Sashe 94
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan sundawo an sauke su a ɓangaren da aka ɗauke su sannan suka ƙara kiran su Maama suka gaya musu bafa suga Ameesha ba har yanzu, nan suma suka shiga neman ta, tun abun ana ɗaukar sa kamar wasa har abun yazama anfara shiga damuwa,
Tashin hankali wanda ba'a saka masa rana, annemi Ameesha an rasa, har Meer aka kira amma wayoyin sa duk akashe ba wacce take shiga, daman zargi ne kawai sun sanma ba yanda za'ai yasan inda take tunda bai dawo garin bama bare ayi tunanin ko za'asame ta a gunsa, tunda aka kira kuma akaji a kashe aka ajiye batunsa...
Kowa ya shiga tashin hankali, su Dadda har anfara kuka, inda Allah ya taimaka ma Abban ta da maman suna asibiti Maman Ameesha ba lafiya tunda safe ta fara na ƙuda amma ba asanar da kowa ba aka ci gaba da shagalin biki,
Dadda abunne ya haɗar mata biyu, ga ɓatan mata, ga kuma tunanin ƴar ta da take cikin halin na ƙuda,
Har gurin ƴan sanda aka bada report ɗin gidan biki gaba ɗaya ya hargitse, amare suma harda kukan su, kuma an bincika duk moto cin da akake dasu an gansu babu wacce babu ita, ƙawar nan tata kuma da ta raka ta, ta bada shaidar a gaban ta ta shiga mota, saidai kawai batasan kallar motar ba bare kuma wanda yake cikin motar,
A bokan angoma duk antarasu, ana ta tuhumar su tare da tsoratar dasu idan ba a ganta ba zuwa gobe duk sai ankama su an É—aure,
A bundai ba daÉ—in ji, daga murna an koma tashin hankali,
Wasu har sun fara danasanin zuwa dan suna mamakin yanda hakan ta faru,
Kuma duk wannan cigiyar da akeyi Khalid yana gun hasali ma yana cikin masu tuhumar abokan ango akan ɓatan ta, sai kace be san inda take ba, daman kuma suna sane suka shirya hakan da Meer.........,
Wajen ƙarfe sha ɗaya da rabi aka sanar dasu Maman Ameesha ta sauka lafiya da santaleliyar ƴar ta mace, amma tashin hankalin da suke ciki ya hanasu zuwa da ƙyar Maama ta daure, aka tafi da ita asibiti,
Su kuma sauran aka cigaba da fafatawa wajen neman Ameesha........
   Â
 Â
_____*MEER*
Bai sauke ta a ko ina ba saida ya shiga da ita wani ɗaki sannan ya sauke ta akan gadon dake cikin ɗakin, sannan ya koma shima ɗakin yasa ka masa muƙulli sannan ya dawo wajen ta,
Miƙewa tsaye tayi da sauri cike da tsoron abun da taga yanayi, yaza'ayi ya kawo ta nan gurin da batatasan ko ina bane sannan ya ringa ƙulle ƙofofi, me yake nufi da hakan....?
Ki tashi kije kiyi wanka ki wanke wannan abun fuskar ki,
Wani taƙaici ne ya taso mata, wai tayi wanka anan,
Kamar ta fashe haka take ji, cikin jin haushi tace "Ni ka mayar dani wajen Dadda, ba wankan da zanyi anan,
"Ok fine, sai ki zauna a haka, yana faÉ—ar haka ya samu waje ya zauna, sai ya kuma cewa ga hanya nan fita,
Kallon sa tayi sannan ta kalli muƙullin hannun sa, tace "to ban muƙullin,
"Ƙwaci inkina da ƙarfi, na ƙarfi ne,
Rasa inda zata tsoma ranta tayi, har yanzu ta kasa gane kansa, duk waÉ—annan abubuwan bata san dalilin sa nayi mata su, bata san yaushe ya koyi magana ba har haka,
ÆŠaga key É—in yayi yana karkaÉ—a sa a sama, ta gefen idon sa take satar kallon so take ta shammace sa ta fisge,
Gani tayi kamar wani gurin yake kallo hakan yasa tayi saurin kai hannun ta zata fusge yayi saurin janye wa, yana cewa daman har yanzu ke yarinya ce, to ga dama É—aya indai zaki iya ni kuma wallahi zan barki ki fita kinji na rantse,
Hararar sa tayi tana turo baki tare da ƙara haɗe girar sama da ta ƙasa, tana harɗe hannun wanta akan ƙirjin ta alamun na shirya zanyi,
Jinjina kai yayi sannan yace "Alright, kin shirya kenan, shiri haka da sauri, to shikenan zan ɓoye muƙullin indai kin iya nemosa kuma kinɗakko to kije, sannan ina da sharaɗi idan baki yi ba ni kuma zan riƙeki daga nan har kwana biyu, kuma sai kinyi duk abun da nake so, kin yarda?
