Sashe 74
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shima miƙewar yayi yana riƙota ita da wayar yace " zauna mana, tsaya kiga sauran ma, yafaɗa yana riƙo wayar tare da hannun ta,
Kamar wata sakarai haka ta koma tana kallon wayar,
Meer dake tsaye abakin ƙofar shigowa tun loƙacin da Bossay yake zayyana mata yanda yake son ta, yake gun yana kallon su, jira yake kawai yaga iya gudun ruwan su.....,
Bosaya: Wayar na hannun ta yajawo mata hoton gaba, shi kuma dadda wanda Sukayi su su uku da Dadda da mahaifiyar tata da Abban ta,
Gaba ya kuma ja mata sai gashi wanda suke susu dukan su, harda Malam,
Idonta na sauka akan Malam ta zaro ido tare da miƙewa tsaye cikin fitar hayyaci tace "BABA ɗan TSOHO!!!!
Dandanan hawaye suka shiga rige rigen saukowa daga cikin idon ta,
Da sauri shima Bossay ya miƙe yana "cewa Baby kin san shine?
"Eh wallahi shine na sanshi na taɓa ganin sa bai mutuba wallahi bai mutu ba yana raye,
Bossay zaiyi magana kenan Meer ya ƙaraso gurin tare da karɓe wayar da sauri dan ganin wanda tagani take wannan maganar,
Ai Meer yama fi Ameesha shiga ruɗu loƙacin da idon sa yayi masa tozali da mutanen dake cikin hoton baisan loƙacin da yasaki wayar ba ta faɗi ƙasa,
Tsugunnawa Ameesha tayi ta kuma ɗauko wayar da sauri tana ƙara kalla, sannan tace "kaima ka gani ko wallahi shine nima na gane sa ga wannan abun na gefen hancin sa, kaima shi ka gani ko, mutumin da nake gaya makane wanda ya taimake mu, to me yasa ya tafi ya barmu bayan yasan ko mu suwaye,
Ai Meer bai samu damar bata amsa ba, ya fusgo hannun ta, tare da cewa "ka biyo mu, É—akin sa yajata, shi kuma Bossay ya shiga binsu abaya kamar jeka cike da rashin fahimtar maganganun da suke yi yakasa gane kansa,
Suna shiga Meer ya sakawa ɗakin muƙulli, baice musu komai ba kuma ya shiga zagaye ɗakin, yakai wajen minti biyar yana zagayen batare da yace musu uffan ba,
Da sauri yaje gefen gadon sa, tare da zama yajawo system ɗin sa, tare da ɗauko wayoyin da duk aka bashi dana wajen su Sam, da kuma wayar wajen Dadyn Rasheeda, har ya zauna sai kuma ya ƙara tashi yace ina zuwa, waje ya fita can wajen motar sa ya ɗauko akwatin da ya karbo tare da takaddun da kuma wayoyin sa daman duk bai ɗauko suba yabari sai yafara shigowa idan bai tarar da mutane ba sai ya koma ya ɗauko idan kuma ya tarar dasu, sai yabari sai kowa ya kwanta sannan zaije ya ɗauko, dan baya so kowa yaga shigowar sa da akwatin....
yana shiga ɗakin duka ya baje su yayi akan gadon, sannan ya fara ɗaukan wayoyin ɗaya bayan ɗaya ya fara dubawa, Bossay ya kira yace "duba min wannan wayar ka faɗo duk nombobin da akayi kira dasu ƙarshe guda huɗun ƙarshe da kuma misalin ƙarfe nawa,
ke kuma ungo yafaɗa yana miƙawa Ameesha akwatin yace "ki gwada buɗewa ko zata buɗu, kisaka duk abun da kikaji yayi miki, koda sunan ki ne,
Karɓa tayi bata ce masa komai ba dan ta fahimci kamar wani abun yake mai muhimmanci shiyasa itama ta nutsu bata ƙarayin wani abun ba,
Haka suke aikin wayoyin nan daga ya ajiye wannan sai ya É—auko waccan tare da taimakon Bossay,
Sunkai wajen awa ɗaya suna abu ɗaya, ƙoƙari yake tayi zai shiga gundarin ma'ajiyar Dadyn Rasheeda, anan yake ajiye duk wani muhimman abunsa, da kuma duk wani sirrin sa indai ya shiga zai gano komai,
Amma kuma hakan ya gagara daga yafara yunƙurin ɗebosu zai buɗe sai kuma yaga ya dawo baya, saidaga ƙarshe ma yagano ai datse abun ake daga wani wajen, yana ƙoƙarin ƙara ganowa sai kawai yaga anfara goge abubuwan kan wayar,
Cike da tashin hankali Meer ya miƙe yace "Oh kash, ganin hakan Bossay yace "zan iya duba abun dake faruwa, kallon sa yayi Meer yayi kallon irin ni nakasa taya kai zakayi,
Gane ma'anar kallon yasa Bosaya cewa "zan iya aiki na ne fannin na karanta, tare da É—aukar first class kar ka damu, dan har na hango inda abun yake,
Abun dake faruwa duk yanda akayi ana amfani da Email É—inne awayoyi biyo dan haka duk abun da zakayi anan ana gani tacan shiyasa aka hanaka damar shiga, kuma ba goge su ake ba kai kaÉ—aine zakaga kamar ana goge su, ana turasa wata matattarar sirri na biyu wanda ana gama maidasu can na nan kuma zai sauka kafin kuma mushiga gurin za agama maida sune can gaba É—aya, yayin da muke nan muna tunanin yanda za'ayi zasu raba mana hankali, su kuma anan zasu datse ma haÉ—ar da ta haÉ—amu, su canza komai tare da canza password,
