Sashe 39
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yanzu da kanta babu wanda yace tayi magana, tace "tabbas zancen da kuka faɗa gaskiya ne kunyi asarar uwa danni ba uwace ba irin ko wacce uwa ba, bancika duk wasu abu ba saidai kuma kusani tunda nakawo ku duniya to nagama yi muku komai har yanzu ina nan amatsayin uwar ku babu yanda zakuyi da ana canza uwa da nace ku canza ni daga yau amma babu hali, saidai kuyi haƙuri,
Maida dubanta tayi ga sauran tare da sakin murmushi wanda bansan dalilinta nayin hakan ba,
Sannan tace "yanda kuke tunanin wasu abubuwan to kunyi tunani daidai amma wasu ko hanya baku É—auko ba,
Kunsan duk saboda me nakeyin hakan ba wani abu bane babba awajen ku amma ni a wajena babba ne,
Ƙiyayyar ta somone tundaga sama da tazo kaina kuma sai ta koma soyayya,
Wani murmushin taƙara saki kamar ma babu abun da yake faruwa da ita, sannan tace Kunsan duk waye silar faruwan abubuwan nan, ba kowa bane ko ince ba kowa bace face gwaggo, gwaggo itace tajawo muku komai tun loƙacin ƙuruciyar ta shine yake ta binta har kawo yanzu....,
Shiru taƙarayi tana kallon su ganin yanda kowa yake kallon ta, kamar zai cinye ta, gwaggo kam zunbur tayi zata miƙe akayi saurin dakatar da ita Ibrahim dake gefen ta ya hanata tashi,
"Hmm gwaggwo gwaggo gwaggon shagali mai ran ƙarfe wai ya akai har yanzu baki mutuba duk irin abun da ake miki amma kinƙi mutuwa,
Tunda na taso nida mahaifina muke bibbiyar ki, sakamakon abun da kikayi masa, zaki iya tuna wani saurayi da yace yana sonki kafin kiyi aure,
Mahaifina ba sarki bane ada hasalima shima ba jinin sarauta bane ta ƙarfi ya ƙwace ta duk dan saboda ke,
Mahaifina buzune ɗan nijar ne acikin nigar ɗin ma can cikin ƙauyen nijar dan adaji ma suke kwana shida ɗan uwansa saboda ankashe musu iyayen su acikin dajin, bayan mutuwar su suka baro cikin dajin inda suka fara kasuwan ci tare suka tara kuɗi daga baya ɗayan ya mutu yarage sai shi kaɗai wani mutumi ya ɗauke shi gadi agidan sa, loƙacin baifi shekara goma sha takwas ba, mai gidan ya aura masa ƴarsa yabasa amana loƙacin da ƴan daba suka kawo musu hari suka kashe kowa saura shi da ƴar shima yana hanyar mutuwa ya bashi auren ta yace yaje a ɗaura musu aure,
daga nan yaƙara barin garin tare da yarinyar itama yarinya ce kamar yanda mahaifin ta yace mishi haka akayi yaje akayi musu aure,
Awajen haihuwata wahala ta kasheta itama, inda mahaifina yaci gaba da ɗawainiya dani, har nafara wayo, loƙacin da na cika shekara ɗaya loƙacin mahaifina yayi ashirin da biyu,
daga Æ™asar Nijar ya É—auko ni muka dawo nan garin inda yasamu aiki agidan sarki Gombe amma da akaga yana da Æ´a sai aka Æ™iyarda dashi aka kore shi acewar su sato yarinyar yayi, ni kuma suka Æ™wace ni daman matar sarkin amaryar sa bata taÉ“a haihuwa ba, sai tasa aka Æ™wato mata ni, tace zata riÆ™e ni,Â
tundaga nan mahaifina ya canza inda ya fara aikata abubuwa marar sa kyau anan ya haɗu da gwaggo ya nuna yana sonta ita kuma sai tace bata sonsa haka yai ta fama da ita akan ta amince amma taƙi yarda dashi har kwana yake a ƙofar gidan su amma duk da haka bata taɓa tausaya masa ba,