Ƙara haɗe rai tayi sannan ta ɗaga masa kai,
Sai yace "ba kai zaki É—aga ba, ki amsa min da bakin ki, dan infi tabbatar wa,
A ƙufule tace "Eh na nayarda,
Sanin abun da ya shirya tunkan ya aiwatar da abun ya shiga yi mata dariyar mugun ta, amma duk da haka bata kawo komai arai ba,
Tana jiran taga ya tashi ya tafi inda zai boye ɗin sai kawai taga ya faɗa kan gadon yayi rigingine, sannan ya ɗaga muƙullin daman ƙaramar rigace a jikin sa sai kawai ya ɗaga wandon sa ya jefa muƙullin a cikin sannan yace "U can start,
Da sauri ta juyar da kanta, gaban ta na faÉ—uwa, daman wai abun da yake nufi kenan me yasa zaiyi mata haka,
zaune ya tashi yana kallon bayan ta, cikin wata iriyar murya yace "na baki nan da minti goma idan baki yi, ba ni kuma nawa zai fara, dan haka zaɓi ya rage naki kuma dai kinsan bazaki karya min alƙawari ba, sai kin cika min shi, dan haka zaɓi ya rage naki, loƙacin ki zai fara daga yanzu, agogon hannun sa ya kalla, yace "yanzu ƙarfe sha ɗaya saura minti biyar dan haka 11:05 biyar loƙacin ki zai ƙare nawa kuma zai fara,
Gaban ta taji ya fara faɗuwa, tunanin mafita ta shiga yi, tana tsaka me wuya yanzu yazatayi, ko za'atara mata duniya akai bazata taɓa saka hannun ta"a inda yasaka ba, kuma har ga Allah bazata taɓa bari ta zauna anan ba har tsawon kwana biyu...,
"Saura mintuna bakwai har kinci 3 minutes,
wayyo Allah na ta faÉ—a aran ta, wata dabara ce ta faÉ—o mata, dan haka sai ta juya tare da É—an sakin fuskar ta, kamar ba ita ba, wai ita zatayi masa wayo,
"Cikin kwantar da murya harda ɗan karya kai tace "kasan me ni bazan iya ɗaukowa ba, na yarda zan zauna amma dan Allah kabarni inji in fara ɗauko kayana, sai in dawo kaga fa daman koda ace hakan bata faruba daman gobe za a kawo ni, kaga sai mita zama bama kwana biyu ba, ko kwana nawa kake so zanyi, amma kaga anan banda kaya, kabari inje indawo, Allah zan dawo ka yarda dani kaji yaya, ta ƙarasa maganar tana ƙara kwantar da kai, dan taga alamun inba hakan tayi masa ba ita zata sha wuya a banza,
Miƙewa tsaye yayi yana matsowa gaban ta, yana binta da kallon rainin hankali yace "oh dan Allah da gaske, sai kuma gashi ba kece babba na riga ki zuwa duniya, bare kiyi min wayo, waye zai kawo ki ai kin riga kin shigo kenan,
"Allah da gaske kaya zan É—auko,
Girgiza mata kai yayi tare da cewa "no need akwai waɗan da zaki sauya ai duk wani abu ma dakike buƙata akwaishi, kar ki damu, amma idan kinaso kifita zaki iya ɗauka nima kuma nayi miki alƙawari da kaina ma zan mayar dake,
"kamar ya da kayan da zansaka bangane ba,
Bai bata amsa ba kawai ya jawo hannun ta sannan ya shiga janta É—an wani lungu ya shiga da ita, suna shiga ya tsayar da ita a gaban wardrobe É—in, tare da buÉ—e ta, da hannu yayi mata nuni da ta kalla,
kallon wardrobe ɗin tayi taga yanda take fal da kaya kuma duk na mata, mamaki ne ya kamata ta yanda akai ya tara kayan mata haka kuma duk ƙananun kaya ne aciki,
Murfin gaba ya buÉ—e shima duk kayane a ciki amma yanzu manya ne aciki, haka yai ta nuna mata kayayyaki, harda su takalma da, tayi mamaki sosai ganin kayyakin,
Bayan ya gama nuna mata, ya jawo ta suka fito daga gurin sai yace "kinga ba kayan da zaki fita ki É—auka, ga sunan,
Shiru tayi dan tarasa amsar da zata basa, yagama kashe mata baki, ba wata dabara kuma da zata ƙara yi masa dole tayi haƙuri ta lallaɓasa ayi kwana biyun ya sallame ta tafi in bahaka ba kuwa tasan zatayi biyu babu ne,
"Hmmmm yanzu dai kije kiyi wanka zan É—auko miki kayan da zaki saka,
"A'a basai ka ɗauko ba nima ina da da hannu, tana faɗa masa haka ta nufi inda suka, baro dan wankan take buƙata amma da bazatayi ba, kayan jikin ta duk sun takura mata bata saba zama da suba, ga kwalliyar da akayi mata itama duk jinta take wani iri,
Inda taga hijabai nan ta buɗe ta zaro ɗaya sannan ɗaya sannan ta fara sakasa, ta cikin hijabin ta cire rigar jikin ta ta ƙasa tare da cire komai na jikin ta daga ita sai hijabin haka, ta fito tana kakkare jikin ta batare da ta kalli inda yake ba ta wuce inda take da tabbacin shin bathroom ɗin,
binta yayi da kallo yana jinjina kai da kuma mamakin yanda take yin wasu abubuwan gana ɗaya ta sauya itama, kamar ba itaba, haka yake ganin ta idan yana tuna yanda take shekara huɗu baya, yana mamakin girman da ga ƙara, tashi yayi yafita daga ɗakin amma duk da haka saida ya rufe ta waje, kayan abincin da yasa aka kawo masa falo da yayi order tunkafin suzo, yasa Khalid ya kawo masa part ɗin, ɗaulo su yayi sannan yaje kitchen ya ɗauko plate da cups da spoon ya fito, ɗakin ya koma, har yanzu bata fito ba,
Bayan ya ajiye shima sai ya hau cire kayan jikin sa daga shi sai ɗan ƙaramin wando, shima cire sa yayi ya ɗaura towel sannan ya zauna a bakin gado yana jiran fitowar ta...
Bai daɗe da zama ba sai gata ta fito, tunda ta fito ya zuba mata ido, ita kam tana fitowa ta gansa babu riga tayi saurin janye kanta bata ƙara kallon inda yake ba ta nufi inda zata saka kaya,