Yayin da Bosaya yake wannan bayanin tuni Meer yabasa guri tunkan yayi nisa a bayanin nasa, shikuma ya fara gudanar da aikin sa, dan yana daddanawa yana yiwa Meer wannan bayanin, saboda tsabar ƙwarewar sace tasa ya iya haɗa abu biyu loƙaci ɗaya, yana aiki acikin system ɗin sannan yana yiwa Meer wannan bayanin,
Ai duk ƙwarewar Meer sai gashi yazama ɗan kallo yau, dan daman bawai fannin ya karanta ba kawai dai fasaha ce irin tasa yasa ya iya abubuwa da yawa acikin ta, idan yanayi ma sai ka rantse fannin ya karanta, to nayau ɗinne yaɗan so ya girmewa tunanin sa,
Bossay ya maida hankalin sa sosai akan aikin da yake, shi yanda yayi musu kafin su maida su ɗayar ma'ajiyar, dan suna daf da maida komai saura baifi minti biyu ba, shi kuma sai yayi saurin kutsa kai ya ya lalubo ma'ajiyar ta biyu, yana ganin saƙonnin na shigowa,
Har sun fara murna, tare da fara wasu fiders ga mamakin su sai kawai sukaga duk empty ne ashe babu komai a cikin su, sosai suka tsorata gaba É—ayan su da ganin abun da idon su yagane musu,
Sauri ya kuma yi ya fita cike da tsoron abun da yake tunanin zasu iya yi, ya fita daman saida yayi tunanin hakan, zata faru, gashi kuma sauran minti ɗaya loƙaci ya cika, zasu gama kwashe,
Meer ne yace wait!
Baga sim É—in ba anan me zai hana muyi amfani dashi muyi saurin katse su ko mu mufara canza password É—in kafin su su saka,
Girgiza masa kai Bossay yayi tare da cewa babu loƙacin wannan, bari kawai inyi musu wani abu komai zai tsaya musu, nasan inda suka mayar dasu copying ɗin su akeyi,
Nan Bossay ya kuma yin danne dannen sa sai gashi yagano inda suke mayar war, sai shima yashiga, da sauri sai ya fara kwasar su ta ƙasa, sannan ya ƙara musu sauri, dandanan abubuwan suka shiga dawo musu tasu laptop ɗin, tun kan sugama shigowa shi kuma yayi sauri ya ɗauki wayar ya shiga Email ɗin ya danna changing password, yana kawowa yana kallon su, suna saka new password ɗin yayin kuma da idan sun sakama dole sai anturo code kuma layin yana hannun su,
Number suka saka ajikin password ɗin, Bossay har zai goge ta, Meer yayi saurin dakatar dashi tare da cewa "tsaya kamar na taɓa ganin number nan, yana faɗa yazaro wayar sa ya ɗauki number yana saka ta a waya yayi dialling ɗin ta, take ta kawo masa sunna alamar yana da ita ga sunan da ya taɓa saving da ita,
BOSSAY ya tsaya kallon Meer har suka canza password É—in bai kulaba, ashe da sunan email É—in sukayi amfani,
cike da tashin hankali Bossay yace "ya Allah akwai matsala sun canza wallahi, yayi maganar cike da damuwa yana kallon Meer, ga mamakin sa, sai yaga Meer hankalin sa kwance kamar ma murmushi yake son yi, alamun da yanayin fuskar sa suka canza,
Meer ne yace "karkadamu bassu sungama bamu komai, sauran bayanan da muke nema da kansu zasuyi bayani da bakin su, basai mun É—auka anan ba,
Cike da rashin fahimtar sa, Bossay yace "kamar yafa ka gano wani abunne,
"ÆŠage girar sa yayi guda É—aya tare da cewa"yesssss,
Sai kuma yayi shiru yana ƙara mayar da fuskar sa yanda take da,
juya wa yayi ya É—an yi taku É—aya biyu sai kuma ya dakata,
Iya kansa ya juya yana kallon Bossay tare da rufe idon sa ya kuma buɗe su duk aloƙaci, sannan yace.....
"CASE IS CLOSED...
"THE GAME IS OVER........!!!!!!!!!
[17/11, 11:06 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
          (DA ZAFI ZAFI)
               By
        â¤ï¸Yaya Azeemaâ¤ï¸
 Â
            *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
  *_🅿ï¸44_*
         Â
__Iya kansa ya juya yana kallon Bossay tare da rufe idon sa ya kuma buɗe su duk aloƙaci, sannan yace.....
     "CASE IS CLOSED...
   "THE GAME IS OVER........!!!!!!!!!
..........A hankali Bossay ya shiga miƙewa yayin da idon sa suke kan Meer, yana binsa da kallon neman ƙarin bayani akan maganar da yaji yayi,
shima Bossay yake kallo tare da jinjina masa yace "of course the case is closed, kagane me nake nufi,
Girgiza masa kai Bossay yayi alamun bai gane ba,
dawowa Meer yayi da baya sannan yace, yi tracking É—in wannan number yanzu nan ka gano mana inda take,
Karɓa Bossay yayi yana juyawa kan system ɗin tare da saka numaber yafara nemo inda location ɗin number yake,
Shikuma Meer kowa yayi gurin Ameesha da har yanzu tana kan akwatin tana gwadawa, amma takasa buÉ—ewa,
Karɓarta Meer yayi ya zauna agun sannan yace miƙo min wayata, da sauri ta tashi taje ta ɗauko masa,