É—aga sa saboda wani irin nauyi da sukaji yayi musu, sun kasa É—aga sa,
Su Rasheeda gaba ɗayan su suka miƙe tsaye kowannen su cike da tashin hankalin abun da zai faru idan loƙacin ya cika, saboda basu san mai suke nufi ba,
Su Zee ma anmiƙe tsaye amma su da suka fi sanin waye shi tuni suka sulale suka haye sama momy ce akan gaba tana tafiya tana sakin dariyar mugunta acikin ta ganin yanda hankalin su duk yatashi tsoro ƙarara akan fuskar Dadyn Rasheeda abun baƙaramin ƙayatar da ita yayi ba, saboda tsabar mugunta har ta tafi sama sai ta dawo babu wanda ya kula da saukowa warta tabi tajikin labule ta fice daga falon kafin ta fita kuma ta zare muƙullin falon tana fita ta rufe ƙofar tare da saka muƙullin ta ƙulle su ta waje,
Tana rufewa ta fashe da dariya harda tsugunnawa tana riƙe ciki tana tsalle, a fili tace "ashe yau da kallo bari inje inbaza idanu can wajen window ta zagaya ta yanda zatafi gani da kyau ta taka abu tana leƙen su babu abun da bata gani daga cikin falon, jira take kawai afara restring.......,
Rasheeda ce taje wajen Dady tace "Dady wai mai zai faru su rabu dashi mana idan ya dawo cikin hayyacin sa basai mubasa haƙuri ba mugaya masa abun dake faruwa, ai tsabar tashin hankali Dady baisan loƙacin da ya ture taba cikin ɗaga murya yace "ke baki da hankali baki san mai zai faruba, kubar falon nan, ku wuce ɗaki yafaɗa yana daka musu tsawa,
Kuka Rasheeda ta fashe dashi tana matsawa kusa da mom ta rungume ta cike da tsoron tsawar da Dadyn ta yayi mata,
Dady da ta kalli agogon yaga saura baifi 30 second ba time ya cika da kansa yasaka hannun suka fara jan Meer amma ko gezau baiyi ba, a sukwane Dady ya ɗago kana ganin sa kasan ya shiga tashin hankalin da ya daɗe bai shiga irin saba,
Wata tsawar yadakawa su Rasheeda da suna gurin har yanzu sunÆ™i barin wajen, murya sa kamar zaiyi kuka yace wai baza kubar wajen ba ba magana nake muku ba to sai ku ta tsayiwa idan ya kashe ku kun huta yana kaiwa nan ya nufi Æ™ofar fita cikin sarsarfa zai bar falon, saidai yana zuwa wajen Æ™ofar yajata zai fita yaji ta a datse......, A matuÆ™ar razane ya juyo yana kallon su ganin Meer ya Æ™wace riÆ™on da mutanen nan sukayi masa, ya miÆ™e tsaye yana kallon su da jajayen idanun sa masu kama da rurran garwashin wuta...âœï¸âœï¸âœï¸âœï¸
[15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
           (DA ZAFI ZAFI)
               By
         â¤ï¸xeemat...loveâ¤ï¸
 Â
       *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
   Da sauri ya ƙara juyawa ya murɗa hannun ƙofar sai yajita dai still a rufe, ai kafin yayi wani yunƙuri yaji anriƙo rigar sa ta baya tara da shaƙe mai waya akayo baya dashi aka jefasa ƙasa,
Cikin zazzaro idanu Dady yake bin Meer dake tsaye agaban sa yana wani irin fidda numfashi mai huci, ga idanun sa da sukayi wani irin ja kamar gauta, hannu yasa yaƙara ɗago sa yakai masa wani kyakkyawan mari a fuskar sa Dady bai gama tantance zafin ba ya kuma jin wani ta ɗayan ɓarin, ba tsaya ba saida yayi masa marika sunfi goma ajere sannan yayi ball dashi ya turasa gefen kujera ta yanda yasan zai bugu yakwa bugun ba ƙarya amma zafin buguwar ba hanasa ƙara ɗagowa ba cikin hanzari ya kalle sa yaga Meer ya ya juya baya yana koma kan sauran,
Ganin hakan yasa Da baya da baga Dady yafara ja yana maida duban sa ga su Rasheeda, da suke shirin hawa bene dan tsiratar da lafiyar su ga Meer tun kan ya waiwayesu,