Duk wulaƙancin da take masa baitaɓa haƙura da itaba yaci gaba da bibiyar ta ba irin wahalar da bai shaba, sai daga baya tace ta amin ce masa, suka fara soyayya ko sati basuyi ba ashe yaudarar sa take, sai kawai yaga katin ɗaurin auren ta, da yayi mata magana tace masa bata gaya masa bata sonsa ba yaƙi ji to yanzu tunda yagani da idon sa sai ya daina bibiyar ta, tayi masa cin mutunci ta kore sa, koren wulaƙanci,
Tunda ga loƙacin yaji yafara tsanar ta kuma ya ɗauki alƙawarin sai ya tarwatsa ta bazai taɓa bari tasamu farin ciki ba a gidan auren ta,
Bayan tayi auren ya dinga bincike akanta har ya gano a she É—an sarki ta aura inda ya koma sarki bayan auren,
duk yanda yaso ya shiga gidan bai samuba saboda tsaron da gidan yake dashi dan a loƙacin kai inba wani bane baka isa ka shigaba,
sai kawai ya yanke shawarar da ni zaiyi aiki ni zai saka inshiga gidan inyi masa aiki, dan haka sai ya koma Gombe inda yabarni, kafin kuma ya shiga Masarautar saida yafara bibbiyar bokaye da malamai akan yana so yasamu sarautar gidan sarki, ta hanyar auren yarinyar gidan,
Ba samu matsala ba yagama haɗa komai ya shiga gidan a matsayin ɗan aiki daga nan kuma ya fara soyayyar ƙarya da yarinyar gidan har akazo akayi musu aure, sarkin garin loƙacin murabus ɗinsa baiyi ba mahaifina yaje gurin boka akasa ya sauka daga kan mulkin daman baida ɗa namiji dai mace sai yace yabawa yarsa sarautar ita kuma tabawa mijin ta,
burin mahaifina ya cika yazama sarki nima kuma loƙacin na girma kuma nasanshi saboda tunda na ɗan girma yasa aka sato mishi ni yagaya min duk wani abu dake faruwa yabani hujjoji, daman kuma tun kan yagaya min acan masarautar angaya min na ba ƴar gidan bace shiyasa da yagaya min na yarda, kuma duk sanda yake son gani na ina zuwa mu haɗu dashi kuma duk halin da yake ciki yana gaya min, har zaman sa Sarkin gidan da nake Saida Yahaya min kuma na goyi bayan sa tare da basa wata gudunmawar ma tundaga nan komai muke yi tare har ya shigo gidan da yazama sarki kuma na koma hannun sa,
Bayan yazama sarki kowa ya shaida har yakan kawowa Sarkin nan ziyara amma basu taɓa haɗuwa da gwaggo ba daga baya ma yadaina zuwa, tun a loƙacin yaso in shigo gidan inda ya kawowa sarki Sameer tayin aure na asirran ce batare da kowa yaji ba, amma sai yace ya za ayi yana tsofe tsofe dashi ga yara yafara tarawa taya zai auri ƴar ƙaramar yarinya ƴar cikin sa, saidai yabari idan ɗansa ya girma sai ahaɗasu auren,
Duk da haka mahaifina baiji daɗin ƙin karɓar tayin da yayi masa ba, nan ma sai yaƙara kullatar su yaji haushin su,
Bayan sunyi maganar tsawon loƙaci shiru shiru baiyi masa maganar ba, da yaga haka sai ya ƙara ɗaukata mukaje tare dashi ya ƙara tuna masa maganar auren amma sai yace masa ɗan sa makaranta yake sai ya gama saanna zai masa aure zuwa loƙacin kuma yayi murabus zai bashi sarauta sai a haɗa tare da auren sa, haka muka dawo,
Kwatsam mahaifina saiji yayi anyiwa É—ansa aure mata biyu ma kuma amma baiyi masa maganar ba,
Munzo taya murnar naɗin sarautar sai a nan nagansa tunda nagansa kuma naji ina sonsa, haka muka koma gida babu daɗi, bayan ƴan kwanaki naƙara yiwa mahaifina maganar aurenmu, sai yace ai yaƙara komawa shikaɗai sunyi magana yace masa bazai taɓa haɗa zuri'a dashi ba saboda yayi bincike akansa yagane baida asali dan haka indai da ransa aduniya bazai taɓa bari ya aurawa ɗansa niba indai yaga anyi auren nan saidai bayan ransa,
Mahaifina nagama bani labarin nima raina ya ɓaci na ɗauki alƙawarin ko ta halin ƙaƙa sai na aure shi kuma bazan taɓa bari su samu ƙaruwa ba da matayen sa,
Nida mahaifina muka fara shirya yanda za ayi, mahaifina yace indai yana raye sai ya tarwatsa masarautar nan gaba ɗayan ta, bazasu ƙara samun ci gaba ba, daga nan mahaifina yaje har masarautar azin yakawo ziyara kamar yanda yake, da ya shiga kuma sai yasaka masa abu a abun shansha bai tafi ba saidai ya tabbatar da yasha sannan yabar gidan, da yabar gidan kuma yasa aka rufe bakin kowa tayanda koda antashi bincike babu wanda zai zargi kashe shi akai ko guba asha ko kuma ace ai shine last ɗin zuwa wajen sa a bincike sa duk ba ɗaya da za ayi,
Bayan mutuwarsa ne nikuma nafara nawa aikin akan su naje gurin boka nasa aka juyar da mahaifar Maryama itakuma Sabreena aikin ta yaƙiyiyuwa amma dai yace zaiyi min abun da ko tana dashi babu wanda zai gani har ita kanta ni kuma sai insan yanda zan ringa bata magani tana sha yana zubewa batare da sanin kowa ba abun dake faruwa ba, ta wannan hanyar ne kaɗai za akarkato da hankalin gwaggo ta yarda ayi auren, idan taga sunƙi haihuwa,
Bayan an auro ni kuma ba daɗewa mahaifina ya rasu ta hanyar kamuwa da ciwon ƙoda anje yi masa dashe kuma aka samu matsala daga nan harasa ran sa,
Tundaga loƙacin na ajiye batun so agefe na ɗauki alƙawarin cikawa nahaifina ƙudurin sa na tarwatsa masarautar daɗin daɗawar ma kuma ta rashin haihuwar namiji da banyi bane yasa naƙara ɗaukar zafi na kori Sabreenan ita da yaranta sannan na kawo wanda ba jinin saba na ɗorasa a mulki ta hanyar yin amfani da fulani, kuɗin kuma da nacewa bokan yagaya mata yaringa kaiwa wani ɗaki daga baya nake sawa aje a kwaso min su so nake inƙara naksa masarautar ta hanyar kaɓe kuɗaden da take ajiye wa,
Nan dai ta É—ora musu zuwa inda Kande tabasu labari, sannan ta É—ora da cewa, tunda muke aduniya daga ni har mahaifina babu wanda yasan wannan labarin,
Amma ko su da nake tare dasu babu wanda yasan wacece ni, babu wanda zan cikawa burin su daga cikin su, dan bazan taɓa bari jinin Waziri yazama sarki ba shima, wannan kuma itama ba ƙanwa ta bace ba uwar mu ɗaya ba ba ubanmu ɗaya ba, ƴar wani bawace itama tana yarinya nasa mahaifina ya riƙe ta har ta girma dan haka itama bazan bari ƴarta tazama matar sarki ba, shima kuma Abdallah jinin Waziri ne dan haka idan nabar Sam yayi sarauta abundai ya koma hannun su kuma za a iya yin adalci wanda hakan kuma baya cikin tsari na, Ghali kuma kawai ina amfani dashine dan naga yana da kwaɗayi haka daman zan ta gara sa bazai taɓa samun cigaba ba, shima,