Ƙara juyawa yayi ya kalli Meer da ya koma kan mutane biyun nan da suka kawo sa, ya caƙumi wuyan ɗaya wanda shine ya wanda yafara ganin sa acikin motar sa wanda yayi masa allura, dukan sa yake ta ko ina, saida ya tabbatar bazai iya motsawa ba sannan ya koma kan ɗayan shima ya lugude sa, ya ajiyesu gefe guda,
Dady da jikinsa gaba É—aya yagama É—aukan rawa sai kerma yake ganin yagama dasu, yasan kansa zai dawo hakan yasa shi tashi da sauri ya kwasa aguje yayi sama benen,
Meer na kallon sa sarai yaga guduwar sa, yabarshine yagama gudun nasa zai shigo hannun ne,
Kujera yasamu, ya zauna tare da ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya, yana kallon su da hannun yayi musu alamun dasu matso inda yake da jan ɗuwawu suka ƙaraso gurin dan basu da ƙarfin tashi da kansu,
Sauke ƙafar sa yayi yana duban su da kyau Saida yagama ƙare musu kallo Muryar sa cike da ɗan dashewa bata fita sosai  yace "abu biyu zuwa uku nakeson ji daga gareku idan kuna so kucigaba da rayuwa, kunajina?
Kai suka É—aga masa,
Sannan ya É—ora dacewa "ina son insan ta inda kuka shiga cikin gidan har kashigar min mota batare da sanina ba, waya baka damar shiga cikin gidan ma gaba É—aya da iznin wa ka shiga, ya faÉ—a yana kallon wanda ya shigar masa mota dan bai manta fuskar saba,
zazzare ido yashiga yi yana shirin yayi ƙarya amma tunawa da irin bugun da suka sha yasan idan yayi ƙarya jikin sane zai zai kuma gaya masa, dan haka sai yace, "da iznin mai gadin gidan na shiga ciki shima kuma akwai wacce tagaya masa shiga ta ciki, nidai Alhaji yace kawai inje bakin gurin akwai wacce zata kirani tana kirana komai yazama ready shiga kawai zanyi kuma haka mukayi ina zuwa bandaɗe ba aka turo min message akace inshigo na shiga bayan nashiga sai wata mace ta kirani tagaya min inda motar taka take naje na tsaya agun sai tace na buɗe nashiga a buɗe take yanzu zaka fito ka fita, idan ka shiga muka fito daga gidan sai incaka maka allurar, amma nidai banga matar ba bansan taba kuma Alhaji ne ya haɗa mu da ita.....,
Shiru yayi yana sunkuyar da kansa ƙasa,
Jinjina kai Meer yayi "sai ya maida dubansa ga É—ayan yace "kai kuma fa,
Da sauri ya shiga girgiza kai yace wallahi babu abun da nasani akanka...,
"Sai akan wa kasani??? Meer yaƙara tambayar sa,
Shiru yayi bai basa amsa ba, Saida Meer yaƙara maimai ta masa sannan yace "ba kowa,
Tashi tsaye Meer yayi ya nufi ƙofar fita Saida yake daf da fita har suna tunanin ya rabu dasu kenan saikwai sukaji yace "kubiyo ni sannan ya fita,
Kallon juna suka shigayi amma rashin sanin abun da zai musu ba yanda suka iya dole suka yunƙura da ƙyar suka bi bayan sa,
Suna fita suka gansa aawajen motar sa, buÉ—ewa yayi ya shiga tsayawa sukayi akusa da motar, da hannun yayi musu alamun su buÉ—e baya su shiga babu yanda suka iya cike da tsoro da fargaba suka buÉ—e suka shiga cike da É—arÉ—ar suna tunanin ina kuma zai kaisu, suna shiga ya tayar da motar yajata suka fita daga gidan.......,
Loƙacin da Dady ya haura sama yana zuwa yafaɗa dakin dasu Rasheeda suke suma duk a tsorace suka buɗe masa ƙofa yana shiga suka rufe ƙofar kowannen su cike da tsoro Rasheeda kam sai kuka take tana cewa Dady ka kira ƴan sanda wallahi idan ba a fita dashi ba sai ya kashe mu gaba ɗayan mu,